Chapter 022
Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
*Sistor Sumayyah ga sharholiyar da kika tambaya a facebook
maza warware gajiyar zaben ki a nan but ban da kuka da cewa heartbroken"
Sakata likitan a gaba suka yi suna kallon shi, jawabin da yake yi ne ya tsaya musu a kai. Ko kuma batun rayuwar Hajnah da yake musu bayanin hatsarin da take ciki. Share gumi Abeey yayi ya ce. "Dr kace zuciyar ta samu matsala dama can, mu dai a sanin mu tana fama da matsanancin mura." Gyada kai Likitan yayi kafin ya ce musu. "Eh muran da sauki, sai dai zuciyar ta ne sai a hankali domin akwai wasu jijjiyar da suka samu Failer na aikin da ya dace, amma zamu iya daurata a magani na wata shida mu gani idan ya tafi daidai tow, idan bai tafi daidai ba zamu tura a mata aikin zuciyar." Dafe goshinsa Nurain yayi sakamakon bayanin da yake ji baki daya sai tausayin Yarinyar da kaunarta ya kama shi. Har likitan ya sallame su, ya Kalli Abeey, "Abeey ka bani aurenta sai na cigaba da jinyarta" girgiza kai yayi yana fa
in "A'a mu jira muga halin da zata farka." Haka suka wuce dakin, Dadah tana kan abin sallah, Idanunta yana kan Hajnah, AJ da yake kanta da shigar likita yana ta aikin shi, duk da bangaren
walwa ya karanta amma baki daya ya sakawa ranshi lallai yana da sani akan laluranta. Yana gama aikin shi sunkuyar da kan shi ya fita. Bin shi da idanu Abeey har ya fita. Wasa wasa karamar magana ta zama Babba, domin kuwa sai da ta kwashe kwanaki biyar tana kwance. Hankalin Dadah da na sauran ya tashi. Ranar na shida aka yi bakin wasu likitoci, ba a san daga Inda suke ba, sai dai suna zuwa abin da suka fara shi ne niman
akinta lokacin AJ shima yana dakin, domin computer din da suke jone da jikin shi haka kawai suka yi ta kara, kome ya tsaya cak. Baki daya ya bada lokacinsa da rayuwar shi a kanta. Suna shigowa suka shiga aiki, kamar yadda suka ayyana akan su, sai waya suke da harshen Portugal, kafin kace kwabo kome ya tafi yadda suke so, bugun zuciyar ya tafi dai-dai. A take a wurin suka huda gefen kirjinta, tsayawa yayi yana kallon su. Ganin an saka wani irin roba kafin suka shiga turawa, zai.yi magana aka dakatar da shi ta hanyar dafa kirjin shi, gefen cikin shi bindiga ce. Cak ya tsaya yana mamakin wannan al'amarin domin tunda suka shigo yake zargin su, ga Dadah ta fita ta basu wuri. "Su!" "Shiiii" aka ce mishi, a hankali sauran doctor din suka cire kayan jikin su, wasu irin hatsibiban makamai ne a jikin su. Idan ya ce zai yi fada da su zasu iya cutar da ita, don haka ya koma saman kujeran dakin ya zauna. Har suka gama abin da zasu yi. Sannan suka mika mishi wani takarda. Bayani ne na ciwon ta, zuciyar bata wani tab'a ba huhunta ce take tara ruwa, don haka ya kula duk bayan wata uku yana dubata ta hanyar kai ta ganin likitan
angarenta, daga karshe aka ce mishi *dama ce na ka sakata farin cikin, idan ya cigaba da zama cikin kunci wata rana zata iya rasa rayuwar ta, a wannan duniyar yana cike da azzaluman mutane. Na yarda da kai please kayi domin abin da ya ke cikin idanunka she need encouraging, ka tsaya mata tayi farin cikin. Thank you* kan shi ne ya dauki wani irin wuta, fita yayi Dadah ta ce mishi. "Bature ya jikin me suka ce?" Murmushin karfin hali yayi ya ce mata. "Dada kina son jikarki, sosai" "Dole na sota mareniya ce bata da uwa bata da uba, idan na kyaleta likita mutuwa zata yi." Ta shiga dakin yana nad'e takardan. Ita kuwa Dadah wani irin yadda ne ya shiga tsakaninsu da AJ, ganin yadda yake kula da Hanjinta. Duk