Chapter 012
Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
Mai_Dambu
Wannan shafin na kune dayawan ku mutane.
A yadda take maganar da kwarin gwiwa a harshen ta da kalaman ta, amma a zuciyarta wani irin girgiza take, tana kallon AJ, media press kuwa yad'a abin suke kai tsaye live, haka yasa ake hasko fuskar Hajnah Sheikh, har zata bar hall din ta juya tana kallon shi. "Ka rubuta ka ajiye lokacin ya fara." Ta juya ta fita, duk yadda Media suke son magana da ita tayiwa bakinta linzami, kuma har ga Allah bata da wani faifen video kawai tana son ta nuna mishi shi ba kome ba ne. Tana fita JB yana bin bayanta, har inda motar su Najlah da Kamnah yake, ta shiga. "Bebs na gama muje" "heyy" ya tsayar da su. "Well-done" ya furta yana sake mata wani irin murmushi me sanyi. Gyada mishi kai tai tana kallon kasa, "thank you for your concern, muje yamma tana yi" mikewa yayi a jikin motar, guard ne suka zo ya ce musu."ku saka idanu akan yan matan" ya juya yana me nufar wurin taron, da ake ta kus-kus. AJ yana tsaye kamar statue a makale a wuri guda, sai daukar shi hoto ake hannun shi rike da glass cup. Da ya fashe a hannun shi. "AJ" JB ya kira sunan shi yana me jan shi cikin office din shi. Mayor da su Mr Paul suna kokarin kwantar da hankalin mutane, tare da cewa."wannan makirci ne ba kome ba, anyi haka ne domin a lalata mishi suna, sannan ita yarinyar tana haka ne domin an kama ubanta da laifin safarar miyagun kwayoyi."
....
"AJ!" Zubewa yayi a kujeran shi for the first time a rayuwar shi da aka tozarta shi, ji yake kamar ya rushe da kuka hawaye su zubo daga cikin idanun shi na bakin ciki ko kuma ya saka hannu a kai yayi ta rusa ihu ko wani zai fahimci yadda yake ji, kai ina dole ya dasawa Sheikh Daughter tsoron shi yadda ko hango shi tayi a hoto sai ta rintsa idanunta. "AJ yarinyar nan tayi magana me ma'ana, ka sake mata mahaifinta ka kuma nemi malam Chindo ka biya shi hakkinsa,ni nafi bukatar ka
auki hayan filin ne ma" wani irin d'ago kai yayi yana kallon Jb, idan ya sake yayi magana wallahi kuka zai yi. Me zai yiwa Hajnah ya wuce? "Ka saka an hanata exam, sannan ka lalata ala
ar Sheikh da mutane ka saka ana mishi kallon wani na daban, please ka fita a rayuwar su ka rabu da yarinyar da mahaifinta ina rokonka ne a matsayin amini" juyawa yayi yana kallon JB, "kana da feelings ne akan ta." Bai zaci tambayar daga AJ ba, dan haka kai tsaye ya mai da mishi amsa. "Yeah ina sonta" dariya AJ yake ba tare da ya fahimci me yake yi ba, kawai ya shiga fasa duk wani abinda yake gaban shi. Cikin fushi ya nufi Jb ya sheke shi. "Yadda ta saka ni a kunci sai na saka ta. Zai fi sauki ka rabu da ita domin wallahi har Mr Gayu ba zan kyale ba." A halin da AJ yake kamar ya fita hankalin shi ba zai yi fada da shi ba. Shigowar Mayor, a fusace AJ ya dauki bindigar shi ya harbi kafar Mayor na hagu. Karar harbin ne ya saka aka fara watsewa a wurin taron, kafin kace me duk manyan tambarin shahara har da Yaran su. Suka shigo ya haukace harbin su yake kokarin yi JB ya buge bindigar. "Ku nime mutumin ku bashi wani abu kafin a zauna meeting bari na tafi da shi gidan shi na nan" ya riko AJ da yake kamar bugagge,. Magana yake kawai da surutu. Suna isowa receipt agogon wurin ya buga "Kat" sai da ya dafe kirjin shi. "JB zata kashe ni" "a'a ba zaka mutu ba." Haka ya fita da shi tare da saka shi a motar shi, suka bar asibitin. Bin bayan su Duah tayi har gidan da aka gida a bayan government house, wani irin mansion wanda ake kira Mansion, "JB yarinyar nan zata kashe ni!" "Ba zata kashe ka ba." Haka ya dauko ruwa ya bashi tare da cire mishi shoe din shi, ya cigaba da shafa kanshi. "AJ ka kyale Halimah da danginta su huta please" barci ne ya dauke shi. Kan shi yana cinyar JB, sai da yayi barcin awa biyu, karar agogo ya farkar da shi ya bude idanu zubur. "Ina wayata?" "Me yasa ka harbi Mayor?" Ya gode da bai mutu ba. Kallon agogon yayi karfe takwas saura. Wayar JB ne yayi kara ya dauka, "Ok yanzu ya farka" tsaki AJ yayi ya wuce upstairs yana fadin "na tsani asibitin ma" murmushi JB yayi kallon shi. AJ trouble, haka suka gama waya yana gidan asalima kin barin AJ yayi shi
aya, domin yana barin wurin zai fara jahilin tunani. Shi kuwa yana daki sai kallon agogo yake, tunda ya haura har goma na dare wallhi ji take kamar Hajnah tana kan shi.
