← Book details Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 93

Sashe 1

Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry WordDocument 0Table Data Normal Default Paragraph Font Normal Table No List SPARKLES OF AFFECTION DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI NOTE: INTOXICANTS ARE BAD FOR THE HEALTH, THEY CAUSE A LIFE FULL OF MISERY, SAY NO TO DRUG ABUSE. EPISODE 1 Wuraren 1:30 na dare yay parking motanshi wata mahaukaciyan faran Benz gaban wani babban club wanda da kyar yasamu yay parking motan kasancewa yau Friday yau mutane na zuwa club sosai dan weekend start yau gobe ba aiki hakama jibi, dudda girman wajen parking na club din yayi girman wani kauye hakan baisa yasami space ba tsabagen motocin dasuke nan sa a ma yayi yana zuwa wani mota na fita saisa da awajen street din layin zaiyi parking, kashe mota yayi yafito, wani kyakkyawan dan saurayi ne fari dashi mai suffan fulani fulani da akalla zaiyi 34-35 years yana sanye da jeans da riga masu kyan gaske designers, yamaida motan yarufe yafara tafiya yana duba wayanshi dayaji sako yashigo yana dubawa yana tafiya zuwa entrance din shiga dawasu jibga jibgan security hudu ke wajen da bindigogi da bakaken kaya zaka dauka basamudaye ne suna ganinshi kai tsaye suka mammatsa suna gaidashi. Welcome sir gyadamusu kai yayi yawuce yashiga ciki, wani lafiyayyen security door ne awajen dakana gani kasan wannan ba anyhow ur common club bane dan ita kanta kofar abin kallo ce. Security door din ne yay magana yace welcome ur access card please dan gajeren tsaki yasaki yana tura hannunshi a aljihu yace I hope ban manta da card dina a mota bama yay maganan yana karasa tura hannun aljihu luckily yaji katin yaciro ya manna jikin kofan da nan da nan tai acknowledging katin kofan tace Welcome to Xperince kofan yabudu yashiga ciki, wani kalan hadadden club ne da gabaki daya baimada naija settings, kashiga ciki zaka dauka kana asalin kasar waje ne, duk wani wanda ya isa a club din nan zaka ganshi har yau ba ayi irinshi a Abuja ba, matane a tsaye a stage strippers suna poll dance waka na tashi, ga maza ga mata wasu a zazzaune wasu a tsaye ana rawa ana spraying dollars kowa na having good time kawai, masu shan giya nayi, masu shakan cocaine nayi, ga customize azul na yawo ta ko ina ana kaiwa wayanda sukai ordern su, gawasu kalan shisha da babu irinsu a nigeria anan xperince ne kawai ake samu, ga vape anasha suma, idan kashigo club din nan kai karan kanka kasan ana barin kudi, ga security guys daban daban in different corner and spot tsaitsaye da communicative devices a kunnensu kagansu zaka dauka gumaka ne kaman basa numfashi sabida yanda suka tsaya kikam akwana daban daban, wucewa yayi yahau lift zuwa second floor, direct gaban wani office yayi da wasu kattin security guda biyu ke tsaye awajen kai tsaye yakallesu yace Pablo na ciki? Cikeda girmamawa sukace yes sir yana ciki direct hannu yasa yabude kofan yashiga ciki batare dayay knocking ba, wani kalan mahaukacin office ne dayake nan kaman nawani shugaban kasa ga sanyin AC dake tashi aciki kaman kankara, wani kyakkyawan guy ne zaune akan kujeran cikin office din yana sanye dawani Armani white shirt da short nashi daya tsayamai iya knees nashi, kafanshi sanye dawani white nike socks mai tsayi yasaka wani black customize Dior sandals na maza dayay complimenting kayan jikinshi yana aiki da Mac book din dake gabanshi yana typing dasauri dasauri yatsunshi kaman machine idanunshi nakan laptop din har lokacin bai dago yakalli wanda yashigo cikin office din ba, hakan yasa wanda yashigo yaja kujeran dake facing nashi yazauna yana kallonshi kaman wanda yaga wani abu dabai taba gani ba, tundaga kan kafafunshi dayake iya hangowa dan transparent glass office table ne awajen yake kallo harzuwa kan yatsunshi dayake typing dasu, Pablo nada wani kalan yatsu dogaye masu kyau yanda yakeda tsawo haka yatsunshi keda dan tsayi, dogone shi sosai fatanshi baki ne irin baki sidik din nan, ko kadan baida rama wani kalan full gallant man ne dayakeda jikin every women dream, yanada broad fashashen kirji da abs kana ganinshi kasan wannan gym product ne dan he s really working out and it s so obvious, yanada wani kalan lips pink yirrrr sosai abin sai yawani kalan haska black face nashi ga dogon hanci kaman kan biro daya bama face nashi wani kalan definite look, yanada manyan fararen idanu dakuma cikan gashin gira black sosai, yanada gashin saje gyararre mai kyau dayakai zuwa gemunshi dayadan tara gashin gemun kadan kuma acike black dake shinning tsabagen jin gyara, yanada cikan gashin suman kai dasuke nan a kwance kanshi wani kalan wavy hair ne dake shinning sosai suka karamai kyau sai kunnenshi daya a huje yasaka wani dan karamin circled earring na gold guda daya, shi kanshi dan saurayin dake kallonshi wani zubin mamaki yake dan inda ace Maheer mace ne yanda samari zasu dinga layi hala tundaga gidansu har bakin anguwa gashi Allah yamai wani kalan mahaukacin farin jini da kwarjini sai kuma uban bakin