Sashe 12
Matar Abbana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jamil yace"Subhanallah, bari in qarasa duba marasa lafiya, saina zo, kabani minti biyar haka"
Ahankali Hafeez ya girgiza kansa sannan yace"no,ba buqatar hakan, kaduba su dakyau, bari inzo hospital din"
Yana fadar haka yakashe wayar, yadauki car key din sa yamiqe cikin tsananin damuwa dakuma mugun ciwon kai, yafuto daga falon.
A compound yaci karo dasu Kaka,yasan cewa daga rakiyar wannan matar suke, yaji dadin hakan, saboda harga Allah bayason ganin Aunty Sadiya ko kad'an, gara dasuka tattara ta tatafi nata waje.
Kaka tana ganin yanayin sa tace"Hafeezu ina zakaje haka?"
Cikin damuwa ya kalleta yace" Kaka ina zuwa,zanje wajan Jamil ne"
Kaka tace"to saika dawo, Allah Yakiyaye hanya"
Cikin sauri ya jefawa Danladi driver key din, yashiga motar ya jingina kansa tareda lumshe ido,hannunsa na dama adore akan goshin sa.
Suna zuwa asbitin Danladi yabude masa mota yafuto, ya kalli Danladi yace"kajirani"
Cikin girmamawa Danladi yace"angama Yalla6ai"
Cikin damuwa dakuma takunsa na aji, yaqara so cikin asbitin, fuskarsa babu walwala kuma tahadu da ciwon kai irinna damuwa tasake cakuda masa fuskar tasa, kansa tsaye yanufi office din Dr.
Jamil, saide yana zuwa yaga office din nasa arufe, hakan yasa ya juyo zai bar wajan, saide kuma juyowar da zaiyi idonsa ya sauka akanta, gabansa yayi wata mummunan faduwa har saida yasa hannunsa a saitin zuciyar sa.
Fadila ce a hannunta tana yiwa yarinyar wasa tana d'an jijjigata saboda yarinyar tagaji tafara alamun kuka, cikin murmushi Hafeeza ta daga Fadila sama sannan ta dora siririn lips dinta akan kumatun Fadila tasakar mata wani irin kiss, sannan taci gaba da jijjigata saboda kada tayi kuka.
Hafeez da hannunsa yake kan gefen zuciyar sa yasaki wani irin numfashi yana lumshe idonsa sakamakon ganin wannan kiss din datayi wa yarinyar.
Ahankali yafara takawa zai nufi wajanta, idonsa yana kanta gaba daya ya nemi ciwon kan nasa yarasa. (
Yakusa zuwa wajanta da nufin yimata magana saiya dakata, yaji ya nemi qwarin gwiwar tasa yarasa,ahankali ya juya.
Bayan yajuya din har yanzu de idonsa yana kanta, yaji yakasa samun nutsuwa akan rashin yimata maganar, hakan yasa yasake tunkararta akaro na biyu yana tunani aransa,mezai cemata?
sanin dayayi bashida abinda zai iya fada mata hakan yasa ya juyo.
Wata zuciyar ce tafara zigashi akan yaje ya tunkare ta, ko magana ce akan sana'ar datake suyi,hakan yasa ya nufeta da qwarin gwiwar sa, kansa tsaye ya tunkareta gadan-gadan, saide kafin ya qarasa likita yakira sunan Fadila, hakan yasa cikin nutsuwa Hafeeza tatashi tashiga cikin office din.
Hafeez ya runtse idonsa yanajin taqaicin kansa, adede wannan lokacin kuma Dr.
Jamil yafuto daga cikin office din da Hafeeza tashiga, yana amsa waya, juya war da zaiyi saiya ga Hafeez awajan a tsaye, cikin sauri ya kashe wayar dayake cikin farinciki ya nufi wajan Hafeez cikin mamakin yanda yasake girma yasake zama babban mutum.
Yana qarasawa wajansa yace"Abokina ya kake tsaye awaje? zomu qarasa ciki, narufe office dinane nazo nan ina dan ganin abubuwan dasuke wakana"
Hafeez ya girgiza kansa cikin miskilanci batare dayace komai ba, yabi bayan Dr.
Jamil suka shiga cikin office din da Hafeeza tashiga.
Suna qarasawa yabashi kujera ya zauna, saide Koda wasa bai kalli inda Hafeeza take ba, miskilancin sa dakuma ajinsa yasa bazaka taba ganewa cewa yamasan da halittar ta awajan ba.