Suna isowa unguwar su, ta saka Hijab akan kayan jikinta, domin ita kanta ta san kayan bai da ce ba, sauke ta suka yi sake fuskartar da nikab, babu wanda ya kawo kome har ta ita gida, tana shiga falo ta same su a zaune, suna Addu'oin. Daki ta wuce ta sauya kaya sannan ta fito dake suna cikin damuwa babu wanda yayi tunanin kallon tv, Kharimah kawar Jadwah ta kira ta, cikin son tabbatar da abin da ta gani. "Jadwah ki kuna tv ki ga abin mamaki" da sauri ta mike tare da kunna tv, hoton Hajnah ce sanye da Mermaid gown ash colour, sai fuskarta da aka mata wani mahaukacin makeup. "Innalillahi wa'inna illahi raju'un, Mamu kalli Hajnah kunga zubda mutuncin gidan nan da tayi " asalin gown din ya fitar da surarta na fitar hankali. Ita kanta Jadwah sai da jikinta yayi sanyi, domin bata tab'a daukar Hajnah tana da kayan wanka haka ba, ita kuwa baiwar Allah tana
akin su, tana goge fuskar ta. Shigowa Hamma Abubakar ya yi cikin fushi tare da riko hannun ta. "Yaushe kika fara bin maza?" Aka sake hasko fuskar ta, da yadda take magana da AJ, amma basu sake sautin muryan ba. "Yaushe kika fara bin maza " a matukar tsorace ta fara ja da baya jikinta yana rawa. "Zan maka bayani" zare belt din wandon shi yayi. "Bayanin Ubanki? Tunda aka samu matsalar nan nake da yakinin kina da hannu a cikin shi, meye ala
ar ki da Mafia gang world?" Wani irin tsulla mata bulalar yayi ta fashe da gigitaccen kuka tana tsalle ilahirin jikinta wani irin rawa yake. "Zan fada" ta fada lokacin da ya kuma sake mata wani bulalar. "Wallahi Hamma zan fada, cewa yayi na batawa Abeey suna shi ne na tona abin da yake faruwa na rantse da Allah" "Karya take Hamma Sadeeq ka bincike ba yau ta fara ba, me yasa aka bata Iphone XR, me yasa kullum idan wani abu ya faru bata barin kowa ya sani sai ita. Wannan test ne na yan matancin mace a kaita a mata idan" Inji Jadwah take take niman lallai sai an muzantawa Hajnah. A can dakin Dadah kuwa, barci take amma jin ihu da kuka yasa tayi tsaki tana fa
in. "Hala wancan me kama da beran take niman masifar hanjina, Mtsewww " tsullawa Hajnah bulalar da yasa ta fasa ihu da karfi ya sata tashi da sauri ta fito waje. "Wayyo Allah, wallahi ban tab'a yin kome ba, na rantse da Allah. Wayyo Dadah wayyo Abeeyna "Itama
tashi Mamu tayi ya bar wurin domin itama ta fara daukar zigar Jadwah, "kai wani irin hauka ne kashe ta zaka yi?" "A gara a kashe ta tunda bata da wani aiki sai na dauko mana abin kunya" "kaci kaniyarka" ta fauce bulalar, tana kallon yadda Hajnah jikinta yake rawa. "Uban me tayi muku?" "Bin maza ta fara" Jadwah ta bata amsa, Jadwah bata yi aune ba, dadah ta daura mata mari. "Kinci Ubanki a zuri'a ta babu dan iska balle karuwa, aniyar ki ta biku. Shafa'atu ki ja musu kunne kar su kuma dukar mun jika, ba sai kin fito kin nuna haka ba, zai saka Yayanki su fahimci ma'anar ba, idan kika yi hakuri tabbas kome zai wuce. Nice