← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 93

Sashe 74

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aka gama ranan shikenan, ni gashinan harna soma sabawa nadainajin zafi yanzu sai dadi dan kinsan bai dagamin kafaba kwata kwata tunda aka kaini, Yasmeen n yanzu nono nane ma yafi ciwo wai maza kigansu manya dasu suna auranka saisu fara abu kaman jarirai" akunyace Yasmeen tace "ni Ya Sa'a kidaina magana haka kunya nakeji" tsaki Sa'a taja, tace "Yasmeen kenan munafukan yarinya, keda kinma fini nono nasan sunajin jiki wajen Ya Maheer" katse wayan Yasmeen tavi dasauri akunyace tana tuna yanda yau tatashi dasafe taganshi dasauri tasauke kanta kaman yana ganinta, tana zaune awajen har aka kira la'asar tashi tayi taje mosque tai salla tasake dawowa takira number shi still baya shiga wasa wasa har 6, takuma kasa tafiya batason tabatamai rai gashi wh batasan sunan anguwan da aka kaita ba, ranan da aka kaita tana kuka bama ta kalli hanya ba, yau dasuka fito hankalinta Sam baya kan titi, gain magrib yayi vasa tasake dialing number shi still baya shiga, tashi tayi taje tai magrib tana tunani toko tatafi gidansu ne amman Baba tasa shi zai iya kaida abin babban issue bakuma abin takira Ammi ta tambayeta sunan anguwan ba itama zatamata tambaya maybe kuma Baba nagida yaji, gain 8 na neman yi ga school sai one one take ganin dalibai yasa tashiga contact nashi gain number dayay saving da Yaya Hamad vasa tai dialing ringin daya yadaga dan yadauka Maheer ne yace "ya akayi?" Daurewa Yasmeen tayi ta rike kukan datakeji anatse like a smart girl tace "Ya Hamad nine dan Allah ya sunan anguwan mu dama ina school ne inaso nadawo gida"? Dan shiru taji Hamad yayi saikuma chan yace "ina mijinki"? Ko kadan bataso tanunamai wani abu dasauri tace "wayanshi baya shiga maybe vana inda ba network ne" shiru Hamad yasakeyi, kafin yace "kina ina yanzu?" Ahankali tace "parking space namu ina zaune kan kujera" anatse yace "tashi kije mosque ganinan zuwa dare yayi is not good ki dawo gida dakanki" gyadamai kai tayi tacire wayan daga kunnenta ta tashi tafara tafiya zuwa mosque, ko, kadan batason tama Maheer mummunan zato tun farko data sanshi bata mai kallon abinda taga yanayi ba da sana'an dataga vanavi all she sees was a good person mai tausayi dakuma good heart, tasan cewa rayuwa ne yasa yake ayanda yake is just circumstance, and she really wants to change him to a better person, babu sallan dazatayi dabatamai addu'a sabida tasan yanzu tana sonshi she loves him and tanason ya shiryu, he told her yana sonta and ta yarda dan she felt it ajikinshi da zuciyanshi cus Maheer is someone da jikinshi and actions dinshi basa karya ta yanda tasan he was a good man kenan tun lokacin dayay kidnapping nata bata bakinshi ba dan he claims he's a bad person. So inhar dakanshi yace zai dawo yadauketa by 2 baizoba tasan akwai dalili koma ina yake May he be safe Allah yakare shi daga aikata ayyukan zunubi tafadi ahankali kafin tazauna kan dakalin masallacin bangaren mata taciro wayanta tashiga text message kan numbershi tashiga typing. "Ya Maheer....... ta tsaya tana tunanin abinda zata rubuta spelling din data iya da kyau kafin tacigaba da typing. "Aaa u oo k"? Saikuma tagoge dasauri tana tuna spelling na are danta haddace "Ya Maheer are u ooo k? Tak kia" Ta aika sakon tareda maida wayan jaka tazauna jin ana kiran isha'i yasa tashiga masallaci tai salla tana idarwa wayanta