Sashe 21
Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wlh is not wat you are thinking cikin fushi Dan yace da ban zo ba wat were u trying to do, katabajin anyi accusing empire namu da raping mata ko trafficking mata? Inbama circumstances ba kataba ganin munyi harka da mata, wat were you trying to do around those innocent gurls Dan yajashi zuwa office din Maheer, yabude kofa yashiga ciki dashi yana zuwa yawani kalan jefar dashi akasa da sauri yay kneeling tareda hade hannayenshi biyu yana kallon Maheer dako dagokai yakalleshi baiyiba yace Oga Oga dan girman Allah kayakuri wlh wlh I wasn t doing anything, tuba nake agafarce ni Oga, have mercy on me please batare daya cire idanunshi dagakan IPad dinba Maheer yace get Wike Dan juyawa Dan yayi yafita hakan yasa yaron yacigaba da rokon Maheer da kaganshi zaka dauka da gaske baimasan akwai wani adakin ba, arude Wike yashigo dakin tareda Dan zubewa yayi yace Oga nayi babban kuskure yau, shift suke dama one one to turn nashi yanzu just 10min fa zaiyi wani yazo ya amshshi shine ashe abinda yayi kenan, Oga please temper justice with mercy cikin wani kalan yanayi Maheer yadago idanunshi yadaura su kan Wike yace how dare you nasaka aiki kabarma yaranka kaika isa! Yay maganan cikeda mugun gadara, da bala in sauri Wike yace wlh wlh ban isa ba Yallabai kuskure ne kayafeni ubangidana, duba da ban taba maka irin wannan kuskuren ba kayakuri yallabai shiru yayi yakalli dayan yaron yace how many minutes kayi kana kallonsu pleasuring kanka? Duk kalan taurin zuciyanshi irin na namiji baya iya daure kallon Pablo, cikin wata kalan murya kaman na maraya yace akalla 3 lumshe idanu Maheer yayi yabude su ahankali yakalli Wike yace kaciremai yatsu uku na hannun dayay amfani dashi and karna kara ganin kafanshi a duk inda nake aduniyan nan wani kalan tashi tsaye Wike yayi yace angama yallabai sannan yawani ja yaron dake rokon Maheer suka fice daga office din. Tahowa gaban table din Dan yayi yakalli Maheer yanason yay magana amman yakasa, speak kaman daga sama yaji muryan Maheer, anatse Dan yace Oga kawo kananun yara haka gidan nan is not a good option duba da maza ne suka cika gidan nan gaba da baya for their own security and well being batare da Maheer yakalleshi ba idanunshi a lumshe yace and..? Ahankali Dan yace danace kooo uhnnn wani matsiyacin murmushi Maheer yasaki yace gobe ubansu zai saki kayana idan bai hakan ba he s saying goodbye to yaranshi har abada I don t care yay maganan ko ajikinshi, gyadamai kai Dan yayi cikeda girmamawa yace yes sir shiru yayi kafin chan yace get some sleep, I wanna be alone yes sir Dan yafadi yajuya yafita daga dakin. Are you a student? a graduate and you re yet to have a job? Are you tired of being broke? I am introducing to you the simplest and easy way to earn extra money online with just your smart phone and the internet Remember Skills rather than just degrees by our honorable minister pantami? With affiliate marketing you can earn 50-100k weekly Come and learn wat you can t be taught in school,and stop waiting for salary before buying that necklace or that suya and shawarma you are craving for Chat me up and get registered on this platform and earn in a week 50k and above this is not a scam cause attached is a prove of payment fr those that cashed out Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/LoXHEU6kh011Eq6RQthgwi M SHAKUR EPISODE 