← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 93

Sashe 85

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

babu wanda yataba fadamiki dan it's his story to tell not ours kinji"? Gyadamai kai Yasmeen tayi ahankali jikinta yayi sanyi kaman kankara murmushi Hamad yay yace "tashi kije kiyi salla nima bari naje mosque, Thank u Fateema" gyadamai kai Yasmeen tayi tamike tsaye ahankali tawuce tafita tawuce dakinta maida kofan tayi tarufe tawuce bayi fashewa tasakeyi da kuka bata tabaiin tanason abu kaman yanda taji tanason Maheer , yauba, jitake kaman tafita da gudu taje side nasu and just hug him, she can't imagine tayi rayuwa irin wanda yayi ko wani nata yayi irin rayuwanshi Maheer, ahankali tace "nayafe maka Maheer nayafe maka, none of these is your fault, and ina sonka sosai I promise bazan taba kallonka da past naka ba, ba voice record ba ko video record naku Matar nan takawo bazan taba judging naka ba, u are the best person in this world Maheer, you are the most amazing person aduniyan nan, you are unique 've never seen anyone like you, komi naka daban ne, Yasmeen na sonka, Fateema na sonka, matarka na sonka sosai, I love you, I love you I love you Maheer dina." Da kyar ta lallashi kanta dan guilt din datakeji yay mata yawa azuciya and she promise to make it up for mistakes nata, and to support Maheer, kome yakeso saitamai, zata nunamai cewa in as much as life can be hard sometimes it can still be sweet, and zata nunamai banbancin matan sunna da yar iskan matan nan. Wanka tayi gabaki daya tafito daga bayin salla tafarayi tai karatun Al Qur'ani tama Maheer addu'a sosai dakuma Allah yakara rabashi da Hajiya dakuma Allah yakara rabashi da Hajiya sannan ta tashi wajejen 7 ta gyara dakinta ta shirya yau cikin wani jean da wani crop top pink, ita sai yanzu data bude akwatin ma tagani dan ranan kawai kwaso kaya take tana zubawa a akwatin ita kanta saida tai mamakin yanda jean da rigan yamata kyau ajiki shape nata yafito sosai, kwalli ta zizara a idanunta tai lafiyayyen makeup tasaka wani pink lipstick ta gyara gashinta tai parking tasaka ribbon tadauko wani black jallabiya tasaka ta yafa gyalenahi akanta tana zuba wani kalan kanshi tasaka slippers tafito dan daura abinci, saukowa tashigayi daga stairs daidai ana bude kofan falo aka shigo takalli kofan Maheer ne yana sane da kayan exercise vana zufa dan daga jugging yake Hamad biyedashi hada idanu sukayi dawani kalan sauri tadauke kai gabanta nafaduwa ahankali tabude bakinta sunan Maheer zata kira ta gaidashi saita tuna maganan Hamad dayace taja aji kadan hakan yasa murya chan kasa tace "Ya Hamad ina kwana" murmushi Hamad yayi aranshi yace Yasmeen akwai gane karatu azahiri yace "sannu ina kwana sister Inlaw" karasa saukowa tavi tawuce kitchen Maheer yabita d kallo da gangan Hamad yayi stairs yace "bari in watsa ruwa" saida Maheer yaga Hamad yawuce sama sannan yay hanyar kitchen din dasauri yabude kitchen din yashiga tareda maida koan yarufe vana kallon Yasmeen dahar tadaura abu awuta taki kallonshi dudda tasan shine yashigo kitchen din. Takowa yayi zuwa inda take tsaye yana binta da kallo yanda tai wani irin kyau har wani glowing take tana sheki na irin amare din nan, ahankali yace "baki iya gaisuwa ba"? Dan dago manyan idanunta dasuka sha kwalli tavi ta zubamai saida yasauke ijiyan zuciya vana kallonta wani kalan so Maheer yake mata da bayama