Sashe 11
Matar Mustapha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A gajiye ya shigo ɗakin,tuni Umar ya kwanta.Wayarsa ya ɗauka ya ga kiran SEEYA barkatai wanda ya sa gabansa faɗuwa,da sauri ya maida kiran ita ma ba ta ɗauka ba amma ya ƙi haƙura haka ya yi ta jera shi har sai da ta ɗaga.
Cikin muryar bacci ta ce "allô !!!" Wani yarrr Mustapha ya ji yayin da abarsa ta tashi daga bacci .... 🙈 Kawai don ya ji muryata,bai ida gigicewa ba sai da ya ji SEEYA na yi masa kuka.
[10/11 12:01] MRS SADAUKI: *MATAR MUSTAPHA*
LOVE STORY
```MRS SADAUKI```💫 ✍️
DEDICATED to MY SADAUKI🫡
FCWA ☀️
_________
10
"Shuuut! Please Baby ki bari" Mustapha ya faɗa duk jikinsa na rawa, wannan kukan nata mai haɗe da shagwaɓa ba ƙaramin ɗaga masa hankali yake ba.
SEEYA ta ja majina har yanzu dai a shagwaɓe ta ce "shi ne ka yi fushi ina ta kiran ka ba ka ɗauka ba"
"Ba fushi na yi ba ina aiki ne,mission za mu je Mali sai mun yi shekara guda da wajen wata biyu sannan mu dawo" ya faɗa ya na cije leɓensa na ƙasa.
"Shekara guda?" SEEYA ta tambaya cike da tsantsar tashin hankali.
Mustapha ya ce "eh ai haka ki ke so,sai ki zauna gun Maimunatu na san za ta ɗebe miki kewa"
Wani kukan ta kuma yi har da shasheka,shiru Mustapha ya yi zuciyarsa na ɗan dokawa sam bai son kukanta.
"Zan dawo Babyna kar ki damu,ai kamar gobe ne.Kin ga kafin lokacin kin girma kayana sun fito" ya yi maganar cikin rarrashi ya na jin kamar ace ya na bude ido ne shekarar guda ta yi ga kuma SEEYA ta girma irin sosai ta zama cikakkiyar budurwa.
"To ka tafi da ni sai na yi karatuna a can" ta faɗa a shagwaɓe,dariya Mustapha ya yi jin shirme irin na SEEYA."Ina ki ka taɓa ganin an tafi da mace mission? "
"To kai ka fara,kuma ai gida za ka rinƙa barina in za ka tafi aikin"
"Ba a zuwa da mata Baby,kuma ko ana zuwa gaskiya ba zan kai ki ba don da haɗari sosai"
Wani tsoro ya kama SEEYA tuna waye Mustapha,shi fa soja ne su ne ake aikawa yaƙi su je can a dokar daji su na ɓarin wuta.
"Yayana kar dai wajen ƴan Boko Haram ne za ka je?"
"A'a ba can ba ne! Faɗa mini yanzu in ki gan ni kwance kusa da ke ya za ki yi?" Ya yi tambayar don kawar da wacan hirar don bai so tunaninta ya yi nisa ta yadda za ta fahimci ba ma lalle ne ya dawo da rai ba.
"Guduwa zan yi" ta bashi amsa kai tsaye,ya ɗan waro ido ya ce "kenan ba ki sona ? Shi ne za ki guduwa kamar kin ga dodo? To sai ma an safe" ta yi saurin cewa "a'a Yayana wasa nake fa! Ai ina ganin ka zan ɗale cinyarka ka san na yi kewar hakan sosai"
"Ni kuma laɓan ki nake son sumbata muaaah!" Ya faɗa tare da fitar da sautin sumbar.
SEEYA ta yi dariya ta ce "jiya da ina kallon tv na ga Zeira ta yi ma Umair shi amma ba irin yanda kai ka ke yi mini ba,ita ta na ɗora bakinta ta janye kuma"
Mustapha ya yi saurin gyaran kwanciya ya na cewa "ni kuma ya nake yi miki?" Sai da ta ɗan jim kafin ta ce "tsotse su ka ke" ," su wa?" "Laɓana" ta bashi amsa.
"Yi mini kiss na ji sai ki je ki kwanta dare ya yi" Mustapha ya faɗi haka jin mode ɗinsa sai ƙara yin gaba-gaba yake ya na ƙara ɗaukar caji.
SEEYA ta kai wayar daidai bakinta ta ce "muaaah" Mustapha ya saki murmushi mai sauti kafin ya kashe.
Washegari
A ɗan hanzarce SEEYA ta shirya tsaf cikin uniforme ɗin makaranta,kuɗin da za ta sayi wani abu Hajiya ta bata kafin ta fito .
"Laaa ! Ashe ki na nan tun ɗazu?"
"A'a yanzu na zo" Maimunatu ta bata amsa kafin su kama hanya su na tafe su na hira har suka isa.
Bakin aji suka zauna, Maimunatu ta dubi SEEYA ta ce "ina son yi ma angona saƙon Barka da safiya amma na rasa da wane kalamai zan aika masu kwantar da hankali da shiga ruhi" shiru ta yi ta na fiddo ido kafin ta ce "har wani saƙo ake turawa?"
"Hhhh! Eh mana! Ai duk ko wane lokaci masoya na aika ma junansu saƙo wannan ke ƙara danƙon soyayya" Maimunatu ta faɗa cike da kulawa.
SEEYA ta kuma yin shiru ta na tunanin Mustapha,rabon ta da shi tun jiya ita sam ba ta san ana aika saƙo ba.