da baya zama a kodayaushe, yana zuwa fa hantsi sai azhar lokacin zuwan Nurain zai tafi ba zai kuma dawowa ba, sai dare bayan tafiyar Abeey. Idan suka zo by mistake fuskar shi da facemask, ita kuwa Dadah tana yawan ganin fuskar shi. Har tafi yarda da shi sama da sauran likitocin da nurse ko abu za a mata zata ce ku jira Bature yazo ya duba. "Zata tashi soon." Ya fada yana kallon Hajnah da yake kwance. "Wani lokaci ana haihuwar mutum dan ya kasance daya daga cikin dangin su yi alfahari da shi,.itama haka take amma wani abun da ya tsaya min a rai, an haifeta daga ita har mahaifiyar sun zama sune suka fi kowa amsar laifin da bana su ba. kasan me? Tana da hakuri da juriya tare da kawaici. Amma gefe guda tana da halin rashin tsoro da fada." A ran AJ ya ce. *Dadah ni zan baki labarin fatar wancan zumar tunda ta warware min fuska da mari* ya shafa fuskar yana kallon Hajnah da ya ji Dadah tana ce mata Hanjina. Murmushin mugunta ne ya subuce mishi wai Hanjinta. "A yanzu haka wani hukunci nake son na yanke akanta domin na tauna tsakuwa aya taji tsoro" ware idanu yayi yana fa
in. "Kamar Ya?" "Aurar da ita zan yi" bai san lokacin da ya dafa gadon ba, kan shi ya shiga sara mishi. "Bata bukatar aure a wannan lokacin ki barta ta samu lafiya domin zuciyarta tana bukatar farin ciki ne" "kana ganin zata yi farin ciki idan aka barta tayi ta zama maza da mugaye suna kawo mata hari?" Komawa gaban Dadah yayi ya durkusa tare da saka hannun shi kan nata. "Ki bani wuka da nama, zan sakata tayi farin ciki na tsawon wata shida, idan har kika samu labarin wani abu ya same ta, ki aurar da ita na miki alkawarin ba zata kuma kuka ba da sunan bakin ciki." Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta ce mishi. "Aikin ka fa?" "Ai wannan ba kome ba ne Dadah, amma Dadah kar ki bari wani yasan abin da muke shiryawa domin zasu iya hana ni sakata farin ciki." Murmushi tayi tana fa
in. "Babu me sani har ita hanjin nawa. Don Allah ka sakata ta ji tana da gata a duniya. Ka sakata taji kamar bayan ni da Imamu akwai da wani wanda ya bata lokacinsa domin tayi dariya. Ka saka mata walwala da jin itama Y'ace, abin da na gaza akan Mahaifiyar ta ka taya ni cikawa." "Na miki al
awarin haka" "Allah ya yi maka albarka" gyada kai tayi. "Baka gaya min sunanka ba" shiru yana nazarin me zai ce, ta ce mishi. "Baka ji bane? Ya sunanka" "Sahib " "Allah sarki Sahabi shi yasa kake da wankakken zuciya." Gyada kai yayi, tashi yayi ya mata sallah. Ya bar asibitin bayan ya duba ta. Bayan tafiyar shi ya wuce Office din likitan da yake duba Hajnah ya gaya mishi kome, likitan ya ce mishi. "Eh nima jiya na samu sakon bakin likitoci zasu zo duba ta, amma ban kawo kome ba i thought kai ne ka gayyato su, ya jikin nata?" "Da sauki amma ka dubata sun saka mata roba ne, suna jan ruwanda yake gefen hakarkarin, shi ya hana jijjiyar zuciyar aikin da ya dace. Idan ya gama fita please a dinke wurin" "an gama Dr mun gode sosai da wannan aikin na ku." Fita yayi ya samu JB a mota, yana jiran shi kamar kullum. Shiga motar yayi yana ajiyar zuciya. "Ya?" Mika mishi tarkadan yayi. Sai da ya karanta, shiru JB yayi sannan ya tadda Motar da mugun gudu suka nufi airport, koda suka isa jirgin likitocin ya tashi. Wata mata ne daga cikin masu kula da harkokin airport din ta ce musu. "Mr Jabir Gayu ko? And King Ajwaad Imran Nasara?" Zare idanu suka yi, murmushi tayi sannan ta mika musu tarkada. "Ance zasu zo kuma gashi nan kun zo, ga sakon ku" amsa suka yi fuskar dauke da mamaki.
