← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 93

Sashe 82

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

duk wanda yadauki maraya ya kula dashi sakamakonshi aljanna ne, kuma taga Baba makaho Mama ma makauniya ai abun vamusu yawa shine takeson daukan Maheer su saita bars dani dansu, amma yanzu dan kashe gardama atambayi yaro idan vace eh tafi zatai dashi dan vardan yaron tafiso, takalli Maheer dake tsaye gefena yarikemin hannu tace "zaka bini gidana nasaka a school nasa yayanka Hamad ma a school? Zan dinga kawoka kana ganinsu zakaje?" Hamad yadanyi shiru hawaye suka sake saukomai daga idanu yadaura hannunshi akan fuskanshi yace "wth, wh, Fateema haryau har gobe ina fadama Baba matan nan Kodai wani abu tama Maheer kokuma asiri dan Maheer dana sani bazaimayi magana ba balle yabada amsa, amman gamamakin mu gabaki daya Maheer yabude baki yace eh, kafin kyafta ido oga yadaukeshi akafada ban manta ranan yakaishi motansu Hajiya yasashi Hajiya tabawa Oga komi na school dina tajuya tashiga mota suka rufe mata danta rabamu su kudi inaji ina gani aka tafi da Maheer bantaba kukan danayiba irin na ranan ba kuma shima Maheer nasan yayi kukan dan idan yana kuka inaji ajikina and nasan he was so scared daganan bankara gain Maheer ba har Mama tarasu but Baba ya tursasani nadinga zuwa school din kuma naie ba'a taba tambayana schoolfees ba." Kusan shekara uku da daukan Maheer wata rana nafito daga school kawai naga wata mota ta tareni baacemin komiba aka daukeni aka rufemini fuska aka sani ciki nidai kawai naganni awani falo hadadde sai chan naga anbude kofa Maheer yashigo da gudu yawani rungumeni kinga yanda nahau kuka ganinshi yayi girma yakara kyau, yay fresh kasan yana samin kulawa, ko 1min bamuyiba saiga Hajiya tashigo falon kujeran dake kallonmu tazauna tace "baby zonan kazauna kusadani" naga Maheer yasakeni ahankali yamike tsaye yana kallona yawuce yakoma yazauna kujeran da Hajiya kekai, gefen Hajiya yazauna, Hajya tawani rungumoshi jikinta tadaura kanshi saman kirjinta tana shafa bayanshi yay lamo yana kallona ina kallonshi, he doesn't look happy at all, kingane irin kallon nan dayakemini da ido kaman akwai abinda yakeson yagayamin ahaka Hajiya tai awa daya cur babu nai cewa wani abu sai kallon kallo danake nida Maheer sannan takalli Maheer tace "are you happy yanzu kaganshi? Zaitafi to Maheer kadainamin rigima dan Allah tunda nacika alkawari, muie nasake maka wanka, tace wani Adamu yazo yafita dani ina waigen Maheer danaga idanunshi sunyi jaa sosai ga kuka yafara aka fita dani daga dakin inaji ta tanacewa sha nono sha nono to kayakuri gobe zansa akara kawoshi stop crying babyna harnazo nadaina jiyo muryanta" Hamad at this point yashiga kuka sosai hannuwanshi nakan fuskanshi still, da kyar yay shiru yasa hannu yagoge fuskanshi tass cikin muryan kuka yace "Fateema labarin nada tsawo Hajiya inhar Maheer bai bude baki yace ya vafemata ba ko wl wuta zataje jahannama, bata bama yaron nan Maheer access ya kebance dani ba gashi yaki mantawa dani duk vanda taso, duk uban jin dadin data bashi, shekara shekara takesa akawoni gidan daban saniba sabida ana rufe fuskana naganshi yanda takesashi ajiki danni nai wayau nagane kaman amfani take da Maheer, kokuma dai tana wani abu dashi, naje nafadama Baba to yaya zaiyi bamu da komi, what's even worse Baba baida idanu, ahaka kaman yazo yasami yancinshi daga baya yafito yazo yasaimana gida karami da kudinshi