Sashe 75
Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jikinta yafara, arayuwanta gabaki daya inda ace za'agayamata cewa da girmantan nan shekaru arba in da shidda, da kudinta din nan da ajinta da mulkinta zata tsaya jikinta narawa tana tsoron yaro dan Shekaru talatin da biyu bazata taba yarda ba, wani kalan mahaukacin tsoron Maheer ne gashigeta sabida vanda taga fuskanshi tama kasa magana sai bari kawai da jikinta keyi., da sauri bakinta narawa sosai tace "ka. k. ...kayakuri Pablo I had to do it, I don't know koma wacece but tazo tanason rabani dakai warn her" Cikin wani irin kakkausan murya Maheer yace "how dare you speak to my woman like that!" Chak Hajiya ta tsaya tana kallon Maheer, dan tunda aka fara case din nan sai yau ya yardan mata vana ganin wata yana tareda wata so dagaske ne yanzu ba zargi ba ko zato budurwa yayi da gaske, wani tukukin kishi ne yazo mata sai kuka tace *Pablo ni kake gayama kanada your woman then what am I to you eh? What Sam 1? Pablo i love you with all my life with everything I have and everything that beat inside me, koma waye wanna kake tareda ita fazo tashiga tsakanin mu, trying to come inbetween us and seprate us don't you see that"? "There was never us Maryam!" Maheer yay maganan cikin kakkausan murya yana kallonta da idanunshi dasuka kankance sukai ja, yace "I've never loved you bantaba sonki ba!" Dum! Dum! Dumdum gaban Hajiya ke bugawa tana kallonshi kaman zucianta zai fito ta idanu, cikeda zuciya Maheer yace "I know you picked me up from the street" yadanyi shiru tareda lumshe idanu na kusan 5secs sannan yabude idanunshi yazuba akansu yace "thank you for everything dakikamin in the past kawowa yau but dagayau I am out!!" Wannan karan saida Hajiya tadan zabura takai hannunta saman kirjinta ta dafa tana kallonshi yace "yes Maryam Lam out, Maheer is out, I don't want you nor your business or empire I am out! Totally out!!" Duka maganganun bakin ta Hajiya tahado da kyar cikin wata kalan murya kaman na wanda zai shide tace "Paaa. ..b....lo" wani kallo yamata yace "I don't want this life dakika bani, I'm not and I was never proud of this life you choosed for me" vadanyi shiru tareda lumshe idanu na kusan secs sannan yabudesu yasake zubasu akanta yace " don't want to blame you for anything about my past, I hate blame game, I love owning my shit, but moving forward dagayau I want to be the one that will figure out my life, reshape my life, find my purpose, my calling, and live my truth my truth Maryam, I want peace not this" yanuna ita da gidan da hannu yace "I want Islam not this, I want janna not this! I am Out for good!" Yana maganan yajuva fuuu azuciye bayan ya tsugunna yadauki wayanshi yawuce closet. WALLAHI DUK WACCE TAKARANTAMIN LITTAFI BATA BIYABA BAN YAFEBA. CHAT ME UP DAN SHIGA GROUP 07012181461 Riga da Wandon dayazo das gidan dudda tun jiya kayan ne ajikinshi haka yakara daukansu yasaka yabude kofa yafito ko kallon inda Hajiya take baiyiba yawuce kofa yabude yafice harya fara sauka stairs kawai yaji ankamashi tabaya hakan yasa ya tsaya chak, wani kalan dukawa Hajiya tayi takama wandonshi gam gam da kafanshi tana kuka tace "na rokeka da girman Allah kada karabu dani Pablo, karufamini asiri kada ka watsamin kasa a ido, nadaukeka kaman dan da nahaifa ne tun kana shekara takwas