← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 93

Sashe 70

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

waje da yardan Allah sai Allah yabaki kunya, Allah zai gwadamiki ya cin amana yake.Gyadamata kai Hajiya tai tanajin karfin guiwa, karban magungunan nata tayi ta watsa abaki tasha takora da shayin tadauki soyayyan kwan taci sosai idanunta sun kumbura bakaramin tausayin ta Sameera taji ba dan Hajiya nama Pablo wani kalan so ne dako ita bazata iya misalta adadin iya soyayyan ba. Masu fitarmini da littafi waje daga gidan nan wallahi Wallahi ban yafe muku ba har ranan gobe kiyama. This book is mine kin biya danki karanta u have no right ki fitar dashi, and idan kina tunanin hakkin mutun abin cini kicigaba Allah will show you He is mightiest!! Fira tamata mai dadi kafin takaita gado ta kwanta bata wani dade bacci yay awon gaba da ita Sameera kawai ta girgixakai ita bawai batason Hajiva da Pablo bane amman soyayyan datakema yaron yay yawa samari basu da alkawari, basuda alkwarin tasha fadin maganan nan, kaciyan su bata zama waje daya at all, basuda amana beside yanzu Pablo ya girma yasan ciwon kanshi tsakani ga Allah itama tayaya tai expecting she will keep that fine boy to herself only for life is not possible ai that's selfishness bayan ita tana harka da Adamu, but uhn what's that statement ance everything is fair in love and war ba, cheating bashi ke nuna you hate your partner ba amman dai duk dahaka ita gashinan Pablo yaje yanacin wata tana neman takashe kanta da bakin ciki Allah dai ya kyauta, Allah dawo mata da Pablo back dan Wallahi Hajiya can get mental issues sabida yaron nan, abu kaman araba ta kwallafa ranta da likinta da ruhinta a son yaron nan saikace maita, ubanme gareshi, yanda takeda kudin nan idan tana neman namiii ma da abinshi yake sharan kasa tsabagen girma zata samu tundadai kusan shine abinda tafi so ajikin Pablo din, zata sami maza dasuka fishi, taje Ecuador a mana, ko su Sudan bataga world statistics da aka badaba na sune top garin da mazansu are about inches aharkan gaba, dan tabe baki tayi tace "koda yake idan ana magana Hajiya cewa take na Pablo dinta ma idan akwai 1000 inches nashi yafi haka" taidan murmushi tace "Allah kadawo mata da yaron nan komasamu kwanciyan hankali gabaki daya" kwanciya tayi itama agefenta. Ana idar da isha'i bai tsaya yajira daga Hamad har Baba ba yawuce yakoma gidan. Haryasa hannu yabude kofan zai shiga yatuna maganan Yasmeen ko sallama bayayi, murya chan kasa yay sallaman yashigo tareda maida kofan yarufe yasaka key yajuyo yana kallon falon da komi yakenan a gyare tsaf tsat, wucewa yayi dinning yabubbude kulolin wajen shinkafan safe ne akwai deban kadan yayi a plate yawuce kitchen dudda abincin is warm dan kulan nada kyau saida vasa a microwave yasake hada tea yajera komi a tray yadauko yafito yay sama yana tafiya ahankali har zuwa gaban dakinta, hannu yasa yabude kofan yay karaman sallama yashiga tana kwance nan gado tarufa da bargo tana bacci kana ganinta kasan bacci yashigeta sosai kuma baccin a wahalan daya bata takeyi, sosai yake kallonta kafin yasa hannu tamaida kofan varufe yakaraso cikin dakin kan side drawer ya ijiye tray yana kallonta kafin yazauna bakin gadon yana kallon fuskanta yanda gasshin kanta dayake awargaje sun rufe gefen fuskanta, hannunshi yadaga daga jikinshi ahankali yaki kan fuskanta yakwashe gashin zuwa bayan kunneta kafin yadaura hannunshi saman kanta gashinta