Sashe 24
Matar Abbana Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Shi Kansa wata irin kunya ce ta rufe shi, daqyar yadago Kansa yace" Dan Allah Baba kuyi haquri,ku taimaka ku bashi ita, shi din abun tausayi ne, yana buqatar Hafeeza acikin rayuwar sa, Baba karka duba laifin da mukayi"
Inna ta Rasulu tace"kaga ba wannan ba yaro,fada mana menene yake faruwa tsakanin sa da iyayensa?, shin da gaske ne baya jituwa shida iyayensa?
"
Ma'aruf ya kalleta yakasa cewa komai.
wacce irin amsa zai bata? tayaya zai bata amsar gaskiyar magana batare dashi Hafeez din ya amince masa ba?
Inna ta Kalle shi tace" kayi shiru,ya kamata kayi mana bayani ka cire mu aduhu''
Ma'aruf ya saki Ajiyar zuciya sannan ya sake sunkuyar da Kansa yana tunani, daga qarshe yace" ina zuwa"
Kai tsaye ya dauko wayarsa daga aljihunsa, yadokawa Hafeez Kira,adede wannan lokacin Hafeez baya cikin yanayin daukar waya,yanaji wayar tana qara yakasa dauka,Hajiya Kaka da take zaune agefensa tana shafa Kansa dake kan cinyarta itace ta dauki wayar, bayan sun gaisa Ma'aruf yace"Hajiya Kaka,ina gidansu Hafeeza, kawun ta yakirani akan nayi wa Hafeez magana yadena kula yarsa, inaso keda Hafeez kubani izni,idan kun amince zan sanar da iyayen Hafeeza komai"
Hajiya Kaka cikin sanyin murya tace"Mun amince, Kafada musu Ma'aruf..."
Ma'aruf yadago Kansa ya kalli Inna da kawu Hamza sannan yace"Yau zan fada muku wanene Hafeez, yau zan fada muku dalilin da dayasa mutane suke cewa baya mu'amula da iyayensa"
Inna ta Rasulu data zaqu da son Jin abinda yake faruwa cikin sauri tace"muna jinka"
Ma'aruf yace"Shekarun baya...."
Complete document 1k
8621296018
Amina Muhammad
fcmb
kokuma Katin Mtn ta wannan number 08033300034, tareda shedar biya ta wannan number 08033300034
Amnah El Yaqoub
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
c7628dc771924000bb5e9954e7eeb6f2