← Book details Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 4 OF 22

Chapter 004

Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

Mai_Dambu
*Yanzu duk zaman amana da ake tsakanin Dadah da Hanjinta sai da masu Comments suka shiga tsakanin su, tow sai ku shirya zaman sulhu tunda ita dai shafa'atu Mamu ta karawa borno masu ne, wannan shafin naku ne masu Comments musamman Yan tambarin shahara fans family da team Dadah da Hanjinta...
Godiya da fatan Alkhairi*
Sai isha mazan gidan suka shigo Hamma Umar ne gaba da jaka Imam, Hamma Sadeeq yana biye da shi, Usaimin yana tare da Imam Omar hannun su rike da juna. Ganin Mahaifiyar shi a tsaye ya durkusa cikin girmamawa ya ce mata. "Ina wuni Dadah" "Mamu!!!" Suka ji muryan Addah Nanah ta kwala mata kira, kusan a tare suka shiga dakin, so take ta cire Jadwah a jikin Hajnah amma fir ta rike ta sai jan numfashi take. "Me ye haka?" Abeey ya daka musu tsawa, sai lokacin suka samu damar cire Jadwah daga jikin Hajnah wacce idanunta ya
e niman kafewa. "Maza ki dauko min goron zumarta da yake
akina" da sauri Addah Nanah ta fita, har da gudunta. "Fatimah ki hanyarta mana" ya fada da madaukakiyar murya, dakyar ta samo shi ta dawo da gudu, tana kawowa ya bude goran ya zuba mata dayawa, wani irin jan numfashi tayi sakamakon rufe mata hanci da yayi, ta hadiye zuman kafin ta ware rinannun idanun shi a kansa, kuka ne ya kwace mata. Ta daura kanta a jikin shi tana sauke ajiyar zuciya. "Me ya faru?" Hamma Umar ya tambaya dan yana masifar kaunar Hajnah kodan wannan wahalallen ciwon nata, da take dab da shiga matakin asthma. "Ita da Jadwah ce, tazo tana zaginta." "Ayya Hamma Umar wallahi ba da gayya bane, ni ban takale ta da fada ba wallahi." "Karya kike algunguma ina zargin ma da saka hannunki a fadar mu, da shegen idanu fici-fici kamar ta matsatsaku, yar banza me mugun hali in sha Allah Hanjina sai ta fiki daraja da mutunci a idanun duniya, Hanjina sannun kin ji sharrin mahassada ne da basu kaunar cigaban mu." Sai a lokacin kuka ya zo mata. "Abeey ni ka mai dani hostel" ta fada tana lafewa a jikin shi. Tausayi take bashi, duk kiriniyarta a gida take, bata cika rawan kai ainun kamar Jadwah ba. "Sai kin samu lafiya kin daina fada, kwanta ki huta" ya d'ago tare da kaita bakin gadon su, ta kwanta. "Abeey ban yi sallah isha ba" ta fada tana kallon sa. "Ki huta sai kiyi isha tana da saura" gyada kai tayi sannan ta lumshe idanunta, fita aka yi suka barta da Dadah. Ganin sun fita yasa ta juyawa Dadah baya. "Ayya Hanjina ai abin bai kai ta haka ba, idan kika ce na fita sai na fita na meye da tsannantawa har da juya min baya." Ita dai bata kula ta ba. Har zata fita ta juya tana fa
in. "Hanjina yau bani da me tadda ni sallah dare fa." "Ina ruwana lokacin da kika basu labarin abin da nake kin manta da ina tashin ki, ki fice min a daki ai zan bar muku gidan sai ku cinye tunda na tsare muku abin da kuke samu, hankalin ku ya kwanta zaku kashe ni, idan na mutu fatalwa zan dawo naja mutum..." Kafin ta isar da abin da zata fada zakara ya bawa Dadah sa'a domin ta tsani batun mutuwa. Haka ta fito falon ta samu Imam Omar yana musu fa
a, kamar zai duke su duk sun yi tsuru-tsuru, zama tayi tana me dubawa Jadwah rankwashi a tsakiyar kanta. "Munafuka algunguma, kai shi yasa aka ce wutar munafukai daban ya
e da na kowa Allah na tuba, ke kin ganki kamar muciyar taron biki, ba arzikn sai tarin kashi." Tsaf Dadah ta mata zagin tsamar miya, sannan ta kawo korafin a daidaita su da Kawarta. "Yanzu Imamu ka shiga cikin al'amarin nan don Allah kar Hanjina ta bar gidan nan, ba dadi dai amma nasan kaf Yaranka idan ka cire Sadiku babu me hakurinta. Don Allah ka dai-dai tamu nasan tayi fushi da ni " "Tow Dadah" ya fada yana kallon Jadwah wacce take kuka kamar me. A can daki kuwa alola ta tashi tayi ta shimfida abin sallah, ta gabatar da sallah isha, tayi shafa'i da wutiri, ta koma ta kwanta. A hankali barci ya dauke ta.