*Kun zo ko? Dama nasan zaku zo, koma meye ya dace ku sani kusancin ku da Halimah yasa akan su waye ku. Koda baku zo ba babu abin da zai same ta. Kuma ba zaku san kome ba* "AJ akwai
ura" " Indai akan Halimah ne i'm to death duk wanda ya kusanci idan take sai na kashe koma waye" ya fada yana barin asibitin.
Haka suka koma gida, JB ya kasa tantance waye yake bibiyar yarinyar kuma? Sake mikewa yayi ya nufi hanyar waje, jifar airport yayi, ya sami matar da ta basu takardan zata tafi gida, fita yayi ya mata magana. "Waye ya baki sakon nan?" Murmushi tayi tana fa
in. "Kar ka damu da lokacin sanin waye. Indai har zaka iya taimakawa abokinka kar ka damu ka taimaka mishi yayi farin ciki, babu wanda ya isa ya tako nan domin cimma ku. Kunyi nisar tazara da Mafia City. Akwai tsaron da koda waye ya shigo ba zai iya kai labarin ku ba, koda zai fita samu tabbatar bai kai labari ba. And kar ka kuma zuwa nan. Domin ba zaka kuma gani na ba." Daga haka ta shiga motar ta, kallonta yake har ta bar wurin ajiye motar kamar yadda yake gani kan shi ya tsaya cak. A hankali ya gwada kiran Number Mahaifin shi, abin mamaki layin bata shiga koda ya gwada kiran Abraham bai shiga ba. Kenan a duniya akwai hatsabibai da suka san da motsin su? Dakyar ya nufi gida zuciyar shi kamar zata fito.
Shi kan AJ, watsar da kome yayi ya mai da hankalinsa kan kula da Hajnah, duk da Allah ya gani bai tab'a kula da kowa ba. But how comes ace yau ya zama boyi-boyin wata? Musamman ita abokiyar gabar shi, sake mikewa yayi ya dauko takardan ya duba. *Saura kwanaki goma sha biyu ta cika 19 ka taya mu mata birthday dinta, duk shekara ana mata ita ta sani* shiru yayi yana dafe kan shi. Komawa gadon yayi ya nad'e kafar shi kamar mara gaskiya. Akwai matsala wancan bakar yarinyar bai zama dole ta bashi hadin kai, haka kawai ya shiga imagine yadda zata zabga mishi mari, sai da ya dafe kumatun shi. Dakyar yayi barci da safe ya ta tashi da ciwon kai. Daga Asibitin aka kira shi, suna gaya mishi ta farka bayan an cire abin da aka saka mata, ajiyar zuciya ya sauke, ai kuwa bai fita yayi murna ba, amma akan fuskar shi zala fahimci yana cikin farin ciki. A can asibitin kuwa, sai dare suka cire roban. Ko minti Talatin basu yi ba ta farka, computer din jikinta ya shiga kara, shi ya tashi Kamnah ta futa kiran likita. Suna zuwa suka dudduta sannan suka fara mata magana "Halimah kina jin mu?" Can can take jin su, domin Idanunta baya tantance mata su waye. Ganin su take kamar wasu halittu. A hankali ganinta ya dawo daidai, suna tambayar ta, tana basu amsa. Allura suka kara mata a cikin ruwan drip
in suka cewa Dadah . "Zata farka gobe in sha Allah lafiya lau." Haka suka fita yayi ta musu addu'a. Kamnah kasa komawa barci tayi tana rike da hannun ta, har dare yayi sosai a jikin gadon ta kwana, asuban fari Najlah ta kira. "Ke nayi mafarkin Beb ta farka " Eh wallahi ta farka kuma sun ce an jima zata farka baki
aya. Yau ba zan shiga school ba." "Shegiya nima ba zan shiga ba, bari gari ya sha na iso" dauki da farincikin suke, har gari ya waye dakin ta cika da mutane, ita kawai ake kira ta farka. Allah da ikon shi karfe goma da rabi ta farka. Sujada Dadah tayi tana godiya da kirara. Sannan ta isa gefenta tana riko hannunta. "Hanjina kin farka ko? Sannu Allah yasa zakkar jiki ne" Abeey da kan shi ya kira Nurse suka dubata aka d'aga mata gadon, tana kallon su. Kallonta Nurain yake kamar ya cinyeta, bude drower yayi dauko sabon brush and toothpaste, ya saka mata. Cikin wani irin farin ciki Abeey yake kallon shi, domin ya wanke mishi bakin zuciyar shi. Ya kuma gamsu Nurain shi yafi cancanta ga rayuwar Hajnah. Duk wani abin bukata ya dauko ya bata da ruwan evan ta amsa ta fara wanke bakinta. Irin kallon da yake mata ne yasa ta sunkuyar da kanta, har ta gama sannan Najlah ta kai ban
