Chapter 17
Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
Tasowa Jadwah tayi, domin Allah ya mata wannan baiwar son nuna ita ce babba, wani banzan kallo tayi mata ta cigaba da abin da take. Dole ta shiga hankalinta. "Ke nan ba zaki hakura da zaman Hostel ba? Kiyi tunani da kyau mana Baby" murmushi tayi tana fa
in. "Da na rasa Iyayena ai na taso a hannun ki, kuma har yau baki tab'a nuna min banbanci ba sai ajizanci, yanzu ma domin na samu kwarin gwiwar karatu zan koma can da zama ba wai dan na rasa saka albarkin ki ba" abin mamaki yadda take yanko magana kace ta shekara dari a duniya. Ta bude baki zata yi magana Abeey ya ce mata. "Ki barta haka, wani lokaci muke watsar da damarmakin mu, daga baya mu
auka wani ne ya watsar mana da shi. Ki shirya da wuri domin gobe zasu iso suna hutawa sai ku wuce " daga haka ya fita a dakin. Bin shi Mamu tayi dakin tana kallon shi. "Imamu ban gane ba!" "Kamar Ya?" Ya tambaye ta yana cire links din shi. "Akan Hajnah, babu wanda ya isa ya hanata sai abin da ranta yake so" "ita Jadwah da take abin da ranta ke so waye ya hanata?" "Amma ai Jadwah tafi Hajnah hankali kuma zata." "Idan da ita ce Ajwaad ya dauka ya kaita har gidan shi na rantse da Allah babu abin da zai hana kwadayin ta bai saka ta bashi kanta ba, na san halin Yarana baki daya, amma bana tunanin zata iya kare kanta koda na taki daya ne, ita kuma ban haife ta ba amma yakininta da yardanta akai na yasa take da kwarin gwiwar duk inda ta shiga zata fito lafiya. Daga Uwarta har Ubanta ba mutanen banza bane, jarabawa da
addara suna nisanta duniyoyin su, kina jin da iyayen ta suna tare da ita ni a matsayina na waye da zan rike ta, amma kin gaza fahimtar haka, Aminatu ko da ban aureta ba, tow ita din kusan Kanwa ce a gare ni, kuma Abin alfahari domin rikon Dadah ce, zab'an abokin tarayya kawai yasa aka samu akasain
addara ba wai nisanta kanta tayi da soyayyar mu ba, domin har gobe muna sonta ki cire idanunki akan Halimah na gaya miki kar ki tunzura ni " daga haka ya wuce ban daki ya barta tsaye, tsakanin da Allah ya gaya mata magana akan Jadwah amma ba kome.
Tana gama hada kayan ta koma ta zauna tana daukar wayarta number saudiya ta gani, wani karamin murmushi tayi ta dauka. "Hmmm!" Ta ce, domin tasan ban da Yazidu babu me mata irin wannan kiran. "Ranki shi dade, ya kike?" Nan ma shiru tayi tana wasa da farcen hannunta. "Hur baki min magana ba?" Ya tambaye ta cikin sanyin murya. "Idan nace maka ina da abun yi zaka iya kyale ni?" Ta tambaye shi. "Why not sweetie" daga haka ta katse kiran baki daya ta cillar da wayar tana wasa da jelar kitsonta da Addah Nanah ta mata kafin su bar kasar. "Din-din" ta ji shigowar sako.
