← Book details Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 93

Sashe 58

Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mahaifinki ki koma gidan Mijinki komujima komu dade, kin manta abubuwan dana koyamiki ne"? Girgizama Ammi kai tayi alamun a'a hakan yasa Ammi tai murmushi takama hannunta ta dagata kama fuskanta tayi ta manna mata kiss agoshi tace "Woww mai gyaran jikinki ta iya aiki babu a inda baki kamshi Yasmeen 9g Masha Allah muje" gyadama Ammi kai tayi tabita suka fice zuwa dakinta uwardakan Ammi tawuce da ita, Baba na zaune bakin gado hakan yasa ta zauna agabanshi tasauke kanta kasa ahankali tace "Baba gani" dagata kama fuskanta tayi ta manna mata kiss agoshi tace "Woww mai gyaran jikinki ta iya aiki babu a inda baki kamshi Yasmeen Masha Alah muje" gyadama Ammi kai tayi tabita suka fice zuwa dakinta uwardakan Ammi tawuce da ita, Baba na zaune bakin gado hakan yasa ta zauna agabanshi tasauke kanta kasa ahankali tace "Baba gani" 3:00 PM shiru Baba yayi yana kallonta kafin chan yakalli Ammi yace "kibamu waje" tabe baki Ammi tayi ta tashi tafice abinta Baba yakalli Yasmeen shiru Baba yayi yana kallonta kafin chan yakalli Ammi yace "kibamu waje" tabe baki Ammi tayi ta tashi tafice abinta Baba yakalli Yasmeen yace "Fateema" ahankali Yasmeen tadago fuskanta gani tayi Baba yadan rame shima, murmushi Baba yamata yanuna kanshi yace "gobe war haka kina gidan mijinki Fatima" Baba yadanyi shiru kafin ahankali yace "karki sake kiyi tunani sabida na aurar dake kin dawo karkashin wani zan rage sonki kokuma bazaki iya gayamin idan kinason abu Yasmeen kome kikeso call me kifadamin, komeke damunki call me kifadamin, ni Babanki I will always be Babanki har karshen duniya kinajina"? Gyadama Baba kai tayi ahankali idanunta na cicciko da hawaye, dan ijiyan zuciya Baba yasauke yadauki wani file dake gefenshi yamika mata yace "dukan ku na sayamuku filaye kusan all kudadena da wanda nasamu dana koma CP abubuwan danayi dashi kenan danni ko ayanzu nariga naci rayuwana I don't need luxury cars ko gida, gidan iyayena ya isheni rayuwa banson nabar gidan nan naje wani mansion ko estate kome nasamu nakune, 3:02 PM wannan takardun filaye guda biyu ne dana saya da sunanki wanda daman duk randa zaki aure nace zan baki, karba" ahankali Yasmeen tasa hannu ta karba, Baba yasa hannu yadauki wasu manya manyan kwalaye guda biyu yace "this are set na gold dana sayamiki, sarka warwaro zobe da dankunne saiti biyu keep them safe, Yasmeen rayuwa babu wanda yasan gobe bansan kozan rayu dake har abada ba" hawaye ne yasauko dagakan idanun Yasmeen, ahankali yace "dukan ku na sayamuku Tilaye kusan all kudadena da wanda nasamu dana koma CP abubuwan danayi dashi kenan danni ko ayanzu nariga naci rayuwana l don't need luxury cars ko gida, gidan iyayena ya isheni rayuwa banson nabar gidan nan naje wani 3mansion ko estate kome nasamu nakune, wannan takardun filaye guda biyu ne dana saya da sunanki wanda daman duk randa zaki aure nace zan baki, karba" ahankali Yasmeen tasa hannu ta karba, Baba yasa hannu yadauki wasu manya manyan kwalaye guda biyu yace "this are set na gold dana sayamiki, sarka warwaro zobe da dankunne saiti biyu keep them safe, Yasmeen rayuwa babu wanda yasan gobe bansan kozan rayu dake har abada ba" hawaye ne yasauko dagakan idanun Yasmeen, ahankali Baba yace "sannan maza basu da tabbas they can be wicked, abubuwan nan danake baki anytime needs na