Chapter 006
Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Mai_Dambu
"Abeey da me zan iya taya ka?" Kallonta yayi na few seconds kafin ya ce mata. "Sha maganinki, Allah zai mana maganin su." Gyada kai tayi tana amsar maganin ta sha, kafin ta mike tana fa
in. "Abeey zan koma aji" "Allah ya tsare" ya fada yana me juyawa ya cigaba da kallon window shi, ta kai kamar minti goma a tsaye kafin ta juyawa a hankali. Ta fara walking kamar mara jini a jikinta, baki daya bata kaunar ganin shi cikin damuwa tun tasowar ta. *Mafia* kalmar tq daki zuciyarta, "ba mamaki shan jini suka zo yi " take wani shegen tsoro ya lullube ta, dole ita fa mugun tsoron abin da zai taba lafiyarta tunda ta ga Abeey yana damuwa da su she make sure that al'amarin ba na wasa ba ne. "Ya Allah " ta furta bayan ta shiga aji, basu bar school ba sai da wurin karfe biyar na yamma da rabi tayi laushi kamar ba ita ba,Hamma Umar ya kwashi kayan Abeey shi kuma Abubakar ya amshi nata. Sai yatsina fuska take ita nan ta gaji. Zubewa tayi a kujera tana fa
in. "Wayyo Allah Makashin Sheikh Hassan a lahira, i'm totally tired" ta wani lafe a kujeran tana wani narkewa. "Allah ya shirya ki" inji Addah Nanah, "Amin Ya Allah," fitowar Dadah Idanunta ya sauka akan Hanjinta ita kuwa ta wani b'ata rai. "Hanjina kin dawo? Sannu muje kiyi wanka, kin ga shima nurainu dake bai da mutunci har yanzu bai kawo min kayan ba." Mikewa tayi tana karkade jikin ta, ta ce. "Sannu da gida" daga haka ta wuce abinta ba zata iya magana ba. Sake da baki Dadah tayi tasan halin Hajnah riko ne da ita, amma kuma sai tayi ta share ta. Bata fito ba sai isha ta nufi falon kowa ya zauna ana cin abinci ta nutsu. Tuwon shinkafa da ya samu dauri a leda malmalar tayi kyau, ta dauki daya ta bude warme na miyar kubewa ce sai kuka. Tana son miyar kubewa musamman a mata mix da ayoyo, Kore shar haka Mamu ta yi sai stew da yaji nama Masha Allah, ta diba kadan ta zuba sai namar da ta loda, sun santa tana son nama. Komawa gefe tayi ta fara ciki tana kallon yar wayar ta. Teacno ce Y2, ta shiga dannawa. Duk sun rigata tashi, ajiye mata sabuwar kwalin S2 aka yi wato sumsung, bata san lokacin da ta watsar da tsohuwar wayar ba. "Hamma Nurain nawa ne? Wayyo Allah Abeey kalla" ya rarrafa ta mika mishi. Kowa sai tayata murna yake banda Jadwah da ta cika ta batse, ita akan me zai sayawa Hajnah waya ita bai saya mata ba, shi kuma hanyar da zai shirya ta da Kawarta yake nima. "Ayi hakuri da halin Dadah, dazun take gaya min please kiyi hakuri" murmushi tayi tana tura baki ta ce mishi " Ai ya wuce wallahi, yau ma a dakin zan kwana"
"Jami'ar Musulunci da take nan Nuwanda sun amince zasu bada goyon bayan su, ga asibitin kwararru na
walwa na farko da za a bude a kusa da jami'ar, har yanzu bamu samu wani labarin akan wannan hadin gwiwar ba, sannan bamu da tabbacin shin asibitin ta kungiyar Tambarin shahara ne, da kowa ya fi sani da Mafia, a halin da ake ciki kowa yasan yadda ake samun canjin yanayi a duk inda tambarin shahara ta kafa wani abun ta, ya makomar matasan Nuwanda " matsawa jikin Abeey tayi tana kallon shi. "Mafia zasu shigo Nuwanda kenan?" Gyada kai Nurain yayi, yana fa
in. "kuskuren da aka yi basu wannan filin da suka gina asibitin, lauyoyyi da Uncle sun yi kokarin dakatar da haka, amma abin ya ci tura " sai lokacin yan gidan suka san abin da yake faruwa. "Abeey babu ruwan ka don Allah kar ka shiga wannan lamarin Allah ya kyauta" tsabar tsoro irin na Hajnah kamar ta shige cikin Mamu, domin ita gani take kamar mafia din like vampires sai tsoro ya cikata, kuma ta kasa magana sai zare idanu take kamar tayi karya. Kusan hiran tasirin kungiyar suke, tare da cewa. "Kungiyar halin yanzu tana