silar nice kuma zan kawo karshen ai da akwai banbanci tsakanin nawa da nasu." Daga haka ta riko hannunta suka shige daki, hawaye na zuba daga idanun Dadah. "Kiyi hakuri kinji, ina ta kokarin sai na sama miki farin cikin a cikin zuri'ata, amma abin ya ci tura. In Allah yaso ya yarda ba, ba zaki yi maraici ba. Ina tare da ke" gyada kai Hajnah tayi. Ita ba damuwarta dukan ba, duk wani tafiyar lokaci hankalinta yana kai, ai kuwa cikin dare sai da jikinta ya tashi dakyar take jan numfashin ta, buga kofar gidan aka fara wurin karfe biyu na dare,.tana haki tana kome ta fito falo, ganin mazan gidan a tsaye tsoro ya hana su fita yasata nufar kofar falo, wayar hannunta ya dauki haske. "Hajnah Sheikh!" Na'am" ta amsa cikin jan numfashi. "Ok Jabir Gayu ne, fito ga Babanki" bude kofar tayi ta fito, iskar wajen yana cika mata hancinta, da dan sassarfa ta isa bakin gate ta bude karamin kofar, kamar zata fadi haka ta hango Abeey a jikin motar, suna magana da JB, da gudu ta isa wurin su. Yadda iska ya gama cika mata hanci bata kai ga isa gare shi ba, ta zube a wurin. Cikin zafin nama JB ya nufe ta, a gaggauce suka juya da ita babban asibiti. Har da Abeey dinta.
Lokacin da su Hamma suka ji bata dawo ba, tsoro ne ya kuma kama su. Inda wasu cikin su, suka fara tunanin anya Hajnah bata fara bin dare ba, wasu kuwa cewa suke mayya ce. Wasa wasa suna wurin har karfe biyar na asuba suka tafi masalaci. Suna idar da sallah. Suka fito makota na ta jajjanta musu tafiyar da Abeey da aka yi, suka hango shi a kofar gida, kamar yara haka suka diba a guje. "Abeey" "ku hada kayan ku bamu da lokaci, na gama shirya mana tafiya zuwa gida" "Abeey aikin mu fa?" "Kome zaku samu a Nigeria, mun gama kome tun daren jiya." Haka ta fada yana nufar cikin gidan. Haka suma, suka shiga. "Abeey duk Hajnah ce ta janyo wannan yanayin ko?" "A'a ni na janyo mana. Ita nata taimako ne kuma tayi ta min abin da gudan jini na, ba zasu iya ba. Kun san waye Ajwaad Imran Nasara? Baku tab'a ido biyu da shi ba ne, ko ni da na yarda da Allah, yaron nan tsawa ya min na koma na zauna, kwalba ya dauka zai yanke hannuna, ba dan Allah ya kawo ta ba da ni yanzu babu wannan hannun da zancen da nake muku. Hajnah Sheikh ita ta kwantar da shi, ta saka shi ya gane bashi da hankali. Domin haka rayuwarta tana cikin hatsari domin abin da ya faru jiya. Sun bani damar na bar kasar nan da ita da sauran yan uwanta, idan shi AJ bai farauce ta ba, members na Mafia world zasu farmake ta." Jikin su ne yayi sanyi domin su a tunanin su ita ta jangwalo musu masifa, gidan suka shiga aka fara tattara kome, kafin sha biyu na rana sun gama tattara kome na gidan, sannan suka lullube kayan da ba zasu iya dauka ba. Sauka fito. "Imamu ina hanjina?" "Dadah tana asibiti" "Mayu sun nakasata, ku dai Allah ya wadaran halayyar ku" ta fada tana hararan su. Haka suka nufi asibiti JB ya turota a