Sashe 65
Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
maigadin gidan ta dauka fitowa tayi tafara tafiya har zuwa wajen gate mai gadin na ganinta dasauri yace "sannu Hajiya" bashi kulan tayi zokaga addu'a murmushi tayi tace "dan ALLAH zoka tayani daukan abu" gyadamata kai yayi yace "bari na ajiye adaki Nazi" wucewa tayi shima yana ijiyewa yafito yabiyo bayanta kulolin tabashi yarike mata itakuma tadauki jug na zobon suka fito har zuwa bangaren Baba sallama tayi tare da knocking bude kofan Hamad yayi ganin Yasmeen yasa akunyace yace "sis in-law, let me help you" yasa hannu ya karbi jug na hannunta yace "Ku shigo" shigowa tayi ahankali mai gadi biye da ita har inda Baba yake zaune kan kujera yana murmushi yana kallon kofan kaman yana gani har gabanshi tazo ahankali tace "Baba ina kwana" hannu Baba yashiga mikawa hakan yasa Yasmeen ta matso kusadashi dasauri yasauko hannunshi akanta cike da so yace "fateemah na" murmushi Yasmeen tayi ahankali tace " Babana kaga yau da sassafe natashi nadaura abinci nace Baba yau girki na zaici bana kowaba" dasauri Hamad yazo kusa da Baba yazauna yana Nuna kanshi yace "ohh Baba kadai kika Sani ko nifa" sandarshi Baba yadauka zai rafka mai yace "tashi anan diyarka ce dazata maka" tashi Hamad yayi dagudu hakan yasa Yasmeen ta kyalkyale da dariya kaman ba ita tagama kuka ba ta tashi da sauri tace "bari na dauko plate na zuba maka Baba" tayi maganan tana yin hanyar dinning tafito da plate guda biyu dawani roba na bowl din ruwan wanke hannunta, sama Baba tuwon tayi tasa miya tamai arranging a tray ta mike tajawo kujera ta daura mai akai, ahankali takama hannun Baba cikeda so dan hakanan taji tanason mutumin tace "Baba wanke hannu" tai maganan tana wanke hannunshi sosai Baba ke murmushi dashi kanshi Hamad dake kallonsu ba karamin burgeshi Yasmeen tayi ba, Ciro hannun Baba tayi tace "yauwa Baba ci kaji ka koshi baraka kara cin abinsu ya Hamad ba" dariya Baba yayi a hankali yace "ALLAH ya miki albarka Fateemah" wlh har cikin zuciyanta taji sanyi sabida addu'an daya mata, juyawa tayi ta kalli Hamad dan hararanta yayi kadan shi adole yayi fushi murmushi tayi tazuba mai zobo ta wuce har gabanshi taja kujera tadaura ahankali tace "kaima kayi breakfast ya Hamad" murmushi yayi yama kasa magana sabida yanda abincin ke kamshi yasa hannu dasauri yafara ci ya ALLAH! Hamad jiyayi kanshi zai sauka shima yazauna akan kujera sabida dadi, komawa wajen Baba Yasmeen tayi tana kallon yanda yakecin abincin yama kusa cinyewa tace " Baba nakara maka?" Murmushi yayi yace "eh amman rabi zaki samin, Fateema na Dade banci abincin daya tunamin mahaifiyata ba kaman yau, kin dafa naman yayi luguf daidai yanda tsoho Irina daba hakora zai iyaci" murmushi Yasmeen ta yi karamai yaci Hamad har wajen yazo yace "nima akaramin" sake samai tayi tana murmushi yanda taga sunyi appreciating abincin Tass suka cinye babu Wanda ta bari yayi wani abun kwashe plates din tayi dudda Hamad yaso yahanata taki takai kitchen ta wanketa bama kitchen din lafiyayyen gyara kusan 1hr tayi cikin shi ko'ina yahau kyalli sannan ta fito, wajen Baba taje fuskanta ya shafa yace "ALLAH miki Albarka Yasmeen" ahankali tace "Aameen Baba" anatse Baba yace " jeki huta kinji kada ki kara wani aiki kuma yau dan ALLAH". Tun safen nan da Maheer yakai Hajiya asibiti har dare har asuba ana