yakawomini wani scholarship form nacika lokacin nagama secondary naje nai exam din nasamu natafi kasan waie karatu shima yatafi shida Hajiya yana UK nikuma Cyprus ahaka dayake vanada taurin kai yazo yadaukeni yakawoni gidan dakanshi ana n nagane harkan shaye shaye tasa Maheer keyi nayi nayi narabasu nakasa mukazo muka fara samun matsala dan fada nakemai sosai Hajiya nakara zugashi, nama daina zuwa gidan shima yadaina nemana har zuwa ranan da sanadinki yasa yamini text messege" Hamad yasakeyin shiru kafin yasauke ijiyan zuciya yakalli agogo karfe hudu na asuba ahankali vace "Fateema Maheer had a rough life, rough past, saisa baison yara baya iya tabasu sabida yana tabasu yake tuna childhood nashi kuma baison abinda zai tunamai, kona fara maganan Hajiya molest him zakiga baiso ina maganan sabida yana cimai rai, yasan an cuceshi yakuma cut saidai Allah yasakamai, Fateema Maheer baitaba kidnapping kowaba sai akanki, rana daya Allah ya jarabceshi da sonki, dudda yana sona amman ban iva naraba shida Hajiya dakuma business din nan ba but soyayyanki yasa yarabu da Hajiya yabar business dinan month ago kafinma aurenku yatare agidan nan, abinda nake kokarin fadi anan nasan Maheer nada past, yakumayi kuskure amman karki hukuntashi da yawa kaddara ne Yasmeen kar damuwa yamai yawa mu way gari Muga yamutu forget baida magana baya nuna damuwanshi he's a human, Maheer is an unfortunate child ki tausayamai, forget kina ganinshi haka da karfinshi tsaye on his feet his heart is aching, babu mai zucian stone aduniyan nan,all of us toka ne zuciyoyin mu, Yasmeen Maheer na sonki, I know kema kina sonshi rayuwan shi da Hajiya ke batamiki rai wanda koni da Baba yabata mana but kiyakuri and forgive his past mistakes ki rungume mijinki let's help him da wannan big step din daya dauka na barin rayuwanshi na baya idan muka juyamai baya zai iya komawa matan nan dan gani zaiyi ita kadai ne can accept him aduk yanda yake, pity my brother Yasmeen, have mercy on him, kiyakuri dan girman Allah kar wani abu yasameshi, ni yayan Maheer ne I need to look out for him now, banson mistake din danayi abaya nayishi yanzu I know then I was helpless I was a child babu yanda zanyi na taimakeshi but vanzu am an adult I can help my kid bro, I don't mind kneeling for you dan Allah kiyakuri kiyafemai go back to your house go back to him I don't mind kneeling for you Yasmeen" Hamad yazamiyi daga kuiera zai duka mata dasauri Yasmeen tarigashi kneeling baki tabude zatai magana sai kuka kuma, kawai tadaura hannayenta akan fuskanta tadade bataga wanda has been through a lot kaman Maheer ba she can't imagine someone kaman Nanan su ko wanda yafi Nana girma kadan wata takamshi tana raping nashi sabida taga he's an orphan baida kowa balle a kwatarmai hakkin shi, Maheer dinta suffered in his life, Innalillahi wIh zuciyanta namata kaman tadauki wani babban wuka taje kawai ta chakama Hajiya aciki tamutu, yanda take kuka Hamad yakalla yace "I think Maheer yasan zaki kukan nan and take pity on him saisa yakasa gayamiki komi akanshi" awani kalan hankali cikin taushin murya tace "Ya Hamad inason Maheer, wl inason mijina, maisa na guje shi nagayamai na tsaneshi eh?". [7/23, 11:01 AM] SAFIYYA: KYALKYALIN KAUNA MEENA VIP GROUP Tana fita saura kadan taci karo da Baba dake jiranta gaban kofan kitchen din ta tsava dasauri tana dafe kirinta Baba yace "afiya kika fito da gudu" dasauri Yasmeen tana kallon bayanta gudun kar Maheer