CHAPTER 002
Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read
Mai_Dambu
#undertheinfluence
Babu abin da yake bashi mamaki kamar duk abin da yake kewaye da shi, baya fada yana so sai dai a bashi, shi bai da zab'in kan shi, kome da aka san zai so kawo mishi ake, yawan damuwa da shiga kadaici yasa shi fara shan taba, a boye ba tare da kowa ya sani ba, sai dai kash wacce irin duniya ce yake rayuwa da komi kashin motsinsa akan idanun su yake, domin ya fara da idan su Abraham suka sha suka kashe zai dauka ya shiga ban daki ya kunna ya shaki hayakin sai ya fahimci ai yana bukatar sha domin samu abokin hira. Abu ne da an rigada an shirya, shi kuma taba wani banzan abu ne idan kasha sai ta bayyana kanta. Da haka aka fara kawo mishi Davidoff grand Cigar, wanda a kalla kudin shi nera dubu arba'in ne, Por larranga Galanes Cigar, wanda shi kudin shi ya haura 114k, domin sigari ce da matukar ba jan wuya bane kai baka isa shansa ba. Balle shi da yake King Ajwaad.
Wata biyu da rasuwar mahaifinsa, aka fara shirin su fara exam wanda a lokacin har jarabawar kawo mishi aka yi, domin ba a son ya bawa kan shi wahala, amma da yake yana da burin zama likita a rayuwar shi yaki yarda da haka, da kansa yayi jarabawar shi. Bayan sun gama suka dawo gida.
Swan town.
Unguwa ce da take bakin teku, sannan an kawata unguwar da wasu agwagin swan da kullum suke shawagi a saman tekun,
Da safe da kuma maraici, mansion din shi tana kallon tekun, duk wani jin dadi da farantawa an bawa Ajwaad, sai dai ya kasance cikin rashin farin ciki, kullum fuksar shi kamar ta shanuwa, koda yake basu da wani zuri'a domin babu me zuwa wurin shi as family uwa ko na Uba, shi daya yake rayuwar shi bai da kowa sai Allah, kadaici yasa shi tashi da wani irin kangararren hali, haka yasa members na tambarin shahara suke tsammanin ai dan yana under control din su ne, watan su uku a gida sakamakon ya fito, da farko sun so tura shi ya karanci kasuwanci ne, sai yaron nan ya kafe lallai shi likitanci yake son karantawa, abin ya basu haushi. Amma babu halin fusata kuma babu yadda suka iya da shi.
Da wannan abin suka fara tunanin nima mishi makaranta anan Mafia City. Amma dan banza yayi tsalle yace shi kasar waje zai tafi karatu. A lokacin da maganar ya isa gaban members na tambarin shahara, shiru suka yi suna kallon Mr Paul.
Mr Charles ya ce.
"Yanzu yaron nan shi yake juyawa mu fa, uban shi mun sha dakyar a hannun shi, ace shima juya mu yake?"
Mr Barraq yayi kwafa yana kallon Mr Gayu, da Allah bai saka mishi takurawa kan shi akan Ajwaad ba ya ce.
"Gayu meye nufinka? Kasan da Yarona Adil kuka bawa matsayin nan."
"Ai kuwa da kome ya rushe, kai bari kaji ko mutuwa da zata yi shawara dani na rantse da Allah ba zan barta ta dauki Rayuwar Ajwaad Imran Nasara ba, ka fahimta? Tow wannan Yaron al'amarinsa sai shi. Matukar zai tsaya a side din mu, I don't care da duk abin da ya zab'awa akan shi, burina TAMBARIN SHAHARA ta shahara a Duniya baki daya don Allah Yaro ya ce abin da yake so a bar shi yayi yadda yake so, dukkan ku waye bai kawo project an saka mishi hannu ba, ko wanen ku an mishi yadda yake su, sai me?" Mr Paul ya fa
"Ka dai san halin sa, da Uban shi daya."
"Yes like Father like Son, so kar na kuma jin wani abu daga baya idan ba haka ba, zan dauki mataki."
Da wannan suka kashe bakin al'amarin, bayan wasu kwanaki aka tura Ajwaad da abokan shi biyu Harved University, United State, su kuma suka cigaba da ruined din kungiyar su kamar yadda suke su.
