Sashe 36
Kazamin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sallama suka musu suka tafi, suna fita suka shiga suka yi wa Saddiqa sallama suka tafi. A can É—akin Zulaiha kuwa su Umma suna fita ta tashi tsaye ta buga cinya ta ce
"Babu wanda ya isa in ba da kwanakin nan sai na cike sati biyun nan da ka ambata, ai baki shi yake karya wuya, wato saboda an fi son Saddiqar ni za a nuna mini wariyar launin fata" Shi ma a ƙufule ya miƙe tana jin haushin cikas ɗin da take kawo masa na hana shi zuwa kwana ɗakin Saddiqa ya ce
"Yanzu ke uwata ta taso tun daga gidanmu, ta zo ta yi sulhun amma ki ce ba zai iyu ba?" Kallon sheƙeƙe ta masa tana riƙe da ƙugu ta ce
"To in ma ita ce ta zo É—in, tun da ba adalci ta mini ba ai dole na É—auki hukunci a hannuna" Yana wani zaro ido ya ce
"Wallahi baki isa ba, wai ke a ce ko sati biyu baki cika a gidan nan ba, kina matsayin amarya amma mu zauna muna sa'insa ke irin ɓoye halin nan na farkon aure ma ba za ki yi ba" Dariya ta sheƙe irin ta rainin hankali ta ce
"Ai yanzu shiru -shiru ƙauyanc ne, kuma ɓoye halayya munafurci ne, na lura kamar ka gaji da ni, ne shi ya sa kake kwaɗayin komawa wajen matarka kuna ko sama da ƙasa za ta haɗe baka isa ba" Cike da haushi ya kalleta ya ce.
"Idan na je sai ki je ki janyo ni ki maido da ni" Yana kaiwa nan a maganarsa, ya juya ya shige banɗaki, jikinsa ya wanke, ya fito ya je kicin ya zazzago klin a hannunsa ya ɗauki mataji(Kumb) Ya shiga bayin ya zuba klin ɗin a kan ya zuba ruwa yana tajewa yana wankewa, kwarkwata tana ta zubowa, sai da ya gamsu cewar ya wanku kan tas, amma maimakon ya saka sabulu ya yi wanka sai ya saka baƙin ruwa ya shashsheƙa, ya fito yana aikawa Zulaiha harara tana sosa kanta ya ce
"Zulai" A ƙufule ta ɗago ta kalle shi don ta tsani Zulan nan da ya tsiri faɗa mata, ya daina kiranta ƴar aljanna yanzu ta ce
"Zulaiha ne sunana, in ba za ka kirani Æ´ar aljanna ba ka daina mayar mini suna kamar wata tsohuwa" Kallo É—aya ya mata ya É—auke kai ya ce
"Ƴar aljanna ai mace mai jin maganar miji ce" Ƙaramin tsaki ta ja ta ce
"Indai a kan maganar rabon kwanane sai daj ka kaini ko ina in ba za ka kaini aljannar ba" Yana binciko kayansa na wanki ya samu wata riga jallabiya yana cikin karkaÉ—ewa ya ce
"Yanzu ke ba abin kunya bane, a ce kin kwasawa miji kwarkwata" Cikin halin ko in kula ta kalle shi ta ce
"Haba ni na ji ƙaiƙayin kaina ya dawo, duk tunanina ba kwarkwatar bace" Baki sake ya juyo yana kallonta da jallabiyar da ya saka a wuyansa bai ƙarasa sakawa ba ya ce
"Wai dama kin san kina da ita?" Ta ce
"Eh mana, ai da za a yi bikin nan aka saka mini relaxer a wajen gyaran kai aka ce za ta fita, ashe dai likimo ta yi" Kamar zai yi kuka ya ce
"To wallahi kin kwasa mini" Dariya ta yi mai sauti ta ce
"Yo ladan amarci ne ka kwasa" Harara ya aika mata, ganin ko shi namiji ya ji ciwon kwarkwatar ita amma hankalinta a kwance ko don ta saba ya ce
"Daga yau idan na dawo ɗakin nan, da kwana sai dai muke kai da ƙafa, don ba za ki ki kashe mini kasuwa ba, in je ina awon fulawa ina susa waye zai siya ina susar kwarkwata" Miƙe ƙafa ta yi bata ƙara masa magana ba ya ƙari mitarsa ya fita.
