← Book details Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 93

Sashe 12

Kyalkyalin Kauna Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

zan koma kitchen ne mucigaba da girki murya chan kasa yace nikuma bukatan ki nake su karasa girkin bai kara bari tai wani magana ba yasata akan gado. Sunyi nisa sosai wayanshi na office yahau ringing, dan yanada normal waya na gida yanada waya na office wanda department nasu ne yabasu, ganin baya hayyacinshi yasa da kyar Ammi tace ana kiran wayanka na aiki kasa magana yayi ya kankameta yana kara sauri kafin chan yasaki kara sannan yakoma gefenta ya kwanta yana maida ijiyan zuciya yajanyo Ammi yadaurata akan kirjinshi yana shafa bayanta, da kyar ya iya mika hannu yadauki wayan yakai kunnenshi yace speak wani kalan yunkurawa yayi yatashi zaune harsaida Ammi ta firgita, yace awajen wa kaji this information Aliyu ? Shiru yayi saikuma chan yamike tsaye yace wat I want you to do now is trace the number dayay message din I believe is a whistle blower, but kayi komi lowkey dan most of our people anan station yariga yasayesu you will see me in the next 30mins katse wayan yayi yajefar yawani kalan diro daga kan gado zaiyi bayi dasauri Ammi ta tashi zaune tace meke faruwa ? Juyowa yayi yakalleta dan murmushi yayi yace is work related hmmm ajiyan zuciya ta sauke bata cika saka sa ido aharkan aikinshi ba but wannan dataji yana gayama Aliyu kada wani yasani she is worried, Aliyu yaronshi ne da dadewa, juyawa Baba yayi harzai shiga bayi Ammi tarikemai hannu tace Baban Nanah I am worried and I don t know why? I feel kaman you are about to get yourself in trouble dan dariya Baba yayi kadan tace why are you worried normal aikin dana saba zanyi, munsami wani tip kan Pablo Escobar ne da hakan zaisa komashi waye ya bayyana agareni nadade ina neman gayen nan and finally I think lokaci yayi da dubun shi zai cika, inamai tabbatar miki saina kawo karshenshi da karshen business na kwayoyin dayakeyi kodako su uban waye da waye ke bayanshi Alhamdulillah yanzu nazama CP I have my own power and I have my team now, yanzu dai barni nai wanka ana jirana ahankali Ammi tasakeshi yawuce bayi itakuma tadawo bakin gado tazauna tana shafa kirjinta dataji yana bugawa sosai, bayau Baba yafara aikin police ba infact a police dinshi ma ta aureshi, yasha kama criminals dasuwaye da waye but hakanan yau yana amsa wayan nan taji kawai gabanta nafaduwa and she is not just at ease. Lumshe idanu tayi ahankali tace Ya Allah ka kare kakuma tsaremini Ibrahim duk inda zaije duk inda kuma zai shiga dan Ibrahim is very very stubborn ajiyan zuciya tasauke daidai yafito hakan yasa yace jeki wanka kema gyadamai kai tayi tashiga bayin kofin tafito harya gama shiryawa riga da wando yasaka na jeans ba uniform ba, bindigarshi yaciro daga kasan bed yabude yaduba bullet kafin ya maida yasake abayan wandonshi sannan yadauki car key nashi da wayoyinshi yakalli Ammi daketa kallonshi yace natafi pray for me, nakama mutumin nan gwamnati ina mai tabbatar miki saita karamin girma, bye wifey yaran nan makesure sunci abinci sunyi salla kafin su bacci gyadamai kai tayi tana binshi da idanu ganin kaman she is worried yasa yazo gabanta fuskanta yakama ya manna mata kiss agoshi ahankali yace please cheer up kada kisamini damuwa dan as it is I am so very happy yanzu you have no idea what kama Pablo means to me and to the entire nation, yaran al umma zasu rage shaye shaye that is in ma basu daina ba, are you not happy? This is good news murmushin yake Ammi tamai tace kumatunta yashafa yace bye ba lallai nadawo ba maybe gobe zaku ganni baijira abinda zatace ba yawuce yafita dasauri sauri. KYALKYALIN KAUNA
Chapter 12 · 0% Book details