← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 93

Sashe 79

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ahankali Hamad yakai hannunshi daya yadaura kan fuskan Maheer dake kallonshi cikeda asalin so yace "Maheer I am your brother, dudda ba blood daya yay binding namu ba but abinda yay binding namu is even stronger than blood cus it's Allah" yadanyi shiru kafin ahankali yace "Allah yahadamu, yamaida mu. brothers, yamaidamu family, it's okay to cry Maheer, Kuka doesn't mean or show cewa u are weak kokai ba namiji bane, kuka shows cewa you are a human, and all humans are bound to cry, it's just me and you anan come, cry on my shoulders cry ajikina cry a ko'ina ma Maheer t am your brother ni yayanka ne and you are not alone we are in this together I love you very very much Maheer" wani kalan tahowa Maheer yayi dasauri yadaura kanshi akafadan Hamad yana busar dawani kalan iska mai zafi yana huci kafin Hamad yaji saukan drop na hot tears akafadanshi dudda Maheer was not making any sound na kuk a but yaji hucin zafi da drop na tears dake sauka, irin kukan nan ne da maza keyi idan abun yamusu Ahankali Hamad batare daya dagoshi ba yace *none of this thing is your fault, Maheer matarchan ta cutar dakai, she took u in at age dabakasan me kakeyi ba, she raped you, tasaka a drugs, tabataka, ta kanainayeka bata bari naganka ko Baba yaganka idan munzo, no one was there for you dazai fada maka abubuwan datake maka is wrong, batasaka a islamiyya ba cus batason kasan zina kake da ita and its haram! Koda kaje kasan waje karatu tana taredakai ta jiye ka a school dakanta tadavo tadaukeka u had no room ko space to mingle with mata ko wasu, she made mutane dakake tareda think she's like a mother to you banda Kwanan nan data fara nuna soyayya kuke ai da bata nunaba dan she's way smarter and wiser than you are tasan idan tanuna wani can call you to order, u grew up kasan ciwon kanka but ka kasa rabuwa da ita dudda most times looked at your eyes idan naganka ings despiration da son kabini mutafi but ka Kasa why because Allah kadai tasan metamaka, but Alhamdulillah koma meta maka has come to an end yanzu, Allah yaji addu'an mu, hikiman ubangiji yasa Yasmeen tazo rayuwanka, yakuma sa kasota ya Jarabeka da mugun sonta dudda baka taba son wata arayuwanka ba bama kataba Rebewa da wata arayuwanka ba, yanzu abinda nakeson kasani shine what happened was bound to happen komujima komu dade bazaka taba tashi rana daya kacema matarnan u are out and abin yazo dasauki ba daman, but the beauty of it shine u are out din, and she will do duk yanda zatayi to own you back, ko tsafi, ko hikima ko anything dai ita tasani dan haka inaso kadage da salla da addua, komi akan lokaci sannan zamuje tare kaima kashiga islamivvan danake zuwa duk thursdays da fridays, Maheer at this point dole karike Allah riko mai kyau don shine kadal gatanka and you have to be strong. be strong for yourself for us your family and for your wife cus your battle is just getting started avanda naca matarnan idan tapa tavi komi zatayi bata sameka ba zata iya tonamaka asiri duniya tasan kaine the famous Pablo Escobar, so buckle up Maheer kafini iya all this mind game and criminal game dinnan before anything happens wanda kai dakanka kasan dama will happen kasan dole akwai rana da zatazo dazakayi fito na fito da mahaifin matanka CP Ibrahim Ibrahim, dole zaisan waye kai but before that happens Maheer go and win his daughter back love of your life, win matarka back!" Ahankali Maheer yadago kanshi vakalli Hamad idanunshi sunyi jajir, dan lumshe idanu Hamad yayi murya chan kasa tace *Yasmeen bataje ko'ina bal* Dawani kalan sauri Maheer yakalleshi ahankali Hamad yace "Baba vahanato tafiya tana side dinmu but she needs space and time let her heal Maheer karka dameto dan it will only worsen the situation" ijiyan zuciya Maheer yasauke, ahankali Hamad yace "is not my place ko Baba place to tell Yasmeen anything about your life kaine yakamata, dan haka learn how to open up to your partner, explain komito her and apologize she will forgive you Maheer" Byadamai kai Maheer yayi, dafashi Hamad vavi yadanyi murmushi kafin yace *I hate to admit this but yazanyi I must yanzu dan so nake na taimakeka kafita daga this mess" Hamad yadanyi shiru kafin ahankali yace "Maheer babu any girl, mace dai aduniyan nan that can say no to you or resist you jibidai mahaukaciyan matan chan da bama sonta kake ba jibi yanda to haukace because of you, tayi loosing mind nata nO naukace cabidarabsin Hamad yadanyi murmushi kadan cikeda iskanci irin na mazo vace "use those charms naka on Yasmeen the poor girl will be running back to your arms in no time, ita ta isa tace batason kanina, namiji har namiji, kyakkyawa, ga gashi, ga ido, ga pink lips, ga tsayi, ga abs, ga muscles you are every woman's dream!" Hamad yadan sake shiru vana murmushi yace "ga sexy eyes, gaka MM munafikin miskili, my