← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 93

Sashe 76

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dakayi dakeke so karabu dani sabida ita?" Kowa yay shiru, Strictly Hamad yace *wakike da suna kindly leave this place before I report you to the police" wani kalan ihu Hajiya tayi tabuga bucket din dake hannunta tace "ka kira kadauka ni zasu kama idan sunzo? Saidai sutafi da dan uwanka dakai shige da fice karabani dashi annamimin munafuki, kajuya min kan Pablo dina, duk duniya babu wanda Maheer keso irina, muda -muke planning inakan lallabashi ne muyi Auren mu abinmu amman shine karabani dashi ka daukeshi kadawo dashi gidan nan, Pablo dina my baby dana shayar dashi nonuwan nan nawa tun yana dan shekara takwas har yakai wajejen sha takwas shansu yake kafin vadaina" runtse idanunshi Maheer yay gam jin vanda take tonamai asiri agaban kowa, hannu yadaga zaikai mata duka dasauri Hamad da Dan suka hanashi suka shiga gabanshi Hajiya tace. *kubarshi yadakan ai daman yasaba marina, bayaga babu abinda bai gani ba baikuma sani ajikina ba tunda babu kalan kwanciya da saduwan aure dabamu yi tare ba, yana jujjuyani kaman waina, yana warware kafafuna kaman tsinken tire dole yanemi dukana aj" ahankali Baba yace "subhanallahi" dasauri Hamad yarike Maheer yakalli Dan yace "take Baba back inside" Dan yawuce da Baba ciki maigadi ma yawuce wajenshi, Hamad yakalli Hajiya yace "kibar gidan nan inba hakaba we will trash you" Hajiya tai wani ihu tace "wlh mai tsoron amutu gawan fari ne, Pablo shi baisan yaro dan cikina bane dana haihu inamai tabbatar maka da yanzu inada yaro daya girmeshi, idan kaga nabar gidan nan sainaga budurwan dayayi dayasa yajuyamin : "baya" "ba budurwa bace matar shi ce, matarshi ta sunna!" Kaman daga sama dukansu sukaji muryan Yasmeen. [7/17, 8:23 PM] SAFIYYA: Dukansu juyowa sukayi suka kalli Yasmeen da babu wanda yasan tama fito, chak Hajiya ta tsaya tana kallon Yasmeen dataga kaman tasan yarinyar amman takasa ganeta, takasa tuna inda tasanta, kawai tai mutuwan tsaye tana kallon Yasmeen din dataga tamata mugun kyau a ido skin dinta like butter, wani kallo Maheer yama Yasmeen babu alamun wasa kan fuskanshi yace "go back inside" wani dan iskan kallo Yasmeen tamai da kumburarrun idanunta ta tako zuwa inda suke takalli Hajiya ido cikin ido kafin ta kauda kanta gefe ta tofar da miyau cike da kyama kaman taga kashi sannan takalli Hajiya tace "remember me"? Yasmeen tamata wani kallo daga sama zuwa kasa tace "kamata yayi ki rufe fuskanki dan abin kunya ne duniya tasan mace kaman ki old enough to be Maman Maheer kice all this nonsense dakike fadi harma kibiyoshi nan sabida kinii muryana awaya kina haukan nan kaman karya! Ance a fool at 40 is a fool forever" Sai lokacin Hajiya tagane Yasmeen tanunata da yatsa tace "youuu! Ba kene yarinyar nan da mukai kidnapping ba divar CP"? Yasmeen na kallonta irin kalion uku Saura kwatan nan tace "and yanzu Matar Maheer" kallon Maheer Hajiya tayi dayake wani irin kallon Yasmeen irin kallon asalin so dinnan kaman zai cinyeta, sannan takalli Yasmeen dake kallonta ras kafin takara kallon Maheer tanuna Yasmeen da hannu cikeda mugun shock tace "au....re?? Pablo are you married to this girl?" Kafin Maheer yay magana Yasmeen tace "my husband name is Maheer not Pablo" kaman sai alokacin Maheer vaji wani kuzari yakalli Hajiya yace "ni mijin Fateema ne, na aureta, she's my wife" wani makirin smile