← Book details Matar Mustapha Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 28

Sashe 7

Matar Mustapha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da dare sai ga mijin Ande ya zo gun Daddy Usman,ya labarta masa komi.
Su na zaune a babban falo,SEEYA na kan cinyar shi ya na bata abinci Daddy ya shigo.
"Mustapha abin da ka yi ka kyauta kenan? Wato ita SEEYA ga ƴar Gwal ba ta yin laifi a hukunta ta ko?"
"Daddy mi na yi?" Mustapha ya faɗa cikin haƙiƙanin gaskiyar shi don shi ya manta ma da wata Ande.
"Au ! Tambayata ma ka ke? Bayan ka gota Ɗan mutane ya na can an kai shi asibiti ana tunanin ma ya samu matsala ga tsarar baya"
Mustapha ya turo baki kamar wani ƙaramin yaro,yayin da Daddy ke ba su Maman Hajara labari.
Duk ba su ji daɗi ba nan su ka fara yi masa nasiha wacce sam Mustapha bai ji za ta yi tasiri a gare shi ba,don ya yi alƙawali muddin ya na numfashi babu wanda zai cutar da SEEYA ya ƙyalesa.
Maman Hajara suka saka hijabi su ka je har gidan Ande ,baiwar Allah sai kuka take ta na jan majina yayin da ta ke ma Jafar fifita wanda aka yi ma aiki ga hannu.

Aka ce mai hali bai fasawa,kullum SEEYA sai ta kawo ƙarar wanda ya bugeta shi kuma Mustapha ya ɗauki mataki.Ganin kamar ana cutar da ita ya saka Mustapha barin makaranta,juyin duniya ya ce ya bar karatu kullum ya na tare da SEEYA .Sai ya zamana Islamiyya kawai yake zuwa shi ma haka yake jan ta su tafi tare duk da malamin su ya so hanawa sai dai a ƙarshe doli ya bar shi.

Yau ta kasance babbar rana wato Juma'a,wanka ya yi ma SEEYA shi ma ya shirya tsaf su ka nufi gidan Inna don kai mata wuni.
"Maraba da kishiya mai ƙaton goshi" Inna ta faɗa cikin raha ta na mai kama hannun SEEYA wacce ke ƙara laƙe ma Mustapha.
"Oya je ki gun Kakus mai jinini,kin ga saki fuskar ki kar ki yi kuka ta yi miki dariya" cewar Mustapha ya na mai miƙa ma Inna ita dakyar ta rabu da shi.
Baba Malam da ke cikin ɗaki ya fito ya na cewa "yauwa gwara da ka zo akwai wani aiki da nake son ka kama mini"
"Ina wuni Baba? Yau babu makaranta?"
"Eh shigo" Mustapha ya je ya fara kama ma Kakansa aiki wanda saboda yawansa har ya sa shi magrib ta zo masa nan.

"Ku zo ku ci abincin dare" Inna ta faɗa, Mustapha ya ce "a'a sai mun dawo daga sallah isha'i" " to babu damuwa"
Karatu su ka fara har sai da aka kira sallah,suka je masjid.
Su na fitowa daga masallaci su ka tarar da mutane na kallon sama sakamakon hayaƙi da ke ta tashi sama,wasu na cewa "wannan sai dai gobara amma ba toyi ne ba" "Allah kyauta Allah sa dai lafiya"
Haka kawai Mustapha ya ji gabansa ya faɗi,su na komawa gida ko abinci bai ci ba ya ɗauki SEEYA .

Tun kafin ya ƙarasa ya ke hango dandazon jama'a ƙofar gidan su a tsaye,babu wanda ke ƙoƙarin shiga gidan sai dai ruwa da ake ta bankawa wanda kusan ga banza.
Ana haka masu kashe gobara suka zo,kwaɗon da aka rufe gidan suka ɓalle kafin su fara bada a gaji.
Zuwa can unguwar ta ɗauki duhu sakamakon wutar nepa da aka ɗauke.
Mustapha ya ƙara ƙanƙame SEEYA a ƙirji wacce ke ta kuka,a gaban idonsa ake fito da Iyayensu wanda suka ƙone.Tuni motar asibiti ta hallara,haka aka ɗora su kan gadajen asibiti aka saka a mota.

