Sashe 34
Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hudu da karnukan wani kalan fashewa tayi da kuka tasake chukuikuyeshi sama da nada hawayen datakeyi na sauka akan wuyanshi yana gangarawa cikin riganshi, every drop of warm tears nata kaman yana kara mishi jin wani abune gameda ita aranshi, baisan lokacin da cikin wata sanyin murya kaman ba nashi ba yace sakeni makemai kafada tayi still tamaki bude idanun cikin kuka da murya kaman na yarinya tace nika rikeni wani kalan zirrrr yaji jikinshi yadauka jin muryanta akan wuyanshi, murya chan kasan makoshi yace why is that ? Cikin kuka kasa kasa tace you are my savior! Amsa maganan kanshi yayi hannunshi sukahau shocking ahankali yamike tsaye chak da ita yakalli karnukan dake kallonsu ahankali yace are you scared? Fuskanta har lokacin na makale awuyanshi tace wani kalan soft cool ijiyan zuciya yasauke shi kanshi he can t explain what he s feeling right now, kallon karnukan yayi yace Kikito, Robit and Lucy go, go, go yay maganan yana dan shuresu da kafa dasauri suka tafi juyoda kanshi yayi yakalleta yace can you let me go now sun tafi awani kalan hankali taciro kanta daga wuyanshi yabita da kallo bin duka wajen tayi da kallo ganin babu karnukan yasa awani kalan hankali tajuyo da kanta takalleshi hada idanu sukayi itada Maheer dake mata wani kallo kaman yaune yafara ganinta aduniya, faduwa gabanta yayi batasan meya faruba but kaman idanunshi sun hana nata motsi samin kanta itama tayi da zubamai idanunta da ruwan hawaye yacikasu sosai eyelash nata sun jike sabida kuka tana kallonshi dasu, tunda tazo gidan nan yaune rana na farko datasan ta kalli fuskan mutumin nan da kyau he is super handsome! Tunda Allah yayota bata taba ganin namiji kyakkyawa irinshi ba. Pablo! Kaman daga sama sukaji muryan Hajiya arude Yasmeen tashiga kokarin sauka daga jikinshi tana kallon Hajiya arude gabanta na faduwa, batare daya saketa ba yana kallon fuskanta ko gezau baiyiba yace ina zaki bakisan akwai ciwo akafanki ba dawani kalan sauri takalli kafanta sai alokacin taga jinin daya diddiga awajen dan juyowa yayi yakalli Hajiya dake kallonshi idanunta sunyi jazur sannan yaduka yazaunar da ita kan swinging chair din kaman wata yar yarinya yana kallon fuskanta, sauke kanta tayi kasa takasa kallonshi sai yatsunta datake wasa dasu, jaye idanunshi yayi akanta da kyar ya kwalama Dan kira. yes sir Dan ya amsa da sauri yazo garden din, tsugunnawa Maheer yayi agabanta yakai hannunshi ahankali yakama kafarta dasauri ta kalleshi shima kallonta yayi bai damu da dattin da kafan yayi ba ga duk jini yasauke idanunshi daga kanta yajuyo yakalli Dan yace get me first aid box I think this stubborn gurl tataka wani abu dasauri Yasmeen takalleshi jin yakirata stubborn girl shima dagokai yayi ya kalleta, watsamai harara tayi kasa kasa tareda turomai baki, dauke kai yayi daidai Dan yakawo first aid box din, dasauri Hajiya tazo wajen hannunta takai azafaffe zata dauki kafan Yasmeen dake kan cinyanshi tace kabari I will clean up the wound for her t you dare touch her! Maheer yafadi da kakkausan murya, chak Hajiya ta tsaya, hanyar shigowa garden din yanuna mata da idanu strictly yace ki bar nan kallonshi Hajiya tayi da mugun mamaki ganin kallon dayake mata yasa tawuce fuuuu tafita, murmushi ciki ciki Dan yayi kawai yawuce yafita shima, hakan yasa yadauki spirit yabude tareda dago