Chapter 008
Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel · about 16 min read
Mai_Dambu
_Da masu dariya da masu shewa kuje dan kanku har da ita me aikata laifin
dashi munafikin da yake dariya, zamu rama shi da kansa Gaskiya bamu yafe ba kuma ba zamu yafe ba_
Tunda suka shiga cikin jirgin JB ya wuce ban daki ya kunna ruwa, ya fashe da dariya, irin dariyar mugunta da mugun abu, dariya yake har da d
urkusawa a kasa, kai karshe koda jet din ta tashi zama yayi a wurin yayi ta babbaka dariya(Allah ya isa mana mugun banza
) sai da yayi me isar shi sannan ya fito, yana kallon AJ da yake jan numfashi kamar me cutar asthma. Baki daya jikin shi rawa yake kamar an watsa mishi ruwan sanyi, sam JB bai wani d'aga hankalin shi ba, shi ba yau ya saba shan tafin yan mata ba, akwai budurwar shi Janet da ta gano yana soyayya da kawarta haka ta tsinka mishi mari a wurin peacnick kuma ya share tare da mazgewa kamar ba shi ba, karshe AJ ne yasa aka mata wulakanci shi kuwa ya lallaba ya koma wurin abar sa, suka daura daga inda suka tsaya, shi ba sabon abu bane a wurin shi kamar yadda AJ ya ke niman hallaka kansa. Koda suka isa Mafia City, kamar karamin Yaro haka Jb ya rike AJ domin baki daya jikin shi ba kwari ga zazza
i da ya rufe shi. Idanun shi kuwa a rufe, haka suka isa mota aka wuce da shi asibiti, hankalin su Mr Paul ya tashi sai tambaya suke me ya faru da shi, amma JB yaki basu amsa, karshe Mayor suka kira suka tambaye shi, shima ya gaya musu bai san exactly what happen ba, amma zan bincika, a lokacin da Drs suka taru akan shi fahimtar da suka yi mishi jinin shi yayi masifar hawa, wanda na don Allah ya takaita ba, da zuciyar shi zata iya bugawa. JB kuwa gida ya dawo ya saka kwalbar whiter wine, yana sha yana dariya idan ya tuna yadda yarinyar take nunawa AJ hanya wallahi kamar a cartoons ko a irin drama din nan, irin yaran nan mara sa tsoro da shakka. Sai ya kuma fashewa da dariya, yana d'aga glass cup sama. Ba karya Hajnah she make him happy. Sai da ya gama sha ya koshi, kafin ya kira wani yardaden yaron shi, ya shafa wayar shi hoton Hajnah ya dauka lokacin da take nunawa AJ hanya yayi basu lura ba. Murmushi yayi "Magic princess," ya furta a hankali. Murmushi mika mishi hotonta yayi. "A bata tsaro." "Ok sir" ya furta yana daukar wayar, "a ina take?" "Yar Sheikh Hassan ce. Tayi laifi ne kuma kasan King ba zai yafe ba, a saka idanu a motsin ta domin hana King cutar da ita, bana bukatat any mistake da za a ce min sorry" "Ok sir" sannan ya dauki hoton ya tura a wayar shi, lumshe idanun shi yayi yana fa
in."kina da muhimmanci dole a baki tsaro Magic princess, me kwantar da tarzoman Yan maza" ya kuma fashewa da dariya. Tabbas yarinyar ta kuma burge shi ta nunawa AJ darajar iyaye duk rashin mutuncin da yakewa iyayen su basu tab'a jin haushi ba, amma shi Ubanta ya nufa ta kafta mishi mari, "Hhhhhhhh" ya fashe da mugun dariya. Kai karshe dai tashi yayi ta kunna wakar jenifa Lopez ya fara rawa, yana tuttula wine a ko ina.