aki ta wanke. Tea Kamnah ta hada mata tana fa
in. "Baby girl maza Kisha" a hankali ta amsa tana sha. So take tayi kuka amma ganin yadda suke sakata farin ciki yasa ta danne hawayenta, sai wurin sha daya Abeey ya tafi Nurain kuwa Addah Nanah ya kira ya bata wayar. Sai lokacin ta samu damar fashewa da kuka. "Addah Nanah dama illegitimate ce ni?" "Waye ya gaya Miki cewa ke shegiya ce? A'a ke yar halak ce, Aunty Aminatu ba fasika bace!" "But why she scattering me? Gaya min wacce Uwa ce take ignore da D'anta? Idan ni ba shegiya bace me yasa" "she already death" dafe kirjin ta, tayi da taji kamar iska ya hura mata shi. "My Mom she's death?" Ta fada cikin wani irin muryan kuka, bude kofar aka yi, wasu irin manyan teddy Riley ne guda biyu suka shigo dauke da basket manyan manyan. Hawaye na zuba wayar hannunta ta sake. Zuwa teddy Riley yayi ya dauke wayar ya shiga mata waka yana rawa, har lokacin tana dafe da kirjinta, kewar Mahaifiyar ta ce da shaukin kaunarta. Shi kuma ya cigaba da mata waka daya teddy bear din ya shiga tafa hannun shi. *
she's a good girl, loves her mama. Loves Allah, and everything too.
tom petty and the heartbreakers,
free fallin* *when you are cry think about Allah he's with you, prayers and wish, smile and laugh. Charities and forgiveness. Support yourself believe Allah.* Shi wakar ma asali JB ne yayi kokarin rubuta shi. Sai da aka sha dagga domin cewa yayi kiran Allah yayi yawa a cikin shi. Dakyar JB ya tausasashi dan banza kafirin wofi bayan sun gama bitar wakar suka sayi kayan dubaiyya suka nufi asibitin. Bayan ya gama wakar ya fara karanto mata get well poems *'just want to say '
I just want to say that you will be all good
take rest and take care of your health
don't stress on small things my friend
for health is the most primary thing in life
so just relax and don't you strive
coz you will be smiling in a day
with remaining your health in every way
so get well soon!* Duk abinda ya fada sai ya kalli Jb ya gyada mishi kai yana rawa. Komawa gefe yayi ya gaji har wani hajijiya yake ji, jijjiyar kan shi sun tashi rudu-rudu tsabar gajiya da magana. JB ne ya koma gabanta ya mika mata apple, sannan ya shiga kawo mata labarun barkwace. Ganin yadda har Nurain dariya yake yasa ta share hawayen ba wai kukan ya tsaya ba ne. A'a kawai ganin kowa na farin ciki yasa itama tayi ya share hawayen tana gyada kai, sai wurin sha biyu da rabi suka fito daga dakin. JB na lura da AJ da yake d'aga kafa da kyar kan shi na masifar ciwo, rike shi yayi suka hadu da yaran da aka kawo ganin likita nan ma.suka yi ta saka yaran farin ciki. Suka shiga mota Jb ya kwantar mishi da sit din. Cire katon kan yayi. "JB guy din nan akwai wani abu" "muje gida ka huta" Jb ya gaya mishi bayan ya kure mishi ac motar. Bayan fitar su Nurain ya fita shima. Wanka tayi da taimakawar kawayenta da Alola tayi zauna. Salolin da ke kanta ta sauke bayan ta idar ne, ta fashe da kuka. Tana fara kuka Najlah ta fashe da kuka haka ma Kamnah, Dadah itama tabi layin su, aka rasa me rarrashin wani wani a cikin su. Sai da kanta da kirjinta suka fara nauyi ta, mike dakyar ta koma gadon ta kwanta ana haka sai ga Hamma Abubakar. Ganin yadda suke kuka ya daka musu tsawa. Yayi ta musu fada kafin ya dawo kanta yayi mata nasiha sosai tare da nuna mata illar abin da take na kusa da ita zai cutar, haka ya saka ta jin tausayin kanta, tabbas ita mareniya ce abincin da ya kawo ya zauna ya bata taci domin ya sakata farin ciki sauran abinciin ya ci. Haka suka yi hira da su Dadah yake gaya mata bai ji dadin abin da Mamu taii ba Abeey ya gaya masa. Ya kuma rarrashin Hajnah sannan ya musu sallama, ya koma wurin aikin shi domin bai dauki kwana ba, ko gidan Mahaifiyar shi bai je ba, domin kuwa ya ce ba zai je ba. Zata iya gur
ata mishi niyyar shi.