ashin jagorancin yaro ne qarami ne kuma sa'an mu ne ko ya fimu, idan yadda kungiyar mu ta lauyoyyi ta samu labarin gaskiya yaron baya cikin kasar ma, sannan wannan asibitin yana da alaka da Yaron, mu matsalar mu anan shine kar bude asibitin ya kawo mana tashin hankali da zubda jini." "Hamma Abubakar shan jini suke kenan?" Ta tambaye shi jikinta yana rawa, hatta muryanta rawa ya
e. "A'a Baby girl, ba jini suke sha ba. Suna da hatsarin da gara su sha jinin zai fi alkhairi, idan mutum ya shiga harkansu basu jin tsoro ko kunyar kashe shi a gaban al'umma, sannan suna safarar mata da yara sannan sayar da kwayoyi da makamai ba wani abu ba ne a wurin su. A can mafia City abin yafi kazamta domin yadda suke juya garin ya wuce yadda kike tunani. A labarin da na samu baya bayan nan, shi kan shi ne girma Mayor ana zargin member ne na
ungiyar su." Kamar zata fashe da kuka ta ce "tow su babu me iya dakatar da su ne?" "Wannan tsakanin su da Allah, amma maganar gaskiya babu wanda ya isa shiga al'amarin su. " Gyada kai tayi ta koma jikin Mamu ta lafe, domin tsoro ya cikata. "Shi kansa shugaban kungiyar babu wanda zai ce miki ya san fuskar shi, domin ba karamin al'amari ba ne kafin samun damar sanin waye shi." Tashi tayi ta wuce dakin Dadah, wacce tuntuni barci yayi gaba da ita har ta isa bakin kofar ta ce musu. "Mu kwana lafiya " "Allah ya tashe mu" ita baki daya bata fahimci kome ba, asalima tana shiga dakin alola tayi ta wuce bayan Dadah ta kwanta, bayan ta saka wayarta a chaji, dakyar tayi barci domin tana ganin kamar tana rufe idanunta yan mafia zasu dirka a gidansu. Koda barci ya dauke ta. Mafarkai tayi ta yi ga yan mafia da bakaken kaya, suna bin yan makarantar su da gudu irin yadda zombies suke bin mutane idan aka samu outbreak din shi. Dakyar ta iya rintsawa bayan ta hana Dadah rintsawa, koda gari ya waye da zazza
i ta farka, kuma dama basu da lucture sai karfe biyu. Don haka ta cigaba da kwanciyar ta, karyawa ma biyo ta da shi Addah Nanah tayi, bayan ta hada mata da magani.
A bangaren Abeey kuwa, ba karamin jan dagga aka yi da shi ba, domin ya saka a ran shi babu abin da zai alakanta shi da asibitin.
Sai da VC suka kira tare da Mr Gayu da Mr Charles da suka wakilci Mr Paul, aka ja mishi kunne, tare da nuna mishi ya rike adawar shi, amma kar ya sake ya kawo musu tarzoma. Idan kuwa yaki abin da zai faru ba zai mishi kyau ba. "Kar ka ga kana malamin addinin ka dauka ba zamu iya aiwatar da abin da muka yi niyya ba ne, Babban d'anka yana aiki da hukumar Shari'a, me bin shi yana aiki da sashi na fikra, yan mata guda biyu suna makarantar jinya, wanda zai auri Yarka yana aiki da bank, kananun Yaranka suna matakin primary, yarka mafi soyuwa a cikin zuciyarka tana tare da kai. Tun akan maganar filin nan muke gargadin ka, tow yanzu ma zamu kara gargadin ka, idan kana son gidan ka ya zama kango tow shi kenan." Tunda yaji haka tsoro da tashin hankali suka tsirga mishi ya kuma jin tsoron Allah a ranshi sama da kome, shi rayuwar shi ba wani abu bane domin ya rasa sai dai Yaran shi fa? "Me kuke bukata?" "Babu ruwan ka da mu" "in sha Allah " sannan ya juya ya fita, zai yi koyi da hadisin Manzon Allah da ya ce kar ka shiga abin da ba ruwanka amma zai iya kuwa? A'a rayuwar Ahalin shi basu da imani akan kudirin su, kuma abin da ya fahimta iya shi kawai ne baya goyan bayan hadin gwiwar. Suma bayan tafiyar shi suka fita suna zaga makarantar yadda ya burge su, ga yan mata tsalla -tsalla gwanin ban sha'awa, tabbas aikin AJ yayi kyau zasu zo su baza komar su son ran su, zasu barje gumin su yadda suke so.
