← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 93

Sashe 77

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wani abu kif'" Hajiya taciro wayanta daga jaka shidai Maheer kallonta yake dan baisan mekuma zatasa ba bai kawo komiba yadauka shirmenta zatayi dan kallon mahaukaciya yake mata yanzu, mikama Yasmeen wayan tavi ahankali tace "karba kisa play dakanki kiji" kallonta Yasmeen tavi kaman bazata amsaba saikuma ta amsa takai kunnenta tasa play hun Maheer dukansu sukaji awaien vana I love you yanacin pas pas pas kawai kakeji, Hajiya na jarababben ihu, wani kalan faduwa wavan yayi daga hannun Yasmeen jiri na neman daukanta, faduwan wayan akasa kaman ma karama abun volume yayi zokaji muryan Maheer dawani kalan sauri Maheer yatake wayan da kafanshi vawani kalli Hajiya itama kallonshi tayi kallon muzuba nidakai sannan ta duka tadauki wavanta tajuya tana tafiya tana murguda duwaiwai tafita daga gidan da sauri Maheer vajuya yakalli Yasmeen datai suman tsaye hannunshi yakai zai tabata murya chan kasa yace "Fatee...." juyawa Yasmeen tavi fuuu gudu gudu sauri sauri tawuce flat nata Maheer kawai yadaura hannunshi akai baitaba sanin life din dayayi can hunt him back like this ba, sosai Hamad yaji Maheer yabashi tausayi but yanaso Yasmeen to deal with him tayanda ko giyan wake zaisha bazai taba komawa Hajiya ba duk yanda zatai blackmailing nashi dan yasan Hajiya bazata taba barin Maheer ba zatai wani abin dan kawai tai compelling nashi to come back to her, shima kin cema Maheer din komi vavi tajuya fuuu yawuce flat nasu. Jin kan Maheer na neman tarwatsewa tabe taben jikinshi yashigayi cikin saaa yaji tabanshi a aljihu hannunshi har rawa yake yaciro dasauri yazaro daya yakunna yasa abaki yafara zuka kaman magaukaci cikin 5 zuka ya shanye tsabagen vanda vakeian taban da fushi saida yasha kara shidda awajen sannan yaji kanshi yaragemai nauyin fashewan dayake mai dazu. Ahankali yafara tafiya kana ganin shi kasan karfin hali kawai yake almost this is the first abu daya taba faruwa dashi dayay piercing heart nashi and shake him, bude kofan falon nasu yayi ahankali yashiga ciki yawuce sama, gaban dakin Yasmeen ya tsaya yay shiru yakasa daga hannunshi yayi knocking ko kadan baisan mezece mata ba, baida words to defend kanshi, baida explanation, baida komi dazai iya fada dazai wankeshi, daurewa yayi yabude kofan ahankali wani mugun faduwa gabanshi yayi ganin Yasmeen tasauko da akwati kasa tabude kawai kwaso kayan cikin sip take tana zubawa cikin akwatin tana aikin tana kai bayan hannunta tana goge fuskanta, shiga cikin dakin Maheer yayi dasauri yawuce gaban sip din dawani kalan sauri ya rungumeta tabaya tsamtsam, kishi ko azaba ne tundaga jijiyoyin kafafunta Yasmeen takejin maganganun shi, ihunshi da yanda yakegayama Hajiya | love you har zuwa kanta kawai fizge jikinta tayi tajuyo jikake dau! Tadaurama Maheer mari afuska mai kyau ya tsaya chak vana kallonta, da jajayen idanunta takalleshi kafin tanunashi da yatsa tama manta da menene toro duniva sabida kishi dava rufe mata ido tace "karka sake kuskuren tabani Maheer! Karka sake" tasake kai bayan hannunta tagoge hawayen daya zubomata sannan taja maina ciki tanuna kanta tanuna gidan da dakin da hannu tace "dama all this and auren gabaki daya was fake marraige ko menene ma kafadamin"? Tai shiru kaman mai tunani sannan takalleshi tace "cewa kayi idan ban aureka ba zaka kashe Baba na, da Mama na, da Nana da