_Fear less, hope more, eat less, chew more, whine less, breathe more, talk less, say more, love more, and all good things will be yours_ kallon sakon tayi daga number Yazidu, dariya abin ya bata. Ta shiga lissafin abin da zasu bukata, saka Hijab tayi ta nufi falon Abeey. "Ka fito ka gaya min zargin Jadwah kake, ita Hajnah da aka dauketa kwana da wuni baka ji tashin hankali ba, sai yarinyar da kullum tana gida da makaranta, idan ma mugun baki kake mata da yardan Allah ba zata yi abin kunya ba, yar da kake riritawa ita ce zata kawo maka ladan riko." Wani irin shock taji ya shiga cikin jikinta har kafarta yana wani irin rawa. "Na rantse da Allah ko duniya zata cika da shegu zan rike, domin ba zan tab'a kyamar su ba, nasan haka kawai ba zata iya kawo min su babu dalili me karfi ne ya saka haka, kuma da kike cewa ina zargin Jadwah ba zarginta nake ba. Halinta nake kyama me yasa Nurain yaki aurenta ce miki aka yi dan tana jin haushin Hajnah ne? Kiyi tunani da kyau " da gudu ta juya zuwa dakin ta, ta rufe kofa ta zube akan gwiwar ta. Kuka ta sake me zafi me yasa ta lalata musu farin cikin su? Mari biyu ya ja ta lalata farin cikin wasu. Domin tasan da duk wannan abin bai faru ba, amma kuma idan ta bar wani abu ya sami Abeey ba zata tab'a yafewa kanta ba, domin tana ji tana gani an cutar da shi ba tare da ta dauki mataki ba. Haka ta ci kukan ya ishe ta, yadda zaka san gidan babu lafiya daga wurin cikin abincin dare dama ta jima da yayewa kanta cin abinci a cikin su, tana zaune a daki tana fama da dambun da Dadah ta turo mata, shima dakyar take turawa. "Din-din" sako ya shigo mata. _The first love letters are written with the eyes_ tsaki ta ja, kamar ta shiga ta wayar ta rufe Yazidu da mari, shi kansa yanzu haushi yake bata, domin daga yanzu har zuwa wani lokaci bata jin zai burge ta har abada. Kashe wayar taso yi kafin ta bude data. Whatsp ta shiga tana kallon sakon su Kamnah da suka turo mata, haka ta gama dubawa, ta kashe data da wayar baki daya ta cilla. A hankali ta mai da dambun ta ajiye tana sauke ajiyar zuciya. A hankali ta cigaba da kwashe kayanta, weekend din ma ba zata dawo ba sai hutu shima ana samu gombe zata wuce wurin Dadah. Wannan shi ne alkawarin da ta dauka domin ta bar iyalin Abeey su yi farin cikin. Haka ta cigaba da hada kayanta tsaf, sai tsararu ta bari tayi kwanciyar ta. Da asuba da ta farka tayi sallah, wanka tayi ta nufi kitchen Mamu ce da Yar aikinta. "Ina kwana Mamu" "lafiya" tana tsaye a wurin har Mamu ta kalle ta duk da tana jin haushinta amma wani gefe na zuciyarta yana tankwaro ta akan karta ga laifin Hajnah. "Zaki yi wani abu ne?" "Eh ina son nayi snacks ne da zamu tafi da shi da yamma" "hmm okay zaki iya shigowa ki duba." Dan tayi alkawarin bazata tab'a shiga harkan ta ba, "tow" ta shiga kitchen din kamar munafuka, duk da bata cika shiga aikin kitchen ba, amma tana yawan makalewa Addah Nanah idan zata yi snack ko wani girki me muhimmanci wani bin har abincin gidan, idan suna yi ta saka hannu cire mata hannu take ta bata kujerar kitchen din, "you are always like a queen no need ki shigo aikin kitchen naki oda ne mu kuma muce miki Yes Ma." Har wani duka mata kai take, ita kuma tayi ta dariya domin ko yau Abeey ya ce ta koma gidan Dadah tabbas ta ga soyayya da girmamawa a idanun Addah Nanah. Haka ta fito da kayan aikin, ita kanta Mamu kallonta take tafa yadda zata yi ai tasan ba aikin ta iya ba, duk da tasan Yaranta daga maza har Nana da Jadwah sun iya aiki kome, amma bata da yakinin Hajnah ta iya koda sauke ruwa akan wuta ne, sai ganinta tayi ya kwaso kwai da bote, madara da baking powder, food colour, flavor and coconut oil, da duk wani dangin snack, ta fara aikin ha