Wata babbar likita tana tsaye tana kallon wata yarinya yar practical datake qoqarin yiwa Fadila allura amma yarinyar ta goce,haka tasake qoqarin hada wata allurar zata mata, Fadila kuwa tun sokawar farko tasaki wani uban kuka, duk ta cika office din da ihun kuka, Hafeeza tana qoqarin rarrashin ta amma Fadila kamar sake zigata akeyi.
Dr.
Jamil ya kalli Hafeeza tunda tashigo yaji yarinyar ta dauki hankalin sa, amma ganin kamar matar aure ce tunda gashi takawo yarta asbiti hakan yasa ya maida kwadayinsa.
Cikin murmushi yace"ki lallashi Babyn naki mana"
Hafeez yadan kalli Hafeeza yaga ta gyada kanta alamun amsawa.
Dr.
Jamil yatashi tsaye ya kalli Hafeez yace"Abokina ina zuwa, zanje in dauko file dinka"
Hafeez yagyada kansa har yanzu baice uffan ba.
Hafeeza ta miqe tsaye tana jijjiga Fadila tareda fadin''yi haquri Fadila,yi shiru baza'a sake miki allura ba"
Bayan Dr.
Jamil yafita Wannan babbar matar likita datake tsaye, ta kalli yar practical din tace"jeki dauko wata allurar"
Tamaida kallonta wajan Hafeeza tace"ke wai wacce irin marar Imani cene?
Yarinya tana kuka tun dazu ke baki sata tayi shiru ba, ke baki bata tasha ba"(
Gaban Hafeeza yafadi,mezata bata tasha?
Cikin sauri tace"a a dama..., dama...nifa ba ma..."
Bata qarasa cewa nifa ba mamanta bace, wannan likitar cikin masifa tace"ke haka aka raineki? yara ba abinda kuka iya sai soyaiya, kun haifa bazaku iya basu kulawa ba, ki zauna kibata nono tasha"
Cikin sauri Hafeeza ta zauna tana zare idonta, daga gani wannan likitar masifaffiya ce.
Data zauna dinma jijjiga Fadila taci gaba dayi muryar ta har rawa takeyi itama kamar zata fashe da kuka tace"Fadila kiyi shiru"
Hafeez kuwa yazuba wa sarautar Allah ido yanaso yaga yanda zasu qare, tunda shide a'iya saninsa batada aure.
Likitar ta kalleta tace"bazaki bata ba saikin kashe musu yarinya?"
Hafeeza ta diririce,tarasa yanda zatayi, gashi likitar ta tsaya akanta, haka shima Hafeez yazuba mata ido yana kallonta, saide batasan shi din yana kallonta ba.
Hakan yasa tasaka Fadila dake ihun kuka cikin hijabin ta, taqi bata nonon taci gaba da jijjigata,likitar tasake kallonta tace"ikon Allah kibata tasha mana"
Hafeeza datake shirin fashewa da kuka ta gyada kanta, ganin de babu wani wanda ya santa acikin office din, Hakan yasa tafuto da tsayaiyen nashanunta guda daya,ta sakawa Fadila abakinta.(
Cikin sauri Fadila takama Fata tanasha,saide kasancewar acikin Hijabi take hakan yasa hijabin yarufe mata fuska tafara hahata tana motsi kamar numfashinta zai fita,likitar datake tsaye ta kalli Hafeeza tace"idan kika kasheta shikkenan kinji dadi kin huta"
Tasaki tsaki tafice domin nemo yar practical din data tafi dauko musu allurai.
Ahankali Hafeeza ta fashe da kuka, ta yaye hijabin nata Fadila tafuto fili, cikin sauri tacire kan nonon ta daga bakin Fadila saboda yanda take shan nonon da qarfi.
Itama Fadila lokaci guda tasaki wani uban ihun kuka, domin kada wannan masifaffiyar likitan ta dawo, hakan yasa Hafeeza tasake maida mata nonon cikin bakinta, cikin sauri kuwa Fadila takama tana tsotsa.
Gaban Hafeez yayi wata irin bugawa lokacin da idonsa ya sauka akan cikakken nashanunta,a tsaye yake qem kokadan bai fara alamun kwanciya ba, kuma acike yake 6ul6ul fari tas dashi.(
Ahankali yadago idonsa yana kallonta yaga tana share hawaye, lokaci daya yaji gumi yana wanke masa jiki saboda yanda yaga Fadila sai shan nonon take tayi shiru,tunda yake bai ta6a ganin nonon mace budurwa a zahiri haka ba, nan take yanayin sa yafara sauyawa, fuskarsa ta jiqe sharkaf da gumi....
