← Book details Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 93

Sashe 72

Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bakin kofa ban yarda kije ba hijabi ajikinki ba" hanyar dinning yawuce ya tsaya rai adan bace yace "wannene abincin"? Wani kalan cute smile Yasmeen tayi ciki ciki he looks damn cute, ahankali tace "vana kitchen ban fito dashi ba* wucewa yayi yashiga ciki yafito da manyan kuloli guda biyu da flask babba duka yadauka gain yataho hanyar kofan yasa ta matsa gefe tsayawa yayi gab da ita yamata wani kalan kallo dan turo bakinta tayi ashagwabe tace "sorrywwv" wani virrrr yaji dasauri yabude kofa yace "go and serve me breakfast dina gani nan zuwa" yafice, wucewa itama dinning tayi tana murmushi sosai zama tayi kan kujera tazuba fries datayi da pepper soup na kan rago, gakuma white rice data dafa da greens incase bakasan fries, da sallama yashigo dakin ahankali ta amsa tsavawa yayi yadauki coffee shi sannan yataho dinning din kujeran kusada ita yaja vazauna bai kulata ba tadauki spoon yafaracin abincin itama tanaci ahankali ahankali sundanvi nisa acin abincin murya chan kasan makoshi kaman mai tsoron magana tace "inada lectures by 10 zani school" chak ya tsayar da cin abincin davake dukfa sabida kartamai maganan school dinnan ne vasa yaketa ciccin magani tunda yashigo yaga jakanta akan kujera, dago da kanshi yayi yakalleta fuskanshi babu alamun was hakan vasa dasauri tadauke kanta tasauke kas tana wasa da vatsunta kafafunta yakalla vace "kinji sauki ne dazaki school?" Ahankali kaman yar yarinya tace "ai....al.....yadai....na'zafikaman jiya" jiyayi yawani kule akufule ace "to bazaki ba" ture abincin yay yatashi azucive vawuce sama shi karan kanshi baimasan mesa vake fushin ba bawai bayason school bane bayason kawai taje ko nan da chan ne he just wants her with him saisa. Takai almost 2min zaune ahaka tana kallon abincin daya ture yabari sai kawai ta tashi abincin tadaura akan tray tadauki coffee shi tasa da ruwa ta tashi ahankali tawuce sama, ahankali tai knocking kofarshi jin shiru yasa gently tabude kofan tashiga dakin da haske amman ba sosai ba dim light yakunna yana zaune bakin gado babu abinda yakeyi baya tareda waya baya tareda laptop kana ganinshi kasan he's not happy wani iri taji karasawa bakin gadon ta tsugunna ta jiye abincin tana kallon fuskanshi dauke kanshi vavi dasauri ahankali tazauna bakin gadon juvamata baya yayi kaman ba Maheer ba abu taji ya tsayamata awuya dawani kalan sauri ta rungumeshi tabaya baki tabude zatai magana kawai sai kuka jitayi zuciyanta ya tsinke sosai ganin yay fushi da ita, runtse idanu Maheer yayi shi kanshi baimasan why he did abinda yayiba, cikin sanyin murya dake kuka mutum kuka yake tace "fushi kake dani? To nafasa zuwa school din am sorryl Please* ji Maheer yayi all organs nashi na amsa apology nata no one has ever lallashe him in this way, in this mannerl Jiyayi jijivoyin likinshi suna amsawa, he madly loves this girl, lumshe idanu yayi yabude ahankali gain yaki magana vasa ahankali tace "Ya Maheerrir!" Dawani kalan sauri vajuyo tareda sata kawai ajikinshi dasauri tanajin vanda kirjinshi ke bugawa dimdim sundade ahaka sannan yasaketa yakai hannunshi vashare fuskanta tass tareda sakin mata murmushi yace "cry cry lazy girl" turamai baki tayi tadauki tray tasa akan cinyanshi tace "eat" kallon abincin yayi sannan yakalleta yace "jeki shirva nakaiki" kallonshi tavi dasauri Gyadamata kai yayi murya chan kasa tace "thank you* sannan ta tashi tawuce tafita