na ringing tadauka Hamad yace "ina gaban mosque" fitowa tayi akunyace ta gaidashi ya amsa yadanyi murmushi tashiga motan suka tafi yana tambayanta kan school harsukakai gida, har gaban flat nata vakaita yabude mata kofa da key dake wajenshi tashiga shikuma yawuce side dinsu. Wasa wasa har one nadare Yasmeen takasa bacci any motsi dataji har addu' a take taganshi batason tai kuka amman saida tai kuka badan komiba saidan yanda shi bai kirata ba kuma kodan fada mata zashi aikin daya saba bai fada mata ba, bata taba sanin haka soyayya yake ba idan kanason mutum baka ganshi ba baka natsuwa, dazaran ta kwanta tajuya ga gadonta dake kamshin shi gabaki daya gain baccin yaki zuwa yasa ta tashi zaune tamike tsaye bayi tawuce ta tsaya gaban mirror tashare hawayen daya zubomata takunna tap zatai alwala saikawai tafashe da kuka sosai tana bude baki how could she fall for Maheer maisa take manta criminal ne why is she expecting so much from him? Why why why??? Why is she thinking normal aure tayi kaman nakowa bayan tasan circumstance na auren? Why is she thinking like this? Takai kusan minti biyar tana kuka tanama kanta fada akan tadaina sonshi tadaina damuwa dashi mutane irinsu Maheer bama susan meye so ba, so koya fadamata yana sonta baya nuna zai damu da ita ta iya hanashi yin rayuwanshi, alwala tayi tafito dadduma ta shimfida tai salla kusan gabaki dayan addu'an datayi Maheer tamawa kusan awa biyu tayi kan dadduma sannan takalli agogo hudu Saura yan mintuna wayan nata dake kan gado takalla, dudda bataso tamika hannunta tadauka kasawa tayi dake dialing number shi tayi ga mamakinta number yahau ringing. Maheer da Hajiya bata barshi ba ko bayi zai shiga saita bishi ta tsaya agaban bakin kofan, tazaman mishi kaman maya yarasa vanda zaiyi da ita dan kallon mahaukaciya yake mata gashi taki bacci, yanzun nan yasamu tai bacci akan kujeran zare jikinshi yashigayi daga nata daidai wayanshi na vibrating wanda kawai jikinshi yaji yafadamai waye, awani kalan hankali kaman barawo yawuce yafita daga dakin tareda maido kofan yarufe karaf Hajiya tabude idanunta danta fara bacci amman vibration na wayanshi yatada ta, tashi tayi dasauri daidai Maheer yabude kofan dakinshi ahankali yashiga yamaida yarufe itakuma tafita ahankali tabishi danso take tasan wake kiranshi tanaso ta gasgata zarginta har gaban kofanshi takarasa tadaura kanta jikin kofan. Zama Maheer yayi bakin gadonshi yaciro wayan daya gama ringing dasauri messege din Yasmeen yafara gani dasauri yabude. Maheer are 000 k? Tak kia" Tunda yashigo gidan nan sai yanzu yaji abu ya sanyaya mai zuciya dasauri yashiga calls ganin ita ke kiranshi yasa yay dialing number ta yakai wayan kunnenshi, Yasmeen dahar ta ijiye wayan akasa tawani kalan kwanta akasa kaman marainiya kan dadduman jin wayan a ringin dawani kalan sauri tadauki wayan gain Maheer ke kira vasa dasauri ta tashi zaune tadauki wayan takai kunnenta muryanta har rawa rawa yake tace "Ya, Maheer" wani kalan lumshe idanu Maheer har cikin jinin jikinshi yaji muryanta baisan lokacin daya dauki pillow ya rungume ba tareda sauke ijiyan zuciya, sosai Yasmeen tali kuka nataso mata daurewa tayi tace "ina kaje?" Shiru yayi still bazai taba iyama matanshi karya ba daya mata gwara yay shiru batare daya bada amsan maganan ba, hawaye taji yazubo mata dasauri tashare dagakan fuskanta, cikin wata kalan soft lallashi voice Maheer yace "sorrrryyyy baby" kaman jira