A can asibiti kuwa sai da aka mishi karin ruwa, tare da samun damar jinin shi ya sauka, barci ya dauke shi. Su Mr Paul suna kan shi. Abin duniya ya dame su, sai tuna mahaifin shi suke, baki daya sai suka ji wani irin yanayi ya shige su. Haka suka zauna a kansa domin gani suke the way suka bar wurin shi, Maybe mutuwa ta zo ta dauke musu burin su. Dan haka suka yi deciding zama a jikin shi har sai ya farka, abin dariya, har rige-rige suke suna kallon face din shi, kar ya mutu basu sani ba. Haka suka zauna tun yamma har gari ya waye, a daidai lokacin da yake can
walwar shi tana kuma dawo mishi da tausassan tafin hannun Hajnah, da ta samu zankadediyar fuskar shi tana kafta mishi mari. "No" ya furta da karfi bayan ya bude idanun shi. Ganin kayan na'ura a jikin shi na asibiti ya sa shi fincike kome yana watsi da shi, "King easy mana." Likitoci suka shigo. "Yallabai tsaya a duba ka." Rike hannun likitan yayi cikin fushi ya ce" i say no" ya mike babu takalmi a kafar shi, idanun shi Jajjur ya nufi hanyar fita. Babu yadda suka iya da shi,haka su Mr Paul suka bi bayan shi, a bakin kofar asibitin suka hadu da JB, kafin ya samu zarafin magana AJ ya ce mishi. "Kai ni Dasuka town" wannan shi ne karon farko da ya koma asalin gidan su, bayan shekaru ashirin da wani abu da rasuwar mahaifin shi. "Ok" juyawa yayi ya kalli su Mr Paul. "ina son kadaici" "Ok King" tunda ya fadi haka suka fahimci yau abin ya motsa, a duk lokacin da ya ce yana son kadaici, babu me mishi magana ba me shiga harkan shi.
Nuwanda
"Zan ajiye musu aikin su, mu koma gombe, tashi Mama na" gyara zama tayi akan gwiwar ta, tana murmushi hawaye na zuba mata. "Ba zaka ajiye aiki saboda su ba, ba zaka gudu saboda su ba. Babu inda zaka, aiki yanzu ka fara. Kar ka manta Allah subhanahu wata'ala ya kawo maka dauki ne a hannun azzalumai ba tare da ka biya shi ba, ba wayon ka bane ya tsare ka tun lokacin da aka fara maganar ginin asibitin nan ba, ba iyawarka ba ce ta saka suka kasa galaba akan ba, yarda da kayi da Rayayyen nan da baya mutuwa. Allah ya kashe ya kashe Uzairu da jakin shi tsawon shekaru masu yawa ya kuma dawo da shi, koda Allah ya tambaye shi yasan shekarin da yayi a kwance? Uzairu ya badawa Ubangiji amsa da cewa a sanin shi ko kwana bai yi ba, wuni yayi a wurin. Wannan yana cikin kudirar Ubangiji, sannan ya kuma saka asahabul kahf barci na tsawon shekaru dari biyar, ya kuma tashe su, suma suka ce ai jiya suka kwanta Abeey, Allah ya bawa musulmai sa'a a yakin badar, ya kuma basu a yakin azhaba, Abeey Allah ya bawa Annabi damar cin Makka da yaki fatahul maka, wanda anan Manzon Allah ya kawo aya daga sura An nasr, Abeey saboda fushi da Annabi Yunus yayi ya juya baya ga al'ummar shi ya fada cikin matsanancin halin da kifi da ta hadiye shi, wannan Allah da kansa ya ce ba dan yunus ya kasance me yawan ambatona ba, da na bar shi a cikin kifi har tashin alkiyama, Please Abeey duk wata gwagwarmaya