----
New York.
Tunda suka zo da Duah ta buwayi rayuwar shi, domin kuwa shi mutum ne da baya son depression da streets sai gashi tunda tazo bata da aiki sai na tara kawayenta yan bariki. Karfi da yaji take shigo mishi da su kuma bai da ikon yayi magana, yau a gajiye ya dawo kasancewar ya tafi babban asibitin
walwa da take Michigan, bai shigo ba sai dare, ya gama gajiya har da kyar yake hada hanya, yaje ya ga wasu kayan aiki ne, da yake son ya tura asibitin shi da aka gama gina mishi, wanda ya ha
a zillion of dollars, ya shiga gidan. Idanun shi ne ya sauka akan Adil Barraq. Dauke kai yayi kamar bai san da zaman shi ba, ya nufi upstairs jiki a mace. "Nasara baka ganni ba ne?" Kamar wanda aka gayawa wani magana, haka ya cigana da hada step bibiyu, idanun shi har wani lumshe yake, he need rest abin da yake bukata kenan baya bu
atar musu ko magana daya biyu, yana shiga master room din shi ya danna password ya bude kofar ya shiga, sannan ya watsar da kayan shi a ko ina, cire neck ties din yayi. Ya cire smart watch din shi, har da zoben su ya watsar, rigar shi ya cire kawai daga shi sai dogon wando, wani bala'in barci yake ji kamar ya narke a wurin. Wallahi bai ki ya fadi a wurin yayi ta barci ba, like newborn baby. He tired more and more, bathroom ya shiga ya cika warm water, bai bari ruwan ya gama cika ba, ya shiga tare da nutsewa. Ya kai minti goma sha biyar kafin ya fito yana lumshe blue eyes din shi, wani juyar da kai yayi a narke, kamar irin yaro dan shekara biyu, yana wani yatsuna face din shi, ya zare dogon trouser din shi kafin ya ce. "Waw" ya kuma nutsuwa a cikin ruwan a hankali yana zare bucket boxes din shi, me
auke da wurin ajiye kayan aiki. Shi da mazakutan shi, ajiyar zuciya ya shiga saukewa akai-akai yana me kama kayan aikin yana shafeta. A hankali ya tashi tare da tsayuwa. Murmushi yayi sannan ya mai da ita tsakiyar cinyar shi ya lumshe dara-daran idanun shi, yana wani kifi-kifi da ita, yana saka ran duk matar da zai aura tow tabbas zai auri babban mace ce, da zata dauki nauyin shi. Baya jin yan kananan Yara yan matan nan zasu iya daukar shi, ya samu mace like age mate na Duah ita ce zata iya sunkutar shi da kome na shi, ya kuma san tunda aka turo Duah ana son su shirya kansu. Idan bai manta ba, Uncle John ya bashi labarin cewa Mahaifayar shi itama yar wani daga cikin members na Tambarin shahara ne, so itama ubanta mafia member ne, kuma haka suka hada kan su, aka sha bikin su. Sai da yaji ruwan ya yi sanyi sannan ya fito a gajiye. Idanun shi ne ya kai kan Duah da taci uban kwalliya kamar zata wurin gasar kyau hannunta rike da kwalbar red wine, Allah ya taimaka ya fito daure da towel da banzan halin shi nan yayi da zigidr zata ganshi. Yana fitowa ya wuce gadon ya kwanta rub da ciki dan ya gaji tilis. "AJ!" banza yayi mata, mika mishi wine din tayi ya dauke kai ya ce mata. "Sau nawa zan gaya miki bana sha?" "Oops sorry! Naga baka ci kome ba ne, kuma zaka kwanta. please ko black coffee ka sha." "No" ya fada yana lumshe idanun shi, so take ta bashi mamaki ta hanyar raya daren da shi amma dan banza me wayen tsiya yaki kulata. Wucewa tayi ta fito ta ha
