Chapter 007
Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
Mai_Dambu
Wani abu ne ya tsaya mata a rai, lokacin da ta dawo gida, ta same Yayunta maza da mata suna meeting akan abin da suka samu labari, wanda a maganar Mamu ta ce. "Kq ajiye aikin kawai, idan da mu koma gombe, duk abinda ya faru idanun su yana kanka, kai ko wani ne yayi wani abu kai zasu zarga tunda aka fara zuwa wurin aikin su Baffa ana musu kashedi don Allah mu koma gida, domin kuwa wasu zasu iya amfani da tawayen ka, su aikata wani abu wanda karshe ko na rasa ka, ko na rasa Yarana. Ka duba ina da Yara mata uku ban aurar da su ba, don Allah" ta fada cikin matsanancin kuka da tashin hankali, "Abeey ka saurari uzirinta, tana da gaskiya" jikinta a sabule ta wuce
akinta Dadah. "Wai ni su mafiyan babu me iya ja da su ne? Yau naga masifa, tow sai naci uwar sabada na tafi har inda suke na zabga musu rashin mutunci, taya zasu mishi barazana" "Dadah ba maganar fada bane gwamnati ma tsoronsu take balle tsirarun mutane. Kawai a bar garin nan." Tunda tayi wanka da alola ta gabatar da sallah. Take Addu'oin domin tabbas da ta sake tayi abin da tayi niyya a school tow ba mamaki da kome ya sauya, abincin daren da babu wanda ya ci kenan a gidan, Washi gari Saturday, hadda suka wucewa a can ma babu sassauci domin a duk lokacin da ta fito ta leka office din Abeey ta gan shi a dame sai taji ba zata iya jure wannan yanayin ba. Amma kuma rayuwar shi da ta Yan uwanta ne me muhimmanci, wunin ranar haka yayi ta amsar baki har da hadimar sarki, kuma duk wanda yazo abu daya ne ya fita harkan yan mafia nan, kuma ya ji abinda suka fada, shi yasa yayi deciding ajiye aiki baki daya, ya nimawa Yaran shi transfer zuwa Nigeria. Abin da zai dakatar da shi jarabawar da suka ku san yi.
Mafia City
Shirin dawowar AJ ake ba na wasa ba, domin kowa ya shirya yadda zai tare shi, a shekarun da Aj yayi ba karamin karawa kungiyar matsayi yayi a idanun takwarorin su na duniya yayi. AJ wani irin kyau ne a gare su, domin shi din na musamman ne Allah ya basu, sai dai a gefe guda baya barin su, suna juya shi son ransu, dan banza duk abinda suka yi sai dai su lallaba shi kamar yaro dan yaye, da akwai hanyar da zasu kashe shi da sun yi, amma ba zasu iya domin shi din na musamman ne.
Kusan a masu shirin dawowar shi Duah tafi kowa shiri ainun domin ta haukace akan shi. Bata jin akwai wacce zata kaita a wurin shi.
New York.
Duk da ba wani sakar mata fuska yayi ba, amma kuma yana kula da ita, domin suna fita eatry da wasu abubuwan, sai dai rashin magana da baya cika hada, domin sai su share awa biyu uku bai d'ago ya ce mata wani abu ba, sannan ya koyawa kan sa. Kiyayye abin hannun mace domin Duah ta koya mishi hankali. Yau ma ya gama shirin sa zai fita. Ta fito sanye da blueberry ball gown, iya gwiwar ta sai wani pea coat. Kanta sanye take da turba me kyau da ya rufe gashinta. Takalmin kamfanin channel ta saka, haka ma side bag dinta ma. Kallon shi tayi tana fa
in. "Please ko zaka sauke ni" wuce ta yayi abin shi ta bi bayan shi, yau ya ke son tura kayan shi na karshe zuwa Nuwanda duk sauran sun isa zuwa jibi zai wuce.
