Sashe 62
Kyalkyalin Kauna Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
taji gyaran murya, hada idanu tayi da Maheer dake saman bene rike da goran ruwa a hannunshi yana kallonta, anatse yanuna mata kofa flat dinsu yace "go inside" hararanshi tayi cikeda tsiwa tareda dauke kai zaro idanu Maheer yayi vace "na sauko na sameki anan" sake dago kanta tayi ta ballamai harara sannan tajuya tawuce ahankali ta tafi flat nasu tawuce sama alwala tayi tai salla sannan kawai ta kwanta kan tabarman dan babu abinda kemata dadi. Tana waien har akai isha'i ta idar tai shafa'i da wuturi tana kara tuna abubuwan da Ammi takoya mata wanda number shine rike addu'a, addu'a tayi sosai last addu'an datayi shine Allah ka shiryar da mijina saikuma ahakali tace "Pablo" kaman an tsunguleta ta tashi dagakan dadduman dadduma ta linke ga ijive tacire hijabin tacire rigan dake jikinta ta linke ta maida a wardrobe sannan tawuce bayi tana kallon yanda aka jera mata abubuwan ga turarukan jiki da aka hadamata musamman su wayanda tana gama wanka zata fesa ne kafin ruwan jikinta ma yabushe, wanka tayi tadade sosai karkashin shower tana wanka kodan gidansu da bucket suke wanka oho ga ruwan na zafi tana gamawa tazo oho ga ruwan na zafi tana gamawa tazo ta feffesa turarukan sannan tadauki towel tadaura takalli kanta amadubi gashin kanta duk yay lema lema sabida shower ahankali tasa hannunta tadauki combo tashiga takewa tana tuna abinda Maheer yamata dazu adakin da yanda yamata allura runtse idanunta tayi da karfi tanajin was abubuwa namata tafiya ajiki kuna nawani kalan kamata, tass ta combing kan ya keanta tasaka ribbon tai parking ta dunkule bakin gashin bakaramin kyau tayiba bude kofan bayin tayi tafito tawuce sip tabude wani dan gown tadauka na bacci that is simple and decent red ta saka ya tsayamata a guiwa sannan tazo tazauna gaban madubi mai tasha sannan tafesa duk turarukan da mussamman suna akace tadinga amfani dasu da night zokaji yanda dakin ke kamshi tashi tayi tawuce bayi ta ijiye towel din da yacire tadawo zama tayi abakin gado tai shiruuu shikenan yanzu agidan nan zata dinga rayuwa ta bar gidansu kenan? Wai da gaske yanzu tadawo matan Pablo? How? Shikenan tamaza matarshi, hawaye ne suka gangaro mata a idanu dasauri tasa hannu tashare so kawai take taji muryan Ammi dana Nana tai kewansu sai yanzu ma take tuna ita tun jiya biki batasan inda sayanta yake ba ko tabarshi agidansu ne oho, tana zaune nan bakin gado jingina kanta tayi tai shiru gashi batajin bacci ko kadan, kamshin turaren Maheer ne taji yadaki hancinta dasauri tajuyo tana kallon ko'ina adakin gabanta na faduwa tazubama kofa idanu, kusan 2min tana kallon kofan kafin taji antaba koan daga waje dasauri tasauke kanta daga kofan gabanta na mugun faduwa, ahankali aka bude kofan Maheer ne vana shirve cikin bakin suit yana zuba ban kamshi yazuba mata idanu, ahankali yadanyi gyaran murya hakan yasa tadago idanunta kaman munafuka ta kalleshi, hada idanu sukayi shima yana kallonta, sake dauke kanta tayi dasauri, shiru yayi yana kallonta da ko'ina na dakin kafin ahankali yace "zan tafi aiki" dasauri Yasmeen tajuyo da kanta takalleshi kaman yanda yake kallonta wani abu taji yazo mata wuya, ahankali kaman yar little girl tace "wani aiki?" Wani matsiyacin kallo yamata yajuya zai wuce saikuma yajuyo yakalleta yace "drug dealing" was kalan hawaye yaga sun cika