Amma duk inda yake ana tura mishi sakon saka hannu, domin cigabar
ungiyar su. Kuma yana saka musu kawai dai sai dai idan bai samu sakon ba. A hankali yake karatun shi, gashi shekaru na kara zuwa gogewa da nutsuwa tare da wayewa yana kara shigar shi ta kowani side, yaki yarda ya zauna da kudin da kungiyar take spent din shi akan shi, tsabar kokarin niman na kansa. A lokacin da ya cika dan shekaru ashirin da biyar a duniya, ya goge fatar shi tayi kyau dama gashi uwar shi yar asalin
asar algeria ce, mahaifin shi ne dan kasar jamhuriyyar arewacin Afirka, sai fatar shi ta zama wata irin vibes, shi ba fari can ba kuma shi ba baki ba. Amma duk inda ya shiga yana hada yan mata, domin fada ake a kansa, babu abin da yake kara firgita yan mata suke fadawa kansa kamar fitanannen idanun sa, da matukar ya kalli mace sai ta kusan haukacewa.
Apartment din su daga shi sai abokan shi, har yau ba zasu ce ga abin da yafi so a rayuwar shi ba, yana da shekaru ashirin da shida ya ha
a master din shi, a lokacin sunyi tunanin zasu koma gida, sai suka fahimci shi batun gidan ne fa bai da wani damuwa a kai.
Yau ya kasance Laraba. Yana kwance a saman restchair, yana sanye da bathtube. Domin tunda ya fito wanka yake kwance a wurin, shigowa Abraham yayi yana shirin fita wurin party, ya ce mishi.
"Boy yau ne fa Birthday din Anna" ware idanu shi yayi akan Abraham, kafin ya mika zara zaran yatsun shi ya ja wata yar karamar drower ya ciro wani kwali da aka rufe shi leda mai kyalkyali, ya ajiye a kasa.
"Boy gift dinka ke nan?" Lumshe idanun shi yayi yana kara kwanciyar shi a wurin.
"Kai amma ta gode" Abraham ya dauka yana jijjigawa. "Boy" hannun sa ya saka a baki yaja kamar zip, dariya Abraham yayi ya fito ya bar shi a dakin hutun. Shi dai bai cika son yawo ba, karatu yake sai kuma babban asibitin Harved din da suka dauke shi aiki, shi likitan
walwa ne, matukar bai tafi aiki ba ko makaranta tow fa, zaka same shi wurin bawa kwalkwalar shi hutu,.baya son hayani ko ka
an.
A hankali rayuwar sa, ta kuma sauyawa daga lokacin da ya cika shekaru talatin da wani abu a duniya, a lokacin wasu abubuwan suka fara kunno mishi kai, duk da dauke kan da yake sai da ya kasance ya fara bijirewa manyan su, wanda suka tilasta shi dawowa a nan da shekarar dubu biyu da ashirin domin ai ya kai yadda ake bukata.
A bangaren Alhaji Barraq Bukar yana da buri akan dan shi Adil, dan haka ya shirya wata kyakyawar tafiya me boyayyen manufa, sai a bangaren Mr Paul shima yana nan akan bakan shi na kaf duniya baya jin akwai wanda ya isa tab'a mishi daukakar shi. Mr Charles da Mr Gayu ne dai ba asan me suka taka ba.
2019
Las Vegas
Yana cikin jahohin Amurka, da ya shahara wurin shaidancin a duniya, domin babu abin da babu a cikin garin, duk inda za a gaya maka akan garin tow matukar baka leka ba, gani zaka yi kamar karya ce, gari ne da ake fitar da wasu irin zunzurutun makudan kudade, domin duk wani dan iska ko dan mafia yana da wurin shi na musamman a wurin, Ajwaad yana daga cikin masu kasuwanci a cikin garin kuma dan banzan yaro kudi yake samu kamar ya mutu, domin yana da club
in shi na kanshi, a cikin garin yana da casino games club, yana da asalin inda ake sayar mishi da kwayoyi da makamai, domin kan shi kawai, da jin dadin shi. Tunda yasan aikin shi ne likita da
walwa Ajwaad ya jingine shaye-shaye, dama taba ce itama duk ranar da ya dauka ya sha, yana cikin kewar iyayen shi ne, niman kudi yake kamar bala'i, duk da tambarin shahara sun san cewa yana niman kudin amma basu damu ba.
Casino games club
Yana cikin office din shi da yake cikin building din, inda yake ganin kome kamar ana yi a gaban shi. Wata matashiyar budurwa ce ta shigo club
in, tana me raba idanunta akan mutanen wurin, nufar bar tayi ta mikawa me ba din katin ta, daukar waya yayi ya kira wayar Ajwaad.
"Ok" ya fada.
Sannan ya ajiye wayar yana kallonta, har suka iso cikin office
in, tsayawa tayi tana kallon office din.