A tare suka fita ya sauke ta, a inda ta bukata kallon shi tayi ta ce mishi."please ko zaka zo dauka na?" Wani irin duba ya mata wanda yasa mata juyawa da sauri, tsaki yayi, tana son crossing limit din shi. Ko Ubanta lallaba shi yake. Yana zuwa airport din ya samu an zuba kome an gama screens din su. Sai da ya ga tashin jirgin kafin hankalin shi ya kwanta, dawowa gida yayi ya shiga hada kayan shi, Jb bai dawo ba, sai dare shi da Abraham da ita Imtisal. Takeaway suka musu ya dauka ya ci, ya sha ruwa. "Ni kome nawa is ready gobe zan wuce mafia City. Jibi na wuce Nuwanda duk wanda ya shirya gobe zamu wuce." Yana fadar haka ya mike zai wuce. "Amma kai anyi dan iska akan me zaka shirya baka gaya mana ba" cikin wani irin isa ya fara haurawa sama, yana fa
in. "Saboda im the king" "banza mara lissafi " bai amsa musu ba, babu shiri suka shiga tsayar da kome nasu zasu tafi.
Washi gari sun gama shirin su tsaf, haka suka fito har da Imtisal wacce ta jima bata shiga mafia City ba, dama kuma tana burin zuwa uwar ce ta hanata.
Mafia City
Karfe biyar na yamma ya musu a garin ne, baki daya members na tambarin shahara sun zo tarban shi, har da Duah. Ganin shi tare da wata aljana ya bakanta mata ranta, rike da wani flowers ta nufe shi, mika mishi tayi tana murmushi. Ta dan rab'a gefen shi ya rungume ta. "Bunny boss welcome to the mafia City after long time." "Da alamu jikinki bai gaya miki" wani dariyar makirci tayi yana wani watsa idanunta akan Imtisal. "Idan ka shirya xan iya baka har rayuwata." A hankali ya janye ta ya cigaba da tafiya, tana gefen shi na hagu Imtisal tana gefen shi ta dama, wani irin murgud'ewa Imtisal tayi zata fadi ya tare ta. "Take care" ya fada cikin kulawa. Yarfe hannu take tana fa
in. "I can walk" "me kike bukata?" Ya tambaye ta, rau -rau tayi da idanu, cak ya dauke ta. Wani bakin kishi ne ya cika Duah wato akwai wacce ta shirya shiga tsakanin ta da king? Shi din nata ne, duniya da lahira babu shegiyar da ta isa shiga tsakanin su, dakyar suka isa Swan town. Tana ganin yadda take makale shi ta yarda yarinyar ta fita Iskanci. Koda suka isa gida ras ta fito da kafarta, suna shiga gidan Duah ta dauki kwalbar whiter wine ta nufi inda Imtisal take, kafin ta an kara ta sake mata bottle din a kafarta, ai kuwa take ya fashe. Wani irin razanannen kara ta saka tana rike kafar, "wayyo Allah my leg" "oh sorry ba da gayya ba ne. Sannu taso na kai ki clinic" duk mazan suka tawo. "Lafiya?" Yana kallon su, Abraham ke tambayar su. " Ban san yadda aka yi ba bottle din ya subuce a hannu na ba, am sorry" tab'e baki AJ yayi ya nufi dakin shi da aka kai mishi kayan shi. Abraham ne ya kama Imtisal da take kuka ta ga jini a kafarta suka fita, murmushi Duah tai ta nufi dakin shi. Cire veil dinta tayi ta wullar , tana murmushi. "King" "out" ya fada mata, babu shiri ta fita.
