← Book details Matar Abbana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 24

Sashe 5

Matar Abbana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Inna ta debi naman ta ragewa Hafeeza sannan taja nata gabanta tanaci tana korawa da lemo,Hafeeza sai mamaki take yanda Inna take lumshe ido idan tana shan lemon, amma qarfi da yaji tace batajin d'and'ano abakinta. (
*** *** ***
Spain
(Barcelona)
Futowar sa daga wanka kenan, skin dinsa sai sheqi take najin dad'i dakuma hutu daya ratsa fatar,tun daga gefen wuyansa 6angaren hannun dama har zuwa hannayensa anyi masa zanen tattoo, ko d'ar baiji ba ya qaraso cikin dakin kasancewar babu komai a jikinsa ko towel bai daura ba, qa'idarsa baya ta6a daura towel inde yafuto daga wanka kasancewar yasan cewa shi kadai yake rayuwa acikin gidansa,yanda yafuto haka naked shine yasa murd'ad'd'an jikinsa yafuto fili,yawan motsa jiki dayake yasa hatta cikinsa yayi wani hawa-hawa kamar wanda yake dambe,balance din daya samu shine yabawa Abunsa damar tsayawa qyam. (
Ingarman matashi me jini ajika,yanada kimanin shekaru ashirin da takwas wanda girman jikinsa ya6oye shekarun nasa,yanada sexy eye's kamar mejin bacci,jikinsa jikin girma ne,yanada faffad'an qirji, yanada skin me kyau kalar wankan tarwada wadda take shining najin dad'i dakuma hutu.

Wayarsa dake ajiye akan gado tafara ringing,ahankali yajuya manyan idanuwansa ya kalli wayar,idonsa ya sauka akan sunan me kira wato MAMA, duk da cewa fuskar sa batada walwala,lokaci d'aya fuskarsa tasake dinkewa zuwa baqin ciki sakamakon ganin kiran wayarta,ransa yayi baqiqqirin cikeda tsantsar baqin cikin ganin kiran nata,ahankali ya lumshe idonsa ya bude yanaso ya daidaita nutsuwar sa,yanajin yanda wayar take qara ahaka har wayar tayi tagama ringing bai dauka ba.

Cikin rashin fara'ah yake shiryawa cikin tsantsar aji dakuma qwalisa,atarihin rayuwar sa bai ta6a soyaiya ba,bai ta6a furtawa mace cewa yana sonta ba, asali ma shi tsoron matan yake.
yadauki tsawon lokaci yana shiryawa yagoge can ya gyara can,iya gyaran sumar kansa ma kadai saida ya 6ata lokaci,cikakken d'an qwalisa ne dakuma gayu,idan ya dauki wanka da gayu saika rantse ba d'an asalin qasar Nigeria bane,sosai qananun kayan jikinsa sukai masa kyau saide fuskarsa ce babu kyau domin kuwa a daure take babu walwala akanta, gefen kunnansa guda daya na dama ya sakala masa d'an kunne,yazuba hannayen sa cikin aljihun wandon sa yafuto daga dakin yana zuba wani uban qamshi na turaruka kala-kala, babu yanda za'ai ka Kalle shi kace shidin musulmi ne, kokadan yanayin shigar sa batayi kama data musulmai ba.

Cikin takunsa na jajirtacaccen namiji kuma Ingarma yafuto daga gidan nasa, driver yadaukeshi suka tafi wajan aikinsa.

Suna qarasawa kamfanin dayake aiki yayi sauri yafuto yabude masa mota,cikin sauri dakuma takunsa na qaqqarfan namiji yashiga cikin kamfanin, yanda mutane da dama suke rissinawa suna gaidashi da girmamawa hakan ne zaisa kasan cewa ba qaramin mutum bane acikin kamfanin.

Saida yasaka tafin hannunsa ajikin wata na'ura dake manne agaban office dinsa, kafin qofar office din ta bude yashiga, daddad'an qamshi dakuma sanyin esi yadaki hancinsa,cikin sauri wani ma'aikaci dake tsaye abayan sa yayi sauri yashigo cikin office din yakara wata na'ura akan kujerar da'aka tanada domin me office din, saida yagama caje jikin kujerar tas ya tabbatar babu abun cutarwa sannan yakoma gefe ya tsaya.

