← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 93

Sashe 33

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 2 THIS IS A SUPRISE BONUS PAGE CUS YOU GUYS HAS BEEN AMAZING Now for the sake of wannan suprise din PLEASE follow me on IG https://instagram.com/mshakur_world?igshid=OGQ5ZDc2ODk2ZA== Inda zaka shigo dakin zaka dauka wani machine ke aiki fas fas fas kawai kakeji ta ko ina ganin Maheer na neman hallakata ihu ta kurma ta tureshi da duka karfinta tafito daga closet din dagudu tana nishi kaman wacce tafito daga hannun wanda zai dauki ranta tace wlh zaka kasheni har lahira Pablo, yaro saikace inji kusan awa uku kaki kawowa bugani kake kaman kasami turmi dan tsaki Maheer yayi yadauki towel nashi yadaura a waist yafito daga closet din bathroom yashiga batare daya kalleta ba dan sake wanka, Hajiya ta tashi da kyar tana maida numfashi tashiga closet dinshi tadauki skirt nata tasaka sanan tafito tafita daga dakin tawuce dakinta tana zuwa fadawa gado tayi tana maida numfashi sosai wani mahaukacin son Maheer na shiga ranta yana tafiya zuwa kowani lungu da sako. Fitowa yayi daga dakinshi yana sanye dawata Jil slender sunrise motif t-shirt green, Rick owens black dogon pant, kafanshi ya sanya wani black madusa head moulded footbed slides na Versace, hannunshi daure da agogon v-sporty greca watch shima na Versace, yana zuba wani kalan mahaukacin kamshi kaman yafito daga kogin turare gashin kanshi sunyi so wavvy suna wani kalan kyalli, pink lips nashi na shinning kadan sabida little Vaseline daya shafa musu yayi kyau kaman ka saceshi, Dan kadaine afalo amman shi kanshi Dan sai kallonshi yake, tsayawa yayi afalon yakalli Dan yace cancel all my schedules today da mamaki Dan ya jinjina kai yace yes sir hanyar corridor yayi direct gaban dakin da Yasmeen keciki yayi ya tsaya key yaciro daga aljihun shi yabude kofan yazaro key tareda murza hannun yabude kofan yashiga ciki yana kallon gadon datake kai, maida kofan yayi yarufe yakaraso wajen ya tsaya fuskanta ya kalla kafin yakalli ruwan daya kusan karewa sannan yadawo da idanunshi kanta, cikin bacci datake taji wani lafiyayyen kamshi daya mata bala in dadi na shiga hancinta dudda tana mura ahankali tai motsi da hancinta cikin bacci dan so take takara shakan kamshin da kyau, dan ware manyan idanunshi Maheer yayi yana kallonta yanda take da hanci cikin bacci kaman wata mouse dake perceiving scent na cheese, gently idanunta suka shiga motsi kafin ahankali tabude idanun tass Maheer dake tsaye akanta gaban gadon idanunta suka fara gani, dudda dishi dishi take gani bacci bai gama sakin idanunta ba amman jitayi tunda take aduniya bata taba ganin mutum daya mata kyau a idanunta kamanshi ba kaman wacce ke mafarki wani kalan murmushi tasakin ma Maheer daya bayyana fararen hakoranta masu bala in kyalli da haske kaman farin wata, tashi yaji tsigan jikinshi yayi at the same time butterfly na yawo acikinshi dan kokarin dukawa yayi dan yanda yakejin tafiyan abubuwa acikinshi kasa jurewa yayi baisan lokacin daya daka mata tsawa mara kara sosai ba yace Firgigit tafarka daga baccin tabude idanunta da kyau takalleshi tareda tashi da sauri ta zauna ruwan dake hannunta na neman cisgewa dawani kalan sauri Maheer ya chapke hannunta karaf, spark hannunsu duka biyun yayi dasauri ta fizge hannunta shima yasaketa ta yarfe hannunta dasauri tace ashhh! Yarfe hannunshi shima yayi yakalleta jin tace ashhh ahankali kaman yanama yar yarinya magana yace