mata idanu dasauri yadauke kanshi yajuya tareda jamata kofa yawuce dasauri sauri yasauka kasa yanaji kaman karya tafi at the same time tana kara reminding kanshi yariga ya aureta yanzu he can always come back anytime yakeso yaganta his business needs him, harya bude kofa yafita yakalli wayan dake hannunshi saikuma ahankali yajuya yakoma dakin sama yawuce wanna karan direct yabude kotan dakinta tana zaune yanda yabarta dakinta tana zaune yanda yabarta hananyenta nakan fuskanta tana share hawaye ganinshi dasauri tadauke kai cikeda fushi ta tashi zata shiga bathroom dawani irin sauri yakama hannunta fizgota yayi tafado jikinshi yakai duka hannayenshi ya tallabo fuskanta yana kallon idanunta dahar sunyi ja ahankali yace "why are you crying yanzu"? Hararanshi tayi zata fizge kanta tace "me ruwanka dani"? Softly yace "I have every ruwa dake" sata yayi ajikinshi yafara tafiya da ita har zuwa bakin gadon zama yayi yazaunar da ita ahankali, hannunshi yakai ya goge fuskanta yana kallon yanda take kallonshi, wayanshi yakama hannunta yasa aciki murya chan kasa yace "be using this uhn" yay shiru yana kallonta yanda taki kallonshi vanajin dadin kamshin datakeyi, almost 10 min yayi ahaka sannan ahankali yamike tsaye yawuce fuuu yafita Yasmeen tabishi da kallo wani hawayen a fitowa ko kadan bataso yatafi ficewa yayi yashiga mota yana kal Idon Hamad dake balcony asama na kallonshi kaman ya sauko yarufe shi da duka Dan yaja motan suka fita daga gidan. Da mamaki Nas da Wike ke kallon Maheer daya shigo club din kaman daga sama aka jehoshi Dan biyedashi as usual, da gudu Nas yazo wajenshi wani irin rungume Maheer yayi sosai yace "ai nadauka those Iranians sun cine mana kai" dan yatsine fuska Maheer yayi daidai Wike yazo shima cikeda girmamawa yace "welcome back Sir" gyadamusu kai yayi kawai batare dayay magana ba yay hanyar office suka bishi abaya kaman bodyguards nashi har zuwa office nashi, shiga ciki yayi komi a gyare dan kullum sai an gyara ya zauna anatse yakalli Dan yace "get the club Manager" yakalli Nas yace "munada shipment dazai iso from Iran in 2days, natura maka mail kan new border mu how is everything going?" Dasauri Nas yace "very smooth Sir" gyadamai kai Maheer yayi yakalli Wike yace "bangaren ka fa"? Anatse yace "nima bangarena komi lafiya lau saidai Sir one of our drivers is missing head driver yasanar damu su duk suna lagos yanzu haka banda shi, kana tunanin CP ne yadauke shi" anatse Maheer yace "shine" dasauri Wike yace "Sir wai yaya zamuyi da CP nan ne"? Ahankali Maheer dake kokarin kunna desktop yace "I will take care of him" dasauri Nas yace "to idan direban yay magana fa"?Ahankali Maheer yace "the only thing daya sani is inda suke dauko kaya da inda suke kaiwa. wanda yanzu duka an chanza ma location ko yaje bazai sami komi awajen ba, anywho zai gaji ya sakeshi ne dan aboye yasace shi and he can't get any vital info daga d boy" daidai Dan yashigo tareda Manager, Maheer yace "me da me bamu da shi a supply room I need list kaje kayi ka kawo mini" gyadamai kai Manager yayi yace "okay sir" yajuya yatafi sannan Maheer yakalli su Nas daketa kallonshi yace "get back to work" dukansu juvawa sukayi suka tafi varage saura Dan kadai a office din, ahankali Maheer yace "give me that new iPad, dakuma wayana ka kunna akwai charge"? Dasauri Dan yace "yes ina kunnawa ma aka hau kiranka" dan tsaki 23 