abu daya Hajiya tafice daga hayyacinta, Maheer na zaune a reception wuraren 6 baturen Dr ta yafito yace "she's awake yanzu da kyar mukaci nasara, kaine Pablo"? Gyadamai kai Maheer yayi ahankali, Dr yace "she's asking of you kaje kaganta please" gyadamai kai Maheer yayi kafin yawuce ahankali zuwa dakin datake, tura kofan yayi ahankali tana kan gadon an sake samata oxygena hanci tana numfashi da kyar tana kallon Maheer, karasawa ciki yayi yadan tsaya nesa da gadon kadan tareda folding hannunshi akirji yana kallonta ahankali yace "how are you feeling now"? Hannunta takai tacire oxygen mask din daga hancinta tana kallonshi da kyar, cikin wata kalan muryan mara lafiya sosai hawaye na fitowa daga gefen idanunta tace "Pablo who was that girl"? Maheer namata wani kallo dabazaka tantance na me ba exactly yace "is none of your business!" Lips nata rawa suka farayi tafashe da kuka sosai, dan of you kaje kage oay'ease" gyadamai kai Maneer yayi kafin yawuce ahankali zuwa dakin datake, tura kofan yayi ahankali tana kan gadon an sake samata oxygen a hanci tana numfashi da kyar tana kallon Maheer, karasawa ciki yayi yadan tsaya nesa da gadon kadan tareda folding hannunshi akirji yana kallonta ahankali yace "how are you feeling now"? Hannunta takai tacire oxygen mask din daga hancinta tana kallonshi da kyar, cikin wata kalan muryan mara lafiya sosai hawaye na fitowa daga gefen idanunta tace "Pablo who was that girl"? Maheer namata wani kallo dabazaka tantance na me ba exactly yace "is none of your business!" Lips nata rawa suka farayi tafashe da kuka sosai, dan wannan taurin kam da halin kafiyan nan naci mata rai sosai tana kallonshi tace "Pablo I love you, baby you are my entire life, nakasa son wani aduniya sabodakai, my whole life namaka dedicating, nakasa aure, banda yara all because of you! 46 amman ko d'a guda ban ijiye aduniya ba all because of you Pablo, banji bangani for you, yanzu Pablo ka gwammace na mutu daka fadamin wacece yarinyar nan?" a:20 Ganin yaki magana yasa tamika hannunta zata kamamai hannu dan komawa baya Mageer yayi dasauri jikin hajiya kara sanyi yayi tace "Pablo wacece? Eh"? Ganin yaki magana yasa tafashe da kuka sosai takai hannayenta saman bakinta tahade su in form na roko tace "Pablo dan girman Allah karufamini asiri karka sake waya da ita, Pablo karufamin asiri karka sake kai wata budurwa aduniya I love you, Pablo kaine rayuwata kaine numfashin danake busawa, kaine ruhina kaine kwakwalwata, I am the only one for you, look at me menene banda shi, meka nema karasa Pablo? Kanada kudi, kanada duniya sannan kanada ni, babu abinda bandashi da diya mace ke tinkaho dashi, gani fara, yar duma duma, banda katon ciki, gani da gashi kan gashi, ga nono, duwawu farin fata, Pablo kudin danake kashewa ina gyaran jikina jikina kona yarinya bazai nunamin kyau ba, what else are you looking for Pablo kana taredani cikakkiyar shuwa arab uwa da uba eh"? Dauke kanshi Maheer yayi dan Hajiya is really really pissing him off, cikin wani kalan kuka kaman wacce zata mutu Hajiya data gama rudewa tace "banson ka kalli any mace aduniyan nan banda ni, banson kana magana da any mace aduniyan nan banda ni, banson kana waya ko kula kowa aduniyan nan banda ni, nine kadai macen ka aduniyan nan kuma har abada hakan zai zama kaji babyna" juyawa Maheer yayi fuuu zai fice azuciye