awa, tana yi tana kara hango yadda Nanah take aikin itama tana yi, bayan ta hada kome ta saka a cikin mixer, ya buga mata cake din, sannan ta shiga hada kome. "Dama kin iya ne?" "A'a yau dai na fara gwadawa ko zai make sense" ta fada tana kallon aikin tana gamawa ta zuba a cupcake, ta koma ta fidda nama, domin Alhamdulillahi Abeey yana da mugun kokari, kuma Masha Allah babu abin da ya rage iyalinsa da shi. saka namar tayi a ruwa ta koma gefe ta ciro kayan miya, sai ga Mamu ta sake aikinta tana fa
in. "Hajnah kar ki mana asarar abinci fa" "Hmm, Mamuna kwantar da hankalin ki." Sai da ta gyara kayan miyar tsaf, sannan ta shiga hada kome cikin sauki namar ta dauko ta shiga yanka shi kanana, sannan ta saka shi abin daka nama, ta saka shi yayi laushi ta saka non stick pans ta zuba kayan miyar da vegetables din da tayi Choping ta saka vegetables oil ta daura akan gas tana me saka mishi black pepper, cinnamon food powder, spices food powder, da sauran sai Curry powder spices, sannan ta rufe shi tana me daukar beef Maggi ta koma ta fasa shi a cikin yar karamar turmi ta kawo ta bude tukunyar ta zuba ta motsa, har zata wuce Mamu ta ce mata. "Chef Hajnah you forget garlic powder!" Murmushi tayi ta ce mata. "Kin san ina da mura kuma Kamnah bata cin garlic shi yasa na ki sakawa" haka ta wuce tana dibo Flour tazo ta shiga hada meat pie crust, sannan ta sauke sauce din, ta mai da shi gefe lokacin har su Mamu sun gama abin karyawa, ita ta zuba nata a kitchen din, tana ci tana kallon Hajnah, ganin yadda take hada meat pie din, ya burge ta. Ka bar mutumin da baya shiga harkan kowa, shu'umin mutum ne a wurin. Tana gamawa ta fara ciro cake din da suka yi kyau sosai, sannan ta jera su tana me sake saka meat pie
inta, bayan ta shafa musu mai a jikin su, ta saka a cikin oven din ta. Sannan ya koma ta ha
a cream na cake din tayi decorations din shi yadda ya bada wani kyau na musamman. Sannan ta dauko nama ta shiga mishi aikin shi na daban ta daura shima da kayan miya bayan ya nuna ta kara ruwa da kayan miya da kayan spices food powder, yayi kyau sannan ta bar shi ya cigaba da nuna, kafin ya dauko cus-cus ta juye mishi laida daya da rabi, lekowa Abeey yayi yana fa
in. "Wai a ina aka samo mana Chef Nana Fadima?" Dariya Mamu tayi tana fa
in. "nana da take Yemen ina zata leko, aikin Yar ka ce, gata zata kashe ni da Mamaki domin a sani na bata aiki kitchen din ma kamar an musu asiri, amma dake kewayenta zasu zo kaga aikin da take kamar ba ita ba." Shigowa yayi ya tsaya yana kallon cupcakes din sun yi kyau zata saka su a firj, daukar daya yayi yana fa
in. "Kaunar Dadah kece kike aikin nan haka? " "Eh Abeeyna ci kaji." Ta mika mishi bayan wanda ya dauka, kallon agogon hannun shi yayi "sha biyu saura, kin karya kuwa?" "Zanci in sha Allah, ina son kafin su iso na gama na juye idan zasu ci tow, sai su ci idan kuma zasu bari sai mun isa school shi kenan" "na saka an kai miki kayan da kika bukata, har da na amince, sannan gidan ku babba ne, sai kin je zaki gani akwai masu aiki da na nima muku, babu abinda zaku bukata domin an zuba na bawa wata abokiyar aikina kome ta muku." "Allah ya kara budi" ta fada tana cigaba da aikinta, kashe wutar cus-cus din tayi ta ta saka cake din a firj, ta shiga Ciro meat pie din ta saka mishi fork, Mamu da abeey suka fita. Shigowar Jadwah yasa ta d'ago kai ta kalle ta sau daya bata kuma na biyu ba,.ta cigaba da aikinta. mai da shi tayi cikin Oven din ta rufe. Sannan ta dauke abincin ta shiga