yabiyota tace "tsoro naji Baba" daidainan Maheer vafito vazo ta gefenta yamanna mata kiss akumatu ta ballamai harara tana turomai baki yawuce yana tafiya without making a sound kaman barawo Yasmeen tabishi da kallo yanda yake tafiya kaman barawo abin looks funny, Baba kawai murmushi vayi sunma maidashi varo basusan dudda baida idanu yamafi was masu idanun sanin abinda ke faruwa inda yakeba kaman baiji komiba yace "to bari naje nai isha'i kema kitafi kiyi nadawo zan kiraki" gyadama Baba kai tayi ta ballama Maheer dake tsaye jikin kofa vana mata wani kalan kallon so harara tawuce sama abinta yabi ass dinta dake juyawa da kallo. Tana shiga daki bayi tawuce dasauri saida tacire wando dan harta bata wanda ke jikinta, tadan dade abayin tafito daure da alwala tai salla tai shafai da wuturi ta linke komi tacire kaya tadaura towel tashigGa bayi wanka tayo tafito ta shirya tsafi bayan ta feffesa turarukanta tadauko wani buhun silk material dan batada kavan bacci cikin kayan data dauko tasaka coffee ne yamata kyau sosai, sosai takeso tai waya da Ammi datasani batai zuciya da wayan dazu ba, kaman daga sama taji an bude kotanta an shigo, dasauri tadago kanta ga mamakinta Maheer ne waya akunnenshi yace "Ammi gatanan wai tadameni saina kawota gida" sosai Yasmeen ke kallon Maheer wato Maheer dan duniya ne zama yayi kusada ita yasa mata wayan akunne vana juya mata idanu, Ammi tace "hello Yasmeen" babu vanda Yasmeen ta iya dauke idanunta tayi daga kanshi ta fizge wayan tareda juyamai baya tace "hello Ammi ina yini" Ammi batama tsaya amsa gaisuwa ta ba tace "so kike ayi dani dagayin aurenki kina damun mijinki yakawo ki gida kema kinsan ko Baban ki bazai dauki shirmen nan ba ko, harda Maheer ma dake bataki kome kikeso saiyayi in nineshi bazanma kira kiyi magana damuba ki mutu da kewan namu shu'uman yarinya kawai, mijinki yakira yay magana da kowa ga Nana nan nason magana dake" murmushi sosai Yasmeen tavi tace "Nana Autan kashi"? Idan tana farin ciki akwai wani kalan kyau datake karamai baisan lokacin daya kwanta abayanta ba dasauri kaman wani dan yaronta yana bata side hug, tureshi Yasmeen tashigayi yaki sakinta jin bayanta babu komi ba bra yasa Maheer yarude hannunshi har rawa yashigayi yakai zuwa kirjinta yaji tasa hannu takare dan tasan sune abinda zai taba, batasan lokacin datace "bye Nana ki gaidamin da Farida" bamata tsava tai sallama da Ammi ba ta katse wayan tawani kalan juyo takalleshi tana kare kirinta still tace "wai mehaka"? Awani kalan hankali kaman maraya Maheer yace "please kibani hakki na". Saida jikin Yasmeen yawaniyi yammmm jin maganan da Maheer yayi amman tadaure, dan iskan kallo tamai dan yanzu idanunta sun kone tace "bakada wani hakki awajena maybe wannan tsohuwar dai daka kake karba awajenta" hade rai Maheer yayi dan yanzu ya tsani maganan Hajiya sosai, ganin baice komiba yahade rai vasa Yasmeen tace "take your phone kafitan mini daga daki tunda dai nan banaka bane" bakinta datake masifa dashi Maheer ke kallo vana kallon kuma vanda boobs dinta data kare ke bouncing tacikin kimono dan bata saka bra ba, gain yaki motsawa yakuma ki magana sai kallon kirjinta dayake yasa gaban Yasmeen yashiga faduwa dasauri taja hijabinta dake kan stool na gaban mirror tamika tsaye zata saka Maheer yawani kalan fizge hijabin ya var shima yana mikewa tsaye Yasmeen tace "wai mehaka wIh zan kira Baba"? Wani shegen kallo yamata yace "mezaki ce
Chapter 82 · 0% Book details