a mishi coffee da wani pills ta koma dakin, har ya fara barci. Tashin sa tayi ya zuba mata ido mika mishi tai. Yasan matukar bai amsa ba, zata hana shi barci zuciyar shi daya ya shanye, ya koma ya kwanta, daukar wayar ta da yake side bed tai ta shiga video recorder, ta saita shi yadda shi kan shi ba zai kawo a ran shi wani ba, dukka dukka bata wuce yar shekaru ashirin da takwas ba, ya bata shekaru masu yawa. Kuma ita kanta ba wai tayi haka dan kanta ba, turota aka yi. Kallon agogon dakin take bayan ta gyara wing din kanta, ta daure shi a tsakiyar kanta. Ya samu barci na tsawon minti Talatin da biyar kafin wani irin ciwon mara kamar an watsa mishi wuta. Ya tashi sa zuba mata ido yayi tare da lumshe idanun shi. Yana jin kamar an sauya mishi gaban shi da asalin karfen rodi, bude yayi akanta ya ce. "But why?" Zare rigar jikinta tayi ya sauka kamar an bare ayaba. Ruguza ruguzan nonuwarta suka bayyana.
Kamar wanda aka daure mishi bakin shi, haka ta haura kansa. Ta shiga cire mishi towel wani irin dummm kansa yayi yana jin wani irin abu yana tsigar mishi from up to down, he can control himself. Dole haka ya barta ta xura kayansa bakinta, tana wani irin sha kamar zata cinye shi. Dafe goshinsa yayi, tsabar bakin hali yaki ya saka hannun shi da sunan ya taimaka su ji dad'i. Amma fir dan batalikin nan yaki yarda haka ya faru, kamar yadda mace take barin namiji yayi kidan shi da rawan shi haka shima ya barta tayi kidarta har da rawanta, kafin ta haura kanshi, ta shiga riding din shi, kamar hauka. Bata jima ba ta kawo. Kallonta yayi yana murmushi. "Yadda ina zaman lafiya kika yi drugs
ina sai kin raba ni da shi ko kuma idan na tashi dakin nan sai ya mana kad'an." Sake sakawa tayi a bakinta ta cigaba da sha da tsotsa amma mugu ko a jikin shi. Yana jinta kamar bai ga halitta gaban shi ba. ta kuma hawa kan sa, amma still yana nan bai ji kome ba. Tashi yayi cikin tsannanin mugunta, ya riko gashin kanta. Ya juya da ita. Bai tab'a kwanciya da mace ba sai akanta. Bai tab'a bukatar mace ba sai ita ta sashi kashe gobaran shi akanta. Cikin tsannanin mugun hali, ya mai da ita jikin bango, kamar mahaukacin kare. Haka yake having fun da ita, wanda duk haduwarta da maza bata ta
a haduwa da da irin shi ba. Tun yana mata tana jin like ta samu namijin gaske har ta koma tana begging for the mercy, ya mata rai kar ya saka mata yoyon fitsari. "No" ya fada da
arfi yana buga mata gudumar shi da karfin tsiya, kamar zai bulata. Yana having bad and craziness fun da ita, kuka take tana lakwashewa yana binta tare da d'agota domin babu tausayi ko imani a ranshi. Tun tana tsiyayyar da ruwa har ta koma jini ke diga a jikinta. Tayi kuka hawaye da majina kuwa kamar yar baby girl, haka yake rokon pardon amma fir yaki sai da yaga ta sume mishi, ya juyata ya shiga tsakanin kafarta ya cigaba da hit and hit dinta, lokacin da yaji zai zubar da ruwan shi da sauri ya cire ya shiga watsa mata a kirjinta zuwa cikinta,.yana murza kayan shi sauran semen din suna zuba a kasa. Komawa yayi saman restchair ya zube yana dauke ajiyar zuciya. Sam idan haka mata suke, tow shi bai ga wani abin tara tarkace ba, bai tab'a tarayya da mace ba amma kuma yaji ta wani wani tasty (Mata a gyara jiki da zuman