← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 93

Sashe 56

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kirjinshi tana kuka, duk fa rashin kiranta da kin zuwa gidansu da rashin zuwa school ya gwada yine dan yaga kozai iya cireta ajikinshi da zuciyanshi amman yakasa, yau wlh badadan he wants to marry her legally ba da baiga abinda zai hanashi kawai yadauketa yatafi da ita yau din nan ba dan at this point yasan he has lost his mind akan yarinyar nan shi baimasan menene yakeji ba but baitaba jinshi akan kowaba yanda take jikin nan nashi tana kuka wani kalan natsuwa yakeji kaman dama this is abinda yazo Qduniya yayi kuma yasameshi wato Fateema ajikinshi, zare hannunshi yayi ahankali kaman mai tsoro yadaura akan bayanta yay patting, murya chan cikin makoshi yace ""'m here now, it's okay, it's okayyy" yay maganan kaman yanama yar yarinya waka rage kukan tayi wani kalan natsuwa na shiga jikinta kamshin turaren dayake na shiga hancinta, kirjinshi yafi katifar dakinsu dadin kwanciya kaman karta sakeshi takeji, yana kallon fuskanta da gashin idanunta dasuka jike yace "daman haka kike so clingy dawani kalan sauri tafita daga jikinshi taki bari su hada ido tajuyar da kanta gefe tana goge hawayen,dan murmushi kadan yayi yasa hannu yazare glasses na idanunshi yarike yace"rigimammiya kawai"makemai kafada tayi still taki kallonshi cikin muryanta dayadan dishe tace "ni ba rigimammiya bane ba kumani zan tafi" takai hannunta zata bude kofan motan tafita cikin kakkausan murya yace nasallame ki ne"? Dan juyowa tayizata kalleshi takasa tace "to Maman Intee najirana wayanshi yadauka yace "zaki rakani wani waje ba yanzu zaki wajenta ba" daidai lokacin Dan dayay dialing number shi yataho dasauri yabude gaban motan yashiga yatada motan duk Yasmeen na kallonshi ganin sunyi kwana sunbar anguwan yasa dasauri tajuyo takalli Maheer hada idanu sukayi yamata wani shegen kallo dasauri tasauke kanta tace "ina zamuje"? ljiye wayan yayi a space din data bari tsakaninsu yajuyo yakalleta yace zankaiki ayi cinikin idanun nan naki ne dasauri takalleshi tana zaro idanu innocently tace "idanuna zaka saida"? Gyadamata kai yayi batare dayay magana ba, adan shagwabe kadan tace "why"? Murya chan kasa yace "sabida 1 in a billion eyes gareki na saida nasami kudin auren ki" yadanyi shiru kafin yamata wani kallon dake kashe zuciyan mace ganin tanadan murmushi yace idanuwanki are so bewitching!" Adan kunyace ta sunnar da kanta kasa, sake kwantar da muryanshi Maheer yayi yace "idanun Fateema are beauteous! Dazzling Iridescent! Enchanting! Misty! Swooning! Devouring! Angelic! idanuwanki sun zama dafi azuciyana narasa yanda zanyi with the poison saisa zanje na saida su tunda yafara maganan kanta ke kasa he just praised eyes nata yagayamata idanunta nada kyau shine yawani karike maganan da zai saidasu, yanada barkwanci amman baka taba sani dan baida magana, dago kanta tayi ahankali kaman munafuka ta kalleshi karaf suka hada ido, wayancewa tayi adan kunyace tace "nawa za'a saya to"? Kallonta yake kaman bazaiyi magana kafin chan ahankali yace "kudi dayawa!" Dauke kanta tayi dasauri daga kallonshi takalli window murya chan chan ciki dan bata taba dauka zaiji ba tace "ni ma saina saidaka gabaki daya ma tunda kanada kyau sosai" "dagaske inada kyau sosai Fateema"? Kawai taji tambayanshi adan rude tajuyo wani irin mugun kunya taji yakamata batasan lokacin data nunamai window ba tace "ni wani abu da nagani nace yanada kyau