← Book details Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 93

Sashe 59

Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yanda Baba keson yaranshi ahankali yace "be strong lbrahim kamata addu'a sannan kasan cewa aurar da diyarka da ranka da lafiyanka ma rahama ce na ubangiji akwai wayanda basu rayu sunga Auren yayansu ba you should be grateful kai Allah ya nuna maka, kabama Yasmeen tarbiya mai kyau har takai minzikin aure kuma ka aurar da ita so Alhamdulillah" gyadamai kai Baba yayi yace "hakane Baffa" katse wayan Baffa yayi aka kawomai Yasmeen yamata fada mai sosarai yagayamata Baba yana office yace atafi da ita, nan fa Yasmeen kuka kuka saida Baffa yayi da gaske ta I shiga mota su Farida da Nana suka shishiga yan uwan Ammi kawaye da abokan arziki akabi Yasmeen aka kaita gidanta. babban gidane gidansu Hamad sosai mai bangare uku duka kuma duplex duplex ne, bangaren Baba, bangaren Hamad dayake arufe baa gama gyaran shi ba, sai bangaren Maheer da aka gama gyara shi yay kyau, saida aka fara kaita bangaren Baba makaho da matayen su Malam Sani da Liman da mutanen anguwa ke wajen suka karbi Yasmeen akai wasu al'adu aka mata kyauta sannan aka tafi da Yasmeen side dinta wowwww is as if dama Baba chan duka kudadenshi tarawa yake yama Yasmeen kayan daki dan wlh babu harkan karanta gidan Yasmeen kaman na diyar gwamna sama aka kaita ana wake ana shagali. 3:05 PM Wuraren 1 Hamad yashigo dakin daidai Maheer na fitowa daga wanka daure da towel a waist nashi, saikuma 23 karami dayake tsane kanshi dashi dasauri Hamad yay wajenshi yace "wai ya akayi kabari yan uwa su kwanan maka"? Dan kallonshi Maheer yayi saikuma awulakance yace "to akaina suke"? Baki Hamad yasaki yana kallonshi saikuma yayi da sauri Hamad yay wajenshi yace "wai ya akayi kabari yan uwa su kwanan maka"? Dan kallonshi Maheer yayi saikuma awulakance yace "to akaina suke"? Baki Hamad yasaki yana kallonshi saikuma yayi shiru yajuya zai fita daga dakin saikuma yadawo ciki, Maheer na kokarin bude wardobe Hamad yashiga gabanshi cikin dan fushi yace "ka dauka bana lurada kaine this past few days"? Cigaba da tsane kanshi Maheer yayi kaman badashi Hamad yake magana ba hakan yasa Hamad ya maheer na kokarin bude wardobe Hamad yashiga gabanshi cikin dan fushi yace "ka dauka bana lurada kaine this past few days"? Cigaba da tsane kanshi Maheer yayi kaman badashi Hamad yake magana ba hakan yasa Hamad ya kule yace "Maheer just because ina maka shiru ina barin ba is because banso ina takura maka ne but listen to this dan someone needs to tell u" yay maganan tareda sa hannu ya fizge karamin towel din da Maheer ke faman tsane kanshi dashi ya jefar kasa hakan yasa Maheer yakalleshi ranshi abace, shima rai abace Hamad yace "fight it as much as u want bazaka taba getting rid of the feelings dakake jima that girl ba which is love!" Wani kalan kallo Maheer yamai, Hamad yace "ohhh are you shocked? Maheer you are madly in love with Yasmeen!" Chak Maheer ke kallonshi, Hamad yace "I've known you all my life babu wanda zai iya cewa yasanka kaman ni Maheer bantaba ganinka go out of your way for anyone ba sai for this girl!" Yanuna kofa yace "you fought that evil woman for Yasmeen! Kasami accident sabida Yasmeen! You go out of you way kasami lecturing work for Yasmeen! Kaje kai lectures for Yasmeen! Kayi aure for Yasmeen! Kaida babu abinda