Ahankali mamallakin office din ya qarasa kan kujerar ya zauna yana fuskantar tangamemen enlargement din photonsu shida Kaka da kuma yanbiyu,sunyi bala'in kyau sosai a photon,har yanzu fuskarsa a daure take, zaka iya cewa wani abun aka masa saide bahaka bane tsantsar shegen miskilancine dayake damunsa, ma'aikacin dake tsaye agefe ya kalla cikin muryar sa mai cikeda aji yace"Coffee"
Cikin sauri Yajuya yaje yakawo masa coffee din,saide kafin ya ajiye masa saida yasaka na'ura yaduba ya tabbatar babu abin cutarwa acikin coffee din, sannan yabashi.

Hannunsa kawai ya kad'a masa alamun zai iya tafiya, cikin ladabi ma'aikacin yajuya yafice daga office din, shikuma yafara shan coffee din ahankali kamar bayaso, yayinda hannunsa na hagu yabude computer yana shafata cikin wani irin salo na qwarewa da tsantsar sanin makamar computer.

HAFEEZ M.

BABA kenan,cikakken madatsin na'ura, ya qware sosai a Fannin datsar na'ura komai tsaronta kuwa, mu'amular dayake da mutane masu harkar shige-shigen waya da computer hakan yasa yakeda mutuqar wayo,yanada kaifin basira da zurfin tunani,wannan dalilin yasa ya kawowa kamfanin nasu cigaba, har suka sake bude wasu sassan a Nigeria,matashi me jini ajika, ma'abocin yawan motsa jiki, yanda yake yawan motsa jikinsa hakan yasa jikinsa ya murde ta yanda ko suit yasaka zaka hango yanda dantsan hannunsa da jikinsa yake a murd'e, inde bashida aiki to zaka sameshi a dakin motsa jikinsa yana dambe shi kadai yana faman daga qarfe me mutuqar nauyi.

Yayi nisa cikin aiki a Computer vedio call yashigo cikin computer tasa, muhinmancin masu kiran ne yasa yadauki kiran batare da 6ata lokaci ba, lokaci daya kyakykywar fuskar yanbiyu suka bayyana a screen din computer tasa,duk da yagansu cikin kwanciyar hankali kamar yanda yakeso hakan baisan fuskarsa ta washe tayi annuri ba.

Husna ce tafara magana tace"Good Morning Yaya...."
Bai bude baki yayi magana ba sai kansa daya gyada mata tareda daga mata hannu,Hassan tasaki murmushi tace" Yaya ansaka mana date din sauka a islamiya,kuma taro za'a yi sosai, za'a gayyaci manyan mutane, governor, sarki, masu Unguwa da Sauran baqi, sannan Yaya kowa YAYANSA da BABANSA da MAMA...."
Lokaci d'aya annurin fuskarsa ya 6ace 6at, ransa ya 6aci, saboda sunan MAMA data ambata,baisan jin sunan kwata-kwata.
lokaci daya Hassana da Husna suka fahimci sauyin yanayin nasa,sun Riga sun San cewa sunan MAMA dasuka Kira shine yasa fuskar tasa tasake dinkewa, cikin sauri Husna ta kawar da zancen cikin d'ari-d'ari da shakka tace" Yaya kaima da zakazo da zamuji dad'i...."
Cikin mamaki yake kallon qannan nasa,yanaso yace tunda ga Kaka nan meyasa dole sai yazo? tunda ga Kaka nan meyasa zasu kawo maganar MAMA da BABA? shin Hajiya Kaka dakuma shi basu wadatar dasu ba kenan? saide kafin yayi magana Hajiya Kaka dake zaune agefe tanajin duk abinda yake faruwa ta daga murya yanda zai iya jiyota tace" mezai hana yazo kuwa? ai shine ma zai rigamu zuwa wajan Saukar,Hafeezu ai dashi za'a bud'e taro da Addu'ah"(
Complete document 1k
8621296018
Amina Muhammad
fcmb
Kokuma katin mtn ta wannan number 08033300034, tareda shedar biya ta wannan number 08033300034
Amnah El Yaqoub
[5/23, 11:40 AM] El Yaqoub:
MATAR ABBANA
(Luv Story)
Writing By Amnah El Yaqoub
Kuyi following WhatsApp Channel dina domin samun sababbin update
https://whatsapp.com/channel/0029VbBR7naJ93wTuOypQV45
Shiru yayi yana sake kallon screen din computer ko zai hanqo Kaka domin yahada ido da'ita kafin ya tattara amsar dazai bata, saide ko second goma baiyi ba kira yashigo cikin wayarsa dake ajiye agefe, zuciyarsa daya ya kalli wayar, yanzun ma de Sunanta ne yake yawo akan screen din wayar tashi, ba kowa bace face MAMA.

