Sashe 13
Matar Mustapha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maimunatu ta biya kuɗin,bayan sun fito ta ce "wai in tambaye ki ina ki ka samu kuɗi?"
"Mu je mu sayo kayan da za ki saka Malama ,so nake na ga kin yi kyau kamar ƴar tsana"
"Na ji! To amma gaya mini inda ki ka samu kuɗin?"
"Yaya Hashim ya bani su kin san shi ma soja ne,to da ina bashi labarin ki shi ne da zai bani kuɗin gyaran jiki ya haɗa da naki" sam SEEYA ba ta kawo komi a ranta ba kawai ta yarda da hakan.
Kasuwa suka shiga inda ake sayar da kaya masu kyau.Wata doguwar riga mai bin jiki Maimunatu ta zaɓo mata mai bala'in kyau,duk yadda take da tsada haka suka sayeta.Takalmi da awarwaro har da hoda da sauran kayan kwalliya duk a ranar sai da Maimunatu ta saya ma SEEYA su kamar yadda shi Hashim ɗin ya umarce ta.
"Hum! Ni Wlh mamaki ki ke bani,sai wani sayen kaya ki ke sai kace dai aurena ne za a yi " SEEYA ta faɗa lokacin da suka shiga adaidaita don komawa gida.
Maimunatu ta kece da dariya sannan ta ce "ai na matsu na ga ranar auren ki cabbb na san za ayi mana ɓarin kuɗi"
"Wa zai yi maku?" SEEYA ta tambaya Maimunatu ta yi shiru gudun kar ta kwabsa.
Su na kawowa gidansu Hajiya duk suka sauka tare da sallamar mai adaidaita.
"Yanzu nake cewa bari na tafi makarantar taku na ji ko lafiya har yanzu ba ku taso ba," Hajiya ke faɗa hannunta riƙe da hijabi .
"Wlh kasuwa mu ka je, sai salon wajen gyaran gashi" Maimunatu ta bata amsa,ita kuma SEEYA butar ruwa ta ɗauka da gudu ta nufi banɗaki.
"Allah shirya mini ke,komi gudu" Hajiya ta faɗa ta na buɗe ɗakin suka shiga.
"Hajiya kin ga rigar da zan saka ranar da Yayana zai zo" cewar SEEYA lokacin da ta shigo ta tarar Maimunatu na gwada ma Hajiya kayan haɗi da yi mata bayani.
"To wannan shirmen dai gwara ki aje shi gefe,ayi mutum ya na girma kuma ya na cin ƙasa? Dubi yadda ki ka wani ɗage buje can sama kamar ƴar kokowa"
SEEYA ta turo baki gaba ta ce "Hajiya da fa na yi fitsari ne na ja shi sama"
"To ki mayar da shi yadda yake dubi cibiyoyin ki a fili"
Ambaton cinyoyi ya saka Maimunatu kallonta,nan kuma wata dubarar ta sake faɗo mata.Ta saki murmushi ita ɗaya,ta na ganin hakan da za ta yi ma abu ne mai kyau.
Abinci Hajiya ta zuba masu suka ci,kafin ta fita ta basu waje. SEEYA ta kira Mustapha suka sha hira su sai dariya suke, Maimunatu ita dai ido ta zuba mata ta na kallonta can kuma ta yi mata sallama ta tafi.
Washegari kamar yadda suka tsara haka Maimunatu ta zo har gida ta ja SEEYA,dama yau babu makaranta.
Maimakon lalle sai aka yi mata gyaran jiki wanda SEEYA ta cika da kunya yadda jibgegiyar matar ta tuɓeta ta na lindeta da dilka da wasu abubuwan da ba ta san su ba.
Tamkar wasu kaya haka ta rinƙa yi ma SEEYA,kafin wani lokaci fatarta ta yi kyau da santsi.Daga nan suka wuce gidan mai lalle, Maimunatu sai kallon SEEYA take wanda har sai da ta tsargu.