hali da murdadden hali da Allah yamai. Batare daya janye idanunshi dagakan abinda yakeyi ba cikin wata kalan murya dake nan adikile irin muryan nan na no nonsense person ba wasa kokuma fara a yace how is my shipment Nas? Firgigit saurayin daya kira da Nas ya farga daga duniyan tunani dakuma kallon Maheer dayake yadan sosa kanshi yace I spoke to the captain gobe around 1500hrs zasu iso port na lagos so anything jibi shipment dinmu zai iso nan I assure you Escobar! Sai a sannan yadago kanshi ahankali yadaurasu akan Nas tareda folding hannunshi a kirji kaman mai nazarin wani abu, murmushi Nas yayi yajaye idanunshi da dan sauri daga kallon da Maheer kemai yakalli about 40grams na cocaine dake kan table din da akai packaging ga wata yar karaman farin roba da aka zuba cocain yar kadan aciki taster yakai hannunshi yadauki yar roban yana budewa yace coke din nan fa Pablo? Na waye ? Danne hancinshi daya yayi yashaki cocaine din jikinshi nawani kalan tsuma yana kyarma yace Ya Allah! Ya maida roban yarufe ya ijiye yana dan mika yace amman wannan coke din wacce ta iso jiya ne daga Mexico ko dan wlh tayi dadi, har cikin bargon kashina najita, Wallahi tasa kyankyasan kwakwalwata sun watse dukansu sun fara tafiya suna gudu kaman an watsa musu fiyafiya yay maganan yana murmushi yana daukan roban yana kokarin kara bude roban ya shaki na biyu Maheer yamai wani mugun kallo dayasa ya rufe ya maida ya ijiye roban dasauri yace you don t get high on duty nasani Oga! Cikin wani kalan karisma Maheer yace good sannan yacigaba da aikin dayake yi daidai nan wata waya kirar iphone 14 pro max amman customize na gold dake kan table na wajen tashiga ruri kallon screen din Maheer yayi saikuma yadauke kanshi yacigaba da aikin dayakeyi hakan yasa Nas da kanshi yadan fara juyawa sabida yar kankanuwan coke din daya shaka yakalli screen din dan murmushi yayi yakalli Maheer yace wai yaushe Boss zata dawo ne ? Batare da Maheer yakalleshi ba yace bakada number ta ne ? Dasauri Nas yace amman ai the whole empire ansan kaine favorite nata dan haka nasan tafada maka batare daya kalleshi ba yace tashi kabarmin office dina dasauri Nas yace Boss is obsess with you wlh, you yelled at her, imagine you even Bosses her around Pablo kaman kaine Mai empire dudda dai nasan you guys are partners in business yanzu but ai ita takawoka kaman yanda takawomu muma what s so special about you dakai kadai takeji take kuma gani dudda akwai maza dai dai sama da maza dari biyu dake mata aiki banda external ones dake kawo Mata hari ? Yay maganan yana kallon Maheer dayay kaman baimasan wani na magana awajen ba, jaye idanunshi yayi yana kara kallon wayan da kusan this is the fifth call yake shigowa wayan kenan daga same number dayay saving da Hajiya, knocking kofan akayi hakan yasa Maheer yadago kanshi batare dayay magana ba yadanna wani boturi akan kujeranshi hakan yasa aka bude kofan aka shigo Manager club din ne yashigo yana sanye da suit black looking smart, cike da girmamawa yakaraso cikin office din yagaida Maheer yace Sir we need XTC (Ecstasy akafi kiranki, ko methylenedioxymethamphetamine MDMA) saikuma Liquid X (Gamma-hydroxybutyrate GHB) duk angama da wayanda aka fito dasu yau, kusan guest namu na yau yafi na kowani Friday dasauri Nas yace ba last dose of Liquid X aka fito dashi yauba ? Ahankali Maheer yamike tareda jaye kujeran dayake zaune kai baya, bindigar dake kan kujeran kiran Glock 17 Gen 4 yadauka yasoke abayan wandonshi sannan yafara tafiya kaman wani sarki da isa da takama dasauri suka biyoshi abaya kaman fadawa bude office din yayi yafita yahau stairs duk suna biyedashi zuwa sama wanda nan ne supply room na komi yake a club din dakuma kitchen, kwali biyun XTC yabawa manager yace lemme make the Liquid X come back in the next 30min dasauri Manager yace da kanka yallabai zaka hada mana yau ? Murmushi Nas yayi yace chemist kake gani anan murmushi Manager yayi yawuce yafita shikuma Maheer yay wani kitchen dakeda fadi sosai kana ganin kitchen din kasan kwayoyi kawai ake hadawa awajen wani black apron yadauka yadaura asaman kayan dake jikinshi yadauki tukunya yana tara ruwa hakan yasa Nas yasami waje yazauna kan kujera yanabin Maheer din da kallo danshi ko zaa kasheshi dudda shima ya dade a harkan amman bai iya hada daidai da burkutu nan nan ba, Maheer, Maheer sheggen yaro kake gani awajen nan saisa baya ganin laifin Boss data gama mutuwa akanshi dudda suna boyewa but yasan akwai something that is definitely going on tsakaninsu zai iya rantsewa cin juna suke dan Boss tai Kane kane akanshi saisa har yau baitaba ganin Maheer da wata budurwa aduniyan nan ba dudda kusan 30yrs kenan dayasan Maheer, bayama mata magana apart from Boss, ga yaron shegen kwaro ne duk randa Maheer yabar business din nan to empire din nan ta tashi aiki wlh dan kasuwan mutuwa zatayi mut ko abinda yasa Boss keji dashi kenan oho dan Maheer shine business din nan business din nan shine Maheer, ba abanza akamai lakabi da PABLO ESCOBAR ba the
Chapter 1 · 0% Book details