Sashe 57
Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
CP yakama Pablo yakama shine amatsayin mai saida kwayoyi daya kamamai yara dan yasaki kwayoyin shi abin yayi kadan, inaso CP yakama Pablo yahadamai badakalar da Pablo saiyayi life imprisonment gabaki dayan rayuwanshi zai karike a gidan yari, inaso nasa CP ya tsani Pablo sama da kowa da komi dava taba tsana aduniya, and idan inason cimma burin nan dole saina bari ya auri yarinyar sundan rayuwa kadan, kasan maivake nufi idan CP yazo yagane waye ya aurama diyarshi, first born dinshi? Trust me CP saiyayi duk abinda zaiyi yaga Pablo rot in hell" dariya dukansu sukayi tare Adamu yay wani kalan zama kaman sarki yadaura kafa daya kan daya yace "and daganan haka zan dawo nine komi na Hajiya, na mallaketa tass, nine zan dawo ruler of the empire, kudin da komi yadawo hannuna, kuma babu wanda zaisan nine nay tipping both Hajiya da CP dan kai zansa kayi kaman yanda har yau babu wanda yasan nine nai tipping CP akan shipment din su da CP ya kwace dahar yay leading yay kidnapping yaran, daga Hajiya har Pablo babu wanda yasan nine, Pablo baiyi tunanin ina tare da Hajiya akan gado yafada mata ga randa zasu iso ga time nikuma nakiraka nasa kaje kanemi mai bara atsakiyan kasuwa ka aika sakonda wayanshi and look abinda successful plan dinnan nawa da brain dina yay yielding gashinan am about to end Maheer forrr goood, dudda alokacin naso yayi asara ne akama kayansu direbobin su bada information dinshi azo akamashi but something even better yafaru huhuhuuu" kwashewa sukai da dariya mikewa Adamu yayi yace "kaje kacigaba da binsu kada kasake su kamaka, kullum kadinga bani info Allah yakaimu bikin Ipy tashi kaje zan tura maka was kudi masu nauyi idan gari yawaye" tashi Jarida yayi yana dariya yace "godiya nake yallabai saida safe" yamai sallama yatafi. Yau duka duka bikinsu saura kwana uku tun bayan ranan dsukaje orphanage din nan basu kara haduwa ba Sunday kuma daya kamata yazo but Baba bai fita daga gidaba gudun fitinanshi vasa Ammi takira Yasmeen tacemata tagayamai karyazo text message Yasmeen tabama Farida wayanta ta tayata yimal. Yasmeen tayi kyau kaman ba itaba itada Sa'a gyara ake musu nakin karawa gyaran jiki, yau akaje yima Yasmeen jere, Baba da Baffa sun mata kavan daki na gani na fada, bedroom duplex ne gidanta kuma ko'ina saida suka zuba kaya suka zuba gadaje " ko'ina gobe akace za'akai kawo akwatin Yasmeen da safe. Itadai Yasmeen bin komi take da idanu tarame sosai tarasa maisa Maheer baya kiranta most times short text messages yake mata shima ba kullum ba, yanda takeji gameda shi kaman zata zare, bangare daya na zuciyanta kuma fargaban auren take tana tunani vanda zatai rayuwa da criminal, tana zaune adaki Farida ta shigo tace "Anty Yasmeen mijinki yaturo abokinshi yana waie wai kie" kallon Farida tayi bamata da energy murya chan kasa tace "jeki gayama Ammi" juyawa Farida tayi tafice bata wani imaba tace "Ammi tace kie" hijabi tadauka har kasa tasaka tasa slippers tafito gidansu jama'a sosai dan yau aka kawo akwatin Sa'a ita bama tanan, bude gate tayi tafita Hamad tagani jngine jikin mota yana sanye da manyan kaya, tana ganinshi taganeshi akunyace tace "ina yini" kallonta yay yay murmushi yabude mota yaciro was manyan jakunkuna guda biyu yazo dab da ita yace "gashi amarya angonki