katsana kaman aure, you've lost yourself for Yasmeen! Kabar business naka for Yasmeen! Kayi karya zakai tafiya kataho nan for Yasmeen! Maheer what do you think? Are you that dump dabazaka gane cewa all this abubuwan nan dakayi kayi sune sabida ka kamu da matukar son 9 Yasmeen?" Tunda yake maganan wani kalan dim dim dim gaban Maheer yake bawai yanaso ya karyata Hamad bane deep down yasan kusan hakanne dan all abubuwan nan dayayi baitaba yinsu ba but then again he don't want to accept cewa son Yasmeen yake, yarinyar comissioner of police, dawani kalan sauri yajuya yabama Hamad baya bakinshi har rawa rawa yake yace "I...I...Hamad I don't love her..." Yajuyo dasauri yakalli Hamad yadan yatsine fuska yace "bansan metamin ba kawai I can't get her out of my head ne she is disturbing my peace tasa ina loosing focus, na aureta ne sabida nasan tunda yanzu tana taredani always I will get myself back and resume back my business kasan how many contracts muka rasa kwanan nan sabida bananan? My business is shaking" f*ck your business Maheer!" Hamad yafadi ranshi ya matukar baci kaman zai mari Maheer, cikin ihu yace "kayi aure bazaka natsu kadaina maganan wannan banzan business din da matarchan ta dauraka akai ba, Maheer which of the favours of Allah can you deny? Allah yayika you are gifted Maheer and talented you are smart kome kasa hannu yana habbaka, Maheer ni nan akwai kudinka dake wajena about 15m bai isheka ka bude wani business kafara ba kabar empire chan kabar matan chan kariga kai aure kuma kabar gidanta kacigaba da rayuwanka anan bazata taba sanin kana nan ba, Maheer wat else are you looking for, you have Hamad yanuna kanshi idanunshi sunyi jazur kaman wanda ke shirin kuka, muryanshi yay rauni sosai yana rawa rawa yace "Maheer you have meee, meee Hamad your brother" hawaye suka cicciko a idanunshi, ahankali Hamad da maganan shi yay sanyi sosai yace "you have Baba, you have the girl the girl you love Maheer mekuma kakeso? Why can't you leave those bad people and and kazauna anan"? Hamad yakarasa maganan hawaye na fitowa daga idanunshi wani kalan sanyi jikin Maheer yayi kaman kankara dasauri yajuya yay kofa yafita daga dakin, tsugunnawa Hamad yayi ahankali yarasa me matarnan tama Maheer, amman koma menene yasan Allah baya bacci, wannan auren kadai is prove cewa Allah baya bacci and her end is near, sannan Maheer zai kubuta daga hannunsu, Maheer zaibar musu komi, Maheer will be a good man In sha Allah. Shakur invited Hasnah Tanko EPISODES Tunda gari yawaye yau Yasmeen ta tashi da mugun zazzabi dan da daddare batamayi bacci ba, ga yunwa datakeji amman takasa cin abinci ko kadan jikinta zafi kaman wuta damuwa yamata yawa azuciya, she can't believe cewa anyi auren su da criminal din da Baba ke nema ruwa a jallo sannan kuma yanzu haka tana cikin gidanshi tana dakinshi ne inda zata dinga rayuwa aciki, a deep deep down achan kasan zuciyanta so kawai take taganshi Ahankali Farida tai knocking kofar flat dinsu dan bataso tabude kofa tashiga ciki kai tsaye, bude kofan akayi Hamad ne yana sanye da Riga da wando na silk pj ajikinshi farare, akunyace Farida tace "ina kwana Ya Hamad" murmushi Hamad yamata yace "how are you Farida? Harkin tashi daga bacci"? Gyadamai kai tayi ahankali tace "eh natashi, uhmm Maman mu tace nazo nagayama Ya Maheer Anty Yasmeen batada lafiya kuma tun jiya bataci abinci