Kiran AJ Mr Gayu yayi ya labarta mishi yadda suka yi da Imam Omar Hassan Sheikh, sannan suka tura mishi hoton shi, domin ya shirya mishi. Kafin suka bar makarantar. Abeey ranar bai iya hasala kome ba, sai dai ya hakura ya bar makarantar ya dawo gida, lokacin Hajnah ta warware. Tana dakin su tana karatu domin zata shiga makarantar an jima. Wurin karfe daya saura ta fito shirye da abaya ruwan kwai, nad'e kanta da veil. Tayi kyau ainun kamar ba ita ba. Ta nufi kitchen a gurguje ta dibe dambun cus-cus, ta fito.
"Ina gaya maka Yarinyar nan kwana tayi bata rintsa ba, tabbas Hanjina tana da aljanu cewa take gasu nan." "Ni dai mutum ya daina min haka " ta fada ta zama zata ci abinci, domin wallahi ta tsani shegen surutun Dadah, ta kula yau wani niman hanyar da zasu yi magana take ita kuma, bata da niyya haka yasa take son gulmatawa Abeey abin ya faru jiya.
"Abeey zan shiga school sai yamma zan dawo." "Muje na kai ki" haka suka fito tare sai da tayiwa Mamu sallama, sannan ta fito waje suka wuce makarantar. Ganin shi wani iri yasata jin ba dadi sai ta share, har ya kawo ta school din. Sai da ya ga shigar aji ya koma gida.
***
Imtisal Gayu.
Kanwar Jabir Gayu ne, uwa daya Uba daya ita uwar bata son harkan Mafia din da Mr Gayu yake yi ne, har yasa suka rabu ta tafi da Imtisal, sai dai kuma shi yana zuwa sosai ganin Imtisal domin a lokacin rabawa suka yi ya dauki Jabir ita ta dauke macen, yanzu yarinyar tana da shekaru ashirin da hudu a duniya, ta gama degree dinta a bangaren cinikayya, wayayyi ce me shegen alfahari da izza. Babu ruwanta kasancewar uwar Yar Morocco ce yasa ta zama kamar balarabiya. Jabir yana zuwa wurin su sosai. Gefe guda kuma tana cikin yan mata yan gayu, wa
anda suke shiga harkan fashion industry. Domin hotunanta yana manne a manyan magazine da vague. Wannan satin akwai wani bikin raya al'adun Afrika da za ayi a new York shine zata zo. Tuni Jabir ya mata masauki a gidan su, dake AJ bai sani ba. Yana can yana niman kudi, gantalalle kudi kan shi kan shi bai san yawan shi ba. Ga gidan casino din shi da yake son kara budewa a mafia City, sannan gefe guda ya tura kayan shi sun isa Nuwanda yadda ya tsara. Sai dai wasu damuwar da ake samu ne yasa shi dole tattarawa cikin wata nan ya koma mahaifar shi. A gajiye ya shigo gidan babu kowa, ya nufi dakin shi yayo wanka. Daure yake da towel ya zauna yana goge ruwan da yake sauka a kan shi. Kunna laptop din shi yayi ya daura pillow akan cinyarsa, sannan ya daura laptop din akan pillow din. Shiga email din shi yayi yayi uploading hoton Abeey, ya bayyana cikin shigar kamala, gyad'a kai yayi sannan ya kashe laptop din, dole ya iso Nuwanda ya tsayarwa Abeey. Zai iya
aukar kome ban da ruguza mishi burin shi. Tsaki yayi ya ajiye laptop, riga da wandon Adidas ya saka ya nufi gym ya shiga motsa jikin shi, ranshi yana b'aci. Shi a duniya waye ya isa hana shi burin shi? Don haka ya mai da hankalin shi yadda zai tafi har can ya bankawa Imam kashedi, yadda gobe ko wani ne sai yaji tsoron mishi Iskanci. Kuma a gaban jama'a zai mishi yadda kare ba zai dauka ba. Yadda suka gaya mishi wain Abeey yana adawa da asibitin shi domin tun daga lokacin da suka gaya mishi an samu filin da za a gina asibitin shi da yake da buri, suka fara samun matsala da Abeey suna yawan gaya mishi abin da yake faruwa, har lokacin da tsohon V.C ya rasu kwarin gwiwar Abeey ya kare yasa baki daya Abeey yayi sanyi domin yadda yake daukar zafi V.C ya fishi. Karshe wani irin hatsarin mota yayi ya rasu. Shima kuma Abeey Allah ya kare shi ne, ba wayon shi ko dabarar shi ba. Haka yasa shi masifar kare iyalin shi ya janye domin a lokacin da da suka gayawa AJ ya basu umarnin su kashe uban kowa ma, domin yadda yake son asibitin ko rayuwar shi sai haka.