wat? Kallonshi tayi da manyan fararen idanunta dasukai haske kaman an wanke da ruwan zamzam kwayan idanun sunyi gray sosai sabida tashi ta daga bacci kenan, hararanshi tayi batare data bashi amsa ba, ware idanunshi yayi ganin yanda ta harareshi saikuma yace marajin magana kawai murgudamai baki tayi tareda ballamai harara tadauke kanta, waist nashi Maheer yakama saikuma ya jaye hannunshi daya daga waist din ya nuna kanshi kafin yayi dan dariyan mamaki yama rasa mezaiyi saiya sake kallonta yanuna kanshi yace ni kike harara kike murguda ma baki haka? Wani kalan dadi taji aranta ganin hararan datamai yamai ciwo taki cewa uffan, ganin taki kallonshi yasa yay jim saikuma yajuya yayi hanyar kofa zai fita hakan yasa yajuyo takalleshi dasauri daidai shima yajuyo hada ido sukayi dasauri tasauke kanta kasa dasauri, anatse yace mezaki ci ? Shiru tayi taki magana taki kallonshi, bude kofan yayi yafita yabugo kofan harsaida ta firgita. EPISODE 3 For your original Egypt Abayas,home decor, Gold (new and used), shoes that are qualitative and unique at affordable price , siyen daya ko sari (wholesale and retail) contact +201123302418 Instagram @Shopper_topia WhatsApp group *Maryam s Egypt abaya * Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/GoRzZ7ZgslV2alO5hYGAnj Fita yayi waje da sauri Dan dake falo yabishi abaya, batare daya juyoba yace I wanna be alone Dan yawuce yazaga baya zuwa garden nasu wani hadadden garden ya zauna kan wani swinging chair dakeda foam mai laushi sosai kaman gado yatura hannunshi cikin aljihu yazaro taba ya kunna da sauri yakai bakinshi tareda lumshe idanu yana sauke ijiyan zuciya, he just wanna clear his head, baitaba jin abu ya tsayamai arai kaman this girl ba, he s just thinking about her, yau yay canceling all his schedules sabida ita, what is wrong with him why is he feeling the girl a lot azuciyanshi fuzar da hayakin taban yayi yay shiruuu ya lumshe idanu kawai kaman mai bacci. Tunda yafita take kallon kofan gabanta na faduwa sosai kafin kaman wacce ta tuna wani abu bargon jikinta ta yaye sannan gently tasauka dagakan gadon tamike tsaye kaman ba itane mara lafiya ba, kanulan dake hannunta ta kalla, cije lips nata tayi kafin tazare alluran daga jijiyanta haba saiga jini yarda igiyan ruwan tayi ruwan na diddiga a akasa takai yatsanta ta danne inda jinin ke bulbulowa tadauki dan kwalinta ta warware da kyau ta lullube jikinta dashi tadaure awuyanta tafara tafiya ahankali zuwa wajen kofa ta taba kofan amman akulle hakan yasa tadawo tana kalle kallen dakin saikuma da sauri tai wajen babban window dakin, ahankali tasa hannu ta yaye labulen takalli wajen window babu kowa awajen kaman ma bangaren daban ne dan ba asalin tsakar gida ne wajen ba dan bataga gate ko mutane ba, karafunan window ta kalla dasuke atsaye batada wani kiba zata iya wucewa idan ta rike numfashinta besides she s a bit flexible, dage net din window sama tayi tareda bude glass na window ahankali batare data bari yayi karaba tajuyo takalli kofan gabanta na bala in faduwa tana addu a Allah yasa kada yazo dakin, ahankali tasa hannunta jikin window takai waje zuwa shoulder nata, wani kalan twisting kanta tayi kanta ya fita da kyar zuwa wuya, kirjinta tai kokarin ficewa ta kasa dan tanada boob cikakku yan manya bawai duma duma din nan ba, yanda take kokarin fito da boobs din bakaramin zafi yamata ba, dagewa tayi ta fito da kirjin nata tashiga sauka tana jawo kafafunta kafin finally takarashe fita, wani