yace nakawo miki" hannu tasa ta karba ahankali tama 2 kasa magana sabida yanda takeji Hamad yayi murmushi yace "to bari naje" gyadamai kai Yasmeen tayi tace "nagode" shiga motan shi yayi yawuce itakuma takoma gida tawuce dakinsu, tana shiga daki bama ta duba kayan ba ta watsar dasu kawai tafada gado tafashe da kuka sosai, bakaramin kuka tayi ba ahaka bacci yay awon gaba da ita. Sa'a tamata tambayur?tana kai hannunta tana sharemata fuska ahankali tace "fadamin menene kunyi fada da Maheer ne"? Girgizama Sa'a kai tayi kafin ahankali tace "a'a kawai" tai shiru Sa'a tace "kifadamin menene to? Meke faruwa"? ahankali tasauke jiyan zuciya tace "Ya Sa'a baya kirana kwata kwata, duka duka sau biyu mukai waya rana na farkon was randa nai dialing number shi da mistake yakirani back, rana na biyu was rannan da Ammi tace nakirashi karyazo dan Baba na gida, wasu yan kananun test message yakemin shima maybe once in a week, baya kirana kaman yanda kuke waya da Ya Faisal" takarashe maganan tana goge hawayen daya zubomata, ahankali Sa'a tace "to ke mekikeso"? Wanna karan duka hannayenta Yasmeen tadaura akan fuskanta tafashe da kuka sosai kana ganin yanda take kuka kasan kawai she can't help it ne cikin kuka sosai tace "ni kawai inaso yadinga kirana, vadinga magana dani, yabani attention, Ya Sa'a duk idan na zauna wlh shinake tunani, banasa kaina amman kawai sai inta tunaninshi yana zuwan mini zuciya, inta tuna komi nashi da yanda yake magana, nakaranta messages dayake turamini sunfi sau miliyan kinsan sau nawa ina yunkurin kiranshi saina daure nahana kaina? Rannan da Ammi tace nakira nacemai karyazo har kuka saida nayi nacemai karyazo har kuka saida nayi sabida I wanted to see him dan nai kewanshi sosal, Ya Sa'a bansan meke damuna ba kaman zan haukace nakeji bansan mesa am even feeling this way ba akan me zan dinga damuwa da wanda bai damu dani ba I don't know what's wrong with me" dudda Yasmeen ta bala'in bata tausayi dan tana mugun son Maheer amman saida Sa'a tai dariya gain batasan soyayya ne ke damunta ba, ahankali tace "Malama nothing is wrong with you face soyayya, Wallahi bala'in son Maheer kike maybe sama da yanda shi yake sonki ba" dasauri Yasmeen takalleta tana tsayar da kukan datake, Gyadamata kai Sa'a tayi tace "yes all this abubuwan nan dakikeji shine soyayya to Allah natuba waye ma bazaiso Maheer ba gaye har gaye, ga kyau ga tsayi ga aji ga gayu ga yanga ga miskilanci kuma wh shima yana mutuwan sonki dan ai naga yanda yake kallonki rannan daya zo wajenku dana fito dake kawai dai baida magana ne baida hayaniya kuma dama mutum mara magana kira namai wuya, amma dai" Sa'a ta dafata tace "Yasmeen you are too innocent sannan har yanzu ke yarinya ce Baba bai baki opportunity kinyi friends ba balle samari saisa bakisan all this things ba yanzu dai shawaran dazan baki shine kada ki nunama Maheer wannan mahaukacin son dakikemai dan zaki sha wahala, yakamata soyayyan namiji yafi na mace yawa so dole zaki zage dantse shi yanuna miki shine yake mahaukacin sonki bake ki nuna naki ba karki wahala besides Kece mace Kece abinso, gaki da bala'in kyau Yasmeen, ga gashi, ga hali nai kyau, ga iya girki ga uwa uba dadin zama babu abinda bazaki iva samu ba idan kinso dan haka take charge of Maheer kema kijamai aji kinashan kamshi kaman yanda yake miki kinajina" gyadama