tushen masu yi daa'awa ce, ko su Ibni kayum da sauran su sun yi gawgwarmayyar niman musulunci ya kafu, tunda daga Jaziratul Arab musulunci ya shigo har nahiyar Afirka, Abeey meye amfahin gudu irin naka? Zaka juyawa duk wani matashin dalibi tunani ai Imam Omar Hassan Sheikh ya gudu dan tsirar da rayuwar Yaran shi. A'a ba Abeey na bane wannan wani mutum ne na daban, wanda ya ke bamu labarin yadda aka kafa musulunci a Makka da komawa Yasiriba, Madina a yanzu. " Hawaye ke zuba daga idanun shi yana jika gemun shi yana d'iga a hannun shi, ya rike hannunta. "Ba zan gudu domin Hawwa'u da Fatimah ba, bana jin na gudu dan Abubakar da Umar, ba zan juya dan Usaimin da Asad ba, zan gudu ne domin na biye zinarin da na samu a cikin tagula, zan gudu ne domin na boye yar baiwar da Allah ya bani, sai dai a lokacin da nake tunanin zinariya ce, sai na fahimci ita din halinta kamar na rabi'atu adaweeya ce, gwagwarmayar ta kamar na Nusaiba ce, jarumtar kamar na Sarauniya Aminatu ce. Uwata zan zauna domin ke zan yi addu'a ba dare ba rana Ubangiji ya kare min daga kaidin shaidannun mutane, taso muje gida"
Haka suka gyara office din, tass sannan suka fito jikinta babu kwari domin kukan da tayi, koda Najlah ta tare ta cewa tayi. "Yan mata sai gobe kaina yana ciwo" haka suka tafi gida, tana shiga dakin Dadah ta watsar da kayanta, ta baje a gadon, tuni barci yayi gaba da ita. Bata farka ba sai biyu saura, ganin Dadah tayi ta zabga tagumi. "Hey meye na tagumi?" Kallonta tayi tana fa
in. "Hmm! Wai naji yan mafia sun kuma kawowa Imamu hari ko?" Tashi tayi zaune tayi mika tana fa
in. "Tow wani abu ya same shi?" "A'a tsoro nake kar su janye mishi jini, domin matsafa ne" "an kuma" ta fada tana nufar toilet tayi alola ta fito. ta samu Dadah tana waya, shi kan shi kan wayar upside-down ne, amsa tayi ta juya mata, "hallo kina jina sayyada, tow maza ki fara niman maganin mayu domin Imamu dai ya hadu da kungiyar matsafa, kuma ance idan suka ji dadin jinin mutum sun dinga bin zuri'ar shi kenan, yawwa kar ki manta a hada min har da sha da wanka yadda zan yi maganinsu. " Dakyar Hajnah ta tsayar da dariya ta juya tana kallon Dadah, "Ih ki gayawa Yar uwarki tayi da gaske a turo maganar Yaron nan Yazidulle, domin ina ganin Imamu tunda ya hadu da wadannan tsinanun sai ta Allah kawai, gara ku san nayi, domin kunsan ita Hanjina ita ce yar da yafi kauna, zasu iya komawa kanta." Ranta Hajnah ya masifar b'aci, cikin jin haushi ta ce mata" "idan suka dawo kaina kuwa, tow ba makawa idan na mutu sai na zo mun tafi tare, domin fatalwa zan zama na dawo daukar ki" "innalillahi wa'inna illahi raju'un, Subhanallahi. Hanjina?" Ita kuwa ta fara sallah abinta, Dadah kan zani a hannu ta shige ban daki, sai ga zawo suuuuiiiiii, sai ta tashi ta kuma komawa tsuuuuuuuuuu, kai jama'a, ita kan Hajnah tana idar da sallah, sai da tayi azkar sannan ta nufi waje. "Mamu" ta kira sunan a shagwab'e, "Hajnah ya dai " "cornflask zan sha" "Hala Baby kika zama" inji Addah Nanah, tsaki Jadwah ta ja