Dakyar ya cira ƙafafunsa lokacin da ake tambayar ko akwai makusanci da zai shiga? A gaban mota suka shiga,sam ya kasa fitar da ko da ɗigon ƙwalla ce har suka isa asibiti.

"Duk sun mutu ɗayar dai ce ke yin motsi" Dr ya faɗa,yayin da nurse ke rufe Daddy da kuma Maman Hajara da wata dara.
Mustapha ya kai dubansa ga Zeinab wacce ta yi baƙi ta toye,wani ɓangaren jikinta kuma duk ya yi ja ya sale.
Cikin ikon Allah ta buɗe ido,da sauri ya matsa kusa da ita duk da ƙoƙarin hana shi da likitoci suke.
Ƙonanen hannunta ta ɗaga dakyar ta miƙa masa,ya tara tafin hannunsa ta ɗora akai.
"Mustapha SEEYA ! Ka kula da ita! Sannan kar ka barsu ka binciko su ,na gan su da idona lokacin da suke watsa petur..." sai kuma ta yi shiru ta na tambayar Ƴarta.
Wata nurse ta fita da gudu ta je ta karɓo SEEYA wacce aka karɓe daga hannun Mustapha,ta kawota.
"Ɗora mini ita kan ƙirjina" Zeinab ta faɗa dakyar,nurse ɗin kasa yin hakan ta yi sai Mustapha ne ya ɗorata.
Zeinab ta jimƙe hannunsa sosai,haɗi da ɗora ɗayan kan SEEYA wacce ke bacci.
"Na baka amanar junanku,ka kula min da kan kuuu!" Daga nan halshenta ya dantse ta na son yin magana sai dai Allah ya hukunta maganar da za ta yi a duniya ta ida.