Da dadare suka shirya yar karamar launch, iya members na tambarin shahara, aka ci aka sha, duk inda Aj ya ratsa tare da Duah suke takawa, Babu Imtisal wacce take daki tana jinyar kafarta. Bayan an watse suka so ganawa da Aj mara mutunci ya ce sai ya gama aikin gaban shi nan da wata sati. Domin yana son zuwa yaga hospital din shi. Lallaba shi suka yi da zai tashi suka ce mishi. "Muna son ka saka mana hannu a kan wadanan files
in." Komawa yayi ya zauna, ya fara bude files
in a hankali yana nazarin su. "Kuna son shigar da kwayoyi
angaren asibitina, sannan kuna son a fara sayar da shi a cikin garin nuwanda. Will zan duba amma ba zan saka hannu nan kusa ba, da alamu brain dinku yana bukatar wanki na musamman." Ya rike files
in yana kallon su. Abun mamaki ya basu murmushi yayi sannan ya ce musu. "Ban da rashin hankali irin naku ba." "Ajwaad Imran Nasara!" "Shiiiiii!" "Paul, kar ka sake d'aga min murya, yes ban da rashin lissafi irin naku daga bude asibiti sai sayar da kwayoyi, ku haka ya muku? Bari na gaya muku wani abu ba zan iya saka hannu a yanzu ba, domin ni ina da lissafi, idan lokacin da ya dace na duba labarin ku zan yi" ya fada yana tsaki. "Amma kayi hakuri, ka duba zamu samu alkhari masu yawa " "zan duba amma ba yanzu ba." "AJ " "Mr Gayu ba zan saka hannu yanzu ba, ba zai yiwu daga fara aiki a daure ayar tambaya a kaina ba, ina da lissafi daidai." Yana gama fadar haka ya bar wurin, babu yadda suka iya da Aj amma tabbas da suna da hali sai sun kar shi. Dake bai iya kome ya faru ya gayawa su JB ba, yasa shi kame kan shi ya cigaba da harkan gaban. Washi gari kuwa private jet din shi, suka bi yana sanye da bakin wando, sai white sleeve shirt, ya d'an bude chest din shi, he total look sexy. Musamman yadda yake tafiya cikin nutsuwa shi da Jb sai calm din shi yake akan ya bi kome a sannu, motar me girma Mayor yazo ya dauke shi, tsarin garin ya mishi suna da weather me kyau da shiga jiki. Koda suka nufi government house, ruwa ya sha, kawai sannan shima Mayor ya kawo mishi nashi bu
atar, murmushi yayi. "Ni ba kasuwanci da ciniki nazo yi ba, asalima Hospital dina burin mahaifina ne, so ku daina tunanin niman wata manufa a jikin hospital din domin zan iya saka gun na harbi mutum akan asibitina."
"Am sorry king" ya fada yana sunkuyar da kai. .daga government house makarantar ya nufa. Tare da mukararraban shi, sai da ya shiga cikin asibitin yana jin like mahaifin shi yana raye, yaga wannan abin yasan ba karamin saka mishi albarka zai yi ba, a hankali ya gama zaga asibitin tare da JB, sannan suka nufi cikin makarantar. Office din shugaban makarantar suka nufa, inda ya karbe su hannu bibbiyu. "Barkan ku da zuwa" ya musu har Conferencen hall, yana shiga ya samu bai daya Malaman jami'an, a tsatsaye suna masu gaishe shi. Ja mishi kujera JB yayi zauna yana kallon su a tsanake, niman Professor Imam Omar Hassan Sheikh yake, amma Allah bai bashi ikon ko kyallin shi bai gani ba. Hannun shi da yaji zobba yake yar kad'ata, juya kujeran yayi domin ran shi ya sosu a ce A king kamar shi, har wani banza ya isa yaja da shi. Ga Mayor nan biyo shi yayi shi da wasu manyan mutane, sunkuyawa Jb yayi ya ce mishi. "Ga mai Martaba sarkin nuwanda wanda ya baka filin nan" "ba shi nake son gani ba Imam nake son gani yazo ya zube a gabana" ya fada cikin jin kai" gyara tsayuwa JB yayi ya ce musu. "Ina Imam Omar Hassan Sheikh?" "Yana office din shi" "a tawo da shi" kallon kallo Malaman suke domin tun safe ake gayawa Abeey zuwan AJ amma ya ce wallahi ba zai zo ba, bai yi wannan lalacewar ba. Haka wasu suka yi ta mishi kallon kamar bai da rabo ne yasa shi kin hada kai da kuma saka hannu. Mai Martaba da Mayor suka fito tare da nufar office din Imam sai zagin shi suke, domin ya bata musu rai. Su kan fatan su kar Ajwaad ya fasa niyyar kyautar da zai basu na tsayawa aka kammala asibitin shi. Lokacin da suka shiga yana tattara wasu kayan shi ne, domin bai ga amfanin shiru a wannan lokacin ba. Kamar wasu masu shigar burtu aka suka fado kan shi. "Kai wani irin mutum ne mara mutunci? Kasan dai rayuwar ka da ta iyalin ka tana hatsari kazo nan ka zauna? Tow muje yana son ganin ka." Inji Mayor, kallon su Abeey yayi ya ce musu. "Ai banyi wanna lalacewar da zan wa sa'an dana na farko biyayya ba, idan ya matsu ina jiran shi. " Ya cigaba da zuba kayan shi a cikin kwalin, yana me basu baya. Fita suka yi a fusace suna zage-zage, tare da kiran sunan Imam da alwashin koran shi a makarantar.
