Sashe 92
Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
diddiga da jini, vajuyo da idanunshi yadaurasu kan Hajiya dake kan gado takasa motsi tana kallonshi kuna dukya bayyana akan fuskanta yace "who do y think y are Maryam? Wacece ke? How dare you zaki aika vara akashe min matata, matata ta sunnar the only woman danakeso kuma nataba so wacce I will always love har zuwa ranan danai numfashin karshe aduniya, how dare yo u sa akashe min my woman?" Dudda Hajiya kunya takeji yakamata da Adamu but ji tayi kishi varufeta ta taso daga kan gado dasauri tazo gaban Maheer tanuna kanta tace "Maheer ni zaka kalla kake cema wata matarka, to Wallahi wallahi namaka alkawari koba yauba sainasa an kashet........ tasssss tasss!! Maheer vadauke Hajiya da mari guda biyu this side da other side din dasauri Adamu vadaga hannunshi Hajiya tawani finciko shi ta turashi baya tace "babu ruwanka afada na da Pablo stay out of it". Hajiya tajuyo da fuskanta takalli Maheer da idanunshi sukai jazur kaman kasheta ma yakeso yayi tsananta karara akan kwayan idanunshi yana mata wani irin disgusting irritating hate look, hannunta tasa ahankali ta lakato jinin dataji a gefen bakinta dan marin yashigeta da kyau takalli jinin sannan takalli Maheer saikuma taidan murmushi hawaye yazubo daga idanunta tanuna kanta tace "Pablo na tsinceka tun kana dan shekara takwas a kasan gada kana bin makaho kana bara kana babiya Allah da barkakkun kaya ajikinki nabaka rayuwa mai ma'ana, nabaka ilimi mai iganci, nabaka kudi irin kudin dabaka taba sanin akwaisu aduniya ba, nabaka power, nabaka mulki sannan nabaka mabiya dake aiki a karkashin ka yau nika daga hannu ka mammarahaka harda fasamin baki"? Ido cikin ido Maheer yakalleta vace "kullum bakida magana saikin daukeni tun ina shekara takwas, kinmin this kinmin that tell me did I ever beg you"? Maheer yamata wani tsawa da saida gidan yadauka yace "nataba rokonki? Nataba cemiki pls help me? Koko nataba cemiki inaso natafi dake, ko nataba cemiki ki taimakeni? Banda haka ma mekikamin me kika taba mini banda lalata min rayuwa da wulakanta min rayuwa da maidani something da I don't know"? Maheer yayi ihu idanunshi kaman jini dan yau he had enough, sake ihu yayi yace "mekikamin banda raping dina dakikayi? Took advantage of my young age, my innocence, you took advantage of my helplessness kinga dan yaro, orphan, mara gata mara galihu banda kowa dat can stand for me, tell me mekika mini banda raping dina dakikayi kina tabamin jik...... Maheer ya runtse idanu kana ganinshi kasan he's deeply hurt baimaso yana tuna memory din, dasauri Hajiya takalleshi takasa magana, ahankali Maheer yabude idanunshi yakalleta yace "ves you think I don't know? Ko bazan tunaba sabida lokacin ina yaro? Mekika tabama rayuwana na arziki banda koyamin saida kayan shaye shaye kikasa na karanta pharmacy just to learn kan harkan kwayoyi"? Shiru Maheer yayi yanunata da yatsa yace "everything dakikamin aduniyan nan was for your own benefit for your own betterment not mine, kin daukeni tun ina yaro kikai amfani dani, kin bani ilimi dan nasan kan kwayoyi nai miki making money from it, all the business all the empire kome aka saya yataba shiga personal account dina ba business account naki yake zuwa ba what have y ever done to me? Idan abun alkhairi ne maisa baki taba sani a islamiyya ba? Maisa baki taba sani naje masallaci