Nurse ta ɗauke SEEYA aka fara tura gadon Zeinab zuwa emergency, Mustapha ya karɓi Baby ya rungume ƙwalla na zubowa kan kumcin shi......
[09/11 08:37] MRS SADAUKI: *MATAR MUSTAPHA*
LOVE STORY

```MRS SADAUKI```💫 ✍️

DEDICATED to MY SADAUKI🫡

FCWA ☀️
_________

7

Tamkar wanda aka katse ma dukkan jijiyon jikinsa haka Mustapha ya koma.A lokacin da za ka tsikare shi da allura sam ba zai san ka yi ba balle ya ji zafin sukar.
Kashin SEEYA inda margayan Zeinab ta taɓa har da kumfan jini da wani ɗaraba-ɗaraban toyayyar fatarta.
Zuciyarsa ta zama dutse ji yake kamar bai da rai,amma duk da haka SEEYA na maƙale a ƙirjinsa ya riƙe ta gam.Bai san ta ya aka yi su Inna suka samu labari ba sai ganin su ya yi cikin mummunan tashin hankali.
Cike da jimami aka kai Baba Malam ya je ya ga gawawarkin uku da aka jera rasss,Inna ta biyo bayansa sai dai ta na ganin matattun ta sume nan take doli aka bata gado.

Mustapha bai taɓa sanin ana kwanan zaune ba sai yau,ko kaɗan bacci bai yi gigin kawo ma idonsa farmaki ba.A zaune yake kamar wani gumki ko motsi ya kasa,SEEYA na ta bacci wanda a ƙashe har fitsari ta yi a jikin shi.

"Ya kamata ka koma gida kai da Kakar ku tun da ta dawo hayyacinta" Baba Malam ya faɗa cikin dakiyar zuciya.Mustapha bai ce komi ba kawai bi umarni,Inna na kuka ta shiga adaidaitar da aka kawo masu a lokacin a subahi ne sanyin sahiya tuni ya fara ketowa.

Dakyar Mustapha ya shimfiɗe SEEYA wacce ke wani irin bacci kamar na mutuwa,bai da wasu kayan doli ya zuba ma na jikinsa ruwa sannan ya gabatar da sallah.

Kafin wani lokaci tuni mutuwar ta game garin Maradi,dangi da abokai duk sun hallara sun sallace su tare da kai su makwancinsu na gaskiya.
Rayuwa kenan! Kowa da lokacin shi babu wanda zai wuce na shi.A haka rayuwa ta yi ta juya,SEEYA kullum cikin kukan neman Mamarta take Mustapha ne ke rarrashinta shi ya maye mata gurbinsu.A sannu a hankali har ta manta su,kullum ta na jikin shi bacci ma tare suke.

Domin farin cikin SEEYA Mustapha ya fara yin ƙananan ayyukan hannu,da kuɗin yake saya mata abubuwan da ba a rasa ba duk da Kakaninsu ma na iya ƙoƙarin su.
Gun Baba Malam Mustapha ya samu ilimi har ya sake Alkur'ani haɗi da hardace shi.
Shi ya saka SEEYA school shi ke koya mata lesson,a haka har ya kai wani matakin da yake ganin gwara ya nemi babban aiki a ƙarshe ya gane zuwan shi Soja ne kawai zai cika masa burinsa biyu,na farko hukunta wanda ya kashe iyayensa,na biyu kuma yadda zai kula da SEEYA ya bata kariya.....

CIGABAN LABARIN......

Duk da ta na da ƙarancin shekaru hakan bai hanata fahimtar tiririn da zuciyar Mustapha take ciki ba a yayin ba ta labarin.Ido shaɓe-shaɓe da hawaye ta faɗa jikinsa ta na jan majina,ya rungume ta ya na sauke nauyayyen numfashi da sauri-sauri don ture ƙaton dutsen da ya tokare masa zuciya.

"Babyna?" Ya furta cikin sanyin murya,ba ta amsa ba sai ɗago kanta ta yi ta na kallon shi.Sosai idonsa suka yi ja wanda har sai da taji tsoro,ta kai hannu ta na shafar saman idonsa da sauri ya lumshe su zuciyarsa na bugawa.

Yatsanta ya ji a bakin shi,a hankali ya fara sa halshe ya na lasa bisanin ya game laɓansa ya na tsutsar shi.Tsawon lokaci kafin ta zare, Mustapha ya buɗe ido ya na kallonta ƙurrr.
Ta turo baki,kamar wasa ta ji ya yi caraf da laɓan dukan ya na sumbata.

"Tashi ki je" ya furta dakyar ya na sauke ta daga cinyarsa,ta maƙe kafaɗa ta ce "sai ka kai ni Plaza na ci shawarma" "zan kai ki amma sai gobe "nan fa ta fara birgima da ƙafafu ta na kukan sangarta.

Mustapha ya rumtse ido a zuci ya ce "oh! Ni Allah! Yarinyar nan so take ta kashe ni,yanzu duk yadda nake guje ma jarabu sai da ta motso min ita' tunanin zucin ne ya tsaya jin ta kama gemunsa ta na ja .

"Baby yi haƙuri don Allah banda lafiya" ya furta murya na ɗan rawa,ta jimƙe gemun gam ta ce "babu wani lafiyar ka lau kawai ba ka so ka kai ni ne"
"To na ji je ki waje zan shirya sai mu tafi" da sauri ta tashi ta fita,shi kuma Mustapha ya haye gado tare da rungume pilow.
Jin shiru bai fito ba ya saka SEEYA ƙara komawa,wani ihu ta yi na rigima kafin ta je da gudu ta faɗa kan shi ta na wani jan rigar shi ta baya ala doli sai ya tashi.
"Baby please !" Ya furta ya na jan numfashi,da sauri ta ce "na ƙi please ɗin" sai kuma ta kwanta kan bayan shi ta yi lamo ta na wani tunani can na daban.

Tamkar yadda in an zuba ma wuta ruwa ta ke mutuwa haka ɗumin jikin SEEYA ya fara saukar masa da wata nutsuwa wacce ta haifar masa da bacci mai daɗi haɗi da wani mafarkin.
Chapter 7 · 0% Book details