kanshi yakalli fuskan Yasmeen din da kanta ke kasa yace ke bakijin magana ko dago idanunta tayi ahankali takalleshi, hawaye ne suka cicciko idanunta cikin wani kalan murya tace mesa bakace natafi gida ba spirit din yakai yashiga wanke ciwon dawani kalan sauri takai hannunta kan kafadarshi tace washhhhhhhh chak ya tsayarda abinda yake yakalleta hakan yasa dasauri tazare hannunta daga shoulder nashi, cikin wata kalan murya yace this should be the last time zaki kara taba jikina M SHAKUR EPISODE 3 KINASON KIYI MAGANA DANI M SHAKUR OYA DANNA LINK DIN NAN wa.me/+2347012181461 Gyadamai kai tayi like a little obedient girl idanunta na ciccikowa da kwalla kaman zai kaimata duka yace wat? cikin muryan kuka dake taba zuciya tace to yaushe zakasa amaidani gida please zare idanunshi yayi yamaida kan kafan, batare daya kalleta ba yana kallon dan stick ne haka yashiga kafanta, kafanta yay taushi da yawa ne dan normal normal stick din nan saidai kafa ta karyata bata shiga kafa ba, daukan wata yar karaman surgical scissors yayi ahankali kaman baisan tai magana ba, cikin wata kalan murya mai sanyi Yasmeen tace dan Allah kamin magana ba dan ni ba dago mayun idanunshi yayi yazubamata saikuma yadauke idanunshi ya maidasu kan kafan yana kokarin cire tsinke yace my policy has always been I don t forgive, babu wanda yatabamin abinda Babanki yayimin, nasaki kannenki but decided na rike ki as his punishment dasauri Yasmeen ta kalleshi daidai yana zaro tsinken fashewa da kuka tayi sabida zafin dataji zata kwace kafan tace ayyyyyyshhh zapiiiiii rike kafan yayi gam yazare tass ya yar sannan yasake daukan spirit yace I don t know how long zan ijiyeki anan all I know is harsai babanki yay nadaman taba Pablo Escobar, naga dama ma har abada yagama ganinki! Dasauri takalleshi daidai shima ya dagokai ya kalleta, fashewa da kuka tayi sosai tana girgixamai kai kaman wata Nanah tace dan Allah kayakuri kasa amaidani gida please kayakuri, don t keep me here forever dan Allah yana kallonta batare daya cire idanunshi daga kan nata ba yace tell me maisa kike ganin zanyi compromising policy nawa da principles dina akanki? No one touches Pablo and go unpunished, so why do you think zan hakura and listens to you sabida kin rokeni ?Yakarashe maganan yana daukan bandage dan rufe kafan, shiru tayi tana kallonshi da yanda yake rufe kafan nata da bandage yana komi ahankali sabida kada taji zafi, ahankali tace because you are a good man! Chak ya tsayar da abinda yakeyi batare daya kalleta ba, hakan yasa cikin sassanyar murya mai bala in dadin ji tace you are you good man! You are kind hearted, behind this hard wicked face naka lies a beautiful soul, you are not wat you think you are Maheer! Tadanyi shiru jin yanda takira sunanshi tana mamakin yanda ta haddace sunan akanta dagajin wannan Dr Hamad din yafada, cikin sanyin lafazi tace Maheer na nufin jarumi, someone that is brave, bold, wise, courageous, clever, genius, skillful and above all kanada kirki you saved me countless times tunda tafara maganan ya tsayar da abinda yake bai kalleta ba, baiyi motsi ba, baikuma cigaba da abinda yake ba, babu wanda yataba gayamai kalaman dasuka taba shi suka sosa zuciyanshi kaman yarinyar nan tunda yake aduniya, ganin yanda yay freezing yasa gently tace ranan dana sume u didn t left me there ka watsa mini ruwa na farfado, ranan da hannun rigana