Sa'a kai tayi ahankali, saikuma cikin don yakara tabbatar da abinda Sa'a tace, tace "Ya Sa'a yanzu dagaske son Maheer nake"? Gyadamata kai Sa'a tayi tace "so ba kadan bama Yasmeen, you 3 are hopelessly in love with Maheer, Kodayake ba laifinki bane Maheer ya iya sace zuciyan mace koni Badadan inada baby Faisal ba da haka nai crushing akanshi wh" Sa'a takashe mata idanu daidai sukai ana buga kofan ana cewa waya rufe kota sa'a tawuce falo dasauri tana cewa nine, Yasmeen kasa koda motsi tayi daganan zuwa chan yanzu itane ke son Pablo wannan criminal din da babanta keson kamawa, mutumin dake running drug empire? Mutumin dakeda bindigogi, mutumin dake shan taba, mutumin dakesa ayi kidnapping mutane, mutumin da yanzu haka auren nan nata dayake shirin yi sabida yay threatening zai kashe iyayenta ne, mutumin da is after her family, number druglord a africa gabaki daya, mutumin da shine burin kowani dan sanda yakamashi, how can she fall for a ruthless person a ruthless man like that " how???? tambayi kanta kafin ahankali tace "na shiga uku noooo, bazan iya sonka ba Pablo, bana sonka mistake Ya Sa'a tayi" daga labule Hajjo tayi tace "Kekuma me kika fadi ke kadai adak...." baki Hajjo takama ganin hawaye kan idanun Yasmeen tace "ke tun yanzu harkin fara kukan ahhh lallai amarya Yasmeen" wucewa Yasmeen tayi tafita daga dakin dasauri batare datace komiba dakinsu takoma an kawoma kawayen Sa'a abinci dayawa duka sun hadu sunaci babu yanda basuyi da ita kan tasauko suci ba taki ta kwanta tai shir tunani yamata yawa tana zaune wajen matan dake basu magunguna tashigo tabasu tashaa tasake komawa ta kwanta, wayanta takalla dake gefenta sotake tadauka tabude message din Maheer takaranta kotaii dadi aranta amman tahana kanta tunawa da Ya Sa'a tace sonshi take, runtse idanunta tayi gamgam ta kankame jikinta ji kaman zazzabi na neman kamata ahaka bacci yay awon gaba da ita. EPISODES Washegari harka ya kachame su Yasmeen da agida zasuyi lalle hakanan suka tafi makota sabida akwatin Yasmeen da za'a kawo, duk wanda yaga Yasmeen tayi bala'in kyau amman tai zuru zuru baa kawo komi ansan fargaban barin iyaye ne, ana zana musu lalle kawaye su na rawa lallin Yasmeen bakaramin kyau yamata ba combination na ja da baki amman babu abinda kemata kyau bin kowa take da idanu babu wani wanda keda lokacinta banda Farida shi Baba ma baicika zama gidan ba at all bama a ganinshi sabida mata dasuka cika gidan ana shirin biki. Akwati saiti aka kawoma Yasmeen mai guda 6 dasukaji kaya gabaki daya Maheer baimata abinda zaisa Baba to become suspicious ba kar aga kaman yanada kudi, Sa'a ce ma mai akwati saiti saiti na 6 guda uku guda 18 amman na Yasmeen 6, Ammi bataji komiba saima dadi tasa albarka akayan aka cigaba da sha'ani. 3:00 PM Su Yasmeen sai wuraren 4 suka Su Yasmeen sai wuraren 4 suka dawo gida daki ta tafi da sauri bata kara fitowa ba wuraren 11 Ammi tashigo dakin harta fara bacci tabata tayi hakan yasa tabude ido Ammi tace "tashi muje Babanki na kiranki" tashi tayi tazauna ahankali Ammi tai cupping fuskanta murya chan kasa tace "Yasmeen dan Allah ki kwantar da hankalinki kinji, agarin nan zaki zauna bawani gari ba, ko tari kikayi zamuji, kinajin kewana zaki iya zuwa, to maisa duk kika damu haka kikai zuru zuru? Aure dole ne muddin kina Y'a mace dole zaki bar gidan