sosai" murmushi yayi sosai daidai nan sukakai wani orphanage sukai parking kusada wata babban trailer da abubuwa da dama ke kai budemai kofa Dan yayi yafito yazayo yabude mata shima ahankali yace "come" batai musu ba ta sauko ahankali tafito, maida bakin glasses nashi yayi kan idanunshi daidai nan wani owner tafito, maida bakin glasses nashi yayi kan idanunshi daidai nan wani babban mutum yafito yabama Maheer hannu yace "sannu da zuwa Maheer, bantaba ganin mutumin dayake taimakama yaran nan irinka ba Allah yabaka abinda kakeso" yay maganan yana kallon Yasmeen cikeda girmamawa yace "Masha Allah yau kazo da Madam, ina gajiya Hajiya" kallon Maheer Yasmeen tayi dasauri saikuma takalleshi tace "Ina yini" "lafiya sassannunku ku shigo" binshi sukayi abaya shikuma Dan ya tsaya yana tayasu sauke kayayyakin, tundaga kan school bags, shoes kayan sawa different ranges tundaga na jarirai har zuwa na 18yrs abinci, toys, drinks, snacks duka aketa shiga ciki dasu. Yaran kowa na ganin Maheer yafara murna aka shiga shigo da kayan Maheer yakarbi some yamikama Yasmeen dake tsaye gefenshi yace "ki raba musu" dasauri ta amsa, shima Maheer ya amsa, Dan ma haka da shima mutumi n dawasu ma'aikata Yasmeen sai murmushi take she loves giving mantawa da komi tayi sabida yanda taga yaran na murya kaman wan calla varan dacuka Yaran kowa na ganin Maheer yafara murna aka shiga shigo da kayan 9Maheer yakarbi some yamikama Yasmeen dake tsaye gefenshi yace "ki raba musu" dasauri ta amsa, shima Maheer ya amsa, Dan ma haka da shima mutumin dawasu ma'aikata Yasmeen sai murmushi take she loves giving mantawa da komi tayi sabida yanda taga yaran na murya kaman yau salla yaran dasuka rirriketa suka rungumeta sunfi dari tana lurada Maheer ko yaro yaje zai tabashi ko rungumeshi komawa baya yake dasauri baya bari tarasa maisa, tun wajajen 10 sai 12 suka gama raba komi suka musu sallama suka fito Yasmeen sai kallon Maheer take bata tabajin ya burgeta kaman yauba tunda yay kidnapping dinta ya taimaketa tasan yanada kirki bata taba sanin he is this good ba komadai 2menene yasa yake saida kwayoyi dahar Baba keso ya kamashi Allah ya sashiryashi yasa yadaina. SPARKLES OF AFFECTION 1 Har sukakai gaban shagon Maman Intee bata kara dago kanta ba shikuma sai kallonta kawai yake batare dayay magana ba, parking motan Dan yayi hakan yasa dasauri tashiga kokarin bude kofan tafita, ahankali Maheer yace "is this how u say goodbye"? Juyoba tayi ta kalleshi hararanshi tayi tabude koan tafice da sauri sauri gudu gudu tashiga cikin shagon, ta wajen windown shagon ta tsaya tana leka motansu dayake na waje baya iya ganin naciki daga window har addu'a take yafito yashigo shagon yazo yazaun dan wlh batason yatafi, gamamakin ta kaman yaji wish nata bude kofan mota yayi yafito yanadan yatsine fuska yasaka bakin glasses nashi dawani * kalan sauri tajuya tai cikin shagon ganin kaman zai shigo ne daidai lokacin Maman Intee na fitowa karo sukaci Yasmeen tarike hannunta tace "auuchhh" takoma baya dasauri, ringing wayanta yashigayi dasauri tashiga kokarin ciro wayan daga jaka Maman Intee tace "ke Yasmeen duk zumudin amarci yasa baki ganin gabank"? Ganin number Maheer dan yanzu ta haddace shi tsaf akanta yasa tawuce ciki tabar Maman Intee nan wajen kofa, ciki store tashige takai wavan kunne tanadan murmushi ahankali tace "Hello" strictly Maheer yace "come back here, ban sallame ki ba" turomai baki tayi kaman yana gabanta tazare wayan daga kunne tadago kanta