Farida ko? Bari kaji nagaya maka da auren mutum irinka gwara mutuwa! I've ended my marriage with you bazan taba zama dakai ba, daga yau u are not longer my husband nor am I wife dinka, gidan mahaifina zan koma sannan nagaya mishi waye kai kazo ka kashemu duka kaji Pablo Escobar!" Yasmeen takirashi da sunan hawaye nasake fitomata takai bayan hannunta tashare gabaki daya Maheer jiyayi zuciyanshi ta tsinke from yanda takeyi kasan she's deeply hurt, he hate kanshi for hurting her this much, murya chan kasa mai bala' in sanvi, da dadi, da taushi dakuma lallashi yace *I'm sorry Fateema!" "Don't ever call my name, mutum irinka, mai halinka bai chanchanci ambaton pious name like mine ba" saikawai ta tsugunna dasauri tafashe dawani kalan kuka danii take kaman zata zare zuciyanta da kirjinta mugun ciwo suke mata, tana tuna yanda Hajiya tace koma mene taga yana mata yanzu itama yamata shi, how could she love someone like Maheer? Yanda take babbaka kuka da karfi wlh zaka ivama Yasmeen hawaye, cikin kuka sosai tace "a tsanake Maheer, na tsaneka, na tsaneka, I hate you, I hate you, I hate you for all abinda kamin, you kidnapped abaya, you forced me into this Marraige amman bantaba tsanan kaba but what you did yau I hate you, Wallahi na tsaneka!" Juyawa dasauri Maheer yayi jin hawaye cicciko idanunshi. Cikin kuka sosai with a hurtful voice Yasmeen tace "vou stood me up a school jiya, tun safe ina school har 8 nadare abinda baitaba faruwa dani ba saida Ya Hamad yazo yadaukeni ashe kana tareda masoyiyan mamanka, mesa ka aureni? All your life kana tareda matar nan, no wonder lokacin ta wahalar dani agidanku, ranan I was asking about her nadauka matan Baba ne amman kai shiru sabida kasan she's your lover, Maheer ka aureni but kana fasikanci da Matar da ta isa ta haifi irinka" Yasmeen tafashe da kuka mai ciwo tace "mezaka cema Allah? Ga zunubin saida kwaya illata rayuwan matasa ga zunubin zina da tsohuwa, bantaba maka mugun kallo ba cus tun ranan dana ganka I only see Maheer not Pablo amman yau na yarda u can never be Maheer you will always be Pablo, kawuce ka koma wajenta ai saisa dama tabiyoka kaje wajenta dan babu abinda zany dakai babu abinda zany da wanda yabarni matanshi ta sunna yaje ya kwana da tsohuwa wallahi Maheer na tsaneka sabida ka yaudareni ka cuceni bazan taba yafemaka ba all abubuwan dakamin kama mahaifina I hate you Maheer I hate you" Ahankali Maheer yadaga kafanshi yafara tafiya sabida jiri jiri duhu duhu dayake gani da kyar ya iya gane handle na kofa ya murda yabude vafara tafiya gidan najuyamai yawuce dakinshi bayi yabude kafin yakai cikin bayinma amai akasa. Wani kalan fashewa da kuka Yasmeen tayi mai mugun sosarai gain ko lallashinta baima tsava yayi ba koya lallaba ta fita abinshi ma yayi jitake kaman ta mutu tahuta da akwai yanda zatayi ta tsige soyayyan Maheer tadaina jinshi ajikinta datavi, sosai tavi kuka mai lasisi kafin ta tashi takarasa juye kayanta tass tazage akwatin daman da hijab ajikinta tabude kofa tafito tana tuna Hajiya tanajin ciwo aranta dan matan kam nada kyau babu abinda tarasa ko ranan farko data fara gain matan saida tace wace balarabiya ce wannan, abinda ke kara tunzurata kenan tana kara yarda da Hajiya Maheer bai sonta dan gani take mezaiyi da ita gata baka kuma bata kamo Hajiya kyau ba, kawai yaudaranta yayi ya aureta ya karbi budurcinta abanza awofi dan gashinan yaushe yakarba amman yakoma ya kwana da Hajiya jiya, tsayawa