ba, waiko zai bada magani akawo mata" dan matsawa Hamad yayi yajuya yaklli Maheer dake kan dogon kujeran dake palo shima yana sanye da pj na dark blue soft t-shirt da long sweatpant nashi ajikinshi, hannunshi rikeda mug na coffee yana sipping, laptop akan jikinshi yay kaman baijusu ba yana aiki, Hamad yace "ga Maheer din chan jeki fadamai" shiga ciki Farida tayi shikuma Hamad yamaida kofan yarufe yawuce stairs ab inshi Maheer na kallonshi ta wutsiyan idanu harya karasa sama Farida takaraso gabanshi ahankali tace "ina kwana Ya Maheer" ijiye coffee yayi da system yadan mata karamin murmushi ahankali kafinma tafadi mai yace "ki rikota kufito ta kofan kitchen I will be yadan mata karamin murmushi ahankali kafinma tafadi mai yace "ki rikota kufito ta kofan kitchen I will be there" gyadamai kai Farida tayi tajuya tafita aranta tace "Ya Maheer na mugun son Yasmeen wlh amman bayada hayaniya da surutu" tashi Maheer yayi yakara satan kallon sama ganin Hamad baya wajen yasa yawuce ya bude kofan falo yafita, ya zaga ta back yard yana tafiya ahankali har zuwa side din Yasmeen jikin bango ya tsaya sai alokacin yama kalli kanshi yanda har yanzu kayan bacci ne ajikinshi da bathroom slippers akafanshi dan yatsine fuska yayi yay folding hannunshi akirji yana kallon kofan kitchen din. Sama Farida taje tabude dakin da Yasmeen din keciki hartai wanka tasaka atampan bubun da aka ma aiki batama daura dankwali akaiba gashin kanta harwani sheki yake looking so silky dan an wanke matashi a saloon anyi stretching dan batasa relaxer gashin yay tsayi sosai yakuma bala'in kyau dan tanada hair texture mai kyau irin na fulani, babu komi a fuskanta sai cream data shafa, milk gyalen da aka ijiyemata akan gadon na chattily Farida tadauka dasauri ta Sama Farida taje tabude dakin da Yasmeen din keciki hartai wanka tasaka atampan bubun da aka ma aiki batama daura dankwali akaiba gashin kanta harwani sheki yake looking so silky dan an wanke matashi a saloon anyi stretching dan batasa relaxer gashin yay tsayi sosai yakuma bala'in kyau dan tanada hair texture mai kyau irin na fulani, babu komi a fuskanta sai cream data shafa, milk gyalen da aka ijijyemata akan gadon na chattily Farida tadauka dasauri ta warware tarufa mata akai tace "kizo Dr ya dubaki" dasauri Yasmeen ta kalleta batace komiba dan bamata da karfin magana, hannunta Farida taja tace tashi Anty Yasmeen jibi yanda hannunki ke zafi" tasan idan tace mata mijinta ke kiranta barata ba sabida kunya, babu yanda Yasmeen ta iya haka ta tashi dan ita duka daukanta Hamad ne zai dubata dan shine Dr, slippers din tasaka tabi Farida data rike mata hannu tana janta binta kawai take she's feeling so light dan babu komi acikinta, ganinsu suna saukowa daga sama yasa Mama da jama'an dake falo tace "ina kuma zaku"? Dasauri Farida tace "ce akayi na kaita likita ya ganta" hakan yasa Mama tace "ok, imaza ki dawo saiki daure kiyi breakfast". 8:36 PM Gyadama musu kai kawai Yasmeen tayi batace komiba sukai hanyar kitchen, ahankali Yasmeen tace "mezamuyi a kitchen? Daidai Farida na bude kofan baya ta wangale kofan tace "Ya Maheer na jiranki" daidai Yasmeen ta hada idanu da Maheer dake jingine da bango yay folding hannunshi akirji shima yana kallonta tundaga kan gyalen kanta dayadan sauka baya kana ganin gashinta daya kwanta sosai yay kyau har zuwa
Chapter 59 · 0% Book details