← Book details Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 93

Sashe 93

Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 2 min read

tayi tayi nisa a tunanin chan tace "lokacin nan gain vanda Pablo yake murdadden yaro da baison mutane kuma nasan da wuya yabini yasa lokacin nan wani mai gadi dana tabayi ya kaini kauyensu wajen wani malami" zaro idanu Adamu yayi vana kallonta dan baitaba sanin Hajiya na harkan malamai ba sai yau, Hajiya tace "Malamin yace indai inaso na kafar da yaron yazama bazai taba iya rabuwa dani ba kodako yanason varabu dani nazama nine komi nashi kome nace yayl zai dingayl to dole saina samo gashin kanshl" dawani kalan sauri Adamu yace *Yaya kika samo gashin kanshi bayan kince murdadden yarone"? Dan Illyan zuelya Hajiya tasauke tace "da Ogan su na kasan gada nahada baki na biyashl kudi ya kwashesu dashi da Hamad yakalsu aski yabiya kudi yasa su tafi ya tatttara gashin Maheer yabani muka koma kauyen nan mutumin yay alkin dazaiyi yasa muka binne gashi nal mugun mamaki randa na tambayeshi ko zal bini yace eh, haka muka dawo sal yanda nai dashi dudda nakasa saka ya manta Hamad amman nace yasha nono zaisa ahankali kaman maraya, koyaya nai dashi hakan ne kai Adamu na more wth jinake kaman na maida agogo baya" tai murmushi sosai tana tuna da kafin tace "Malamin yace asirin bazai taba karyewa ba har abada ne asirin, nal tunanin duniya bansan meya faru yake rabuwa dani yanzu ba bayan yakai 32yrs, gashi Malamin yadade da mutuwa tun kafin Maheer yakai shekara 17 ma yamutu kuma mai gadin nawa ni yanzu bansan wani duniya yake ba dan yabar aiki, vanzu tunanin danake shine Kodai nabazama bincike ne nasamo wani malami amin wani sabon aiki akara kafar mini da Maheer din"?. Calibri Calibri SimSun Times New Roman Times New Roman Light Ligh DengXian Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ _GoBack SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO KF7j TECNO LD7 WPS Office 5d8a0e20b2fe45ae9eb4e409f1809fe3
Chapter 93 · 0% Book details