← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 93

Sashe 81

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ga lafiyayyen abinci yaci" spoon na abincin Yasmeen takai baki kaman daga sama taji foot din Maheer daya cire takalmi vadaura akan kafanta vana shafawa kaman baisan yay ba yakalli Hamad yanacemai "karamin nama Hamad matana fa tamin girki". Jin vatsun kafan Maheer kan nata har wani sanyi taji ajikinta dasauri tajaye katanta gefe takai abincinta baki ahankali dan bazata iya reacting awajen ba ga Baba ga Ya Hamad duk a dinning din sunacin abinci, kowayace mai shi tama abinci oho, mtswww taja tsaki azuciyanta, karban abincin yayi daga hannun Hamad yay dan murmushi, lumshe idanu yayi dasauri he missed her food sosai kaman yay shekara baici ba yanacin abincin amman duka hankalinshi nakanta dudda yayi kaman baisan tana kusada shi ba, ahankali takecin abincin feeling so uncomfortable sabida yanda kamshin Maheer ke shiga hancinta gashi taki kallonshi, kaman daga sama taji hannunshi kan cinyanta wani kalan kwarewa tayi dasauri Maheer batare daya cire hannunshi dagakan cinyanta ba yakai dayan hannun yadauki ruwa dasauri yakai bakinta yace "sorry wife" Wih inhar kin karanta min ko harafi daya ne a littafi baki biyani ba wlh wh ban yafemiki ba har abada. Baba dake kusada ita yace "ashha sannu Fateema ga ruwa" dasauri tasa hannu takarbi ruwan Baba takai baki batare data karbi wanda Maheer kebata ba, dayan hannunta tasauke kasa tashiga ture hannunshi dake kan cinyanta amman ko gezau yakafeta da ido soyake takalleshi taki, ijiye cup na ruwan tayi Baba yace "sannu kinji" gyadama Baba kai tayi tarasa vanda zatayi kaman ta kurma ihu tana ture hannunshi yaki cirewa hakan yasa 2 tashiga yunkurin tashi, ganin tana yunkurin tashi vasa Maheer yarigata hakan yasa tafasa tashin, dudda baiwani ci abincin yayi vanda yakeso ba baidamu ba, dukowa yayi saitin ta baiji kunvan Hamad ba dake in abincinshi yana taba waya ba yakai hannunshi daya vadaura a shoulder nata vakawo bakinshi yamanna akunnenta wani kalan yirrrrrr Yasmeen taji tasauke kanta kasa dasauri takasa komi, cikin wani mugun sexy voice Maheer yace "I love you Fateema Ibraheem Maheer" runtse idanunta Yasmeen tayi dasauri kanta akasa har lokacin kunvan duniua yagama kamata, cikin wani kalan salo dake kashe mace yace "Maheer is sorry forgive me" wani kalan sweet kiss yasakin mata mai kara atsakiyan kunnen yahada dadan cizan earlobe nata sannan yamike tsaye yawuce dasauri Baba dayaji tafiyanshi yace "kagama cin abincin ne"? Ahankali yace "nakoshi" yawuce yafita daga dakin saida Yasmeen taji rufo kofa ta iya bude idanunta ahankali takasa dago kanta wani kalan kunyan Hamad taji tanaji dudda tasan baiji abinda Maheer yafada mata akunne ba har Baba ma dake kusada ita baiii ba amman tasan zaisa lokacin dayama kunnenta kiss, abincin daya bari takalla wani iri taj ganin baici sosai ba bayan tasan yanda yake cine abincinta tass dasauri ta dauke kai itama ta ture abincin gabanta tace "Baba nakoshi" dasauri yace "to je abinki sama kihuta, Hamad ya gyara wajen idan mun gama" wucewa tayi tawuce sama tabude dakinta wani rose din tagani an ijiye kan side drawer gadon dakinta ga note agete, kofan tayi tarufe takaraso cikin dakin ahankali tazauna saman gadon tana kalion roses din kafin tasaka hannunta tadauka tadaura kan cinvanta takai fuskanta daman su they smell damn good, note din tasa hannu tadauka takalli rubutun dudda