yabi tafiyanta da kallo harsaida tafice yacugaba dacin abincin tass yacine yatashi yawuce closet yasaka agogo yafito yadauki tray yabude kofa yafito daidai Yasmeen itama nafitowa da hilabinta har kasa atare suka sauka kasa fitowa sukayi yakulle gidansu suka wuce wajen parking space tsayawa chak yay yana kallon motan Hajiya babu motanshi ko daya agidan, Yasmeen vakalla dake gefenshi bazai taba sata a motan. Hajiya ba ahankali vace "ina zuwa" wucewa flat din su Hamad yayi yana shiga vafito da makillon motan Hamad a hannunshi yakunna motan gaba vabude mata vajuvo vakalleta vace "come* akunyace yawuce taje taxauna yamaida kofan yarufe yazaga yawuce vabude mazaunin direba: vazauna yakunna motan suka fice daga gidan har zuwa school har gaban department dinsu yakaita yay parking anatse yace "what time zaku gama lectures" ahankali tace "munada 4-6* hade rai yayi yace haderal yayl yace "bazakiyi 4-6 ba, zanzo nadaukeki by 2" jakanta dakekan jikinta yadauka yaciro wallet nachi duka kudin ciki dabaimasan konawa bane yaciro yasamata ajakan sannan yabata yakalleta suka hada ido dasauri casauke kanta kasa ahankali yace "go" bude kotan motan tayi harta fita zata rufo vace "Fateema" dasauri Yasmeen takalleshi gabanta nafaduwa, dauke kanshi yayi yadan shafa kanshi kaman wanda keda dam wa kafin ahankali yace "don't look or talk to anyman becareful" murmushi takeson tayi gain kaman kishi yake amman tahadiye gyadamal kai tayi tareda maida kofan tarufe tajuya tafara tafiya tana mamaki to da bava fara koyarwa anan ba what happened? Baki ta tabe tace "complicated man kawai* saida yaga tashiga ajinsu yaja motan yabar wajen. Gida yakoma ana budemai gate yaga Dan tsaye jikin motanshi da alamu bai dade dazuwa ba karasawa yayi yay parking yadan lumshe idanu kafin yabude kofa yafito yamaida kofan varufe dasauri Dan yazo gabanshi cikeda girmamawa yace "good morning Sir" binshi da kallo Maheer yayi batare daya amsaba anatse vana kallon wuyan Dan dayay layi layi yace *what happen to your neck?" Shiru Dan yayi yana kallonshi kafin ahankali yace "bakomi yariga yawuC...... * *What happen Dan?!" Strictly Maheer yamai tambayan hakan yasa baiyi musu ba yace "Hajiya ne tashakeni a asibiti wai saina fadi inda kake, ansallamota tana gida yanzu" dan shiru Maheer yay vana kallonshi kafin ahankali yace "kaje (Hamad yaduba wuyan* babu musu Dan vawuce saida yay kusan taku uku Maheer yace "kada ka kara zuwa gidan daga yau you stay here tsayawa Dan yayi saikuma yajuyo yakalli Maheer ahankali yabude baki zaiyi magana Maheer vace "go" baiyi musu ba Dan yawuce ciki, tun bayan yabar aikin soja no one has ever cared for him kaman Pablo bawai sabida kudi yasa he's th is loyal to Pablo ba no! Sabida kirkin shine, saisa he's ready to even give his life up for Pablo, he loves vanda Pablo care for him. jiye key motan Hamad Maheer yayi saman motan yawuce yabude motan Hajiya wanda key keciki yashiga ciki yadauki wayanshi at this point akwai 216 miss calls na Hajiya kadai, Nas vamai Smiss calls, Wike yamai 2miss calls, jilye wayan yay vatada motan yawuce yafita daga gidan. Budemai gate din palace sojansu yayi yaja motan yashiga ciki parking kusan 5min yayi a cikin motan sannan yabude yafito, yawuce yafara tafiya daga shigowan shi gidan kaman ranan yafi yafarajin kunci, is as if iskan gidan ba pure bane kaman na gidansu da babu komi sai ni'ima aciki, falo yashiga daidal Nas nafitowa daga kitchen rikeda coffee ganin Pablo saida yazaro idanu yataho da sauri gabanshi murya kasa kasa vace "where have you been Boss na neman ta haukace wai wat have you done to that woman ne Pablo?