karaf suka hada ido da Maman Intee datawani kalan kwashewa da dariya, rufe fuskanta Yasmeen tayi da Hijabi tawuce tafita daga shagon waje tafita ahankali yana tsaye jingine da mota dan nesa dashi ta tsaya ta turo baki tace "gani" ahankali yace "don't spend more than 1hr anan ki koma gida" gyadamai kai tayi batare data kalleshi ba, murya chan kasa yana kallonta yace "u can go" wucewa tayi ta tafi yabita da kallo harsaida tashiga ciki sannan yajuya yabude mota yashiga Dan na kokarin kunna key Maheer yace "stop" tsayawa Dan yayi yajuyo yana kallon Maheer dayaga madubin motan yake kallo hakan yasa yace "what is it Sir"? Batare da Maheer ya janye idanunshi ba yace "someone is following us" daidai wani mutumi dake kan machine yaja machine din dagudu yabar wajen dasauri Dan yace "do you think Boss ce"? Ahankali yace "no ba ita bace" dasauri Dan yace "toko Baban tane"? Ahankali Maheer yace "this is not her Dad's men, this is someone daban but who could it be? Waye yasan ina kasar nan" yay dan shiru kafin anatse yace "call my external men code 020" dasauri Dan yadauki iPad dake kan kujeran gefen driver yashiga danne danne, ahankali Maheer yace "let's go" dasauri Dan yace "what if? Ita fa"? Dan murmushi kadan Maheer yayi yace "the person is after me not she, karka damu let's go" wucewa sukayi suka tafi. 4:24 PM Wuraren 3 nadare waya yay karan alamun shigowan sako awayan, ahankali Adamun yabude idanu yajaye jikinshi daga na Hajiya data kankameshi ya mike tsave vana rike kwankwason shi dake ciwo sosai kaman zai fita danba karamin aiki yakema Hajiya ba kwanan nan so yake ya burgeta ta manta da Maheer gabak daya dan yana gab da ya kawar da Pablo gabaki daya daga empire nan, he's about to end Pablo and end him for good, saisa akace gwara enemies din dakasani da wanda baka sani ba, dan he's about to strike Pablo from all angle. Riganshi da wando yasaka yadauki wayanshi ya zura slippers yawuce yabude kofa ahankali yafita dan baiso yatada Hajiya, sauka yayi kasa yatafi hadadden reception din hotel din dasuke zuwa inda wani matashi haka ya zauna kan kujera da wata jarida a hannunshi, murmushi Adamu yayi yace "tell me kanada good news Jarida" mutumin Wanda aka kirada Jarida yayi yace "niko keda good news" zama Adamu yayi yana gyara zama yakalli mutumin yace "ina jinka" anatse mutumin yace "yau duka duka bikinsu saura sati daya da kwana biyu, sannan gidan dan wan nan nashi yake zama naga likita ne har asibitin dayake aiki naje, sannan naga anata gyare gyare agidan da alamu anan yarinyar zata zauna yanzu mekakeso ayi nabama CP tip kan wanda yake shirin aurama divarshi ne"? Dawani kalan sauri Adamu yace "nooooo kai, idan kayi haka kayi babban kuskure ka batamin plan dina gabaki daya kasan shekara nawa nake planning yanda zanga karshen Pablo sainayi ya rushe" yay wani murmushi yace "banda rival kaman Pablo aduniya, babu wanda na tsana irinshi sabida yazo yatare tauraro na yahanani haske nakuma haskaka, sabida Pablo Hajiya takasa ganin amfanina da potentials dina, inaso nai ending Pablo for good ta bangare biyu ne, ta bangaren Hajya dakuma CP, inaso Hajiya ta yarda dani tasan cewa Pablo baitaba sonta daidai dana miskala zarratun aduniya ba sannan taga evidence kuru kuru gashinan yamata karya zaije Iran ne amman aure ashe vatafi yayi aboye batare da sanin kowa a empire ba" yay murmushi yakai hannunshi yana jan dan gemun daya tara yace "saikuma nabiyun shine kaga ayanzu idan
Chapter 56 · 0% Book details