kalan dadi dataji mantawa tayi ma da yanda duka jikinta ke ciwo da kafanta da karfen window ya kurje, bata damu da babu slippers a kafanta ba, bamatasan takamaimen inda takeba dan clearly nan ba asalin compound dazaiyi leading to gate bane, but dadin datakeji kaman an mata kyauta dasauri tashiga tafiya ahankali batare datayi making any heavy sound ba kar akamata babu ko guard daya, tadanyi tafiya mai dan nisa kaman daga sama taga wasu manya manyan karnuka guda uku sunsha gabanta sun bude baki sun zazzago harshe dake tsiyaya da yawu suna wani kalan jiniya zasuyi haushi suna kallonta, tunda take aduka rayuwanta bata taba ganin manya manyan karnuka bakake irin wayan nan datake gani gabanta ba, gabaki dayan rayuwanta normal karen layi tasaba gani akwai karnuka a layinsu kuma basa cizo amman wayan nan karnukan bama suyi kama dana Nigeria ba dan bijimayen kare ne, sun zazzago harshe suna kallonta kaman sunga party bones chak ta tsayar da tafiyan datake ganinsu sunsha gabanta tana kallonsu suna mata wani kalan kallo sunzazzago da harshe kaman sunga lafiyayen nama, rawa lips nata yafara tace uzubillahi mina wooooohhh! karnukan sukai mata wani mahaukacin ihu tareda yin wani tsalle zasu kamata, gabaki daya mantawa ma tayi da escaping take kokarin yi wani wawan ihuuuuuu tayi. Wayyoooo Ammmiiiiiii gabaki dayan karfin gudun da Allah yabata tafara tana wawan ihu karnukan suma sun haukace suna binta su ukun zanga zanga sunga bakon fuska agidansu. Wayyooooo Allah na!! Kare, kare, helppppppp, zasu cijeni yanda karnukan ke woooh woooh zaka dauka sunga barayi guda dari ne agidan. Chak yabude idanunshi tareda mikewa tsaye da sauri jin muryan Yasmeen dakuma kukan karnikan gidansu ahaukace, dawani kalan sauri gudu gudu yafito daga garden dan yasan tsaf karnukan nan zasu yayyaga naman jikinta inhar itane yakejin muryanta, daidai Yasmeen dake bala in gudu tana kuka sosai karnukan na binta tayo hanyar garden din, ganin Maheer tsaye gaban garden yazuba hannunwanshi biyu acikin aljihun wandonshi yana kallonta da mamaki dan adaki yasan ya barta batai wata wata ba wani kalan uban tsalle ta daka tahau jikinshi ta mugun manna fuskanta awuyanshi tai wrapping hands nata around back of his head, tai wrapping legs nata a waist nashi ta harde kafafun gam, daidai karnukan suma sunyi tsalle zasu kamata daga jikinshi wani kalan tsawa yadaka musu. Kikito! Chak karnukan suka tsaitsaya suna kallonshi, daidai lokacin securities na gidan da Dan duk suka taho wajen da gudun su dan sunji ihun ta da kukan karnuka da hannu yamusu alamu su tafi, chak ya tsaya kaman kankara yakasa cemata tasakeshi yakasa tabata yakasa sauketa, no one has ever cling onto him like this kaman yanda Yasmeen tayi, every single breath nata yana jinshi not just afatan wuyanshi har cikin wuyan nashi down to all his tissues and organs, yanda chest dinta ke manne da nashi ba yanda heart beat nata ke racing kadai yakeji ba har dumin flat empty stomach nata yakeji, ta rirrikeshi so tight kaman her whole life depends on that kaman zata shige cikin jikinshi ta manne su koma daya, batare dayace tasakeshi ba yajuya yafara tafiya da ita yashiga cikin garden din binsu karnukan sukayi, wucewa yayi wajen kujeran dayake zaune akai ahankali ya duka zai zaunar da ita, dan gyaran murya yayi danji yayi muryanshi yamakale cikin muryan da bata fita sosai yace let go off me batare data sakeshi ba tashiga kokarin bude idanunta karaf tai ido
Chapter 33 · 0% Book details