iya boyewa is so obvious he's crazy about her, wani kalan juyamai idanu tayi cikeda tsiwa dakuma rangwada tace "ina kwana Maheer happy?" Ta tambayeshi atsigale tajuya zata wuce fizgota yayi tafado jikinshi tabaya yakawo hannunshi tagaba saman kirjinta yakamata gam yana kallon fuskanta ta side, wani kalan juyo da ita yayi yasata akirjinshi yana kallon fuskanta, kasa kallonshi Yasmeen tayi sabida yanda gabanta ke faduwa tasake shigewa jikinshi tanajin lafiyayen kamshin dayake tashi ajkinshi dudda yay zufan gudu, hannunshi yasa yakama fuskanta yana kallon lips nata yace "kinsan bake kadaine agidan nan ba kikesa this on ur lips ko"? Turomai baki tavi tana kara manna kirinta akan nashi kaman batasan tanayi ba adan shagwabe tace "me ruwanka dani zaman Baba nake yi ai banaka ba" takaici Maheer yaji yakamashi ya tsani vaji tai magana haka, daura goshinshi yayi akan nata yana kallon kwayan idanunta kaman yanda take kallon nashi kawai yahada bakinshi da nata, mutuwan tsaye kawai tayi tanaji tana gani tass ya shanye janbakin lips din sannan yasaketa batare dayace mata kala ba yajuya fuu yafita daga kitchen din wth he's loosing his mind he wants his wife, idan yakara any minute a kitchen din nan zai iya cire wando yadanneta awajen kuma he wouldn't want that sabida Baba but hakurinshi vazo wuya ga cikinshi harya Tara ciwo, kotan dakin Baba yakalla ganin baidawo ba yasa yawuce sama da gudu dakin Yasmeen yabude yashiga, akwatin ta ya dauko daga sip yabude, duka kayanta ya tattara har hijabi yashiga bayi pant dinta data wanke da soson wanka har brush yakwashe yahada a akwatin tass varufe yajawo yafito dashi luckily babu kowa afalo yawuce yafita vana murmushi idan komi bai kawota side nasu ba ai dole tazo dan daukan wani abu ko he's waiting for her he promise wh yau bazata kwana a side din nan ba. Takai kusan 5min tsaye inda yabarta agaban gas din tadaura yatsunta saman kan lips nata tai shiru feeling his lips da bakinshi duka akan nata as if he's there a tsaye yana kissing nata still, wani kalan ijiyan zuciva tasauke tajuyo dasauri ta kalli gas ganin kuman ruwan girkin dake ruwa natasowa da kyar ta iya daga kafanta dan ji tayi bata da karfi takarasa gaban gas din tacigaba da girki. Nan da nan tagama hada breakfast tafito dashi daidai Baba na shigowa daga masallaci yace "divata tasauko" murmushi Yasmeen tayi tace "ina kwana Baba na" murmushi Baba yayi yazo yazauna kan kujera vace "kin tashi lafiva" abincin shi Yasmeen tazubamai zata wuce sama yace "zauna kema kici" batai musu ba zama tayi taci sukai nak Baba yace "je sama abinki kihuta kada ki karayin komi zandan fita nida Malam Sani zamuie ta'aziyan wani abo kin mu daya rasu sai anjima zan dawo" ahankali tace "Allah kanshi Baba saika dawo" murmushi Baba yayi yace "Ameen Ameen, tom shikenan, kiyi zamanki adaki fa dan banson yaran chan ya takuraki nariga namai iyaka da sama bai isa yazo ba dan haka nada kidamu kinji" gyadamai kai Yasmeen tayi tana murmushi sosai ganin yanda Baba ke sonta, yawuce itakuma tawuce sama tana tafiya ahankali har zuwa dakinta. Abayan tacire ta ijiye kan gado hannu tashiga cire kayan jikinta sotake takara watsa ruwa tai wani gayu dan Allah Allah take Maheer yazo yakara lallabata sutafi side nasu tare, tass tacire kayan tai gaban bayi zata dauki towel taga wayam babu towel dasauri tabude kofan bayin tashiga hatta brush nata babu, sabulan ta babu