lema sosai sabida ruwa sosai yake kallonta kaman vaune rana na farko daya Ana idar da isha'i bai tsaya yajira daga Hamad har Baba ba yawuce yakoma gidan. Haryasa hannu yabude kofan zai shiga yatuna maganan Yasmeen ko sallama bayayi, murya chan kasa yay sallaman yashigo tareda maida kofan yarufe yasaka key yajuyo yana kallon falon da komi yakenan a gyare tsaf tsat, wucewa yayi dinning yabubbude kulolin wajen shinkafan safe ne akwai deban kadan yayi a plate yawuce kitchen dudda abincin is warm dan kulan nada kyau saida vasa a microwave yasake hada tea yajera komi a tray yadauko yafito yay sama yana tafiya ahankali har zuwa gaban dakinta, hannu yasa yabude kofan yay karaman sallama yashiga tana kwance nan gado tarufa da bargo tana bacci kana ganinta kasan bacci yashigeta sosai kuma baccin a wahalan daya bata takeyi, sosai yake kallonta kafin yasa hannu tamaida kofan varufe yakaraso cikin dakin kan side drawer ya ijiye tray yana kallonta kafin yazauna bakin gadon yana kallon fuskanta yanda gasshin kanta dayake awargaje sun rufe gefen fuskanta, hannunshi yadaga daga jikinshi ahankali yaki kan fuskanta yakwashe gashin zuwa bayan kunneta kafin yadaura hannunshi saman kanta gashinta lema sosai sabida ruwa sosai yake kallonta kaman vaune rana na farko daya fara ganinta bata taba Iskanci ba, no one has ever touched his wife or see her nakedness, he was her first! Daman akwai mata dabasu san maza ba, yadauka all mata sunsan maza and it's a normal thing cus yana gain yanda mata da maza ke harkansu a club dinshi, but Fateema is different! Tunda yake baitabajin yaso wani abu kaman vanda yaji yanason Yasmeen ba, ko mahaifiyarshi data haifeshi takawoshi duniya baitabajin vana sonta ba ballema yasota kwatankwacin son dayaji yanama Yasmeen, shiru kawai yayi vana kallonta so soo many things nayawo a brain nashi, he just wants to hug her so tight, he just feel inhar yana tareda Fateema as long as she remains his bayason yay tunanin any crises or matsalolin dake gabanshi kokuma da nan gaba zasu zomai she is the only thing he wants yanzu aduniyan nan f*ck any other thing! He doesn't care about anything! Dawani kalan sauri yadagota tasowa tayi yagwab kaman kubewa wani kalan sata ajikinshi yashigayi dasauri tabude idanubta cikin bacci, afirgice Yasmeen tafashe da Kuka, karasa sata yayi ajikinshi ya kankameta sosai zuciyanshi nawani kalan beating so fast yanajin yanda take kuka sosai atsorace. Cikin bala'in toro Yasmeen da muryanta daya dishashe tsabagen bakin wahalan dataci a hannunshi tace "dan Allah Ya Maheer karka karamini komi, wlh zan mutu kayakuri, dan Allah kabarni nahuta gobe sai kasake gwadawa kaji, dan Allah, dan Allah Ya Mahe.. ." Shili Maheer yayi whispering a kunnenta kaman an dauke ruwa hadiye maganan tayi dasauri tasakeyin lamo akirjinshi kaman marainiya kirjinta na bugawa din din din kaman yanda nashi ke bugawa. Almost 5min sukayi ahaka kafin murya chan kasa yace "come and have dinner" girgixamai kai tai atsorace tace "nakoshi" hannunshi yasa cikin gashinta dakeda leman ya wargaza murya chan kasa yace "idan bakici ba I promise saina cigaba da abinda nakeyi namaidaki asalin matan aure dan har yanzu ke budurwa ce kinji" dagudu ta girgizamai kai tace "zanci Allah" dan murmushi kadan vavi she's so adorable idan tana toro and she's cute idan tana rashin ji tanamai tsiwa wait akwaima abinda bayamata kyau kuwa?. Idan har kin karanta ko kalma daya a book din nan baki