* Hade giran sama da kasa Maheer yayi baima cema Nas komi ba yajuya yawuce corridor yatafi study dinshi yana kallon ko'ina yabude kofa yashiga yawuce zuwa kujeranshi vazauna abinshi vana ijiye wayanshi da iPad dinshi akan table din yajawo drawer wajen vana bin bindiganshi da kwalin tabanshi da kallo rabon dayasha taba harya manta cus bata gabanshi "hannunshi yamika ahankali yadauki kwali daya varike vana kallo budewa yayi yazaro kara daya yasa abaki yadauki lighter zai kunna fuskan Yasmeen yagani ta yatsine dan murmushi kadan yay yazare taban yamaida kwalin da lighter yatura aljihun wandonshi yadauki iPad dinshi da sauri dan ya kalleta tunawa yay bata gida hakan yasa ya tsaya kawai tareda yatsine fuska yakalli time vanzu tana lectures daya kirata Tashi yayi dagakan kujeran yawuce yafito yana tafiva ahankali yay stairs yawuce sama, wh baitabajin abinda yakeji yanzu ba fuskan Hajiya ma bayason gani kawai babu vanda zaiyine dole ya gaisheta batada lafiya karasawa yayi gaban kofan yay Jim yadaga hannunshi zaiyi knocking vakasa, bude kofan akayi daga ciki Hajiva ce tana sanye da pant da bra hannunta rikeda rigan dazata saka a hannu kamshinshi taji yasa dagudu tabude kofa, kallo daya Maheer yamata yadauke kai ganinta ahaka Wani irin kallo Hajiya takemai daga sama har kasa kaman yaune tafara gainshi aduniya wani sabon soyayyanshi wanda batama tabaji da ba nawani kalan shiganta, jikinshi da lips nashi da ko'ina take kallo barinma lips dinshi dazata iya rantsewa cewa yayi kiss sosai dan duk bakin daya dade baiyi deep passionate kiss ba idan yayi zaka gane, gawani haske da kyau daya kara dagaske ne Pablo yaci mace Wallahi tallahi. Wani tukukin kishi taji ya tsayamata awuya amman tadaure vahadiye tana tuna shawaran Hajiya Sameera at this point da kirsa da sivasa kadai zata iya kwace Pablo koma waye yasamu tariga ta kwace mata shi inhar inhar tanaso takamashi da siyasa manipulation zatabi. Dawani kalan sauri tasa hannunta takama hannunshi tace "baby, My Pablo ina kashiga eh l was so worried sick about you" hannunshi yasa dasauri kaman wanda wani kazanta yataba yacire hannunta data kamashi dashi yajaye hannunshi yana matsawa gefe adan hankali yace "yajiki? Baki Hajiya tasaki tana kallonshi dan abin is so obvious kaman ba Pablo dinta ba vana abu kaman irin varon dayaki wani particular abinci din nan baimaso abin yazo kusadashi Sake daurewa tayi tahadive komi tai murmushi tana danne kukan datakeji ganin yanda itane yau Pablo ke rejecting haka yamaki kallonta kaman yaga kashi adan sanyaye tace "kashigo mana? Bazakazo kaduba magunguna na ba da abinda Dr yace"? Juyawa dasauri Maheer yayi vace "kawomin nan* yadanyi tafiya kadan batare daya juyoba yace "put on something" yawuce dasauri yazauna akan daya daga cikin nan kujerun falon sama, wanna karan saida hawaye yafito daga idanun Hajiya dasauri tajuya tawuce tashiga closet nata tana dukan zuciyanta dake mata kaman zai sake failing tace "nashiga uku Pablo ya tsaneni ni Hajiyan shi? Ni dake tareda shi tun yana Syrs, ni ni Hajiya Maryam, nashiga uku* wani kalan ljiyan zuciva tasauke ahankali tace "you have to be strong Maryam! Wanna battle na gaban naki needs all your strength, all your energy and power you can't be weak* sal alokacin taji bugun zuciyanta yadawo daidal tashi tayi tasaka riga da skirt din, rigan kusan duka kirjinta ana gani ta feffesa turare tafito,
Chapter 72 · 0% Book details