amfani dasu yay araising use it to secure kanki, maybe zaki fara business ko wani abu da mijinki bazai iya miki ba, saiki amfani dashi kinji kima kanki" gyadamai kai Yasmeen tayi hawaye na fitowa daga idanunta takasa magana, kallonta Baba yake wlh jiyake kaman yafasa Auren shi bawai ya tsani mijinta bane amman haushinshi yakeji sabida zai tafi mishi da diya tabar gidanshi, ahankali Baba yace "tashi kitafi Allah yamiki albarka, Allah ya sanya Albarka a aurenki, Allah kuma yabaku zaman Ipy" tashi Yasmeen tayi ahankali tajuya zata tafi kasawa tayi dawani kalan gudu tadawo tai kneeling takifa kanta kan cinyan Baba tana kuka tace "Baba dan Allah kada kabari akaini wani waje zan cigaba da zama agidan mu bayan anyi Auren banso nabar gidanmu Baba wlh banso" duk taurin zuciya irin na Baba jiyayi hawaye ya saukomai daga idanu dasauri ya sharesu yay murmushi yadagota hannunshi yakai kan fuskanta yana sharewa yace "daina kuka duk idanunki sun kode sabida kuka it's okay kinji" gyadamai kai tayi ahankali Baba yace "tashi kijeto, kaima Ammin ki abubuwan ki taboye miki cikin kayanki" gyadama Baba kai tayi, Baba yasake sharemata fuska tass tareda dagata tabar dakin. Jama'a ance rana bata karya ko??? Yau juma'a ayau ne kuma dubbannin jama'a suka shaida daurin aure tsakanin MAHEER DA FATEEMA akan sadaki dubu 200, dakuma FAISAL DA SAADATU akan sadaki 200k, MaheerS na sanye dawani hadaden Shadda ya Allahu yay kyau sai best friend na Ango Hamad shima yay kyau yay inviting friends dinshi sai tsokanan Maheer suke ana ango ango hakan yasa Hamad yafita daga dandazon yawuce wajen Farida dayagani akofar gida dake magana dawasu baki yace "Farida" dasauri takalleshi tace "ina yini" murmushi yayi yace "kije ki sanar ango zai shigo yaga amaryanshi" wani kalan washe baki Farida tayi tajuya da gudu tashiga gidansu tana ihu ga Mijin Anty Yasmeen nan zuwa wai yagaida ku sannan yaga matarshi. Yasmeen na zaune dakinsu baa dade da gama mata makeup ba tasaka wani farin gown na lace wanda Maheer ya aiko mata dashi wlh kaga Yasmeen zata dauka all this black Arabs din nan ne, shigowa dakin Ammi tayi ganin Yasmeen saida ta daskare tsaye takalli kawayen su tace "Yasmeen dina ne haka" dasauri sukace itace Mama, zuwa Ammi tayi Yasmeen na zaune dakinsu baa dade da gama mata makeup ba tasaka wani farin gown na lace wanda Maheer ya aiko mata dashi wlh kaga Yasmeen zata dauka all this black Arabs din nan ne, shigowa dakin Ammi tayi ganin Yasmeen saida ta daskare tsaye takalli kawayen su tace "Yasmeen dina ne haka" dasauri sukace itace Mama, zuwa Ammi tayi kawai ta rungumeta tace "you look beautiful Yasmeen Masha Allah nahaifi kyakkyawan yarinya wlh" takalli kawayen nasu tace "ku kawo Yasmeen falo na ga angon ta nan Zuwa" fita Ammi tayi sukuma suka shiga kara gyara Yasmeen aka yafemata net fari aka ana kara fesa mata turare banda uban kamshin datake aka fito da ita kowa kallonta yake ana ayiriri, zaunar da ita sukai akan dogon kujeran falon daidai nan matan dake tsakar gida sukahau ihu "ga angon Yasmeen ayiriririi" faduwa gaban Yasmeen yahauyi sosai. Ahankali Maheer ke tafiya kanshi akasa Hamad na gaba zuwa dakin Ammi dawasu kawayen Sa'a ke leading nasu suna rawan kai anga hadaddun classic guys, shiga dakin Ahankali Maheer ke tafiya kanshi akasa Hamad na gaba zuwa dakin Ammi dawasu kawayen Sa'a ke leading nasu suna rawan kai anga hadaddun classic guys, shiga dakin Ammi Hamad yayi