keken marasa lafiya. "Hajnah! Idan kin isa please ki nime, duk da Sheikh ya bani address din shi, in sha Allah zan zo keep my promise" gyad'a mishi kai tayi, sai lokacin Jadwah ta karewa Jb kallo. Iya haduwa ya hadu. Matsawa tayi cikin iyayi ta ce mishi. "Mun gode, ko zaka bani na tura ta?" No need" ya fada bayan an bude mishi kofar motar ya taimaka mata ta shiga. Wurin su Abeey ya nufa. "Kar ku damu in sha Allah, zamu isa lafiya." Haka suka dauki hanya, duk da yasan tabbas Mr Paul ba zai tab'a barin su ba, yasa shi deciding motar tambarin shahara, yadda ko yaya aka kawo hari zasu hakura. Domin tun jiya ya lalata musu shirin su na farko, a kifar da motar da zata dauki Abeey, a kashe shi a kuma tura wasu su kashe kowa har Hajnah, domin yanzu sun fahimci AJ ya hadu da wacce ta fishi Hauka, wurin sha biyun dare AJ ya shiga bugawa Jb waya yaje yasa a sake Abeey yana jin barci kar'ar agogo da kalaman Hajnah sun hana shi barci. Idan kaga yadda yake hauka sai ya baka tausayi domin ya ji a jikin shi. Mutum ne da baya kaunar hayaniya, amma tik-tik-tik sun hana shi barci. Dariya Jb yayi shine tun daren ya shiga ya fita aka fito da Abeey, a nan Abraham ya kira Jb yake tambyar shi meke faruwa? Shi kuwa ya gaya mishi, shima kuma ya sanar mishi yanzu ya samu labarin za a kashe yan gidan su Hajnah da Mahaifin ta, duk da baya kasar amma ya samu labarin ne ta bakin Adil wanda shi ne zai jagoranci aikin. Tow Allah da ikon shi, shima JB ya tura aka kama Mr Barraq Bukar, dole Adil ya hakura domin yasa ba makawa JB bai da mutunci yafi AJ wasa da rayuwar mutane. Domin shi mafarauci ne, idan ya saka abu a gaban shi sai ya ga bayan shi. Wannan shi ne abin da ya faru wanda AJ kansa bai sani ba.
Sauyin wurin aiki a daren JB ya ritsa Mayor da sauran inda Yaran Abeey suka, sai da aka saya musu, abin ya girgiza Abeey kuma ya nime tsari da kungiyar mafia domin yaga karfin su, yadda JB yake bada manyan umarni suna yi, ga iya sarrafa computer kamar maye. Kafin biyun dare an mai da Abubakar da Umar garin Kaduna, Nurain Gombe Abeey kuma babban jami'ar Lagos. Itama Hajnah a nan ta samu, duk da Abeey bai so ba, amma bashi da zabi yaso zaman arewa ne. . Abin da yasa yaso arewa domin yana kusa da gida. Abeey yaji dadi Nana da Jadwah an mai da su, school of nursing na lagos. A wani fuskar kuma haka yayiwa Abeey dadi. Duk da Hajnah bata gaya mishi ba, yasan tana cikin damuwa. Abin da ya faru kenan.
Koda suka isa sai da Jirgin su ya tashi, Jb kamar kar ya rabu da Hajnah. Haka ya juyo ya dawo gidan AJ, a falo ya kwanta barci yayi gaba da shi, a dan haduwar shi da Imam ya bashi damar fahimtar waye Allah, ya fara saka ran shi gyara goben shi. Wurin karfe uku AJ ya fito sanye da outfit na maza, kallon in da JB yake barci yayi. Kallon agogo yayi ya zauna yana kunna tv. Dan mugunta, ta kure karar, bude idanun JB yayi, sannan ya juya ga tv.