Hamad yayi , yadagama Hajiya gira daya cikeda isgilanci yace "told ya, kin tuna? My brother is married to the best girl in this planet, kamila, mumina, kilatacciya, mutuntacciya, mai addini, mai kyau ba irinki ba abincin titi" tunda Hajiya take she bata taba feeling this insulted like today ba faduwa kasa bucket din dake hannunta yayi tsabagen yanda batada karfi tadaura hannunta akirji takalli Maheer, cikin tsantsan mutuwan iki da shock da kishi tace "nizaka yaudara Pablo ka..... katseta Yasmeen tayi cikeda rashin mutunci tace "Maheer" wani kalan kallon Yasmeen Hajiya tayi dake kallonta cikeda tsiwa kafin takalli Maheer tace "Pa.....Maheer I picked u up on the street, nakawo ka gidana, u were just a scared little boy then nabaka nono na kasha" dan runtse idanu Yasmeen tayi zuciyanta namata daci kaman an watsa madaciya akai, Hajiya tace "nasaka school, Pablo na maidaka wat u are today, sabida kai bantaba aure ba, kullum cikin ci na kake nine abincin ka, bantaba hanaka kaina ba, dudda kagayamin bakason yara, ban damu ba cus we loved each other, I dedicated my life for u namaka komi shine rana dava zaka rabu dani sabida kahadu da yarinyar nan dakai kidnapping, nazaka yaudara bayan nakashe kudina akanka na inganta rayuwanka"? Dasauri Hamad yace "kindai lalata rayuwanshi kin batamai rayuwanka"? Dasauri Hamad yace "kindai lalata ravuwanshi kin batamai suna ki maidashi criminal bavan kece mai business din, stop with all this manipulation bayan all this while you've been molesting my brother kina rapi....., " Hamad! Maheer yakirashi dasauri, Hamad yakalli Maheer cikin fushi yace "don't stop me from talking today Maheer, ubanwa zata rainama wayau kullum batada magana saina tadauke ka tamaka komi ubanme tamaka banda cutarda kai? Muguwa, azzaluma mai bata kananun yara kafura ma irinki dattijuwan banza da wot...." Hamad! Maheer yasake kiranshi vana daura hannu akan bakinshi alamun yay shiru hakan yasa Hamad yayi shiru yana kallon Maheer da jajayen ido Yasmeen da kishi yagama cinta gain abinda Maheer yasake kiranshi yana daura hannu akan bakinshi alamun yay shiru hakan yasa Hamad yayi shiru yana kallon Maheer da jajaven ido Yasmeen da kishi vagama cinta ganin abinda DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA WLH BAN YAFEBA, Mageer yayi sabida Hamad na zaginta tace "hanashi kake ya tsagi tsohuwar banzan nan, hartanada darajan dazaka hana azageta"? Lumshe idanu Maheer yayi yabude su ahankali yace "you guys should stop insulting her koba komi she gave me home" cikeda tsiwa Yasmeen tace "wani home? Gidan shaye shaye da kwayoyi ne home? This woman abused you? Took advantage of your innocence, yet kana hana azageta" dasauri Hajiya ta chabe maganan tace "that's because he loves me and will always do" cikin ihu Maheer da kanshi ke nema ya tsage yace "I never loved you Maryam! Stop saying it, don't love you, banson ana zaginki ne dan koba komi kin haifi dukanmu anan is not proper, please respect your old age kibar gidan nan right now" sosai Hajiya ke kallonshi kuka na zuwan mata tanuna kanta tace "kace you never loved me?" Cikin ihu Maheer yace "yes and I will say that again and again, Maryam bantaba sonki ba, bantaba sonki ba, kuma bazan taba sonki ba!" Gabanshi Yasmeen tashiga takalli Hajiya tace "ai kinishi ko mijina nada taste vasan what is worth loving and what not dan haka bar gidana before nasa a fitar dake" wani kalan kallo Hajiya kema