"Zo ki ga yadda ake yi" Maimunatu ta faɗa ta na fiddo ƙaramar wayarta,a gaban idon SEEYA ta ke tsara kalamai masu daɗi wanda tuni Seeyar ke sakin murmushi tare da tunanin kalolin da za ta aika ma Mustapha.
Duk wani sirrin waya sai da Maimunatu ta gwada mata,har yadda ake yin minutes da sauransu.
Aji suka shiga su ka fara yin cours kamar kullum bayan an yi awanni uku suka tsaya hutawa domin cin abinci.
"SEEYA ki bar shan yaji sosai don ya na da illa kin ga dai mijin ki soja ne" Maimunatu ta faɗa, SEEYA ta yi saurin dubanta ta ce "ya aka yi ki ka san ina da aure?" Maimunatu ta fara ƙyaf-ƙyaf da ido don kuwa ta kwabsa can cikin rawa murya ta ce "am.ab ..." SEEYA ta katse da "halan Hajiya ta faɗa miki? Ai dama na san tun ina wanka ki ka zo gidan mu laɓewa ki ka yi don ki mini ba zata" Maimunatu ta washe haƙori a zuci ta furta ' na gode ma Allah' sai kuma ta yi saurin canza zancen da "ya kamata na aika ma deary saƙon gaisuwa har ƙarfe sha ɗaya ta yi"
SEEYA ta ce "shi saƙon har sau nawa ake aika shi a rana?"
"Babu adadi kawai zuciyar ki za ki saurara duk abin da ta raya miki kawai ki rubuta ki aika" duk da ba wani fahimtar zancen take ba amma bai hanata bada dukkan hankalinta.
Bayan sun tashi daga makaranta,sun kusa kawo wa gida Maimunatu ta ce "SEEYA halan wancan Yayan ki ne?"
Ta yi tambayar ta na nuna Abdul da ke tsaye ƙofar gida ya na busa SEEYA ta bata amsa da "cousin ɗina ne" Maimunatu ta ce "ya burge ni,dubi yadda yake busa sigari gwanin burgewa" SEEYA ta ce "miye na burgewa a nan? Hum! Ayi mutum kamar ƊAN DABA (MRS SADAUKI) kullum cikin shan sigari yak...." Ba ta kai ƙarshe ba ta ga Abdul a gabanta,tamkar wani mai aiki da magie.
Hayaƙin bakinsa ya hura mata a fuska kafin ya ce "gulmata ki ke ba? Mi ma ki ka ce? "
"Ka yi haƙuri" shi ne abin da SEEYA ta faɗa a tsorace, Maimunatu kuwa tuni ta yi gaba.
"Wuce ciki sakarya kawai mtsw!" Ya daka mata tsawa,da gudu ta shige gida ta na kuka.
Abdul kuwa majalisar su ya wuce,da zuwansa abokansa suka fara yi masa kirari.
"Gaye ya na ga ran ka kamar a ɓace?"
"Ba doli ya ɓace ba yarinya ƙarama ta fara raina ni"Abdul ya bashi amsa.
"Kar dai ƴar ƙwailar da ka ke bani labari?"
"Ita fa shegiya"
"Ai na baka shawara ka ƙi ɗauka,kawai ka bi takan shegiya a wuce wurin .Yo in ni ne da yanzu na yi facaca da budurcinta"
Da sauri Abdul ya ce "no! Ba zan taɓa ta yanzu ba,na faɗa ma zan bari har ta ƙara girma lokacin ko ina ya ji magi ƙila ma in ta ji daɗin abun ta rinƙa kawo mini kanta " duk ihu wajen ya ɗauka kafin ko wanensu ya fara bada labarin ƴan matan shi.
SEEYA
Ko da ta shiga ba ta tarar da Hajiya ba,zama ta yi kan tabarma ta na share ƙwalla.Wayarta ta ɗau ringing, da sauri ta tashi ta ɗaukota dama ba ta tafi da ita makaranta ba.
Baƙuwar lamba ce,ta na ɗauka ta ji muryar Maimunatu ta na cewa "ya ku ka ƙare ke ɗan tashar nan? Fatan dai bai buge ki ba?" Maimakon SEEYA ta bata amsa sai wata tambayar ta jefa mata "ina ki ka samu lambata?" Maimunatu ta ja tsuki ta ce "don Allah faɗa mini bai yi miki komi ba ko?" "Eh! " Ta bata amsa,ƙitt ta kashe kiran.
SEEYA ta yi zaune ta fara tsara ma Mustapha saƙonni masu ratsa zuciya,har mamakin kanta take.Text ɗin da ta tura ya fi goma,kuma ko wane da irin salon shi.
"Lafiya ki ka yi zaune ki na murmushi ke ɗaya?" Hajiya ta tambaya ta na mai aje bokiti da sabulun wanka.
SEEYA ta ɗago ta ce "babu komi Hajiya "
"Ok zauna ki ci abinci ga shi nan kafin na dama miki gumba" ba ta yi muso ba ta je ta wanke hannunta ta zo ta fara cin abinci.
Ta na gamawa Hajiya ta bata wata gumba wacce ita kaɗai ta san abubuwan da ta haɗa cikinta.Jin daɗi ya saka SEEYA shanye gumba tasss ta na lasar baki,Hajiya ta dubeta ta ce "ko ba na nan kullum ki rinƙa ɗibar gumbar nan ki na sha,ita kuma wannan zumar sai in za ki yi bacci za ki sha,na bada a daka miki yaji shi sai gobe za a kawo,ga kuma itatuwan wanka nan ki rinƙa amfani da su"
SEEYA dai da "toh!" Ta amsa ba ta san mine ne amfanin su ba haka ba ta tambayi dalili ba.