Ahankali yasaka lallausan hannunsa yakashe vedio call din dasuke yi, sannan yamaida kansa jikin kujera ya lumshe idonsa yanajin yanda qaran wayarsa yake tashi ahankali amma ya gagara daukar wayar,mezata fada masa?

Meyasa take kiransa?, lokacin daya ta6a daukan wayarta bisa kuskure yanajin muryarta ya birkice yashiga damuwa a ranar wuni yayi cikin baqin ciki.(
Yana cikin wannan halin akai nocking, batare daya bude idonsa ba yabada umarnin shigowa cikin office din.

Babbar mace kamila a fuska,me kimanin shekaru arba'in dawani abu tashigo cikin office cikin shiga ta Alfarma dakuma takun iya duniyanci da salon daukar hankali,fara ce sosai, hamshaqin wuyanta wanda babu ko digon qashin wuya yacika da sarkar gold, haka yatsun hannunta cike suke da zoben gold saide hannun nata kana gani zaka tabbatar da cewa farin nata bana Allah da Annabi bane.

Cikin murmushi ta qarasa inda yake,ta zauna akan hannun kujerar dayake zaune, batare da tantama ba tadora hannunta akan kafadarsa ta hagu tana shafa murdaddan dantsan hannunsa cikin wani iri Salo tace"waye ya ta6a min Hafeez dina?"
Lokaci d'aya yaji muryarta,dama yana cikin damuwa gashi itama tazo zata sake sakashi acikin tata damuwar,kokadan bayason ta, yarasa Yaya zaiyi da'ita, tabi ta maqale masa, kai tsaye babu 6oye-6oye tafuto ta nuna masa cewa so take su dinga yin soyaiya a aikace, shikuma bazai iya hakan ba saboda yana Alfahri kasancewar sa Virgin ya zauna a saurayinsa harsai lokacin da zaiyi aure tukunna,yanayin jikinsa kadai mata suke kalla su liqe masa, yarasa meyasa.

Ganin yanda take matsa masa hannunsa cikin salon yaudara baice komai ba hakan yasa tasaka dayan hannunta tana shafo faffadan qirjinsa kasancewar baigama rufe botir din rigar jikinsa ba, tayi qasa da muryarta zuwa setin kunnansa cikin Salo irinna mata yan duniya tace"zaka bani dama domin in kawar ma da wannan damuwar ne Hafeezzzz....?"
Tafadi hakan tana Jan sunansa cikin salon tada sha'awa,wani irin abu yaji yana masa yawo acikin jikinsa, yaji numfashinsa yana neman sauyawa sakamakon nipples dinsa data riqe guda daya tana murza masa shi, kafin yayi magana wayarsa tasake daukan qara,ahankali takai dubanta zuwa wajan wayar tasa, lokaci daya taga Sunan MAMA yana yawo a fuskar wayar, asanin datayi dashi, tun lokacin datake bibiyar sa tana yawan ganin kiran wayar Mamansa amma batasan meyasa ba ko kad'an baya dauka, tasaki murmushi sannan ta kalleshi cikin kissa tace"meyake faruwa ne tsakanin ka da Maman ka?"
Lokaci d'aya annurin fuskarsa ya dauke 6at, yadawo hayyacinsa daga abinda take aikata masa, cikin zafin nama ya daga mata hannu alamun tadena yimasa abinda take, sannan tadena ambatar wannan sunan agabansa.

Kasancewar tariga tasan takan maza,ballantana shi datake ganinsa yaro qarami wanda ya kamata ace tana juyashi yanda takeso, hakan yasa cikin sigar lallashi tasaki wani irin murmushi tayi qasa da bakinta zuwa kan kunnansa,batare data janye hannunta daga kan nipples dinsa ba cikin wani irin Salon shagwaba tace"uhm...sorry,sorry nawan, nayi laifi ko?

Baby tayi laifi ko?"
Bata jira amsar saba tadora harshanta akan kunnansa tana tsotsa cikin wani irin Salo, yayinda tatura hannunta na dama ta gefen cikinsa tadora hannun akan mararsa tana shafo masa wajan.(
Lokaci d'aya yasaki wani irin numfashi,tunda yake, mace bata ta6a shafa masa abunsa ba sai yau,hakan yasa al'amarin yazo masa bagatatan,wani irin numfashi yake saukewa yanajin wani irin bala'in dadi hakan yasa ya gagara yimata musu.
Chapter 5 · 0% Book details