Maheer yay dan yasan waye ke kiranshi daga kunna wayan after kaman 1month plus dayake akashe harta kira, karban wata sabon iPad yayi ya kunna yakarbi wayanshi dako kallonshi baiyiba ya ijiye kan table din sannan yace "you can go" wucewa Dan yayi yafita daga office din. Zama Maheer ya gyara daidai IPad din yakarasa kunnuwa wani file guda daya wanda shi kadaine a iPad din ya danna yabude saiga live video a Yasmeen adakinta wani kalan ijiyan zuciya Maheer yasauke ahankalli yana kallonta, tana kwance ta dukunkune da bargo ga filoli dayawa daya rungume bata rufe wutan dakinba kana ganinta kasan tsoro takeji bacci yake amman sama dan bini bini take motsi, shiru yayi yana kallonta why is he feeling the way he is feeling about this girl? Why? Dagaske sonta yake kaman yanda Hamad yafadi? Dan he can't stand to see her sand? Yanzun nan just how many minutes daya shigo office din nan Allah Allah yake yagama dasu yadauki wayan nan just to look at her, hannunshi ahankali yakai yadaura saman kan fuskanta murya chan kasa yace "Fateema!" Kaman taji vakirata aikinta bude idanu tayi cikin bacci ahankali tace "na'am" dan zaro idanu Mageer yayi dakin tashigabi da kallo kafin tarungume ikinta adan tsorace tace "sainaji kaman ya kira sunana" fashewa da kuka tayi murya chan kasa tace "Ammiiiii" dan murmushi kadan yayi yace "cry cry gurl" daidai lokacin aka bude kofan office din kai tsaye batare da any knocking ba, dawani kalan sauri Maheer yadago kanshi ganin Hajiya tana sane da jean da riga tasaki gashinta yasa dasauri ya kashe IPad din yajawo drawer table din ya ijiye wayan ciki dasauri yatura vamaida sannan yadago kanshi suka hada idanu da Hajiya data tsaya chak tana kallonshi kaman bata taba ganinshi ba ganin yanda kaman boye abu yayi yanzun nan ganinta, sharewa tayi the most important thing is that yadawo dawani kalan sauri tashiga tahowa tace "My baby oyoyoo" dawani kalan sauri ta taho ta zagayo zata rungumeshi hannu Maheer yadaga mata yahade giran sama da kasa hakan yasa ta tsaya chak tana kallonshi kaman yau tafara ganinshi ganin yakara kyau, wani kalan matsiyacin kallo Maheer yamata yace "meya kawoki nan"? Faduwa gabanta yayi dan zuwa tayi club din itada Adamu su shakata shigowa su kenan Wike ke gaya gayamata Oga yadawo shine tazo dasaurinta, murmushi tamai tace "daman tunda katafi banzo ba shine nace bari nazo naduba naga ya komi ke tafita Adamu ma yatukoni zuwa nan" dauke kai yayi daga kallonta dan hakanan yaji he's feeling irritated da kallonta, adan wahale ya ce "kinganni to nadawo wuce kitaff" chak Hajiya ke kallonshi all this dama halinshi ne idan da sabo tasaba kawai jitake something seems off about him, dan juyawa tayi kaman zata wuce saikuma tajuyo takara kallonshi vanda yajawo system yana typing dasauri kaman baimasan da kowa a office dinba kaman taje tahadiyeshi takeji amman saita daure probably maybe he's not in a good mood ne bari yadawo gida anjima yanzu yana wajen aiki, juyawa tayi tafice daga office din tasauke kasa Adamu tasamu zaune shikadai a VIP yahade rai itama ranta ahade tace "zoka kaini gida" akufule yace "why? Daga zuwan mu" dasauri tace "kaima kasan Pablo baison ina zuwa irin wajajen nan aini bansan yadawo ba, muje ka kaini dan Allah kar ranshi yabaci idan yafito yaga har yanzu bantafi ba" wani irin kallonta Adamu yake daurewa yayi baice mata komi dan yasan saura kiris komi