cikin wani irin tsantsan gushewan hankali Hajiya tafado daga kan gadon a kwance jikake dippp! Har drip din da aka Dauke kanshi Maheer yayi dan Hajiya is really really pissing him off, cikin wani kalan kuka kaman wacce zata mutu Hajiya data gama rudewa tace "banson ka kalli any mace aduniyan nan banda ni, banson kana magana da any mace aduniyan nan banda ni, banson kana waya ko kula kowa aduniyan nan banda ni, nine kadai macen ka aduniyan nan kuma har abada hakan zai zama kaji babyna" juyawa Maheer yayi fuuu zai fice azuciye cikin wani irin tsantsan gushewan hankali Hajiya tafado daga kan gadon a kwance jikake dippp! Har drip din da aka samata cisge wa yayi yafice daga hannunta hannun na jini dasauri Maheer yajuyo shi kanshi saida yace "Subhanallahi" yataho dasauri yana kallon yanda hannunta kejini cikin fushi sosai yace "are you mad Maryam" wani kalan mikewa tsaye Hajiya tayi kawai tafada kirjinshi ta rungumeshi komi na jikinta rawa yake tana kuka sosai tace "promise me baraka kara magana da yarinyar nan ba, promise me, bam damu da rayuwata ba but nadamu da naka, Pablo ka taimakeni wlh ina mutuwan sonka, karka kara magana da ita kaji, kamin alkwari bazaka sake kallon kowace mace ba" ganin tariga tayi loosing mind nata yasa yamika Pablo ka taimakeni wlh ina mutuwan sonka, karka kara magana da ita kaji, kamin alkwari bazaka sake kallon kowace mace ba" ganin tariga tayi loosing mind nata yasa yamika hannunshi ya danna inda ake kiran Dr da nurses aiko ko 1min baa dauka ba suka shigo, anatse Maheer yace "you guys should sedate her she need proper sleep" ihu Hajiya ta kurma ta rirrike Maheer gamgam tace "wlh saikamin alkawarin baraka kula wata ba kaji" da idanu Maheer yama Dr alamu amata allura Aiko aka chaka mata rirrike Maheer tayi bacci ya kwashwta kwantar da ita sukayi aka shiga mamaida komi a hannunta Maheer yajuya yafita daga dakin yawuce waje motan dayazo dashi yabude yashiga ya kifa kanshi a sitari yana sauke ijiyan zuciya kafin yazaro wayanshi daga aljihu dayaji yana ringin yakalli fashashen iphone din ganin Dan ne yasa yadauka Dan yace "Sir kana ina tun jiya banganka ba baka gida baka palace nadamu" cikin wata kalan sassanyar murya Maheer yace "hospital" dawani kalan sauri Dan yace "sir are you sick" anatse Maheer yace "Boss" dasauri Dan yace "gani nan zuwa" ya katse wayan Maheer yay shiru kawai kanshi gabaki daya yadauki chaji. His heart is arching all he wants is yaji muryan Yasmeen, wayanshi yasake dauka yaciro number Yasmeen yay dialing yasa a kunne amman har wayan ta katse bata dauka ba, sake kira na biyu yayi but still bata dauka ba yakira na uku ma haka hakan yasa yaji kirjinshi na bugawa sosai dawani irin sauri ya jefar da wayan yadauki IPad din ya kunna yashiga video flat din gabaki daya babu Yasmeen adakunan bata afalo, bata dakunan sama, bata kitchen bata lundryroom, yanda asalin baya thinking straight baimayi tunani ko tana baya ba kokuma yay reversing video baya yaga inda take wani kalan Emahaukacin tada motan yayi yaja da dan banzan gudu yafita daga hospital din yahau titi yanda Maheer ke tuki zaka dauka mahaukaci ne cikin 5min ya iso anguwansu duk uban Nisan daga asibiti zuwa wajen wani kalan bakin horn yake dannawa gateman yabudemai gate dagudu ya shiga baima tsaya 0arking motan da kyau ba yasauko da gudun shi yay hanyar side