"Wai don Allah kallon na mine ne? haba!" Ta yi tambayar ta na turo baki.
"Don ba ki ga yadda ki ka yi kyau ba ne, alƙur'an ina gudun soja ya ce ya fasa zuwa mission hhhh!" Mai lallen ta ce "haba ashe amarya ce shi yasa na ga ta na walƙiya kamar diamond" SEEYA ta ce "ku bani madubi na kalli kaina" Maimunatu ta ce "an ƙi ɗin,ki bari sai gobe in kin shirya" SEEYA ta turo baki ta ce "sai na faɗa ma Yayana" duk suka sa dariya.
Lallen ja ne aka yi mata mai masifar kyau,hatta Hajiya sai da ta yi ta bin SEEYA da ido sai kuma ta yi ta jin tsoron kar Mustapha ya ruɗe ya ɓalle mata ƴar Jikarta.
★Su na zaune su na gyaran kayan miya wanda za a shirya ma Mustapha da abokinsa.
Maimunatu ta dubi SEEYA ta ce "Ƙawata don Allah in soja ya zo ki saki jikin ki da shi kar ki wani ji tsoron shi duk abin da zai yi miki lada za ki samu,sannan duk wasu ma'aurata da ki ka gani to suna wasanni da junansu"
"Wasa kuma? Sai kace wasu ƴan yara?"
"Mtsw! Matsalata da ke wlh yarinta ke kullum ba ki girma,bari na gwada miki wata video" Maimunatu ta faɗa haɗi da zaro wayarta, video wasu nasaru ta gwada mata inda suke romance.
Wani iri SEEYA ta ji duk jikinta ya amsa,ta kawar da kanta ta na jin wata irin kunya na rufe ta a zuci ta ce 'sam ba zan iya yin haka ba da Yayana ba' Maimunatu ta saki murmushi cikin son kwantar mata da hankali ta ce "kar ki damu Ƙawa ai soja na mugun son ki na san ba zai cutar da ke ba,wai wane lokaci motar su za ta zo?"
SEEYA ta washe baki ta ce "bai faɗa mini ba amma ya ce ƙila kamar bayan sallah azahar"
"Ku na nan ku na shashanci har sai sun zo ba ku gama girkin ba" Hajiya ta faɗa wacce ke fitowa, Maimunata ta ce "Hajiya ke za ki girka ba mu ba,ga naman ne mun wake kawai ki ɗora mu za mu yi salade da lemu"
Hajiya ba ta musa ba haka ta ɗauki naman ta ɗora a wuta,yayin da su kuma su ka shiga gyaran salade da sauran abubuwa.
Ko da ƙarfe ɗayan rana ke yi sun kammala komi, Maimunatu ta fara yin wanka sannan SEEYA.
Tamkar wata Baby haka ta zaunar da ita ta na tsantsara mata kwalliya,tsaf ta fito ta yi kyau.
"Ku yi sallah kafin ku tafi" cewar Hajiya , SEEYA ta ce "ai har na yi , Maimunatu kuma ta na fashin sallah"
A zuci Hajiya ta ce ' inda ma ke ce ke yin shi da zuciyata ta fi kwanciya da nutsuwa'
"SEEYA ɗauko basket ɗin Ya Hashim ya ce ya na ƙofar gida" Maimunatu ke faɗa ta na ɗaukar jus.
"To bari na ɗauko saƙon Inna ,ki ɗauki kayan ki kai mota gani nan zuwa Hajiya ina saƙon yake?" SEEYA ke faɗa sai da Hajiya ta zo ta gwada mata saƙon.
"Don Allah ki nutsu kin ji ko?" SEEYA ta saki murmushi kawai ta ce "sai mun dawo" "to Allah ya tsare hanya"
Dukkansu gidan baya suka shiga,yau ne karon farko da SEEYA ta ga Ya Hashim wanda kusan kullum sai Maimunatu ta yi mata hirar shi.