Jama'ah nace ba?
ta tabbata Kenan maganar Ta Rasulu Hafeeza saura zata kai?
Akawo agaji Hafeeza zata yiwa Hafeez illa
Complete document 1k
8621296018
Amina Muhammad
fcmb
kokuma Katin Mtn ta wannan number 08033300034, tareda shedar biya ta wannan number 08033300034
Amnah El Yaqoub
[5/27, 3:11 PM] El Yaqoub:
MATAR ABBANA
(Luv Story)
Writing By Amnah El Yaqoub
Kuyi following WhatsApp Channel dina domin samun sababbin update
https://whatsapp.com/channel/0029VbBR7naJ93wTuOypQV45
Cikin tashin hankali Hafeez yasa hannu ya goge gumin daya tsatstsafo masa, yasa qafafunsa yasake hade cinyoyinsa waje daya sakamakon abunsa zai iya tona masa asiri a kowanne lokaci.
Hafeeza data gama goge hawayen idonta tadago ta kalleshi, lokaci daya idonsu ya sarqe cikin na juna,gabanta yayi wata irin faduwa ganin yanda Hafeez yazuba mata ido yana kallonta, anya besan taba?, yanayin yanda yake kallon nata kamar yasanta, gabanta yasake faduwa tafara zare idonta cikin tsananin tsoro, ahankali tasaka hannunta tazare nashanunta daga bakin Fadila, yanda ta zare nonon har wani sauti yake badawa d'as!.
Sai ga Fadila tayi shiru kamar da gaske ruwan nono tasha, cikin sauri tamaida abunta cikin riga.
Hafeez kuwa cikin wani irin tashin hankali yafice daga office din, daqyar ya'iya qarasawa wajan motarsa a tsaye, saboda idan ya kuskura ya miqe mutane dayawa zasu iya fahimtar halin dayake ciki.
Suna zuwa gida yayi hamdala aransa ganin su Kaka basa zaune afalo, cikin rufin asiri yashige dakinsa tareda rufowa, kayan jikinsa yayi sauri yacire yashige toilet yasakarwa kansa ruwa ko zai samu sassaucin abinda yakeji, idonsa a lumshe yake yayinda ruwan yake sauka tun daga kansa har zuwa jikinsa, ba komai yake gani a'idon zuciyar saba face Hafeeza,gaba daya yarinyar ta hargitsa masa lissafin sa, meyasa zata bawa yarinyar tasha? tabarta taita kuka inta gaji tayi shiru mana.(
Yanzu shi Yaya takeso yayi da wannan masifar data kunno masa?, cikin damuwa yagama wankan yafuto babu wani canji, yanda yaga abun nasa babu sauqi shi kansa har shakkar kallon abun yake, hakan yasa ya nemi towel dinsa ya daura, yafara duba maganin daya ke dan sha ko zai samu saura, saida haka yagama dube-dubensa baisamu ba, yariga yaqare.
Ahankali ya kwanta akan gadon nasa tare da kifa cikinsa yana runtse ido, tsawon lokaci ya dauka ahaka kafin yasamu yayi releasing, saide azumin daya dauka kam babu shi kwata-kwata ya karye, sai yanzu ne yaji abunsa ya d'an kwanta.
Ahankali yasaki ajiyar zuciya yana tuna wasu tsawon shekaru na can baya, lokacin da likita yake cewa ciwon mararsa yanada alaqa da rashin aure, sai yayi aure sannan abun sa zaiyi sauqi.
Cikin mutuwar jiki yasake juyawa tareda rungume fillo guda daya,haqiqa yaga breast din mata da yawa kasancewar matan dasuke aiki a kamfanin su turawa ne bawata suturar arziqi suke sakawa ba, amma koda wasa baiji komai akan nasu ba, meyasa sai nata? meyasa daga ganin nata yashiga cikin wannan tashin hankalin?
Ahankali ya lumshe idonsa me cikeda gashin ido,jikinsa yayi mutu lis, wata iriyar kasala ta lullu6eshi,wani irin numfashi yake saki ahankali har wani irin bacci me nauyi ya daukeshi.