Yasmeen batason tai attempting anything anan data ciro bindigan dake jakanta takashe Yasmeen but Maheer na nan, hannu tasa tagoge idanunta tass tawani kalan fashe da mugun dariya dukansu suka tsava suna kallonta kaman tahaukace sannan takalli Yasmeen daga sama zuwa kasa tace "kalleki kalleni nunamin abu daya dakika fini dashi". [7/18, 8:14 PM] SAFIYYA: Hajiya tanuna kanta tana girgiza nono tace "kin ganni nan gaba da baya jinin shuwa arab ce, kalli halittun da Allah yamin tsaf kalli naki dudda ina shekaru 46 aduniya, kalli ne kalli fatata kinsan nayi barin kudi anan, kalli ilimi na da wayewata ba ke dakikiki... * Mar....". Maheer yayi gigin kiranta Yasmeen dake tsaye gabanshi tadagamai hannu alamun yay shiru aiko yay shiru kaman tsafi, hakan yasa Hajiya tace "bake dakikiya ba da sako da aka baki karanta ma bababnki kika kasa ba, satso na kudi da daula ne ba tsatsonki dakenan wahala ba da albashin gwamnati Babanki ya ciyarda ke, idan kina tunanin Maheer zai taba son mace irinki king kuskure, zaidai gama dake dump you and come back running to me kalleni fa real definition na OGA WIFE, MADAM D MADAM" wani kalan murmushi Yasmeen tavi dudda maganan yamata ciwo sosal amman bata nunaba tawani kalan sude lips cikeda tsiwa dan kishi yagama cineta bataji bata gani all sabida Maheer tace "awwww mommy gaskiya mijina bai kyauta miki ba yagama dake tass and dump you dan kene dirt din yazo running to me ya aureni, keko baitaba gigin auren ki ba despite jinin shuwa arab da gashin, da kudin da menema tace Ya Hamad?" Yasmeen ta tambayi Hamad dan ta lura shima ya tsaneta, cikeda isgilanci da shakiyanci Hamad nawani kalan makirin dariya vana kallon Hajiya dake kallonsu yace "cewa mommy tavi flimi gareta kwando kwando gata Oga wife Madam d madam" yabushe da dariya Yasmeen ta nunata da vatsa itama tana wani kalan dariya tai bava zata fadi tsabagen dariyan wulakanci datakeyi dasauri Maheer variketa had ido sukayi daga ita saishi sukasan nufin kallon dasukama juna da style ta kabar da hannunshi dake jikinta takalli Hajiya ta turo shagwababben baki kaman yar varinya tace "oops Mommy just take heart, Maheer is mine yanzu so go get some sleep okey dokey" saiga hawaye yafado daga idanun Hajiya sharrrr! Maheer kallon Yasmeen kawai yake baitaba sanin tanada baki hakaba she is this vocal ba sai yau, Hamad yahau dariya gain yanda hawaye sun kasa daina zuba daga idanun Hajiya yace "karma is a bitch" duk yanda Hajiya keson tsayar da kukan takasa wayyo Allah she looks damn pathetic ga Hamad dake mata wani mugun mugun dariya harda rike ciki yana faduwa akasa, Yasmeen kuma tai bake bake tsaye gaban Maheer ta rungume hannu tana kallon Hajiyan yaune tai nadaman rashin tsayinta taso tanada tsawon da yanda ta tsaya agabanshi din nan Hajiya barama ta iya ganin fuskanshi ba but nonetheless tayi bake bake agaban nashi irin Maheer nawa ne banaki ba. Hajiya takai kusn 5min kuka take mara sauti sannan tashare fuskanta tass ahankali tace "shikenan naji zan tafi, amman inaso kisani cewa koma mene Maheer vafada miki dayasa u are defending him like this nima yafadan mini, idan ma cinki yayi kikaji dadi nima yacini ba adadi, nono ne nima yasha nawa ba adadi tun yanama yaro, karki bari kyanshi ko iya soyayyan shi ya rude ki dan babu wacce zatasan Maheer dabazata soshi ba yasan kan mace ne, he's a killer a soyayya, lafiyayyen mayaudari kike gani anan bari nabaki
Chapter 76 · 0% Book details