Tow wannan karon yana ganin a gaban bai nan nasi zai kashe Abeey he don't care. Koma me zai faru ya shirya tsaf domin kare asibitin shi. Da wannan ya fito daga dakin motsa jiki, idanun shi ya sauka akan JB da kanwar shi, cikin natsuwa ya kalle su ya wuce, haka da Jb ya gani ya sa shi bin bayan shi, har dakin shi yana tambayar shi. Tsaki yayi yana nuna mishi wasu document. Wurin ya nufa ya fara dubawa shi kuma ya wuce ban daki ya watsa ruwa. Koda ya fito kallon shi JB yayi cikin lallashi ya ce mishi. "King wannan abin me sauki ne, mu fara zuwa mu gana da shi Imam din kar mu fusata haka ya" daukar man shafawar shi yayi yana me lakata. "I'm trying all my best to be nice, amma na fahimci mutumin yana da taurin kai," ya fada yana taune bakin shi, "sai na saka ya tsani kanshi i swear" "AJ" JB ya kira sunan shi. "Please get out from my sign" juyawa yayi domin yasan tunda ya fara wannan bala'in ba zai saurare shi ba.
Nuwanda Bayan tafiyar Abeey, Salim wani course mate dinta ya tsere a hanya. "Hajnah! Kin ji abin da ya faru kuwa?" Jikinta ne yayi mugun sanyi, ta zuba mishi ido tana girgiza kanta. "Ai malam jami'ar nan sun hadewa Abeey dinki kai tare da bawa Yan Mafia goyan bayan shigowa makarantar mu,
azun nake jin labarin wai idan Abeey
inki yaki fita a cikin batun su, zasu kashe ku baki daya don Allah ki kula da Kanki" wani irin takaici ne ya kama Hajnah da fari ta dauka tsoro ne, amma jin abin yana shirin tab'a kimar Ubanta, murmushi tayi sannan ta ce mishi. "Na gode sosai " ta wuce ranta a b'ace tabbas ba zata tab'a barin wani dan iska ya ci zarafin mahaifinta ba, kuma su jami'an sai sunyi danasanin haka, har suka gama darasi sakawa take, kafin wani lokaci ta gama tattara abinda take bukata, fita tayi daga makarantar ta nufi wurin mutumin nan tayi mishi hoto, sannan ta dauki hoton asibitin da ake ta sauke kaya ana shigar da su. Wucewa tayi tana fa
in. "In sha Allah sai mun ga karshen ku" ta nufi makarantar, zuwa can Abeey yazo ya dauke ta. Washi gari Friday daga school kasuwa ta nufa ta sayi layi sabo dal, sannan ta nufi makaranta kamar babu kome a ranta. Da dare suna cin abinci aka saka sanarwan bude asibitin nan da wasu kwanaki, tsaki tayi ta mike tana fa
in. "Allah ya ruguza duk me shirin cutar da Musulmi" bin ta suka yi da idanu, "Ai Hanjina akwai zuciyar musulunci....
#Tambarinshahara
#mafiaromancestory
#Mai_Dambu
[2/26, 7:24 PM] MINISTAN SHARHOLIYA: TAMBARIN SHAHARA... (FREE BOOK)
Mafia Romance story.