asa kasa. "Akwai a kitchen ki hada mana" wucewa kitchen tayi ta ha
a rabin kofi, ta zuba madaran ya kai rabin kofin, tunawa tayi da mutuniyarta tana da madara a daki, tuni ta wuce dakin ta cika katon ludayi ta zuba,(Hajnah akwai son sharholiya) sannan ta ja drower gadon ta ciro kilishi. "Dadah" "hmmm!" "Kina ina?" Ta kuma tambayar ta, "Hanjina gani nan kayan cikina zasu fito" "tow me kika ci?" Domin ita shaf ta manta da abin da ya faru, haka take bata ajiye kome a ranta, "Hanjina mutuwa nake gani" "tow sannun ki gama ki fito" "tow" ta juya ta fita falo, ta kunna tv abinta. "Sai a sayawa tsohuwa abu dan rashin imani mutum yaje yana dauka mishi." "Tunda bake kika saya ba, tow meye a cikin ido? Sai ki shafa min lafiya indai bakina jin haushin fiance dinki ne ya saya ba. Wallahi muci banza mu bar banza, Allah ka bamu maza masu kula da yan uwan matansu, Yo Allah na tuba mijina idan be bawa Dangina kyauta ba meye amfanin samun shi? Me aka yi aka yi arzikin shi Malama a kaina zaki gane haka wallahi kyautar mota, jewelry da shiga inda baki zata ba." "Kyalkyale, ance ayi gobe me kyau, wato shi malam ustaz zai yi kyautar mota." Inji Jadwah, murmushi Hajnah tai sannan ta ce. "Dare daya Allah kanyi bature, kika sani ko wata rana da zai zama haka?" Ta tambaye ta, "wai naga mutumin da ya kasa cewa I love you har kika cewa baki son shi, shi ne zai bada kyautar mota, mutumin da ya gaza saya miki waya sai saurayin Yayarki ya saya miki shine kike tunanin haka." Gutsiran kilishin tayi tana cewa. "Yes ina jin haka, ina jin wata rana da kan shi zai min kome." "Da alamu Yazid ba ke yake so ba, domin yana ganin beautiful ladys a familyn Sheikh ba zai iya auren dark skin girl " a hankali Hajnah ta d'ago kai tana kallonta, kuma kusan dukkan abin haka ne, kaf familyn su na Gombe itace me duhun fata, sauran kamar wasu larabawa da hafcas, murmushi tayi, tana fa
in. " Ni my Charm prince yana hanya, koda bai zama daya daga cikin Sheikh Family ba, nasan zai zama best Man and kindness, zai zama me tsananin kauna a gare ni, zai so ni zai kuma kaunace ni, zai nunawa duniya am best Queen for him, zai bawa duniya mamaki a kaina. " "Gaskiya kina mafarki dayawa. Da gaske wallahi ki tambayi Abeey da Mamu suwaye iyayen ki, domin kalarki ba irin ta zuri'ar mu ba ce. " "Kamar da nake da Mamu, tsawon gashin Mamu, dogon hancin Abeey, Jinin Abeey grp O ne, exactly bawa, gene typ dina AA ne, haka na Abeey A'a ne." "Ai dukkan mu jinin shi muka dauka, "a'a jinin ki Jadwah As ne, irin na Mamu, domin tana da Carrie a jininta. " Inji Addah Nanah da ta same su, suna musu. "Kin ga ita da take baka Allah sai tasawa kome nata cif, ke kuma Kyakyawar gaske sai jinin ki AS, kuma kinga Hamma Nurain AA ne, shi yasa koda Abeey ya tura maganar niman jinin ki, Umma Sayyadah Hashimah ta ce ayi ba damuwa. Tunda shi AA ne."