fa tayaya kakeson na iya rayuwa rana daya kace karabu dani, naji na yarda u are out of business din bakason harkan empire din amman dan darajan Allah Pablo kada karabu dani ninefa ninefa, your mommy" lekowa duk su Nas sukayi jin kukan Hajiya wiwi wh kaga Hajiya zaka iya mata kuka dan tausayi, Maheer jiyayi zuciyanshi ya dake tausayin ma yadaina jinshi all because of abubuwan data gayama Yasmeen baimasan tayaya zai tunkareta ba ita yake tunani ma not all this things happening, kafanshi yakalla data rirrike babu alamun was akan idanunshi yace *cikani" girgizamai kai Hajiya tayi tana wani irin nishi tace "Pablo ni nine yau zaka rabu dani sabida kasami wata budurwa dakakeci eh"? Cikin bakin rai da bakin zuciya dan shi daman bai iva fushi ba yace "yes! And I wanna go to her now and begged her cus I know she's crying sabida abinda kika gayamata my baby is way too fragile" wani kalan kallon Maheer Hajiva keyi a idanu dama haka akejin kishin masoyi, nuna kanta tayi cikeda wani kalan siga na ban tausayi tana lankwashe kai tace "Pablo ni? Ni kake gayama zakaje ka roki wata agabana, fragile baby, are you saying she is better than me"? Shima yana kallonta dan zuciyanshi ta bushe kayau yace "she's better than you in every aspect of komi! She's a perfectionist! She's a rare gem! She's the only treasure dana samu arayuwana in 32yrs of my life, so let go off my leg now before I lose my cool Maryam" wani baki baki Hajiya takeji tundaga zucianta har zuwa bakinta da wuyanta vanda Maheer ke yabon koma wacece yasa taji inaaa tana wani kallonshi tace "koma wacece Pablo ko ita wacece, na rantse maka da girman ubangiji duk wanda yace zai shiga tsakanina dakai ko rabani dakai aduniya sainaga bayanshi and na rantse da Allah saina kashe yarinyar nan" wani kallo Maheer yama Hajiya dan sai yanzu ne yamata asalin kallon tsana vace "I would've burn you and burn down duk wani abinda kika mallaka to ashes" yay maganan yana fizge kafanshi ya kabarda hannunta yashiga tafiya dawani kalan gudu Hajiya tashiga binshi tana kuka sosai tace "Maheer, Pablo, Pablo ina zaka" ko kallonta baiyiba yawuce yafita tamike tsaye tabishi waje dagudu tana kuka sosai kafin ta iso yawuce yashiga motanshi ta gidan yaja yabar gidan kowa kallonta ake ma'aikatan gidansu gain sunyi fada sosai Hajiya ke kuka tace "wh, wh vau dinan ba gobe ba saina kashe yarinyar kaje ai na makala tracker ajikinka idan kasan wata bakasan wata ba koni ko ita ne yau" tai maganan tana share hawayen ta tajuya tawuce ciki kaman wacce tagama haukacewa wato babu ciwon dayakai kishi zafi aduniya. Wayanta tadauka tana duba app din tracking device din tana gain inda take tafiya tawuce bayi ta wank fuskanta tass tafito tashiga closet tashiga shiryawa cikin was arniyan lace masu tsada tazauna ta chaba makeup tasaki gashinta ta gyara ta tsaga tai styles ta dauki jakan ta na LV da takalmi tafito bayan tasa dark shade kaganta saika kara kallonta Hajiya akwai kyau irin sun farin First Ladies gareta fa. Wani kalan mahaukacin gudu Maheer yake akan titin saida yabuge motanshi ma amman luckily baiji ciwo ba wh babu abinda yake sai fargaban Yasmeen baitabajin toro ko shakkan Yasmeen ba sai yau yanzu mezaice? He can't ever lie to his wife and kuma bazai taba iya gayamata zancen Hajiya ba, Innalillahi wa innailaihi raji un