tadade kafin tagane amman ta iya takaranta. "Forgive Maheer" Shiru tayi kafin kawai tarungume flower ajikinta tai shiru feeling kaman shi ta rungume, sake dawo mata komi yayi dasauri tajefar da roses da note din ta tashi tahau gado dasauri tareda juya baya taja bargo tarufa abinta babu abinda kemata dadi sai tuna maganan daya mata a kunne take Yau kusan all through Baba baki yaytayi baiyi hira da ita kaman yanda yasaba ba, tana zaune kan dadduma bayan tsoron Allah kudaina karanta mini littafi duk wacce Takaranta batare daya biyaba ban yafeba. tashanye yasa dasauri ta tashi tasaka slippers tabude kofa ahankali tafito tafara tafiva tana shakuwan tasauka kasa bataga kowa agidan ba, kitchen tashiga tabude fridge taciro goran ruwa tabude takai bakinta tafara sha dip kitchen din yayi duhu ko'ina ma yay duhu har wutan bayan gida datake gani ta window kitchen alamun an dauke wuta ne abinda bata taba gani ba tunda tazo gidan, zare ruwan tayi daga bakinta ganin kaman tafiyan mutum yasa adan tsorace tace "Babaaa duhuu" juyawa tayi dasauri gain kaman mutum taje gani yana dumfarota dudda batagani tai hanyar kofan kitchen din karaf taji an riketa tareda mannata da bango yadan matseta cikin wani kalan murya yace "FATEEMA". [7/23, 11:01 AM] SAFIYYA: KYALKYALIN KAUNA MEENA VIP GROUP Maheer kullum fuskanshi adaure idan zakimai magana sau dari bazai amsaki ba ko Baba baya kulawa, Mama ma baya kulawa, wani zubin sainace ya amsa Baba vake amsawa Mama ma saina jashi muje mu gaidata zaije, wayan nan hotunan wani Aboki nayi yanada camera yamana hotunan, na bishiyan nan Maheer yaje yaboye awajen ne shikadai yana kuka namai hoton baima sani ba, ahaka wata rana muna bara wata mota tai parking aka sauke glass kasa kasa wata 3 kyakkyawan faran yar matashiya ce sai kallon Maheer dake da fuskan nan nashi ke adaure tamau kaman wanda ke shirin fada. 0 "Da hannu tace "muzo" dasauri nai wajenta Maheer da Baba suka biyomu abaya, sai kallonta nake ganin balarabiya mai kudi ga katon mota irin zamu sami sadaka yau dayawa, na gaidata bata amsani ba Maheer takalla tace "ya sunan fine boy dinnan? Kai ya sunanka"? Ko kallonta Maheer baiyiba saima kara hade fuska dayayi yakalli gefe abinshi, Baba yataba Maheer yace ana magana dakai Maheer, amman ko oho sainine nacemata sunanshi Maheer, sosai naga Hajiya ke kallon Maheer har abin yafara bani tsoro nace kodai var yankan kai ce ita dan kallon yay yawa, haka taciro dubu daya tabani sabuwa fal suka ja mota sukatafi kinga murnan damuka yi nida Baba dubu daya fa babu wanda yataba bamu dubu daya fa, tundaga nan bankara gain Hajiya ba, abinda bansaniba ashe kullum saitazo waien tasa aka binciko mata mu da inda muke zama, Allah kadai yasan wata nawa tayi tana bibiyan mu bazan iya gayamiki ba dan bansani ba Fateema, wata rana nadawo daga karbo wani magani ma Mama ina neman Maheer banganshi ba duk inda vasaba labewa vazauna banganshi ba kafin naje wani hanya wanda awajen yawanci muke wanka da bayan gari da sauransu, naganshi haka shi kadai yacire wando yana fitsari a tsaye, harna bude baki zan kwalamai kira dan ina daga nesa na hango wannan matan wato Hajiya tsaye ata gabanshi dadan nesa dashi tana kallonshi shibaima lurada itaba, Maheer was just 8 lokacin ni inada 10,11 a fishi wayau sosai dasauri dakuma gudu nazo wajen naja wandonshi sama nashiga gabanshi ina boyeshi abayana ina kallo matan data fara tahowa tana murmushi tana kallonmu takaraso gabanmu tace "ina