Daga haka tayi shiru, domin gani take ita dan tafi Hajnah yasa ta zama kome nata Perfect. Da dare ma haka suka yi sa'in'sa, har Jadwah tana mata gori. "Dukkan mu muna sha bakwai ake kawo tambayar mu, maza suke hidima da mu, ke bakin ki da bakin jini yasa namiji ne gudun ki yake, duba kiga hoton shi da Kulsum balarabiyar saudiya. " Bin hoton Yazid tayi da idanu, suna tsaye da wata matashiyar budurwa. Suna murmushi, "and so what? Murna yake taya ta, baki fahimci larabcin ba ne? Mtseeeeeew ke haka ya dama" ta fada tana fita a dakin, tana shiga dakin Dadah ta ga yadda ta makale a bargo. "Wai Dadah lafiyarki kuwa?" "Hanjina wallahi bani da lafiyar tun da naji labarin matsafan nan nake gudawa da atini, na haura salga ya kai dari da tamanin." Dariya ya kama Hajnah, "bari na kira Abeey a kai ki asibiti" "A'a ban isa ba, wallahi bina asibitin zasu yi idan suka zo suka ga babu Imamu, bar na a dakina na.mutu da kalmar shahada." "Wai Dadah lafiyarki kuwa? Babu abin da zasu miki fa" "wallahi zasu yi, ni dai zan baki wasiyya ko bayan raina ki taimaka ki auri Yazidu domin yaron yana da mutunci da hankali!" "Ai gara ki mutu kowa ya huta, babu wata alama da xan dauki wasiyyar ki, dan haka bani wuri na kwanta, Allah yasa mafia su zo da rundunar aljanu su hanaki barci" zubar Dadah ta mike. "Wai ke meye nayi miki da zafi kika tsane ni ne?" Juya mata baya tayi, "haka kawai gara ki koma dakin ku kawai na gaji da mugun alkaba'inki" "Haka kika ce?" " Tow me zance? Haka kawai zaki ishe ni da Rundunar aljanu" jan bargo Hajnah tayi abinta, ta cigaba da barcin ta.
Cikin dare suna tsaka da barci, zawo ta tashi Dadah, dakyar ta lallaba ta nufi ban daki, har ta fara abinta cikin kwanciyar hankali, wani zuciya ya raya mata dare yayi lokacin da yan mafia suke meeting kenan, kukan mage taji suna barbara, da cikinta yayi wani irin murd'awa, ji kake "kurruuuuuuuu, tsuuuuuuu," dafe gwiwarta tayi, kunnenta yaji lokacin da magen ke kuka. "Halimaaaaaaaawwwww!". "innalillahi wa'inna illahi raju'un, Ubangiji gani gare ka, mafia sun iso wato sunan mu suka fara kira, me muka musu da zafi?" "Hanjinaaawwwwwwww" ta kuma jin wani kukan magen, "wayyo Allah, " ta sheko a guje bata wanke jikinta ba, ita kanta jikinta rawa yake, "ke Hanjina sun iso taso mu gudu kar su cimma na" "Dadah lafiya?" "Wallahi sun iso" "su waye?" "Yan mafiya" tsaki ta ja, ta koma barcin ta tana fa
in. "Kwanta babu wani mafia, tsageru ne da suka fi karfin kowa basu shan jini wallahi, Kinji kwanta kiyi barcin ki babu me tab'a min kawata har abada" ta ja bargonta. "Tow Hanjina tashi muje na wanke duwawuna ban yi tsarki ba, tsoro nake ji" "tow Dadah na" ta mike badan taso ba, ta rakata, ta wanke jikinta, ya dauko mata wani kaya ta sauya tana tsaye Dadah tayi alola ta fara sallah, itama haka sallah suka yi sai wurin hudu suka kwanta, ana kiran sallah asuba suka tashi, da ciwon kai Hajnah ta farka, koda suka idar da sallah asuba, a daddafe tayi azkar da gari ya fara sha ta koma ta kwanta.