Key ya yi ma mota zuwa Maradi,tafiya ce da ba ta wuce ta awa guda ba.Tun da suka ɗauki hanyar compagnie ɗin gaban SEEYA ke faɗuwa har aka buɗe masu gate suka shiga.Ko ta ina sojoji ne barkatai ko wane sanye da kakinsa,daidai wani appartement ya ja burki ya tsaya.
Wani soja ya ƙaraso murmushi ɗauke da fuskar shi,duk suka fito Hashim ya ce "Umar ya ne kun sauka lafiya?" "Alhamdullah Hashim ya aiki?"
Gaishe sa duk suka yi ya amsa cikin sakin fuska ya na mai ƙure Maimunatu da ido,can kuma ya ce "ku shigo daga ciki"
Sai da suka ɗauki basket ɗin sannan suka shiga,kan kujeru suka zauna SEEYA sai raba ido take ta na son ganin ta ina Yayanta zai ɓullo.
Umar ya ce"Matarmu ya garin ya karatu?" Kafin ta bashi amsa Mustapha ya fito daga wani ɗaki ya na cewa "matarku kai da wa? Yi saurin gyara kalaman ka" suka kece da dariya Hashim ya ce "to Sarkin kishi lamba ɗaya"
Mustapha ya ƙura ma SEEYA ido wadda ita ma shi take kallo,hannuwansa ya ware mata alamun ta tawo.
Ta saki murmushi haɗi da tashi ba kunya haka ta yi tsalle ya caɓeta,dariya suka shiga yi yayin da Mustapha ke cewa "my Baby girl!" Ya na ɗan juyi da ita gabanin ya sauke ta.
Ta shagwaɓe fuska,ya sunkuye ya busa mata iska a baki da sauri ta lumshe ido.
Mustapha ya ce "zo mu je ki faɗa mini ko mine ne" ya yi maganar ya na jan hannunta zuwa ɗakin da ya fito.
Umar ya ce "don Allah malam zo mu ci abinci sannan" "ku ci ku ajiye mini nawa har in fito"
"Wa ya ga fitowar taka" cewar Hashim shi ma ya na dariya.
"Soja nace wannan ƙanwar ka ce?" Umar ya tambaya ya na nuni da Maimunatu wacce ta yi shiru ta sunne kai.
"Eh autarmu ce" ya bashi amsa, "na gani ina so a bani aurenta please"
"Ga ta nan a gaban ka sai ka tambayi ra'ayinta"
"Ƙanwata ki na sona ko?"Umar ya tambayeta, Maimunatu ta yi murmushi a zuci ta ce 'ta ya ba zan so ka ba,ai ni ba kamar takwarata ba ce Munat ta cikin littafin SOJANA( MRS SADAUKI) ' a zahiri kuma kasa cewa ta yi komi.
"Ke zuba mana abinci mu ci" Hashim ya faɗa, Maimunatu ta ɗauki plate ta fara zubawa yayin da Umar ya kasa kauda idon shi gare ta.
MUSTAPHA
Su na shiga ɗakin ya kama hijabinta zai cire,da sauri SEEYA ta riƙe kayanta gam ta na cewa "Yayana ka bari babu kallabi a kaina"
Mustapha wanda taushin tafukan hannuwanta kaɗai suka zautar da shi ya ce "babu ruwana da Kallabi saki ina son ganin ki babu hijabi " SEEYA ta ƙi saki, Mustapha ya jawota ya mannata a ƙirjinsa haɗi da kai bakinsa cikin nata ya fara sumbata.
Jikinta tuni ya fara kyarma jin wasu sabbin abubuwa na ƙara zo mata,cikin dabara ya cire hijabin.Shushun da ta tsuke gashinta ya faɗi ƙasa sumar kanta ta baje har kan kafaɗuwa.
Kallonta yake kamar yau ya saba ganinta,jikinsa har rawa yake da sauri ya kai hannu ya na shafa gashin kafin ya yi ƙoƙarin ɗage rigarta saboda ƴan ƙirgen danginta da ya ga sun ɗan taso ba kamar yadda ya san su ba.