biyaba wallahi ban yafe miki ba. Sakinta yay daga jikinshi dasauri tafito tazauna gefenshi batare data kalleshi ba kanta akasa tray yadauka dagakan side drawer yadaura kan jikinshi yadauki spoon yadebo rice yakai bakinta murya chan kasa yace "haaaa" dan dago kodaddun idanunta tayi 2 takalleshi wani yirrrrr taji ajikinta ganin yanda yazuba mata manyan idanunshi ga lips dinshi sunyi pink yirrrr sama da kullum sabida kiss din dayayi mata ahankali tabude bakinta, abincin yasamata abaki murya chan kasa yace "good gur|" turomai baki tayi kadan yay murmushi baice mata komi ba tadanci rice din tadauki cup na tea dakanta tahau sha baitakura mataba karasa cine rice din yayi yana kallonta yanda takeshan tea kaman wanda ta tuna dawani abu Juyowa tayi dasauri tace "banyi girki nakaima Baba ba, me zaici"? Kallonta Maheer yayi har cikin ranshi yaji dadin vanda ta damu da Baba kaman bazai magana ba yace "Hamad can cook" kaman zatai kuka dan ko kadan bataso hakan ba taso tamai two da miyan kuka da daddaren nan amman duk yabi yadanneta adaki yana mata mugunta, kafa tea tayi abaki takarasa shanyewa saikuma tasauke cup din kasa tasake juyowa takalli Maheer dake kallonta gain kaman da ragowan magana abakinta tace "mesa Baba baya tareda Maman ku? Mesa basa zama tare"? Sosai Maheer ke kallonta, saikuma yace "who?" Yafadi coldly, dasauri Yasmeen tace "wannan faran matan ta gidan nan ba itane Maman ku ba matan Baba? Ko step Mom dink ce naganta fara ku black"? Da zuciya daya Yasmeen tai maganan dan ita tadauka Hajiya matan Baba ne dudda dai Hamad da Maheer basa kama da ita but zai iya yuwa maybe step mom dinsu ce dan taganta tareda Maheer awannan gidan, tunda Maheer yake baitaba zama speechless a any tambaya da za'amai ba sai wannan da Yasmeen tamai rasa. speechless a any tambaya da za'amai ba sai wannan da Yasmeen tamai rasa abinda zai cemata yay hannunshi yamika yasa hannu ya karbi cup din yadaura kan tray din dadan sauri yatashi yajuya yawuce yafita daga dakin kasa yasauka yawuce kitchen ijiye tray din yay yadaura hannayenshi jikin window yay shiru kawai yana kallon window kaman wanda ke kallon wani abu tawajen. Almost 1hr yayi kaman wanda akasa punishment shikadai tsaye a kitchen din yana kallon window kafin yasauke jjiyan zuciya ahankali yajuya yafice daga dakin kana ganin Maheer kasan irin mazan nanne masu taurin rai da mugun karfin hali dawuya kagane damuwansu da matsalolin su, wucewa yayi sama direct dakinshi yayi yawuce bayi wanka yayi yafito daure da towel yana kallon gadonshi dayake a hargitse sun batashi zare zanin yayi yakoma baya yasaka a washing machine sannan yadawo ta shimfida wani ya tsugunna yadauki abincin data kawomai dazu yawuce yakai kitchen yadawo wasu kananun kayan bacci yasa masu taushe gajeren wando da riga sannan yadawo yazauna kan kujera yabude system dan yayi some ayyuka zai tura list na abubuwan dayakeso na wasu kwayoyi, yana bude system din jiyayi yakasa komi kawai tunanin Yasmeen yakara dagulamai lissafi can he ever told Yasmeen about kanshi? Ko about Hajiya? She will hates kanshi? Ko about Hajiya? She will hates him! ljiyan zuciya yasauke baitabajin yaji tsoro ko fargabanshi rasa wani abu nashi ba hatta ranshi baya tsoron rasawa amman jiyayi vana tsoro da shakkan rasa Yasmeen ayanzu datariga tazama matanshi, kuma yana bala'in toro tasan what's between shi da Hajiya, kunyama yakeji! Ture system din yayi dagakan jikinshi
Chapter 70 · 0% Book details