juyawa ta zuba nasu Mamu sannan ya juye nasu, ta ajiye a gefe. Ayaba da strawberry ta ciro da apple ta zuba su a gefe, me aikin Mamu tana wanke kayan da ta b'ata. Blande ta dauka na nikar kayan fruit, wanke fruit din tass sannan ta yanka su kanana, kafin ta dauko kankara ta zuba, ta markade su yayi laushi ta juye a wasu cup, ta saka yankakken kankana akan su, ta saka a firj. "Yaushe kika fara girki da alamu akwai kayan kashi" kallonta tayi da devil face, sannan ta cigaba da aikinta. Tana gamawa ta gyara kitchen din kamar ba ayi aiki a cikin shi ba, ta juye kome, don nima fada tana kallon Jadwah ta bude kome sai da taci, zata saka mata hannu ta ce mata. "Ba zan hanaki ba, amma idan kika saka min hannu zan karya hannunki" yadda tayi maganar yasa ta saka serving spoons, ta ci gyada kai tayi tana kallon Hajnah. "Saura miji domin ko mace ta iya girki babu namiji tow tabbas akwai damuwa, waye zai kwashi kayan dadi haka,. Koda yake ai garar kasa Yan Mafia sun gama da shi." Murmushin takaici tayi ta wanke hannunta. "Kin san me? Nifa duk namijin da ya sake ta fada tarkona sai ya kusan zarewa, balle kuma Vju dina ya tab'a ke ko yogort dina ya tab'a sai ya zama shashasha a cikin al'umma, domin wannan sirrin bakar mace ce, ba a tab'a mu a zauna lafiya ba tare da mun zautar da kai ba." Daga haka ta fita zuwa dakin ta, wanka tayi ta shirya cikin riga da skirt na Atamfa, shigar ya mata kyau. Musamman da ta karya Kallabi. Sai gata kamar wata sarauniyar kyau. Sallah tayi ta cigaba da gyara dakin. Karfe uku da rabi ta ji muryan Dr Jamil baban Najlah, "Beauty gamu nan a kasar ku" da gudu ta fito. Suka rungume juna, suna ihu dama kuma sun saba haka.
"Ya ilahi baku da hankali ne?" Inji Baban Najlah, "kyale su don Allah" inji Mamu, gaishe ta suka yi, sannan suka shige dakin Hajnah. "Kuyi wanka ku huta" Bude drower tayi ta ciro musu sabon towel ta mika musu, Kamnah ta fara shiga ta fito, "na kawo abinci wai dama na barshi muje can muci kar a ce mu fito kuna ci" "Good idea Baby girl. Yar iska kamar kina amsar kayan aiki kinga yadda kika koma kuwa?" Rufe mata Baki Kamnah tayi. "Amma ke dai anyi yar iska, maganar ki kawai ya isa yayi disvirgin din mutum, ayi miki aure ko ki lalace" dariya tayi tana fa
in. "Eh kan ko kuma na fara bin maza da gudu, daga Hajnah har Kamnah watsewa suka yi suka barta da iskancinta. Kuma ita haka take, bakin tsiya ne da ita amma ko period sakata kuka yake, wani lokacin cewa take idan har da wannan azabtarwa da kuma ciwon mace ta bawa namiji kanta lallai ta zama butulu mara imani, kuma har ka dauko ciki, Allah ka tsare mana imanin mu. Bakinta ne kawai haka da rashin mutunci amma cikinta fal yake da tsoro domin tarbiyya ne da yaran, sai dai shegentaka idan ta motsa zaki rantse da sun gama sanin harkan namiji da halittar shi. Dan ma
aliban medical school ne shi yasa fitsarar take yawa. Shiryawa suka yi sannan suka nufi wurin Mamu da take sauke abinciin rana har da zobo, "sannu da aiki Mamu" suka fada mata, Hajnah ta fito musu da kayan abinci, "Yawwa yan mata gashi daga zuwa zaku wuce" "Eh wallahi, zamu je mu shirya kome kafin gobe kar mu makara" "Allah ya muku albarka". "Amin Ya Allah" suka shiga fitar da abinciin sai da suka jira Abeey da Baban Najlah suka gama cin abincin sannan suka fitar da kayan Hajnah, suka bar gidan. Jadwah na kallon su tayi tsaki, "Gayyan karuwai kawai" ba karya rawan kan su ya kai haka, amma su basu Iskanci kuma suna suturtta jikin su. Daidai gwargwado suna da ilimin addini, domin kuwa sun sauke Alqur'an da wasu books na addini. Tashen balaga ce irinta yaran Yau.