Abin sai ya zama kamar tashin hankali, tunda ya ce baya jin zai iya basu hadin kai, shi kenan ya zama masifa, suna zuwa Mayor ya ce. "Duk wanda ya ki bamu hadinka ya kamata a mishi wulakancin da ba zai tab'a mantawa da mu ba, Yallabai AJ ka duba al'amarin nan" "ba zai zo ba kenan?" Ya tambaye shi. Dafa shi JB yayi. "ka nutsu abokina, mu same shi a tsanake ayi magana ta fahimta bana son a samu matsala between kai da shi. Tunda malamin addini ne maybe he had reasons" "wani irin dalili? " Ya tambayi JB a fusace, bayan ya mike, yadda zaka san ran shi ya b'aci domin har jijjiyar goshinsa sun mike, "tunda nake a rayuwata ban tab'a niman abu na rasa ba, ban tab'a kallon abu ban mallaka ba. Ina da kudi da zasu saya min kome." "A'a AJ please ka nutsu, ba a bin kome da iko."
Duk wannan rarrashin da Jb yake mishi, a matsayin shi na Aminin shi ne, domin da Abraham ne wallahi tunzira shi zai yi. Amma ina yayi fushi gani yake kamar Abeey ya kunyata shi a gaban jama'a. Dan haka cikin fushi ya saka hannu ya fisge yar karamar gun din da yake kugun JB. "No AJ don't do anything else please" saka bindigar yayi a bayan shi wandon shi ta nufi office din Abeey, har zai fita ya ciro bindigar ya harba sama, shi kake "Tauuuuuu" haka ya saka kowa a wurin razana, ilahirin makarantar ya amsa, Suna cafeteria suka ji karan harbin. "Innalillahi wa'inna illahi raju'un, meke faruwa?" Najlah ta tambaya tana zare idanu. Gaban ta ne ya fadi lokacin da taji labarin ai members na Mafia suna cikin makarantar. "Abeeyna" ta furta a hankali. Tare da watsi da books din hannunta, ta falfala da mugun gudu tana ratsa mutane.