Maman Zeey, a tow don't be asshole ba abin kunya bane maza dai basu son suji wurin ba armashi +234 806 384 5136 a tuntubi Maman Zeey ga kyau ga gyaran aure) tsaki yayi ya nufi ban daki yayi wanka, sannan ya fito ya ja ta har ban daki ya cusa kanta cikin ruwan da ya tara. Ajiyar zuciya ta sauke tana me fashewa da kuka. Ko a jikin shi wanka tayi da kyau ta gasa jikinta, da rarrafe ta fito ta nufi wurin kayanta, ta dauki rigar ta da phone dinta. Ta fice mishi a dakin shi,
The next day, bai farka ba sai wurin karfe tara, shima domin Abraham ya shigo ya d'aga mishi labulan daki ne rana ya haska mishi fuskar shi. "Boy kasan meke faruwa?" Juya baya yayi ya gyara
wanciyar shi. "King AJ me ya faru tsakanin ku da Duah ?" Da sauri ya tashi zaune yana wani yatsina face. A shake ya ce. "What happened?" Janyo wayar shi yayi ya kunna mishi abin da ya faru jiya. "Mtseeeeeew." Ya fada tare da jan towel ya daure kugun shi. "Where is the bitch?" "Tana asibiti" "Yar waye?" "Alhaji Barraq Bukar!" "Yeah nasan haka zai faru." Ya fada yana fadawa toilet wanka yayi sannan ya fito ya shirya cikin wasu black dress, sannan ya fashe jikin shi da turare ya fito kasa ya same su zaune jigum jigum. Mr Paul sai bala'in yake. "Hey father is it's okay " ya fada yana nufar dining room, bin shi suka yi. Cikin rarrashi Mr Paul ya ce. "King AJ!" D'igo kai yayi sannan ya ce. "What?" "Muna son ganinka domin yau Adil zai dawo da Duah " "and so what?" "Ka dawo haka?" "Kayan na asibiti basu get ready ba, sai sun isa inda nake bukata zan taso" "Yaushe kenan" "while take time" "but" "Father na hakura da karyawan ne?" "No Shalele take your time, and ka kula da kanka please kar ka kuma yarda da wata mace. Idan mata kake bukata akwai su masu Mutunci " dariya ya fashe da shi yana yankar golden eggs ya fara ci. Haka Mr Paul ya kashe wayar dama video call ne. Cikin abin shi yayi kai tsaye like bai da wani damuwa, yana gamawa ya nufi falon shi na musamman iya shi daya yake zama a falon ya dauki por larranga Galanes ya kunna yana mata wata irin zuka, jiya me yasa bai kashe shegiyar yarinyar nan ba, yasan zai bar pain me yawan gaske a zuciyar mahaifinta. Zuka yake yana fesar da hayaki hanci da baki, kamar ya kama da wuta.
----
Mafia City
A babban dakin taron, Alhaji Barraq Bukar ya sake video recorder din. "Wannan wani irin sakarci ne?" Murmushi yayi sannan ya ce musu. "ku hada auren shi da Yar gurina shi ne zai kashe wannan case
in" "Taya yaron da muke lallaba shi kake tunanin cewa zai yarda?" Mr Charles ya fadi haka a fusace. "Ku kuka sani abin da na sani idan dai yasan cewa kashe mishi Uba kuka yi ai kun san ba zai bar kowa ba. Balle kuma har asamu abin jayayya don haka shawara naku ne, sai ku san yadda zaku yi idan ba zaku iya ba zan mishi magana." "Amma Mr Barraq Bukar kasan abin da zaka aikata ko?" Mr Paul ya fa
a cikin calm voice."ok da ban sani ba zan muku magana? Kawai shawara na baku idan ya muku tow idan bai ba, zan mika mishi wannan folder din ina da copy din shi ya kai dari.....
#tambarinshahara
#mafialovestory
#Mai_Dambu
[2/26, 7:24 PM] MINISTAN SHARHOLIYA: TAMBARIN SHAHARA... (FREE BOOK)
Mafia Romance story.
Chapter 4 · 0% Book details