***
A hankali ya bude idanun shi, ya zuba a kan agogon gefen gadon shi. Yau in sha Allah zai bar
asar ko ana so ko ba aso yariga da ya yanke shawarar da ya dace, a halin yanzu niman hanyar rigima da ita yake, ita
aya ce kawai yake bu
atar ya gani ya tsoratatta yaga fusatattun idanunta cike da tsoron shi, anya JB baya cin dudduniyar shi? Yasan abinda yake ba mamaki dan iska ya hadu da ita. "Mtseeeeeew " yaja wani dogon tsaki. A hankali ya tashi daga shi sai gajeren wando ya nufi ban daki, ya sakarwa kanshi ruwan zafi, yana gamawa ya fito ya dauki tap din shi, ya gama shiri tun sati Uku da suka wuce. Dan haka ya dauki kome nashi. Sannan ya shiga hada kome idan har yadda ya shirya ne kome na shi da amintaccen Yaron shi ya gama mishi kome yanzu zuwan shi yake bukata, wanda shi kuma ya shirya badda kama dan barin Mafia City. Daukar jakar shi yayi da ya zuba laptop din shi da kome da kome, ya fita hatta wayar shi sai da ya tattara. Kallon hoton Abban shi yayi da yake gefen grandfather din shi yana zaune a kan kujeran King.. murmushi yayi ya ce "Grandfather you look like alpha, Father look like the great Mafia King" sannan ya fita daga cikin gidan, ya zuba tarkacen shi a cikin motar guard din shi ne suka taso ya d'aga musu hannu.
Dole suka koma ya sake murmushin mugunta domin yasan Mss Yunah bata kasar itama tana can Nigeria. Sannan yaja motar. Ya fita da gudu, ya fita yana murmushi sai ya gyarawa that black girl zama Allah ya ha
a su. Yana hawa babban titi wani babban cantainer tazo, bude bayar motar aka yi kasancewar dare gari bai gama waye ba, wata mota ta fito komawa gefen titi yayi aka sakarwa motar wuta, sai da ta kama sannan Babbar motar ta tsaya, shima ya tsaya. Ya tattara tap din shi ya da dama can ya lalata su, ya zuba a cikin motar da take ci da wuta, sannan ya fito itama wacce ta fito da ita sai da aka saka fresh gawar mutane, ya saka mishi zobensa, ya zuba mata wuta. Sannan ya juya ya bar wurin yana kallon kafin a gama binciken gawar zai dauke su wata uku, kafin a sami inda yake zai dauke su shekara biyu. Domin duk inda zasu niman shi ya ajiye location din shi.
Sannan suka bar titin, garin yolbe suka nufa wanda yake gabashin kasar, anan aka kona motar itama, aka jefata a cikin teku sannan ya bi jirgin da zai tafi da shi, tekun atlantika wacce ta raba
asar African da wasu
asashen duniya, anan zai karkata tafiyar shi zuwa Lagos. Bayan ya ajiye location din shi na farko Las Vegas, na biyu Capetown na South Africa, na biyu Beijing na kasar China. Na uku Mumbai na kasar India, haka ya gama renawa kowa hankali. Kafin ya bar kasar.
Kallon tsarin gidan suke cikin tsannanin burgeta sai murmushi suke kome na gidan ya burge su, nasiha Abeey da Baban Najlah yayi musu, sannan suka bar su. Zama suka yi suka zuba abincin a gaban su, suka fara ci kamar yadda suka zo sai da suka ci suka kwashe sannan suka nufi dakin su, Abinci a hankali suka nufi kinsu gado uku ne, daya daban biyu a ha
e, duk da akwai dakuna biyu da gado baki daya a cikin dakunan..
*Abin sai a hankali fa ayi min uzuri*
#Mai_Dambu
[2/26, 7:24 PM] MINISTAN SHARHOLIYA: https://www.wattpad.com/1317847900?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=u3bmUIJB5lWKV8tmRXorZFQfkB11kSlcgHFxpzoIGcKyknTqQC0mx3QWgln5PQ%2Bu0fbsIr%2Bh4O%2FXByKxHP6WDbj7WvNKFOnG05xeZD8EahoVdOm4ODdX1BgtjI7Lne1k
TAMBARIN SHAHARA... (FREE BOOK)
Mafia Romance story.
*Mai_Dambu*