Lokacin da ya isa office din Abeey JB ya fara gabatar da kan shi, "suna na Jabir Gayu, wanan shi ne Ajwaad Imran Nasara, AJ." "Shugaban kungiyar tambarin shahara ko?" Abeey ya amsa mishi, cikin murmushi domin yadda JB yazo da sanyin rai baya jin za su samu matsala, wasu takardu Jb ya fitar da su a jikin coat din shi. "Mun samu labarin kaki saka hannu a cikin hadin gwiwar mu." King yana zaune ya saka Black prado glass, saboda yadda idanun shi suka yi ja. "Tabbas a musulunci ya haramta hada kai domin zaluntar al'ummar Annabi, haramun ne daga Alkur'ani har hadisai an hana mu, in fact ni malami ne da ake ganin mutuncina da kimata idan na saka hannu na ha'incin rigar malanta da take jikina, na kuma ha'incin addinina, taya zan tsaya gaban Ubangijina? Shi yasa naki saka hannu" "JB an bashi Ten thousand U.S billon, ya saka hannu" "bana bu
atar shi, ko duniya da abin cikin shi zaka bani bana bukata, haramun ne amsar kome daga hannun ku" mik'awa AJ yayi yana kallon Abeey. "Zan yanke hannun ka na saka hannun." A nan ran JB ya fara b'aci. "Wai me kake yi haka AJ?" "Meye ba zan iya ba? Mutuncin shi nake son na watsar kamar yadda ya watsar min da nawa? Kasan waye Ni?" Ya dauki wani stool ya hada da wata showglass na littafan Addini, mikewa Abeey yayi ya Ciro bindigar shi. "Zauna ko ba fasa brain dinka out" cikin tsananin tashin hankali haka Abeey ya koma. "Ka saka min hannu" ya fada a fusace. Kamar wacce aka wurgota ta fado office din daidai ya dauki wani kwalba yayi kan Abeey zai datse hannun shi, cikin wani irin fushi ta riko rigar shi ta baya, sai da botir din suka balle baki daya. "Hajnah me ya kawo ki?" Abeey ya tambaye ta, Idanunta yayi Jajjur, a fusace AJ ya juya bata yi kasa a gwiwa ba, ta shimfida mishi marin da sai da kwalbar hannun shi ta fadi. Ta kuma tsinka mishi marin da sai da ya koma da baya. "Kazami dabba mara kunya, har Mahaifina zaka ne mi kashewa dan an aikoka? Waye kai? Waye ya tsaya maka? Tambarin shahara ko? Let me clean it up, jeka gayawa Jakin da ya turo ka Imam Omar Hassan Sheikh, yana da Y'a daya tamkar da dubu, ba zan tab'a ganin idiot puppies like you sun cutar da shi ba, and get out now" ta daka mishi tsawan da sai da yaji shi har cikin brain din shi. Sai lokacin ya dawo daga duniyar marin da ysha har biyu. "Mu hudu muka san me ya faru, idan ka sake ka kuma dawowa nan sai na gayawa Media abin da kuka aikata. Bayan wanda kuka yi a baya. Maza ga hanya wuce ka bani wuri banza mara kunya, ka je ka cewa Dog din da yake turo ku, Hajnah ta mare ka, ya saka ka a islamiyya ka fara daukar darasi. Oya out kafin na fita nace na mare ka a gaban jama'a." Wani irin farin ciki ne ya lullube JB ko babu kome an nutsar da kuran AJ haba Jama'a ya addabi kowa yau ga yar yarinya karama ta tsayar mishi, "kai rike shi ya fita da alamu bai ji marin ba ne, " riko hannun shi JB yayi baya son kallon fuskar AJ domin dariya ce a cike a cikin shi. Suna fita ta juya ga Abeey da ya zuba mata ido. "Haima me yasa kika mare shi?" Hawaye ne ya zubo mata, ta nufi wurin da yake zaune ta zuba gwiwar ta a kasa, ta fashe da kuka. "am real sorry Abeey, ban yi haka dan na cutar da kai ba, asalima wallahi i don't know what happening with me, kawai naji i can't take it anymore, am sorry Abeey" hawaye ne ya zubo mishi, kaf duniya baya jin shakkar mutuwa, amma Hajnah ta saka shi tsoron kar su mata wani abu, domin shi zai fi su wahala.
AJ kuwa yana fita kamar dolo haka ya fada cikin motar su, hannun shi dafe da fuskar shi. Kar'ar shigar marin yake "tattass" kawai yake tashi a kunnen shi. Airport JB ya umarta a wuce da su. Har suka isa baya fahimtar duniyar da yake domin suburbudar Hajnah yana kawo wuta....
Kut yarinya kika mari King Ajwaad Imran Nasara? Wallahi tafiya Break zan yi maybe sai Sunday in sha Allah, wato ko ku suburbuda min vote and comment maybe idan naga haka na dawo a guje... If not sai bayan sallah mu hade
#Actionpage
#mafiaromancestory
#thebeginning
#Mai_Dambu
[2/26, 7:24 PM] MINISTAN SHARHOLIYA: TAMBARIN SHAHARA... (FREE BOOK)
Mafia Romance story.