ba eh? So tell me what have you ever done to me tell me Maryam"? Yay wani kalan ihu kaman zai dakin zai fadi, Hajiya dake kallonshi hawaye sun kasa daina sauka daga idanunta, tace "koma menene nasan nasoka sara dakaina, nasonka nasoka" "baki taba sona ba" Maheer yafadi azuciye yana kalionta, yace "baki taba sona ba, bama kisan mecece ma'anar so ba, Maryam you only loved jikina, da ilimi na sabida u are benefiting from both of them, karki kara cewa kina sona dan that's a pathetic lie! Bantaba gain selfish mata irinki ba all you ever did all this years daga lokacin dakika daukeni was taking good advantage of me" nuna kanta Hajiya tayi sosai tace "Maheer nizaka ciwa mutunci haka"? Goran ruwan da Maheer yagani dakin ya tsugunna yadauka vadago vana kallon Hajiya yabude marfin goran yadaga goran sama yashiga juye ruwan dake cikin goran yana zuba akasa Hajiya tabi ruwan da kallo tass yagama juye ruwan akasa vana kallon Hajiya kafin ya yarda goran cikin wani kalan kakkausan murya yace "duka mutuncin ki danake gani ada, da darajan ki danake gani ada, dakuma kimanki danake gani ada yau na zubar da duka agabanki kaman vanda na zubar da ruwan goran nan na varda goran" yamata wani kallo yace "abinda nazo fadamiki shine dagayau bani bake duk randa kika kara gigin shigowa gonata ta hanyar gigin tabamin mata wih wh wih aranan saina gwadamiki cewa dagasken gaske I am Pablo Escobar! I will leave up to the name dakuka samin dan saina wulakanta ki useless woman!". Maheer ya tofar da yawu agefenta yajuya fuuuuu yawuce dasauri Hajiya dake kuka tashare fuskanta tass tafito daga dakin tabiyoshi haryakai falo tace "Maheer!* Tsayawa chak Maheer yayi batare daya juyoba, cikin kakkausan murya Haliya tace *wih, wih indai nice Hajiya Maryam matarda tadaukeka tun kana 8yrs indai ni yar halak ce saina nuna maka idan baka dani bakada gata bakuma ka da kowa aduniyan nani Saina gwada maka ceva this time around ka taka bakin dodo dan dole saikaga fushinsa! Zan gwada maka cewa nine na raineka na taso dakai kawowa yau dakakai matsayin daga hannu ka mammareni! Kaman vanda kace zaka wulakantani nima saina wulakanta Maheer!!!* Anatse cikin tsantsan tashanci da kafirin zuciya Maheer yace "shege kafasa! Ga fili ga mai doki! Muzuba nida ke!!* yawuce fuuu yafita. Adamu jiyayi kaman yaje yashige elkin freezer ya cinye duka kankaran ciki tsabagen dadi wato abinda yakeso ne yafaru cikin sauki wh balmayi stressing kanshi ba, Hajiya da Pablo sun zama abokan gaba is like yanzu bama salya karayin wani abu ba ko finger dinshi he don't have to life up, gain Hajiya ta zube akasa tana kuka kaman ranta zai fita vasa dasauri Adamu yafito yay wajenta yariketa yace "mehaka kike kuka? Wth dakin barni da bazan bari Pablo yabar gidan nan yana numfashi ba, shi harya isa ya mareki agabana? Wayeshi? Waye ubanshi? Waya tsayamai aduniyan nan? Yaro mara gata, mara galihu, mara usuli da tsatso mai kyau ma irinshi? Billahillazi da kin barni dana tsinke sheglyar kaciyan tashi tunda al dal duk akanta kike wannan haukan ko, dana rabashi da Ita yau kowama yahuta tunda gindinshi yazaman ma mata annoba duk wacce vaci tazama so addicted to shi abu saikace magani, wannan wani kalan jifai ne*? Cikin wani kalan kuka mai tsuma zuciya dan kana gain Hajiya kasan she's deeply hurt wh, Hajiya tace "Adarriu fadamin menene zanma yaron nan dazansa yashiga cikin ukuba