← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 93

Sashe 44

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

M SHAKUR
EPISODE 4
Jama
a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M shakur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA
Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.
Ki shigo class dina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room
Registration is 1k
Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.
wa.me/+2347012181461
https://vm.tiktok.com/ZM2DAkuct/
Fitowa yayi daure da towel kawai yawuce kan dogon kujera ya kwanta yay shiru yana kallon sama damuwa tamai yawa is just as if Yasmeen tashigo rayuwanshi tace yadaina komi banda tunaninta lumshe idanu yayi dasauri jikinshi na amsawa feeling her inside his blood stream.
Har gari ya waye bai runtsa ba Dan yakira wuraren 7 yataho dakinshi, ba karamin mamaki Dan yayi ba ganin Oga na parking kayanshi da kanshi a closet, Maheer dake hada uban kaya cikin desginers LV suitcases nashi ne yace
kakai sabon motan danai order airport kai parking
Yes sir
Dan ya amsa, gyadamai kai yayi yace
yanzu direban will take us to airport sabida yadawo incase wani ya tambaya ya sanardasu yakaimu airport cus I know that woman will ask
gyadamai kai Dan yayi, Maheer yace
daganan we take the car mutafi school dinsu
dasauri Dan yace
I thought zamu fara kai luggage gidansu Hamad
girgiza kai Maheer yayi ahankali yace
I can
t wait to see her
kaman wanda yatuna wani abu saikuma yajuyo yakalli Dan da sauri dan baisan lokacin daya fadi abinda yaceba, sauke kanshi kasa Dan yayi yana hadiye murmushin dayakeji hakan yasa Maheer yahade rai yace
makesure baka kwashi wayan nan suit din as kaya ba, I want you dress like a student da backpack abaya
gyadamai kai Dan yayi yana murmushi yace
yes sir
dan murmushi kadan Maheer yayi yace
take the luggage to car
daukan akwatunan Dan yayi yafita dashi yana mamakin yanda kawai just like that Oga yafada soyayya mai karfi da yarinyar dayay kidnapping shi kanshi bai sani ba he
s in love, on the other hand kuma is Hajiya, dudda su Nas da Wike yasan suna gulma kaza kaza something is going on tsakanin Boss da Pablo bawai they
re sure bane but shi yasan something is definitely going on, ko jiya yana falo yaji Oga da Boss suna having sex, he knows Oga bayason Boss dan babu soyayya akan idanunshi tattare da Boss kaman yanda yake ganin soyaya a idanun Oga tattare da yarinyar CP nan, he is very worried baiso Oga to get himself into trouble, duk yanda yakalli abun is trouble dan soyayyan yarinyar CP nan da Allah ya dauramai kadai is trouble gakuma Boss, tsayawa yayi gaban mota ahankali ya lumshe ido yace
Holy ghost fire please protect My Master, protect him from any trouble and keep him safe
bude idanunshi yayi yadauki jakan ya wurga a mota daidai nan Maheer yafito yana danye da wani suit dark blue yamai fitinannen kyau yazo yana murmushi yashiga mota yace
hope ka karbomini papers din dana bari a motan Hamad
? Anatse Dan yace
yes sir
murmushi yayi yashiga mota yaji dadin yanda zai bar gidan Hajiya na bacci. Maida kofan Dan yayi yawuce yashiga gaba direba yajasu zuwa airport.
Suna kaiwa parking direban yayi Dan yafito yasauko da akwatinsu yabudema Maheer kofa yafito ya sallami direba sanan suka wuce ciki direba yawuce dan no parking ne wajen, saida yatafi Dan yace
sir wait here bari naje nadauko motan mu
gyadamai kai Maheer yayi Dan yawuce bai dade ba yadawo dawata 2013 Toyota Camry ash color glass dinta tinted, baiso yay amfani da babban mota da zaisa afara tambayan waya shi ko yay raising suspicious, shiga motan yayi Dan yaja motan, ta glass Dan ke kallonshi sai murmushi yake yakosa sukai school din kaman bazasukai ba.
A parking space na department dinsu sukai parking a roll na gaba ta yanda kotayaya Yasmeen tazo zai ganta, dan Juyowa Dan yayi yakalleshi yanda yake kallon waje yace
Sir bara muje office ba tukunna naga baa fara zuwaba
paper hannunshi yakalla yace
tanada lecturer ba 10, 11-1 shine lokacin dazanje auditorium dinsu for English itama zatazo wajen
gyadamai kai Dan yayi yace
do you need anything inje in samo maka
? Girgizamai kai Maheer yayi fuskanshi na kallon waje yace
KYALKYALIN KAUNA
Chapter 44 · 0% Book details