Sashe 36
Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
kyakkyawa burin kowace ya mace, ga kudi ga ilimi ga connection, ga kira gymnastic body kin kanainayeshi kina mishi wasu yan abubuwa kaman yarinyar shekara uku ko, makira ni fadamini asalin sunanki ba sunan yara kananan nan dakika kiramin ba menene asalin sunanki ? Hajiya ta dakamata tsawa da saida jikinta yadauki rawa ahankali Yasmeen tace Yasm ..Fateema tsaki Hajiya tayi ta tsugunna agaban Yasmeen takalli kwayar idanunta tace kalleni nan nazo namiki magana ne sabida naga take taken ki, koma menene aranki kan Pablo ki nisance shi, ki kiyayi Pablo kikuma manta shi da kamanninshi aranki, bar ganin yana miki mutunci bazai hana idan Babanki yakara tabashi yasa akashe uban naki ba ki koma marainiya, na riga na raini Pablo baida imani faduwa gaban Yasmeen yayi dasauri takalli Hajiya, murmushi Hajiya tayi ganin ta firgita tamike tsaye tareda bude marfin goran ruwan dake hannunta tamika mata tace ga ruwa kisha kallon ruwan Yasmeen tayi saikuma tasauke kanta ahankali akasa cikin yar kankanuwan murya tace banjin kishi ke zan hallaka ki wlh tallahi ni ba Pablo bane, hallakaki zanyi nataro yaran gidan nan kusan su goma su taru akanki su cicciki ciki su wulakanta miki rayuwa wlh su kekketa miki haddi ki rasa mai auranki har abada dan haka kibini ahankali, kidaina matsemin murya kina yan abubuwa mace ce irinki agabanki ba namiji ba, amshi ruwan my friend ahankali Yasmeen tamika hannunta dahar rawa rawa yake takarbi ruwan daga hannunta, Hajiya takama waist nata tana kallonta tace Oya sha agabana nagani Gyadamata kai Yasmeen tayi hawaye na ciccikowa a idanunta takai ruwan bakinta, tun kafin takarasa kai ruwan bakinta taji ruwan nada wani kalan wari hakan yasa takasa kai ruwan bakinta, dasauri Hajiya tace bazaki sha ba sake daga goran tayi awani kalan hankali kaman batada jini ajiki dawani kalan fushi Hajiya ta fizge goran a hannunta takai saman bakin Yasmeen data datse da sauri tafashe da kuka sosai, cikin fushi Hajiya tace dan ubanki bude bakin saikin shashi wlh kankame bakinta Yasmeen tayi gamgam taki budewa dan tasan ba ruwa bane wani abu ne daban ganin haka yasa Hajiya tadaura hannunta kan hancinta ta matse kan hancin nata da duka karfinta hakan yasa Yasmeen takasa numfashi dudda yanda ta daure she was fighting it rashin numfashi a hanci yasa ta bude bakinta Hajiya ta matse goran ruwa na shiga bakinta tai gulp daya kaman zata shide daidai an bude kofan dakin awani kalan firgice Hajiya ta juyo, ganin Maheer batasan lokacin data saki goran tasaki hancin Yasmeen datai wani irin nishi kaman wacce ke shirin suma ba, sakin kofan Maheer yayi dasauri yanama Hajiya wani kalan kallo yazo wajen, ahankali yajuya yakalli fuskan Yasmeen dake kuka sosai yaduka yakai hannunshi yadaura kan goran ruwan dake kan jikin Yasmeen dabai gama karewa ba yadau goran yajuya yakalli Hajiya dake kallonshi tazaro idanu yakai goran saitin hancinshi still yana kallon Hajiya, jefar da goran yayi akasa yajuya yakalli Yasmeen dake kuka sosai, batare dayace kalaba hannunta yakama dasauri tadago kanta takalleshi sabida shock din dataji, murya chan kasa babu alamun wasa kan fuskanshi yace come batai musu ba tashi tayi jan hannunta yayi yana gaba tana biyedashi tana kallonshi zuwa bathroom dake dakin budewa yayi yashiga da ita zuwa gaban wash hand basin, sakin hannunta yayi ahankali sannan yabude tap yatara hannunshi yana wankewa kafin ahankali yace open your mouth kallonshi tayi kaman bata gane abinda yake fadi ba, zubamata mayun idanunshi yayi softly yace bude bakin ki batasan mesa ba kasa musu tayi ahankali tabude bakin nata kadan tana kallonshi kirjinta na bugawa sosai sabida yanda suke tsaye abayi dagashi sai ita, shima kallonta yake still kaman yanda take kallonshi yace bude da kyau dan tsorata tayi ganin yanda ta tsorata yasa yace close your eyes lumshe idanunta tayi dasauri, ahankali yabi dogayen eyelash nata da kallo, murya chan kasa makoshi yace open your mouth a little bit wider bude bakinta tayi duka yabi fararen kananun hakoranta da kallo, gata da jan tongue kaman na jaririya, hannunshi dayake wankewa kasan tap yacire two middle yatsunshi yakai yasa abakinta dasauri ta rufe bakinta atsorace ta matse yatsunshi biyun abakin, wani kalan lumshe idanunshi yayi sabida yirrrrr da jikinshi yadauka cus bakinta is so damn warm, cikin muryanshi datai sanyi sosai dakenan chan kasa yace are you trying to swallow my fingers girgixamai kai tayida sauri kaman yarinya yabita da kallo kafin cikin wani kalan yanayi kaman Mai lallashinta gently yace to open batai musu ba tabude bakin ahankali, batasan meya mataba taji yatsunshi chan wajen wuyanta atare yadan daki wani bangare na cikinta kawai wani mugun amai ne yazo mata mata mara control yana fito da yatsunshi waje aman na zuwa tajuya gefe ma aman bai bartaba sai jikinshi, chak ya tsaya yana kallonta ko gezau baiyiba saima hannunshi dayasa yakama kafadarta ahankali ganin yanda jikinta ke rawa, hatta tea datasha saida ta amayoshi tass, saida tagama takalli jikin riganshi kawai saita fashe da kuka, sakin kafadarta yayi yasauke hannunshi kasa yace ki gyara jikinki kifito yay maganan yawuce yafita daga bayin yana jawo kofan Hajiya tabi rigan jikinshi da kallo, zare rigan yayi awajen yarike a hannu yataho cikeda zuciya yawani fizgo hannunta batare dayace kala ba yawuce yafita daga dakin baima tsaya kulle kofan ba, janta yayi har zuwa sama direct dakinta yabude yashiga da ita wani kalan jefar da ita yayi saida tafadi akasa dasauri ta tashi tana kallonshi jikinta yahau rawa ganin yanda ranshi yabaci, karasowa gabanshi tayi zatai magana kawai yadaga hannunshi jikake passs! Ya wanka mata lafiyayyen mari. SPARKLES OF AFFECTION