da masifa ta vanda babu vanda zaiyi dole yadawo mini, dole yadawo gareni, mezanmai dazaisa ya wulakanta vadawo gareni lokacin vagane da gaske ni kadaice gatanshi aduniyan nan? Yagane ni kadai ce komi nashi? tell me Adamu, Adamu idan Pablo ya gujeni bansan ina zan karasa kaina ba, yaron nan shine komi nawa, Adamu komi nawa is connected to this boy, ina sonshi ina sonshi Adamu, Adamu babu kaman Pablo dina aduniyan nan bawai girman kaciya kadaiba akwai wani kalan sirrin dadi da Allah yamai da bantabajin irinshi ba arayuwana, shi wani kalan mutum ne dabazan taba iya maka bayani ba, wh tun yana yaro tun yana karami, kai tun vana 8yrs yaron nan yana gamsan dani sama da vanda kattal maza ke gamsar dani dudda bai iya komi ba lokacin, Adamu kafadamin mezanma Pablo na toxarta shi? Something dazai compelling nashi to come back to me by fire by force eh"? Wani kalan murmushi Adamu yayi azuciyanshi yace "perfect opportunity wayyo dadi" azahiri kuma yakai hannunshi kan fuskan Hajiya yace "share hawayenki inada solution akwai abinda zakima yaron nan dazaisa yazuba guiwanshi biyu ma akasa yazo yana rokonki ki yakuri ki maidashi back, lokacin ko zaki juva shi son ranki, ni banmayi tunanin da wuri ba da ace nayi da bama ma bukatar kashe mai yarinyar nan" dasauri Hajiya da idanunta sukai jajir har lokacin kuka take tace "menene abin fadamin Adamu" wani kalan murmushi yayi ace "Baban yarinyar dayake aure! Wato commissioner of police Ibrahim (brahim!" Chak Hajiya ta tsaya tana kallonshi ta share hawayenta dan bata gane abinda Adamu ke nufi ba da Baban varinar, Adamu ya gradamata kai yace "by the time kika aikamai information tass kan Maheer yasan cewa surukin shine Pablo Escobar dayay kidnapping varanshi, sannan yazo kuma aboye ya auremai varinyar shi yar farin shi, ai kashin Pablo yabushi gidan yari direct" zaro idanu Hajiya tayi tace "gidan vari Adamu? Adamu bansan Pablo yaje gidan yari wih" wani kalan tureta Adamu yay daga jikinshi vanaji kaman ya kwadeta yace "ai kinji matsalan ki shirmen bala'; ne dake, mahaifin varinyar nan shi kadai ne zai iya miki asalin aikin dakikeso, we are going to use him to our own advantage mukarama wuta fuel, menene agidan yari? What's the big deal? Zaki iya fito dashi anytime kikaga dama amman kema kinsan idan Baban yasani auren dashi Pablo yake miki takama da gadara dashi yatashi alkil Dan CP bazai taba barin aurensu ba, sannan wih wih salyaci uban Maheer vasa rayuwanshi yazama so miserable king alokacin Maheer will be desperate yazo yana neman taimakonki yana rokonki ki cire shi daga prison, daga lokacin zai fara worshiping naki ma idan kinaso yakika gan abun"? Zaro idanu Hajiya tayi maganan yazauna akanta da kyau har hararo take Maheer ya kankameta yay kneeling yana rokonta tacire shi daga prison yay mata alkawari bazai kara mata rashin ji da rashin kunya ba daga lokacin kuma yadinga cinta kaman mahaukaci yana sumar da ita, kome takeso vana mata, he will be her savant, wani kalan murmushi tayi takalli Adamu tace "wow Adamu u are a genius bani laptop dina kagani nahada lafiyavyan profile na Maheer dazan turama CP* dasauri Adamu yabata laptop din typing tafara saikuma chan ta tsaya tai shiru tana tunani hakan yasa Adamu yace "mekuma kika tsaya tunanin me kike"? Ahankali tace "Adamu akwai wani abu dana tabayi tun Pablo na yaro" dasauri Adamu yace "mekikayi?" Shiru Hajiya