tai jikin bene tana kallon kofanshi tasake fashewa da kuka wai! Kishi balai ne. [7/19, 5:16 PM] SAFIYYA: Takai kusan 5min tsaye jikin benen tana kuka tana kallon kofan dakin nashi, nadama da bakin cikin vanda takesonshi take, deep down she feels kaman taga yafito yazo ya lallasheta, still deep down wani kalan tsanan shi da haushin shi takeji idan ta tuna tsohuwar matan chan daya dauka Maman shi ce yake Iskanci da ita kuma babu aure tsakanin su, sannan deep down bakin cikin abinda yasa ta aureshi ma take dan dudda yace zai kashe su Baba still dazata iva fadi amman tai shiru sabida tanason tadinga ganinshi burgeta yake komi nashi, deep down karajin takaici da tsanan kanta take data bari vama tabata har auratayyan masu aure yashiga tsakaninsu tasan yanzu haka idan zata sake wani aure a bazawara ce ita amatsayin bazawara za'a aureta, deep down tsanan kanta take for dudda all this things wani bangare daya daban azuciyanta mugun tunaninshi take dan kaman taje taita kuka ajikinshi kawai tana dukanshi takeji maybe tahuce, deep down wani kalan mugun kishi takeji idan ta tuna da yanda Hajiya keda kyau ga jiki dan babu abinda takai Hajiya dan Hajiva tafita komi na diya mace saisa take karajin haushin kanta dan she feels she has been used, kawai Maheer amfani da ita yayi amman karya yake ba sonta yakeba dan Hajiya dayake kwanciya da ita tafita komi, tayaya zai taba sonta bayan vanada wanda tafita komi saisa yaje wajenta ya kwana awajenta yabarta amakaranta har dare bai karabi takanta ba. Da ace za'a dubata vanzu maybe ace zucivanta nada matsala sabida vanda yakemata ba dadi, wuta wuta, garwashi garwashi, zafi zafi, daci daci see babu abinda bataji, juyawa kawai tayi dasauri tana kara gayama kanta kozata mutu da son Maheer yanzu ankai junction din full stop. Dasauri tacigaba dajan akwatin takarasa sauka. afalo tawuce tabude kofa tajawo akwatin tafito tafara tafiya a compound din tanajan akwatin daidai nan aka bude kofan falo Baba ne tareda Hamad, anatse Baba yace "Fateema!" Chak Yasmeen ta tsaya batare data juyoba, Hamad ya sauka daga dakalin bene yataho compund din yasha gabanta yahade rai yace "ina zaki"? Bayan hannunta takai dasauri tashare fuskanta da muryanta dayadan shake tace "gidan mu" shiru Hamad yayi yana kallonta, dan jivan zuciva yasauke yace "at least saikije kima Baba sallama bamu hangoki ta window ba, kije gashichan tsaye jikin kofa" wasu sababbin hawaye ne suka kara fitowa daga idanunta bala'in kunyan Baba take. "Taho nan Fateema" Baba yakara kiranta. ahankali hakan yasa tabar akwatin awajen tajuya ahankali zuwa inda Baba yake Hamad yay tsaye jim awajen yana kallon akwatin kafin yadaga kanshi Ya kalli kofar flat dinsu Maheer wato davake shi dan iskan miskili ne daya lallaba matarshi gwara yabarta ta tafi gidansu ko wucewa vavi fuuuu shima zuwa side din su Maheer din Dan yabishi shima dasauri. Yasmeen nakarasawa gaban Baba kafin ma tai magana Baba yasa hannunshi yakama nata yashiga falonsu da ita, zaunar da ita yayi kan kujera dasauri tasauka kasa tazauna hakan yasa yazauna vana facing nata yadaura hannunshi akiri yace "yanzu Fateema banda darajan dazakizo kimini sallama idan zaki tafi wani waje"? Girgizamai kai Yasmeen tavi dasauri tama kasa magana sabida vanda kuka kecinta sosai, shiru Baba yayi yana kallonta kafin cikeda damuwa yace "banga laifinki ba Maheer ya zudda mini da mutunci shine" sake girgizamai kai
Chapter 77 · 0% Book details