Babanku yau bakuje bara bane"? Akufule nace yana gada, tana kallon Maheer dake bayana yana fama da zuge mazagin wandonshi danko kallo daya baimata ba tace "Maheer" 09:04 dagokai Maheer yayi yamata shegen kallo yadauke kanshi yacigaba da abinda yakeyi gain yanda take kallonshi yasa najuyo nakarasa kullemai mazagin wandon nakama hannunshi muka tafi hakanan nai raina bai natsu da matan ba, dudda ina yaro but mamaki nake kallon nan datakema Maheer na menene? Mesa take kallonshi haka, kodai yar shan jini ce, nace hala yar yankan kaice" Hamad yayi shiru kafin yakalli Yasmeen yace "Yasmeen Hajiya use me to get to Maheer, sabida taga nine komi nashi, ni kadai yake kulawa bazanma iya miki bayanin Maheer ba yanzu fa yay girma vana magana da mutane, Maheer dayana yaro ko zaki kwana kinamai magana fa bazai amsaki ba idan kinyi mutuwan sa'a shine yama dagokai yakalleki mutane dayawa akasan gada ma sun dauka bebe ne baya magana, toko Baba da Mama fa baya kulawa, ni kadai yakema magana kaman Hajiya kuma takaranci komi akanshi sai bananan saitaje maboyanshi tai maganan duniyan nan ko kallonta bazaiyiba gain haka yasa watarana tazo da katon leda na abinci da kayan dadi yana zaune ko kallonta baiyiba tabashi ledan tace "gashi ka kaima Yayanka Hamad" ranan ne rana nafarko daya dagakai yakalleta da kanshi dasauri yasa hannu ya karba varuga aguje yatafi nemana yakawomin yace matan nan tace nakawoma yana murmushin in dadi dan Maheer na sona is as if nine Babanshi da Maman shi dabai dasu, dauka nayi muka kaima Baba dan hankalina bai kwanta ba muka had harda Mama mukaci dama was mutane yan kasan gadan, kullum kullum inhar tanaso Maheer yakalleta saidai tabashi wani abu tace akawomin saita fara zuwa kasan gada wajenmu takawo abubuwa da dama tarabama kowa danbamu kadai ke rayuwa awajenba har aka ganeta jama'an wajen, akwai wata rana ta tare Maheer tabashi abu yakawomin harzai juva zai tafi takama hannunshi karaf yajuyo tace 3 "maisa Yayanka Hamad baya zuwa school" shiru bai bata amsaba yana kallonta, cikeda wayau tace "kanaso nasa Yayanka Hamad a school Ya girma yazama gwamna"? Gyadamata kai yayi dasauri tai murmushi tana kallonshi tace "to zan sashi sannan nakai Mama asibiti inhar ka yarda natafi dakai gidana nasaka a makaranta kaima" shiru Maheer yayi vana kallonta yakasa magana" Hamad yasauke ijiyan zucia vace "kinsan meyafaru Yasmeen"? girgizamai kai Yasmeen tayi ahankali Hamad yace "haryau bansan tayaya Hajiya tai abinba amman kinsan akasan gada munada Oga irin shine incharge haka to shi tasamu kawai munga yazo wajenmu tareda Hajiya ga uniform da set na jaka da komi na school yace * Matarnan tasa Hamad a makaranta mai kyau gakuma kudi takawo Baba yakai Mama asibiti tanaso ta dauki Maheer tasashi a school, tashi nayi nace bazaije ba Baba yace a'a bazai bada Maheer ba kinsan yan kasan gada yan daba ne zasu iya kashekama babu abinda zai faru, Ogan yahau cewa da shine yahaifi Maheer dazaice bazai badashi ba varon da iyayenshi sun mutu shi baiji dadi ba yasami haiya zata daukeshi at least an ragemai nauyi, bakin ciki yake Maheer yasamu wacce zata inganta rayuwanshi bakin ciki Baba yake ba danshi ni Hamad akace za'aie dashi ba duka yan gadan aka taru akama Baba shaaa harda cewa zaa koremu, Hajiya cikeda siyasa dan matan nan crook ce Yasmeen tace a'a baza'ai hakaba, taimako bazai zama neman fadaba, ita dama taga Maheer maraya ne baida uwa baida uba kuma
Chapter 81 · 0% Book details