yafadi ahankali. CHAT 07012181461 Budemai gate akayi ya shiga da moan mai gadinsu na tambayanshi lafiya hope baiji ciwo ba gain gaban motan, parking kawai yayi yay shiru yakifa knshi kan sitari, yadade ahaka kusan 10min yayi sannan yabude motan yafito gabanshi faduwa kawai yake daidai shima Hamad yashigo gidan hakan yasa ya tsaya yabi motan Hamad da kallo, parking Hamad yayi yafito ranshi ahade dan fushi yake sosai da Maheer dayabar Yasmeen a school ko kallon Maheer din baiyiba yawuce side dinsu Maheer yabishi da kallo amman bagashi. yake yanzu ba yafara tafiya ahankali zuwa side dinsu. Tsayawa yayi agaban kofa kaman irin yaron dayay laifi dinnan yana tsoron shiga daki kusan 5min yabata kafin yatattaro kuzari yabude kofan yashiga wani lafiyayyen kanshin turare ne yamai sallama da sayin AC dakin agayre tsaf babu kowa ciki, dinning yakalla this is 8 nasafe amman babu abinci kan dinning da alamu ma bata fitoba jiyayi his heart is aching, ahankali yashiga tafiya zuwa sama gaban dakinta ya tsaya yakara jim yakasa shiga kusan 5min yasakeyi awajen kafin yakai hannunshi yadaura kan handle . ahankali yabude koan zaune yaga Yasmeen akasan dakin kan dadduma ta jingina da gado tana sanye da pink hijab idanunta sun kumbura suntum sunyi luhu luhu sunyi jazur tana wani irin kallonshi batako kyafta idanu. Bala'in faduwa gaban Maheer yayi ganin idanunta ya tsaya chak jikin kofan yakasa shigowa yakasa fita yakasa magana saima dauke idanunshi dayayi daga kallonta dasauri -yasakevin shiru yana tsaye jikin kofan kusan mins ganin batacemai komiba yasa yajuya jiki asanyaye zai fice daga dakin babu tsoro ko wani dari dari ko kwana kwana Yasmeen tace "Maheer!" Chak Maheer ya tsaya ko motsi yakasa yi, tashi tsaye Yasmeen tayi ahankali takai hannunta t asake goge hawayen dasuka zubomata tanajin wani kalan kishi da ciwo aranta dabata tabaji ba ta tako ahankali zuwa dab dashi tana kallon bayanshi, anatse tace Maheer yasaki hannun Yasmeen yawuce zuwa window nan falon sama yadaga labule ya leka Hajiya yagani tsaye a compound dinsu rikeda wani bucket da sanda tana bugawa tana. ihu tana kiran sunanshi maigadinsu nafama da ita wani kalan lumshe idanu yayi tareda daura kanshi jikin bango tayaya tabiyoshi nan? How did she locate here? Tasa tracker a motanshi ke ko wayanshi? Jin yanda take buga bucket tana shouting tana kiran sunanshi a compound yasa yajuya dasauri yashiga sauka kasa kafin ta taramai duka mutanen estate dinnan danba karamin aikinta ba tunda yanzu tadawo mahaukaciya. Daidai yabude kofa yafita Hamad nafitowa shima Baba biyeda shi, Maigadi gain Pablo yace "yallabai wanna matan kawai tazo tai parking awaje tafado gidan nan tadauki, botikin wanka na dake bakin kofa tashigo tana hun kiran sunan ka kaman mahaukaciya" daidai lokacin shima Dan yafito dan wanka yake abayi shima yaji ihun, sosai Hajiya kebin kowa da kallo Maheer yakalleta ido cikin ido yace "wat are you doing here? Kibar gidan nan" wani kalan kallo Fajiya tamai saikuma ta tuntsure da dariya sosai kaman ta haukace tace "are you suprise to see me?? But bama wannan ba who do you think u are Pablo dazaka bani umarni yanzu nabi bayan kacemin u are out karabu dani"? Da idanu na kisa da kallon da Maheer kema Hajiya daya kasheta, tabi gidan da kallo tace "wato Dan kaima kana nan, ina budurwan