Maheer yabiyoshi abaya Yasmeen ita kadai ne zaune kan dogon kujeran kanta akasa hannayenta kan cinyanta tundaga kan kafarta Maheer ke kallon har zuwa itadin gabaki daya wani kalan lumshe idanu yayi yabude ya tsaya gabanta ahankali zokaga yanda ake leken dakin Ammi yacika makil, hannunshi ahankali yasa a aljihu yaciro sabbabin wraps na dubu dubu guda biyu ya shiga manna mata romantically, ihuuu kawai ake ana ayiriri abokanan Hamad da kawayen Sa'a na video tass Maheer ya watsa mata kudin suka kare kawayen Sa'a da abokanan Hamad sukai ihu "Saura halal hug" dan juyowa Maheer yayi yakalli Hamad dan mugun kunya yakeji ga mutane harda iyaye, gyadamai kai Hamad yayi ahankali alamun yayi, yan dakin sukahau ihu ana cewa angon Yasmeen nada kunya kaman ita, ahankali Maheer yakai hannunshi yadaura kan hannun Yasmeen dayasha lalle dake kan cinyanta yarike wani kalan spark daga Yasmeen harshi sukaii amman hahu yarike wani kalan spark daga Yasmeen harshi sukaji amman babu wanda yanuna sabida mutane, dagata yayi hakan yasa ta taso ahankali kaman kwai kanta akasa gabanta na faduwa sosai, ganin taki kallonshi yasa cikin wata sassanyar murya Maheer yace "Fateema" ihu dakin suka dauka awwwwwn kaman ana wani drama awajen har ture ture ake daga waje dan aga meke faruwa adakin Ammi sabida ihun dake tashi, Duk yanda Yasmeen taso tadaure karta dago idanunta kasawa tayi gently tadago idanunta da akama ado asama da kasa ta zuba akanshi Maheer jiyayi wani abu yadaki zuciyanshi baitaba sanin Yasmeen is this beautiful ba sai yau Ya Allah! Yafadi ahankali lunshe idanunshi yayi yabudesu kafin ahankali yakara one step zuwa gabanta yabata wani kalan hug dabai taba bataba zokaji ihu da tapi da ayiriri babu wanda ba'ayi adakin Ammi Yasmeen duk yanda taso ta danne kukan datakeji saida yazubo sharrrr atare zuciyoyinsu ke bugawa kasa sakinta Maheer yayi harsaida Hamad yace "Malam tazama taka fa" akahau ihuuuu kaman zaa tada dakin sannan Maheer yasaketa akunyace kafin yajuya dasauri su Hamad suka bishi ana ihuuu ana taka ta" akahau ihuuuu kaman zaa tada dakin sannan Maheer yasaketa akunyace kafin yajuya dasauri su Hamad suka bishi ana ihuuu ana dariya ana ayiriri kavwayen Sa'a suka kalli Yasmeen dake goge hawayen datake tace "wannan kukan farin ciki ne wih mijinki ya bala'in hadu" kaman jira take afadi haka tashi tayi da gudu tai uwardakan Ammi tahau kuka jikinta gabaki daya kamshin Maheer yake mata daga rungumeta dayayi itadai ta shiga uku. Wuraren7 motocin su Hamad da abokanenshi sukai layi agaban gidan Baba daukan amarya, aka nemi Baba Ko sama ko kasa baa ganshi ba Baffa yadau saya yakirashi yace "kana ina Ibrahim" ahankali Baba yace "Baffa baran iya agabana adauki y'ata akaita gidan wani ba, just do the needful on my behalf nariga namata addu'a jiya nabata abinda zan bata but I can't do this" shi kanshi Baffa saida Baba ya ashi tausayi badan komi ba saidan yasan yanda Baba keson yaranshi ahankali yace "be strong Ibrahim kamata addu'a sannan kasan cewa aurar da diyarka da ranka da lafiyanka ma rahama ce na ubangiji Ko sama ko kasa baa ganshi ba Baffa yadau saya yakirashi yace "kana ina Ibrahim" ahankali Baba yace "Baffa baran iya agabana adauki y'ata akaita gidan wani ba, just do the needful on my behalf nariga namata addu'a jiya nabata abinda zan bata but I can't do this" shi kanshi Baffa saida Baba ya ashi tausayi badan komi ba saidan yasan
Chapter 58 · 0% Book details