take sakinmai kuka tayi awaya jiyayi kanshi yadauki chaji ita kanta batamasan mesa take kuka ba, what exactly take nema daga Maheer wen she knows waye shi kawai cire wayan tayi daga kunnenta ta katse ta ijiye agefenta. Cire wayan Maheer. yayi daga kunnenshi ganin takatse tashi yayi yafara tafiya jin haka yasa dasauri Hajiya tai wajen kofanta tabude ahankali tashige tamaida kofan tarufe tayi closet akwai wani tracking device data sayo a Las Vegas dataje din nan makalawa kake akaya tanaso kowacece Maheer ke tare da itan nan tasanta dan ta aika akasheta cikin sa'a tagani bare kwalin tayi taciro dan karami ne kaman boturi tafito daga closet din wayanta tadauka daidai sako nashigowa wayanta daga wani unknown number. "Munsami labari kina neman kimutu da ciwon zuciya sabida Pablo na miki wulakanci to bari kit Pablo yaje yayi aure a boye!" Yanda gaban Hajiya yafadi saida taji jiri yadebeta tadafa bango dagudu wayan nafadi daga hannunta takai 2min ahaka sannan ta tsugunna tadauki wayan tasake karanta sakon tsaki tayi tace was munafukai ne ke turamin sakon so wato anji muna fada da Pablo shine akeson rabamu gabaki daya da wanna karyan wai aure, Pablo dina dana sani da babu abinda ya tsana irin aure da yara nonsense! I am getting my Pablo back nasan yayi budurwa which is not lie but itama nai alkawari with this tracking device karshen ta yazo dasauri tafita daga dakin wucewa dakinshi tayi ahankali tabude kofa baya ciki amman ga karan ruwa da alamu wanka rakeyi wayan nashi takalla kafin kaman barauniya tashigo cikin dakin tawuce gaban gadon wayan tadauka kirjinta na bugawa tana kallon kofan bayin tashiga call nashi takalli last number daya kira Hajiya tai maza tai dialing number Yasmeen nazaune takifa kanta a guiwa taji wayan na ringing dudda bataso ta daga wayan takasa tanason taji muryanshi ahankali tadago kanta tasa hannu tadauki wayan tai picking takai kunnenta cikin muryan kuka ashagwabe tana turo baki tace "Hello" yanda wani kalan kumfan kishi da Hajiya taji zuciyanta nayi kasa daurewa tayi tace "ke wacece a rayuwan baby na dakike kiran shi cikin daren nan muna bacci" tunda Yasmeen take in her life bata tabajin abinda taji just now ba jin wata tadauki wayan Maheer tamata kalan maganan nan, kaman numfashinta zai fita takeji takasa magana, cikin kakkausan murya Hajiya tace "Maheer is mine! Maheer nawane! Pablo belongs to me, nikadai ce tashi, idanma tunani kike sonki yake Pablo bazai taba iya son wata sama dani ba, he will use u dump you vabace bazaki kara ganinshi ba, dan haka stay away from my baby kozan hal... .. "Maryam!" Daga Yasmeen dakekan waya da Hajiya sukaji muryan Maheer kaman daga sama, dawani kalan sauri Yasmeen tazare wayan daga kunnenta batasan lokacin daya wani kalan wurga wayan ya daki kofa ya watse ba tareda kurma ihu takifa hannayenta kan fuskanta, dudda taji muryan mace kan wayan but tana kokarin mishi uzuri halan an sace wayanshi ne ko is something dai, amman jin muryanshi that means dagaske ne Maheer natare da wata, zafi sosai kirjinta kemata daman haka akeji idan kanason mutum kajishi tareda wata mace? Neman mata Maher keyi? Baya gida baizo yadauketa ba daman yana tareda wata ne? Maisa ta auri mutum irinshi, whyvyvy? Tafashe da kuka sosai tanajin kunci sosai bana wasaba aranta. Tunda Hajiya tasan Maheer kawowa yau bata taba gain irin bacin ran datake gani akan fuskanshi ba yanzu, kawai rawa
Chapter 74 · 0% Book details