Da daddare tana kallonsa yana haɗa kayansa wanda ciki babu wani mai wanki, haka ya kwasa niƙi-niƙi ya fita ta taɓe baki tana yin ƙwafa. Wajen ƙarfe takwas da rabi ta ga shiru bai dawo ba, haushi da kishi ya ishe ta don ta san ɗakin matarsa ya tafi, kishi duk ya turnuƙeta tana tuna irin rigar baccin da ta gani a jikin Saddiqa da ta je ɗakin, da irin ƙamshin da ɗakin yake, wannan dalilin ya sa wani kishi ya tokare mata maƙoshi, ta rinƙa juyi tana jin takaici.
Har wajen ƙarfe goma saura amma shiru bai dawo ba bizigir ta sakko daga kan gadon ta fito, ɗakin Saddiqa ta nufa ranta yana ƙuna, tana zuwa da ƙafa ta hangaza ƙofar, yana zaune a bakin gado Saddiqar tana tsaye, magana suke kamar dai jayayya amma dai bata ji abin da suke faɗa ba, idanu ta kafe Saddiqa da shi ganin tana sanye da wani riga da wando na bacci masu laushi, daga wajen ƙirjin rigar gabaɗaya net ne kana iya hangar har bra ɗin Saddiqar wacce dare bai hana ka gane fara ce bra ɗin tas ba.
Kallo ne ya koma kan Zulaiha, ran Aminu in ya yi dubu ya ɓaci, sanye yake da gajeran wando, da singileti don shi tun da ya ga ya ɗauki kayansa a gabanta bata ce komai, kuma ya tafi kusan awa biyu amma bata zo ba sai ya cire rai da zuwanta, tun da ya zo yana ta fama da Saddiqa , sai danya shawo kanta ta amince da shi suna shirin keɓewanya kwashi ganima a wajen aiwatar da sunna, shi ne ta kawo masa cikas.
Saddiqa ita ɓacin ranta yadda Zulaihar take halayya kamar dabbobi, ka bankowa mutum ɗaki babu sallama babu neman izini kenan haka za take mata, abu babu kamun kai, da a wani halin ma suke haka za ta shigo hakan ya sa Aminu cewa
"Wai lafiyarki kuwa Zulaiha" Tana wani taɓe baki tana ƙare musu kallo ta ce
"Lafiyar ce ta kawo haka, na faÉ—a maka cewa baki shi yake yanka wuya, da ka san kana son zuwa wajen matar taka amma ka ce ka bata dubu biyu ta bar maka sati gudan, yanzu kuma ka dawo sati biyu bai cika ba, in haka ne ai sai ta kawo dubu É—ayar a bar mata kwana ukun" Zulaiha ta sako maganar dubu biyun ne saboda ta ci wa Saddiqa fuska. Cike da jin haushi Aminu ya ce
"Ni na ce miki na bata dubu biyu ta siyar mini da kwananta na sati guda?" Ya faɗa jin ta ɗaure shi da jijiyoyin jikinsa. Kafin Zulaiha ta ce wani abu Saddiqa ta taka zuwa wajen Zulaiha ta miƙa hannu ta dafa kafarɗata ta ce
"Zaliha kike ko Zulaiha, nan ba ɗakin ki bane, kuma ba ba filin ƙwallo bane, da za ki shiga a lokacin da kika zo, ina miki kashedi daga yau da rana irin ta yau karki ƙara taka mini ƙafafunki a ɗakina, ki tsaya a waje har shi wanda ya ajiye ki ɗin ya fito, sannan batun dubu biyu da kike magana ni na fi ƙarfin in siyarwa wata ƴa mace kwanana a kuɗaɗe ƙalilin marar daraja, ni sai dai ɗa namiji ya bibiye ni kin ga kuwa ai ba zan sayar da kwana ba, yanzu ga ki ga shi nanki tambaye shi tun zuwansa yake fama da ni sai na yarje masa" Saddiqa tana kaiwa nan a maganarta ta ɗan tunkuɗa kafaɗar Zulaiha ta juya ta koma kan kujera ta zauna tare da ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya.