yakama wuta a kitchen you saved me from getting burnt, when I got sick ka kiramini doctor, yanzun nan da dogs suka biyoni you saved me, and look u are still saving me yanzu haka tanuna kafanta da yatsa dayake kan kafarshi ahankali cikin wata kalan tattausan lallausan murya tace will you please let me go kaji ? Hadiye duk wani abu dayakeji yayi dan baison koda wasa tagane wani yanayi da kalamanta suka sakashi ciki yadago idanunshi yazuba mata wani matsiyacin look sak Pablo dinshi yace I might but kinsan inhar nabarki kika tafi you will forever be indebted to me, sannan you will pay back the favor when the need arises dawani kalan sauri ta gyada kanta tace wlh wlh na yarda inhar zaka barni nakoma gida I will forever be indebted to you, kuma kowani favor kakeso zan maka I will repay your kindness I promise tasaki wani murmushi dayasa yaji gabanshi yafadi dasauri yadauke kanshi, yasa hannunshi yadauke kafanta dagakan cinyanshi ya ijiye akasa zai mike da sauri Yasmeen tace yo yaushe zakasa amaidani gida ? Juyo da idanunshi yayi yazubamata dasauri ta sauke kanta kasa dan wani iri yanzu takeji idan yakalleta, murya chan kasa kaman batashi ba yace I will think and evaluate my decision tukunna murmushi tayi daya mata wani kalan bala in kyau duk yana kallonta ahankali yace can you walk ? Dasauri ta yunkura ta tashi kara kadan tasaki. Aaaashhh alamun taji zafi dasauri Maheer yace what is it ? Dan kallonshi tayi yanda yay maganan da so much care, girgixamai kai tayi tace bakomi takoma tazauna sai yanzu kirjinta kemata zafi kallo daya yamata yadan lura dasauri yadauke kanshi yace ta ina kikai escaping ? Dan kallonshi tayi saikuma tasauke kanta akunyace tace ta window Gyadamata kai yayi yace yayi kyau, can u walk ? Tashi tayi this time around ahankali tafara tafiya tanadan dingishi saikuma ta tsaya takasa kallonshi, kaman wanda baiso yatako zuwa gabanta, wani kalan faduwa gabanta yake batasan lokacin data fara fidgeting ba, gently ya matso dab da ita dawani kalan sauri ta runtse idanunta ahankali gamgam yana kallon fuskanta da yanda tayi yaduka yadauketa dasauri ta manna fuskanta akirjinshi cikeda bala in kunya tana numfashi dasauri dasauri, tafiya yafarayi da ita ahankali, sundanyi tafiya da dan nisa kadan sannan tabude idanunta kadan kaman munafuka takalleshi yanda yake kallon gabanshi yana tafiya rikeda ita kaman ba abu yadauka ba, bata taba ganin kyakkyawan namiji kamanshi ba wlh yanada bala in kyau, hakanan kawai yanda yake kula da ita wannan halin nashi na yanzun nan yanuna miki yanada kirki yanzun nan yanuna miki shi dan iska ne dan mafia, wannan soft and hard yanayin nashi nawani kalan burgeta, yanda yaki yarda yanada kirki abin amazes her, she has never seen a man mai kalan halinshi da yanayinshi ba, kowa so yake ace yanada kirki amman shi bandashi, kunyan yakeji aga good side of him, what a strange man karap suka hada ido ya zubamata mayun idanunshi dasauri ta kulle idanunta wani kalan mugun kunya yakamata kaman ta nutse akasa sabida yanda yakamata tana kallonshi, girgiza kai kawai yayi yacigaba da tafiya da ita suka shiga falo, Hajiya na zaune sai bambami take da kafa a falo tabi Pablo da kallon ganin yanda yadauki Yasmeen a hannu tai lamo ajikinshi yawuce da ita corridor batare daya kalleta ba. KINASON KIYI MAGANA DANI M SHAKUR OYA DANNA LINK DIN NAN wa.me/+2347012181461 KYALKYALIN KAUNA