"Hi! Duah" ta fa
a cikin calm voice,
Sai da ya gama abin da yake a jikin computer din shi, kafin ya d'ago kai yana kallon ta.
"Daga ina?"
Niman wuri tayi ta zauna tana kallon shi.
"Ajwaad Imran Nasara." Kura mata sexy eyes din shi yayi, kai tsaye ya hasko daga inda ta fito, a hankali ya zare belt din classic trenches coat din jikinta, ya rage daga ita sai wani banzan gown iya cinyarta domin Dakyar ya rufe bom-bom dinta, kafanta sanye take da wellington boots shoe. Iya bala'in makura ta kai, but shi bai da ra'ayin yan mata ne, domin shi bai dauki mace da wata daraja ba, musamman yadda yaga Abraham da Jabir suke wasan
wallon da yan mata, sai dai ya fito bala'in bukatar mata, abu daya ya sani shine duk yarinyar da ya kulawa tow har abada ba zata yarda da wani da namiji ba, shi yasa kana shiga dakin shi dai-dai gadon shi akwai wani karamin showglass kwayoyin kashe tarzoma ne.
Tashi yayi ya fara hada kayan shi, domin tunda ta shigo ya fahimci tsiya ya kawo ta, yasa shi fara niman roban kwayar shi ya watsa a baki, duk da bai san Allah da addinin shi ba, sai dai a sati daya yana zuwa masallacin juma'a. Wannan kuma yaga Jabir yana zuwa ne, yasa shi amma kawai dan yasan abinda yake yi ba, sigari kawai yake zuka, itama sau daya ya ajiye a wata, domin lafiyar shi. Duk bayan wata uku yana bada kyautar jinin shi ga mabukata,.shi yasa ko zanen tattoos babu a jikin shi.
Yana da wata irin nutsuwa da ta hana shi ganin kyan mace, matukar zata zo da min ya kusance ta. Bashi da dai da shegen niman kudin shi, domin Abraham ya ce ya gaya musu gaskiya ko yana diban kudin ne ya shiga bayi yayi ta share gaban shi da su.
Daukar kayanta yayi ya mika mata.
"Ajwaad" ta kawo bakinta daidai kan nashi.
"Nazo domin ka ne, kuma naga kana shirin watsar da ni." Rab'ewa yayi ta gefenta ya wuce, da sauri ya dauki pose dinta, ta biyo shi zuwa waje.
Tun daga bakin club
in idanun shi ya sauka kan motar Abraham. Kallon agogon hannun shi yayi yaga dare ya raba, kuma so yake lallai su kuma new York. Matsowa tayi jikin shi kamar zata kwanta ta ce mishi.
"Baka Ga yadda motar yake bang-bang ba, suna enjoying kan su."
Wani irin kallo ya mata, da sauri ta bar jikin shi. Yadda yaga motar tana motsi ba zai iya shigan ta ba, domin ana cin Uwar Sabada a cikin ta. Nufar wurin motar shi Rolls Royce phantom ya shiga, so yake a cikin nan da wata uku ya bar
asar ya koma ya je yaji wata tsiyar zai musu. Ganin an bude mishi itama ta fada cikin motar da sauri.
----------
Nuwanda City 2020
Babban gari ne na yan kasuwa, yan boko uwa Uba, malaman addinin musulunci da kuma Addinin Kiristan, Nuwanda yana cikin manyan garuruwan da yan mafia suka kasa shiga su lalata ta,.domin yadda yan garin suka rike addini da addu'a. Gari ne da suka cigaba ta fuskar kasuwanci, da cigaba na rayuwa.
Tiger Gate town.
Unguwar manyan mutane ne musamman malamai na addinin musulunci. Domin gidan Chef Imam, Omar Hassan Sheikh ana yake, duk wanda zaka gani a cikin unguwar babba da Yaro tow kamili ne, domin unguwa ce da bata maraba da mutanen banza.
Omar Hassan Sheikh resident, aka rubuta a allon titin, kana ganin yanayin unguwar zaka fahimci asalin area din Imam Omar Hassan Sheikh, titi ne da ya mike har zuwa wani katafaren estates, me kyau da tsari, ga babban masallacin juma'a da makarantar tahfzi wal Kur'ani,
_5:45pm_
Yara ne da yan mata suka fito daga cikin islamiyya din. "Addah Nanah!!" Tsaki wacce aka kira da Addah Nanah tayi ta cigaba da sauri, domin sun kusan isa cikin unguwar su, domin kofar masallaci ana wazifa. "Addah Nanah, Addah Jadwa!" Cikin takaici suka juya a tare, kwashewa da dariya cikin shakiyanci ta ce.