smart ass naughty makirin miskilin brother" for the first time Maheer yayi murmushi. kadan, Hamad yace "Baba handling nashi is the easiest thing, kasan he can never get angry damu besides ma he wants u da Yasmeen abinda yasa yaki barinta ta tafi kenan all that. liveta in our side irin wavon manva dinnan ne but as of gobe though dai take it slow but kill that girl with love, Maheer make her yearn for you, kayi kwashakwasha da small heart dinta da soyayyan ka, trust me she will forget Koma mene taji da Hajiya tasa mata and run back to you okay"? Gyadamal kai Maheer yayl kafin yamaida kanshi ahankali yadaura kan kafadan. Hamad ahankali for the first time in like forever yakankame Hamad sosal just like yanda yakemai dasuna yara whenever he's scared, murya chan kasa tace "I love your Yaya Hamad" murmushi Hamad yayi yama kasa magana kawai ya bubbuga bayanshi suka kwanta ahaka bacci vav gaba dasu. [7/22, 11:03 PM] SAFIYYA: Sai yanzu taji kamshin turarenshi daya daki hancinta, dawani kalan sauri tashiga kokarin tureshi amman takasa ahankali Maheer yace "you don't have that power" with so much rage Yasmeen tace "me haka? Lafiya Malam"? Dan shiru yayi kafin ya manna side na face mashi da side na face nata bakinshi na saitin kunnenta cikin wata irin muryan lallashi yace "namiki laifi dayawa pls kiyakuri and give me a chance to explain myself" dazaka zo kitchen din bazama kadauka akwai mutane ba dan bazaka taba jn maganan dasuke ba, wani abu Yasmeen taji vazo mata wuva baki tabude zatai magana taji kuka yazo mata hakan yasa tai shiru takasa magana, awani irin hankali Maheer yace "wallahi I love you Fateema" yay maganan yana kama hannunta ahankali yadaura kan kirjinshi dake beating kadan kadan, awani kalan hankali yace "my heart is slowing down sabida kina fushi dani! I love you believe me" har lokacin Yasmeen kasa magana tayi bawai dan bataso tabashi befitting reply ba kawai dan sabida avanda takeji tana bude baki kuka zata saki kuma bataso takaramai kuka dudda komi nadawo mata fresh arai, dan goga sajenshi yayi jikin kumatunta yace "everything is not like yanda kike gani give me a chance to explain" "explain wat!"? Yasmeen tafadi dazafi kanain muryanta kasan she's still bittered, tace "angaya maka ina bukatan any explanation from you ne bayan wanda voice naka a record din nan yam... Takasa karasa magana sabida kuka dayazo mata tadaure tahana kanta, awani irin hankali muryanta nadan rawa tace "ina gidan nan ne kawai sabida Baba inaso na nunamai cewa ya isa dani, but aure tsakanina dakai yakare Maheer, I don't want you, not now, not gobe, not har abada, I don't want you" wani kalan fizgota zuwa kirjinshi Maheer yayi yamatse taredasa hannunshi yadago fuskanta yazo dab da nashi dudda batason tadago amman ina yafi karfinta dole kan nata yadago, cikin husky yet very sexy voice Maheer vace "are you sure vou don't want me"? Yay maganan yana wani kalan lashe soft lips nata da tongue nashi hannunshi daya yakai bayan ass nata yay squeezing da kyau yatsunshi na lumewa a soft bombom din, runtse idanunta Yasmeeen tayi tanajin abinda bata tabaji ba ko numfashi mai kyau kasa saki tayi tanaji kaman he should kiss her already at the same time tanajin mugun haushinshi, jin yanda jkinta yayi da vanda take numfashi vasa yaja bottom lips nata to his mouth yadanyi sucking kadan murya chan cikin ciki vace "you're not a good liar Fateema" yay maganan yana wani kalan grabbing lips nata yashiga kissing nata da kyau takasa komi, irin kiss din nan nagayama mace you missed her, and u love her, kusan 2min yayi yana kissing nata kafin ahankali yasaki bakinta batare daya cire lips nashi dagakan mata ba cikin taushin murya yace "don't let my past, my mistake ruin our marriage Fateema, it doesn't change the fact cewa you are my first love, kene mace tafarko da Maheer yataba so, you are my soul! You are the whole entire me Baby, I love you so so soo much, dan Allah ki yakuri" yay maganan yana zare hannunshi dagakan ass dinta vakai kan kunnuwanshi varike duka biyun daidainan aka kawo wuta hada idanu sukayi, yawani kalan kwabe mata fuska ashagwabe kaman zaiyi kuka yarike kunnenshi ya lumshe mata idanu yabudesu ya lankwashe kai yace "sorrrrryyyyyyyyy" vanda yaja sorry saida yawani chaki zuciyanta batasan sanda tadauke kanta ba jikinta yasoma rawa jin kaman tai hugging nashi he looks sooo super cute yanda yake bata hakuri yana lallabata kaman ba Pablo, ganin zuciyanta na skipping yasa dasauri tajuya zata fita dawani kalan sauri ya rungumeta abaya batare dayay magana ba chak Yasmeen ta tsaya tana in vanda zucianshi ke bugawa bamatasan yazatayi ba Baba yamata wa'azi kan yafiya, takalli kwayan idanun Maheer taga he really meant d apology har ramewa yayi dan fadan kwana ukun nan zuwa hudu, ko biyar ne ma, infact a week fight, he's really sorry, and her heart wants him and that same hearts that wants him is f*king jealous
Chapter 79 · 0% Book details