har pant nata data wanke da safen nan bayan tai wanka babu zaro idanu tayi tadawo dakin tana bin ko'ina da kallo ganin bataga komi nataba har kayan shafan ta dake gaban mirror babu dasauri tai wajen sip tabude babu akwatinta da farko she was a bit confuse kafin azucivanta tace "Maheer" dan murmushi tayi tazo gaban gadon, kayan nata ta kwasa tasaka she's dying to see him dama, sosai dama takeso takoma side nasu yanzu daya bata dalilin dazai kaita bazatai wasting nashi ba dole taje yanzun nan, bude kofa tayi tafito tasauka kasa babu kowa da alamu Baba shima yawuce sauka tayi tabude kofan falo tafita compound tawuce side nasu, gaban kofan ta tsaya gabanta yadan fadi tana fargaban yakamata irin abinda zai mata, she want him har ranta abin ranan nan ne kawai bataso yamata bata tabajin abu mai zafin abinba bata manta wahalan datasha ba har vau, ahankali tadaura hannunta kan handle na kofan, abin namata kaman tai tafiya zuwa wani duniya daban yau zata dawo garinsu, murda handle din tayi koan yabude wani kalan kamshi ne yadaki hancinta tareda sanyin AC, is as if ya gyara mata gidan ne ya kunna turaren wuta dakanshi dan har yanzu da ragowan hayaki kadan, koina is shinning yana kamshi sosai, zaune Maheer yake Akan kujera dagashi sai wani dan 3quater na Versace black hannunshi rikeda karamin cup a coffee vana kurba ga remote a hannunshi yasa tashan ball yana kallo, jin anbude kofa yasa yajuyo da kanshi hada idanu vayi da Yasmeen dake tsaye bakin kofan itama tana kallonshi kaman yaune rana na farko daya fara ganinshi. Faduwa gaban Yasmeen sosai yayi dasauri tadauke kanta da irin kallon da Maheer yake mata irin kallon nan na vau idan nakamaki babu mai kwatanki a hannuna. Sosai Maheer yabita da kallo har wani sanyi yaji aranta ganinta vadaure da kyar yahadiye farin cikinshi, hakanan kuma Yasmeen ji tayi tana tsoron shiga dakin dan Allah kadai yasan mezai mata idan yau yakamata agidan nan daga ita sai shi, daurewa tayi tasa kafa ahankali tashigo tareda maida kofan tarufe ko kallon inda yake bataiba tawuce stairs tahau tawuce sama, Maheer yabita da kallo barin ass dinta dayaga sun kara cikowa sun fito bakaman yanda aka kawota gidan nan dasu ba, dan harde kafafunshi yayi dasauri in harya soma motsi, saida yaji tabude kofan dakinta tashiga ciki tamaida kofan tarufe sannan yatashi dasauri yazo wajen kofan ya kulle key yazare yasa a aljihun gajeren wandonshi yakoma dogon kujeran vazauna comfortably yadauki coffee dinshi yashiga sha da kyau dan yakara samin energy ranshi fess ganin Yasmeen targa tashiga tarkon daya dana mata.idan kin karanta mini littafi batare dakin biyaba ban yafe miki ba har lahiraYasmeen bata wani ima asaman ba tafito fuska adaure tasauko tashigo cikin falon ta tsaya agabanshi cikin wani kalan shagwaba tana wani diddire mishi agaba tana buga kata akasa jikinta ko'ina yana rawa yana jinjiga tace "ina akwatina"? Saura kadan Maheer ya kware sabida yanda boobs dinta were bouncing kaman ma bata saka bra ba yadaure yana kallon chest din nata kaman tsohon waye yace "w...a...ni akwati"? Cikeda tsiwa Yasmeen tasakeyin yanda tayi tace "wanda kazo dakina kadauka aika sani, meruwanka dani"? Sosai yake kallonta kafin cikeda iskanci yace "nazuba ruwana sau uku aikinki so akwai ruwana dake" dawani kalan sauri Yasmeen tajuya jin maganan banzan daya mata, tadaga kafa zata wuce kawai taji
Chapter 85 · 0% Book details