← Book details Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 93

Sashe 40

Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read

danshi kanshi baimasan menene ba, wayanshi yadauka yakalli number Dan kaman yakira saikuma ya ijiye wayan ya kishingida da bangon gado, bude kofan dakin akayi aka shigo Hamad ne kallo daya yamai yadauke kai Hamad yakaraso gaban gadon zama yayi batare daya kulashi ba ya karbi hannunshi yana duba ciwon dayay treating yace I don t know idan kayi fushi koda jikinka kake fushin kada kaje ka hallaka kanka watarana wlh kallonshi Maheer yayi saikuma ya fizge hannunshi yanamai dirty look, jim Hamad yayi yana kallonshi kafin ahankali yace Maheer tell me meke damunka ? Dauke kai yayi dasauri yahade rai, Hamad yace damuwa yamaka yawa da tunani duk wanda yasanka yana ganinka yasan haka but kaki sharing, talk to me meke damunka ? Akufule Maheer yace is none of your business ya kwanta akan gadon tareda jan bargo zai rufa saikuma yatashi dasauri yawuce yazauna shi karan kanshi yarasa meke damunshi kawai bayajin dadin rayuwanshi ne tunanin Yasmeen na neman hallakashi gashi bazai taba iya fadama kowa abinda ke damunshi ba danshi kanshi baimasan menene ba, wayanshi yadauka yakalli number Dan kaman yakira saikuma ya ijiye wayan ya kishingida da bangon gado, bude kofan dakin akayi aka shigo Hamad ne kallo daya yamai yadauke kai Hamad yakaraso gaban gadon zama yayi batare daya kulashi ba ya karbi hannunshi yana duba ciwon dayay treating yace I don t know idan kayi fushi koda jikinka kai fushi kada kaje ka hallaka kanka watarana wlh kallonshi Maheer yayi saikuma ya fizge hannunshi yanamai dirty look, jim Hamad yayi yana kallonshi kafin ahankali yace Maheer tell me meke damunka ? Dauke kai yayi dasauri yahade rai, Hamad yace damuwa yamaka yawa da tunani duk wanda yasanka yana ganinka yasan haka but kaki sharing, talk to me meke damunka ? Akufule Maheer yace is none of your business ya kwanta akan gadon tareda jan bargo zai rufa saikuma yatashi dasauri yakalli Hamad yace I need to smoke wani kalan banzan tsaki Hamad yayi yasauka dagakan gadon yace ai saika tashi kafita kaje ka sayo da kanka kuma wlh bada motata zakaba dan kaji, mutum yasan illan taba kamafini ni Doctor sanin amount na nicotine dake cikin taba amman kafi kowasha tsaki Maheer yayi yace kasan I can leave dakinka ko naje nawa, why did u even bring me to this ur room wani mugun kallo Hamad yamai baice komiba yawuce yatafi bathroom Maheer yamai mugun kallo sannan yakoma ya kwanta yasan dole Dan zai tahomai da tabanshi, daidai nan wayanshi tayi ringing dauka yayi ganin Dan ne yace kazo sama yarda wayan yayi akan gado yamike tsaye yafara tafiya zuwa wajen kofa bude kofan yayi daidai Dan na karasa hayowa saman ganin Maheer ga bandage a hannunshi yasa dawani kalan gudu yazo wajen cikeda wani kalan damuwa yake kallon hannun baki yabude zai magana Maheer yatareshi ta hanyar cewa m fine, u don t need to worry gyadamai kai Dan yayi ahankali, Maheer dake kallonshi ahankali yace what about the girl ? Anatse Dan yace na sauketa inda kace dan shiru Maheer yayi yana kallon Dan, baisan mesa ba but he wanted Dan to say more kaman irinsu ta tambayeshi kodai wani abu related to her, har saida Dan yalura da yanda yake kallonshi but deep in tunani yace is there anything sir ? Firgigit da sauri ya girgixa kanshi yanunama Dan next dakin dake gaban nasu yace you can take that room and relax murmushi Dan yayi yace yes sir konawa cikin dakin Maheer yayi yahade rai ganin Hamad na murmushi yace ai da kaje dakinka akanme zaka bama Dan bayan ga other rooms dayawa dan gajeren wahalallen tsaki yaja yawuce ya kwanta Hamad yace mezaka ci ? Shiru yayi bai amsa Hamad ba but all he wants is that girls food tashi Hamad yayi yawuce yafita daga dakin. SPARKLES OF AFFECTION
Chapter 40 · 0% Book details