1 Shop with Tilly gidane na saida kayayyaki daban daban na zuwa office da outing, tops, pallaxos, dogayen riguna da sauransu. Chat them up don saya now wa.me/+2348033623392 Tun wajajen 4 da ita da Farida suka tashi kusan atare dakin Farida tabi da kallo sannan takalli Yasmeen, cikin sanyin murya tace Anty Yasmeen har yanzu muna nan wajen ? Gyadama Farida kai Yasmeen tayi ahankali, dawowa kusada Yasmeen Farida tayi cikin wani kalan siga na hopelessness tasa kanta akirjin Yasmeen tai lamoo ahankali cikin wata kalan raunanniyan murya dake cikeda damuwa sosai tace Anty Yasmeen tsoro nakeji sosai, ji nake ajikina kaman kashe mu zasuy Dawani kalan sauri Yasmeen tadagota tareda kai yatsanta kan lips nata rai abace tace shush, don t say that takai yatsunta dasauri tashare hawayen daya gangaro dagakan idanun Faridan datakoma kaman wacce tai ciwo na shekaru dari tace babu abinda zan bari yasameku sai inda karfina yakare, i will protect you and Nanah with my life, babu abinda zai sami kannina karkiji tsoro kinji, zamu koma gida I promise you, nasan duk inda Baba yake yana iya yinshi mukoma gida, we are all going home kinji Fariri Gyadamata kai Farida tayi saikawai tasake shigewa jikin Yasmeen kankameta sosai tayi tana kuka ahankali mara sauti, duk yanda kuka kecinta saitaji ita takasa tahau bubbuga bayan Faridan ahankali ga jikinta yay zafi sosai kanaji kasan zazzabi ya shigeta, sun dade ahaka tacirota daga jikinta tace zomuje muyi salla daga Faridan tayi itama ta mike tsaye cikinta nawani kalan murdawa amman ta daure, bayi suka shiga Farida tafara fitsari tayi tsarki itama tayi sannan kowacce tai alwala bayan sun dirje bakinsu da hannu fitowa sukayi, Farida takalleta tace dame zaki sallan Nanah tai fitsarin kwance a hijabinki damuka lullube dashi ahankali tashiga warware kullin datama dan kwalinta awuya ta sake maida wani tace da wannan zanyi ke kiyi da karamin dakikasa sannan ta kabbarta sallan Farida ma ta kabbarta sukai salla sun dade kowanne addu a yake Allah ya tsira dasu, pillow Nanah tayi da cinyan Yasmeen atare suka shiga karatun Al Qur ani ahankali suratul Mulk sai wuraren 6 Nanah tafarka da lafiyayyen kuka kaman ana yankata dasauri daga Yasmeen har Farida sukai kanta hannunta Yasmeen tadaura akanta tana daukanta jikinta zafi itama damuwa sosai Yasmeen tayi tace Nanah zazzabi kikeyi cikin kuka da shagwaba irin na yara ta ture Yasmeeen tana sake ballewa dawani kalan mahaukacin ihu tace Ammiiiiii, Ammmiiiiiii naaa rasa yanda Yasmeen zatasa kanta yasa ta tsugunna agabanta tareda juyamata baya tace Oya to hau baboo muje na kaiki wajen Ammi, Farida dauko kayanta abayi nasa mata mutafi hawa bayan Yasmeen Nana tayi da sauri itakuma Farida tawuce bayi fitowa tayi takalli Yasmeen tace kayan basu busheba kaman yanzu kika wanke Ma ihuuu Nana ta tsala tace ni ahaka zansa wajen Ammi zani dasauri Farida takoma bayin takawo kayan karba Yasmeen tayi tana sauko da ita daga bayanta ga jikin Nanah zafi rau kaman wuta tace Nanah kayan nan zasu kara miki zazzabi fizge wandon kayan makarantan tayi cikeda rigima irin na yara tashiga sawa, tasaka rigan kan singlet na Farida dake jike da fitsari ajikinta itakuma Farida tawuce tadauki hijabi din Yasmeen takai bayi ta dauraye ta shanya aruwa tadawo dakin tana kallon yanda Yasmeen ke jijjiga Nanah dake kuka sosai abayanta tana kiran Ammi ita bama Nanah kebata tausayi ba Yasmeen kebata