***
Mafia City
Dasuka town
Tunda ya shiga cikin gidan, Yaranta shi yake dawo, wasu abubuwan da suka faru suna dawo mishi kan shi, idan ya tuna yadda ya girma cikin kadaici babu soyayyar mahaifin shi, wani irin kunci ne ya shige shi, gidan a gyare yake tsaf tun shakarun baya aka gyara, har zuba ma'aikata yayi suna kula da gidan, a hankali ya shiga ya d'ago kai idanun shi ya sauka akan window dakin shi, ya tuna yana Yaro yadda yake tsayawa a jikin window yana kallon mahaifin shi zai fita, da kuma dawowarsa, a hankali ya shiga cikin gidan bude mishi kofar aka yi, ya shiga cikin gidan, bai tsaya a ko ina ba sai dakin shi. Anan ya kwanta a karamin gadon shi. Domin har kwanan gobe yana kewar mahaifin sa, a nan yayi barci har yamma sannan ya shiga bayi yayi wanka, ya wuce
aya dakin ya saka kayan shi, ya sauko kasa, Mss Yunah matar da take kula da shi tun bayan rasuwar Mahaifiyar shi, ta koma garin su, bayan rasuwar mahaifin shi ta dawo, yana makaranta saboda ita ya gyara gidan. Ita ta jera mishi abinci a table, "Mss bana jin yunwa" "A'a Boy, kaci" d'ago kai yayi ya ce "na koshi" "kayi hakuri ka ci ko ka
an ne" "Mss marina tayi " ya furta idanun shi na kawo kwalla. "Wacece haka?"mikewa yayi ya nufi upstairs, "tayi kuskure da ya dace ta bawa Zaki hakuri, idan da hali zaki ya yafe mata" ta fada mishi da Yaren Amhara na kasar Ethiopia kasancewar yana jin Yaren sosai. Kuma kabilar Mahaifiyar shi ce.
("
"Ba zan taba yafe mata ba, na rantse sai na saka ta kuka mafi girma a rayuwar ta, mari na tayi ni kuma kuka zan sakata har karshen rayuwarta na tsane ta, na tsane ta, sai kashe mata rayuwa yadda ba zata amfani kanta da wani ta ba, sai ta zama abin kyama ga kowa har ubanta da ta ci zarafina domin shi. wannan alkawarina na ne." ya fada yana haki, kamar ba sadauki ba, ya haura sama da gudu, ran shi ya gama
aci, hanyar fansa yake nima.
Sai yamma likis ya fito, a lokacin ya nufi tables ya dauki ruwan hadin fruit juice ya sha,.kafin ya fito waje. Sanye yake da gajeran wando ya nufi backyard wani daki ne da wasu manyan-manyan karanuna guda uku, ya samu an fyede musu manyan raguna ana cilla musu, bu
e musu kofar su yayi suka taso kan shi suna murna, daga Hogkok ya sayo su, tun suna jarirai namar rago danye suke ciki, haka suka yi ta dungure a kan shi, suna murna. Da kan shi ya cigaba da basu namar, sannan ya saka musu belt suka shiga yawo a cikin gidan dake akwai babban garden a cikin gidan, sai dai a kowacce dakika Hajnah ce take ruined mind din shi, yadda zai mata fata-fata, yake nazari idan ya ce Fyade ne wallahi idan ya kamata gawarta ma ba za a iya gane shi ba, domin zai mata cin Allah ya tsine uwar me karya, shi ba zai iya wannan aikin ba, idan kuma ya ce kisar gilla ce, shima ya zama daya daga cikin members na Mafia kenan, me zai mata ya wuce? Me zai mata ya lalata sunan ta da na ubanta....(Nace ba ka yarda na gaya maka abin da zaka yi mata tsagera mara kunya
bamu yafe ba wallahi kuma sai.mun dauki fansa)
#tambarinshahara
#revenger
#Mai_Dambu
[2/26, 7:24 PM] MINISTAN SHARHOLIYA: TAMBARIN SHAHARA... (FREE BOOK)
Mafia Romance story.