Haushi takaici ɓacin rai, su ne suka turnuƙe Zulaiha, jin cin fuskar da aka mata, babu abin da ya fi tsaya mata a rai irin yadda wai Aminun yake bin kan Saddiqa wato ita ce bata kai ya bibiyeta ba ita ce take binsa ɗakin matarsa, idanunta ne suka tara ƙwalla, Aminu ya tako ya zo gabanta ya ce
"Ki je ɗakinki kin ga ta ce kar ki ƙara zuwa mata ɗaki" Juyawa ta yi ƙafafunta tamkar ba za su ɗauke ta ba, bin bayanta ya yi zai rufo ƙofar amma sai dai me? Suna zuwa ƙofar ɗaki Aminu bai ankara ba, sai ji ya yi ta kama hantsar gajeran wandonsa, ta shiga jansa ƙiiiii za ta mayar da shi ɗakinta ta ƙarfi da yaji, don ta rantse da Allah ba za ta bar shi ya kwana a ɗakin Saddiqa ba....
MUNA DAB DA GAMA BOOK 1 BOOK 2 500 KACAL GA MAI SON JIN BADAƘALAR DA ZA TA CIGABA DA FARUWA A WANNAN LITTAFIN
ZA A BIYA TA ASUSIN FAIZA ABUBAKAR 9030283375 OPAY SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA 09025576222 NA GODE MUTANENAðŸ˜ðŸ¤
[5/5, 6:25 PM] Mom mashkr & Afrah: https://chat.whatsapp.com/J171xDTqqkq4e6hp9PBZU7
*KAZAMIN MIJI*
NA
MAMAN AFRAH
First Class Writer's Asso.ðŸ“
Daga marubuciyar:
Bonono rufin ƙofa...
Ruɓaɓɓiyar igiya
Ƴan adaidaita sahu
Ungozoma
Ƴar zaman wanka
Ƙara'in inna delu
Beelal
Jalli joga
Da sauran su.
*09025576222*
BOOK 1
PAGE 17
*AMINU*
Idanu ya shiga zarewa, jin ɗanyan aikin da Zulaihar take ƙoƙarin yi masa, cikin inda-inda don gabaɗaya hankalinsa ya tashi, cike da faɗuwar gaba ya ce
"Zulaiha, Zulaiha, ki mini rai kar ki nakasta mini rayuwa" Ya faɗa a kiɗime jin ta damƙo jikinsa da daidai inda ta haɗa da hantsar wandon. Ko sauraronsa bata yi ba saboda yanzu da hannu biyu ta damƙi wajen, shi kuma yana tsoron ya shiga ƙwatar kansa da ƙarfi a je a samu matsala don in akwai inda Aminu yake tattalawa bai wuce wannan wajen ba.
Kamar wani raƙumi da akala haka ya zama, gani yake Zulaiha tun da ta damƙi makasarsa to sai yadda hali ya yi, musamman da ya tuna cewa ya ce mata Saddiqa ta ce kar ta sake zuwa mata ɗaki. A daidai bakin ƙofar ya kama jikin ƙofar da hannu biyu yana ɗan waiwayen bayansa, a kan Saddiqa ya sauke idanunsa wacce take zaune hankali kwance ta ba bango ajiyarsu daga shi har Zulaihar, cikin ɗan ɗaga murya ya ce