tausayi ita kadaine bataci komiba cikinsu tun jiya wani kalan mahaukacin bugo kofan dakinsu akayi dayasa dukansu suka firgita dagudu Farida tai tsalle daganan gaban bayi zuwa bayan Yasmeen itakuma Nanah ta dirko daga bayan Yasmeen din taboye abayanta itama kaman Farida tana rusa uban kuka, hakanan Yasmeen taji kirjinta nawani kalan extraordinary bugawa takalli kofan lips nata har rawa suke takai hannayenta tana kara kankame su Farida dasuka boye abayanta, bude kofan akayi wasu maza biyu da fuskansu ke arufe ga bindigogi ahannunsu suka shigo dawani lafiyayyen royal chair kaman irin kujeran sarkin nan suka ijiye kujeran nesa kadan dasu Yasmeen but kujeran na facing nasu, dayan yace gyara zaman kujeran kada mubata ma Oga rai this early morning gyara zaman kujeran sukayi suka juya suka fita dasauri batare dasun kalli su Yasmeen ba, sake kankame kanne ta Yasmeen tayi tana karanto duk wani addu a data iya sabida yanda gabanta kewani kalan mahaukacin fadi daidai lokacin aka kara bude kofan wasu kattin maza wanda jikinsu kadai tagani tagane security ne su dudda fuskokinsu arufe but suna sanye da suit suma ga bindigogi a hannunsu sunyi charko charko sun kame jikin kofan daidai lokacin wani kafa dake sanye cikin black wando dayasha guga da black covershoe na Gucci dake kyalli yashigo dakin, dawani kalan sauri Yasmeen ta lumshe idanunta sabida wani kalan arnen sanyi dataji tanaji dahar saida hakoranta suka hade sukai kara kaman vibration grrrr!. Kaman wani sarki yawani kalan tako yana tafiya dai dai yataho ya zauna akan kujeran da aka ijiyemai yay crossing kafa daya akan daya idanunshi sanye cikin wani baki kirin glass na police dabaka iya ganin idanunshi jikinshi danye da suit dayamai bala in kyau yazauna ajikinshi kaman dan shi akai suit aduniya, tsayawa Wike, Nas da Dan duk sukayi abayan kujeran dayake zaune duka fuskokinsu arufe banda Wike duk suna kallonsu Yasmeen banda shi dahar yanzu bai daga idanunshi yadaura akansu saima zuba hannuwanshi dayayi saman hannun kujeran yay crossing legs nashi ta hanyar daura kafa daya akan daya. Wani kalan kamshi da tunda take arayuwanta bata tabajin kamshi mai kwatankwacin dadin nan bane yadaki hancinta dayasa tadaure tabude idanunta ahankali dan kadan takalli gabanta daidai shima yana dago kanshi dan kallon yaran for the first time suka hada idanu dudda idanunshi na cikin bakin glasses. Wani kalan faduwa gaban Yasmeen yayi dasauri tasauke kanta tareda sake maida idanun ta lumshe kallo daya tamai tagane shine Ogan sabida kalan zaman kadai dayayi akan kujeran, dauke kanshi yayi tareda dan girgiza kanshi kadan sabida yanda Nanah ke kuka yana shiga kanshi, he hates children and he hates kukansu, daurewa yayi ahankali yadaga hannunshi sama hakan yasa dasauri Dan yaciro kwalin cigar dinshi yaciro daya yasamai a hannu sannan yazo tagaban shi ya kunna lighter akan taban hakan yasa ahankali Maheer yakai taban bakinshi ya zuka kadan tareda dan runtse idanu jijiyoyin kanshi har mimmikewa suke sabida yanda kukan Nanah ke damun kwakwalwan shi, sake kai taban bakinshi yayi zai zuka kawai yakasa controlling kanshi yayi mugun loosing cool nashi cikin wani mahaukacin tsawa da saida dakin yawani amsa yace Ba Nana ba har Yasmeen da Farida dukansu saida suka firgita, cikeda bacin rai dakuma daka tsawa kaman dakin zai fashe yace shut up! Wani kalan zabura Nanah tayi tana kuka sosai kaman zata mutu ta