"Hamma Nurain ya bani sako na baki, Addah Jadwa"
"Mtseeeeeew, sakarya" suka cigaba da tafiya, har suka wuce masallacin unguwa suka shiga unguwar su. Ita kuwa tana baya tare da yan Kannen ta.
"Asad wai me yasa suke jin haushina ne?"
"Sabida kin cika surutu" tab'e baki tayi tana fa
"Usaimin wai haka ne?"
"Didih Hajnah muyi sauri kar Abeey ya fito." "Tow" ta fada tana tura baki, har suka isa gida. A falo suka samu yan gidan sun zubawa kofar shigowa idanu.
"Wallahi Mamu ki ja mata kunne ko na mata dan banzan duka" wata farar matashiyar budurwa ta fa
a, tana kallon Hajnah. "Tow meye nayi kullum mutum bai da aiki sai na za a buge shi. Nima sai na gayawa Abeey kuna waya da"
"Hajnah"
"Mamu" ta kira sunan a shagwab'e, tana me cire nikab din fuskarta, ya Ilahi. Yarinya ce da bata wuce shekaru goma sha bakwai zuwa sha takwas , kyakyawar gaske amma baka ce irin wanda duk inda ka ganta kasan baka ce, duk da kasancewar yan gidan farare ne, wannan yasa yan gidan suke ganin kamar ba yar uwar su bace, domin Hajnah baka ce na gasken gaske, gata idan ta samu wuri model ce.
"Mamu don Allah ki mai da ita gidan iyayen ta." Buge bakin daya budurwar tayi.
"Sai naci mutuncin ku, a duniyar Hajnah ta tsani a ce ita ba yar gidan ba ce, bata san lokacin da ta fashe da kuka ba, ita
aya ce ta kasance baka sosai a cikin family din su.
"Hanjina!!" Takaici goma da ashirin, wani kukan ta kuma sakewa, domin a duniya ta tsani yadda Dadah take kiranta, Hajnah take ce mata hanjina.
"Wallahi bari Abeey ya shigo sai na gaya mishi, abin da kuke min daga masu ce min bak'a sai masu kira hanjina"
"Waye ya tab'a min uwargidan malam? Shafa'atu waye ya tab'a min Uwar masu gida?" Inji dattijuwar.
"Dadah ita da Jadwa da Nanah suke fa
"Amma anyin yan banza masu ruguza ruguzan nonuwa kamar na shanu, Allah na tuba ai Hanjina mijinta yafi na kowa a cikin unguwar nan, kiyi shiru kin ji in sha Allah an kusan aurar da yan banza masu hanci kamar bututu. hanjina ai Allah ya miki gata gaki kyakyawar gaske gaki baka irin mijina, waye ya ce miki ba yar gidan nan ba ne? Taso muje ina da ragowar fura da Hassan ya kawo min hade da kazar da Ubanku ya kawo ahtow na ce zan tafi Najeriya an bar ni a wulkance shi yasa ba zan ci abin da ya fito hannun imamu ba, matukar ba zai kai ni mahaifata nayi zumunci ba." Kallon Dadah tai kafin ta ce mata.
"Ba wani zumunci, ina ce a garin yawon ne kika je kika dibo min jaraba. Muje ni na gaji "
"Hajnah kaniyar ki" tura baki tayi tana buga kafa, ba dan kome ba yasata haka wata banzan al'ada ce da familyn din su, na auren zumunci ba basu yarda da auren bare ba. Akwai Alhaji Husaini Sheik shima babban malami ne a Gombe, Yaran shi da jikokin shi, garin yawon zumuncin shekaru biyu da suka wuce ta tafi da Hajnah a can suka hado da Yazid, shi kuma ya ce duniya bai ga mace ba sai Hajnah. Ita kuwa ta ce bata son shi. Abin da ya d'aga hankalin familyn kenan, ganin za a takura ta Imam ya ce a barta ta mallaki hankalin kanta, domin baya aurar da Yaran shi a shekaru goma sha, ba iya na shi ba na dangi ma yaki yarda a aurar dasu a goma sha, ya ce a bar yarinya ta kai saurin yanzu haka Nanah tana da shekaru ashirin cif, Jadwa tana da sha tara da watanni, haka yasa aka hada auren su lokaci guda, nan da wata hudu masu zuwa.
#Tambarinshahara
#Mai_Dambu
[2/26, 7:24 PM] MINISTAN SHARHOLIYA: TAMBARIN SHAHARA... (FREE BOOK)
Mafia Romance story.