Basket din su AJ Najlah ta dauka tana kallon kayan ciki, tana ci tana mik'awa Hajnah chocolate. Ganin yadda take kokarin lallai sai taci yasa ta amsa ta fara ci a hankali. Itama Hajnah ta bawa Dadah da Kamnah. Haka zaman ya kasance sai dai idan kaga dariya tow na dole ta rame sosai. Asibitin ganin jininta yana hawa da sauka. Sai da tayi kwana goma sha daya suka sallame ta, gidan su da suke zaune suka koma domin kamar wacce aka gaya mata da Abeey yace su wuce gida. Fir ya ce mishi ita ba zata koma gidan shi ba domin mutuwa zata yi a gidan. Don haka ya wuce da ita gidan da suke zaune, ita da su Kamnah da Dadah. Domin tace kafarta kafar Hanjinta. Koda ya isa bai shiga gidan ba, wucewa yayi Nurain ne ya tsaya da su. Suna shiga cikin gidan, suka ga me musu aiki ta gyara gidan ko ina fess, sai shirya falon da tayi na al'amar ana shagali. Fasa balloon tayi tana fa
in"Happy birthday Hajnah" sake baki tayi tana kallon falon, kallon Najlah da Kamnah tayi alamar tuhuma. "Wallahi shekaranjiya aka turo min da sakon birthday dinki. Shi ne na tuna muna primary school da secondary akwai time din da teachers suke taya ki murna. Duk abin da zaki yi gani wallahi turowa aka yi ni da Kamnah muka shirya. Hotunan nan kuma a wurin Abeey muka samu." A hankali ta kuna tv hoton Aminatu ce sanye da Medical coat, tana cikin yaran makaranta. A hankali hoton yake wucewa wani ita da Dadah, wani ita da Abeey lokacin da suka yi aiki. Wani ita da abokan aikin ta. "Itace Mom" gyada mata kai Nurain yayi. Zama tayi a gaban tv, "Kusan yadda nake sonta? Kusan yadda nake jin ta?" Ta fada tana tana dariya. A hankali hoton ya koma Aminatu da Nasir suna sanye da Kayan Fulani a cikin garin Akko. "Ashe kama nake da Appa. Ashe bakina daga Babana ne, Ina proud da kasancewata yar su. Hasko video din daurin auren da ranar 1999. 20 August, dariya ta kuma yi ta ce . "An haife ni August 12" ta kama dariya, kafin ta kifa hannunta a fuskartar. "Dadah ina son su" ta fada tana wani irin kuka. Komawa gefenta Nurain yayi. "Nasan kina son su, But think about your condition, mu ma muna sonki, ki bani chance na nuna miki how I love you...... (Ai shi ke nan tunda kun kore mana Ra'ayin Abeey
kuje ku da me rumfa ba tokare
*Wannan sakon daga MINISTAN SHARHOLIYA ce. Nace ba ni ba zan kuma Update ba yawwa ku kwana da sanin na gama Update
-------------- Mai_Dambu
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO BD2p
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
0adbf1d96b03420e85ef839f9840a912