*A yau muka samu labarin shahararren malamin nan Imam Omar Hassan Sheikh, an nime shi an rasa da Iyalin shi, shin haka yana da nasaba ne da Abin da Hajnah Sheikh tayiwa Ajwaad Imran Nasara. Ko kuma abin da Hajnah Sheikh ta fada gaskiya ne na ana farautar rayuwar su." Komawa kujeran Jb yayi ya cigaba da barcin shi. Kashe tvn yayi ya kalli Jb. "Ka samu malam Chindo? An sake Sheikh?" Juya mishi baya yayi ya cigaba da barcin shi, "Jb ina magana ka juya min baya?" Yayi maganar a tsorace, ba dan kome ba sai dan baya son wanke hannun shi da jini kamar yadda duniyar shi take fuskanta. "Me kake son sani? Bayan kun bada umarnin a kashe su?" "What??" Ya mike zubur, jikin shi yana rawa. "Ina zaka?" "Na rantse ban ce a kashe shi su ba. " "Tow ai kayi sun batar da su kowa ya huta Hajnah ko? Tow ta mutu Sheikh ya dauki gawar shi ya bar maka Nuwanda sai kaci abin da suka hana shima Malam Chindo yana asibiti domin su tura a kashe shi na kubutar da shi." "Ban so mutuwa yarinyar nan ba, naso da ni na dandana mata azaba da hannuna yadda zata gane bani da sauki" tsaki Jb yayi ya kyale shi domin ba zai gane ba, bayan la'asar suka tafi asibitin da AJ, yaga jikin Malam Chindo, bayan sub fito AJ ya ce . "Zan sayi filin shi" "Ba zai sayar ba, sai dai ka
auki haya" "ba zan dauki haya ba, dan ubanka." "Ka dauka ayi tuntuni domin daren jiya ka saka hannu a wannan takardan, ka ce kana jin barci don Allah ta bar ka kayi, barci kome ta ce zaka yi shi ne ka dauko wannan takardar ka cika da alkawarin daukar hayan filin har abada" wani irin zufa ne yake karyo mishi,. "Na gaya maka wannan yarinya ta gama tozarta ni" ya shiga motar su yana huci. Dayawan mutane dama suna farin cikin barin Imam Omar Hassan Sheikh nuwanda domin kuwa ya hana su sakat, a yanzu zasu bude faifan rashin mutunci.
Karfe goma na dare agogon GMT kamaru da Ghana, jirgin su Imam ya sauka a garin Kano, a filin tashi da saukar jirage, basu huta ba, suka fara niman jirgin gombe. Haka kuwa aka dace an samu jirgin gombe a daren suka wuce gida. Karfe sha biyu suka isa, koda suka isa motar gida ne har uku suka zo daukar su. Cikin farin ciki da barka da Arziki. Haka suka nufi unguwar su Imam Sheikh Jeka da fari, duk da dare yayi sun samu mutane. Haka suka wuce dakunan su. Suka kwanta bayan sun yi sallah. Ko abinci basu nima ba, sai Hajnah ce da Abeey ya bata yasaka Nanah bata tea, sannan ta koma ta kwanta. Washi gari bata farka ba, sai wurin karfe biyu tun bayan sallah asuba, zuwa lokacin jikinta yayi sauki wanka tayi, ta saka doguwar rigar abaya. Ta nufi wurin su Mamu da take jin hiran su. "Ih yadda ya ce musu dai wai ita ce ta hana su kashe shi amma sun so kashe shi." "Assalamu alaikum" tayi sallama cikin siririyar murya, "wa'alaikumunsalam, kin tashi?" "Ih na tashi Mamu, ina kwana Umma Sayyadah" "lafiya lau, ya gajiyar hanya?" "Alhamdulillahi" ta fada tana niman wuri ta zauna a gefen su Nanah "Addah Nanah, ina jin yunwa?" "Ga warme ki duba" ta ja a hankali suna kallonta, kome take jikinta na rawa. "Hajnah" kamar wata a ka razana ta ta saka ludayin Abincin. "Na'am" ta amsa a firgice. "Ki nutsu" "tow" har lokacin jikinta rawa yake. "Shafa'atu, idan Allah ya baka amana rikewa kake domin kar ladar ka ya zame." Kunya ce ta kama Mamu domin tun da suka taso daga Nuwanda ta lura da Hajnah masifar tsoron su take hatta Asad idan ya mata magana firgita take. Da Nana kawai take mgn, wanda ta fahimci Nanah ce kawai ta ji tausayinta wannan ranar domin Abubakar yana dukan ta, ita kuma tana kuka tare da cewa. "kuyi bincike kar ku yi haka Abeey ba zai ji dadi ba".....
#Mai_Dambu
[2/26, 7:24 PM] MINISTAN SHARHOLIYA: TAMBARIN SHAHARA... (FREE BOOK)
Mafia Romance story.