Sashe 48
Gov's Wife Part 3 Complete Hausa Novel · about 2 min read
C Y yai murmushi a dai dai lokacin da itama Princess ta É—ago ido suka yi ido huÉ—u da shi. Ta É—an tura baki sannan ta kauda kai ta cigaba da duba fiskarta.
Bayan an gama shirya komai aka fara shirin.
Gwamna Saifuddeen Kachallah yana zaune gaban TV yana kallon shirin yayinda Ayan ke zaune akan cinyarsa yana wasa da mota.
"Ko zaki faɗawa masu kallonmu sunan ki duk da dai na san sunan ba baƙo bane ga duk wani ɗan jihar nan." Princess 'yar jarida ta tambaya.
Asiya ta yi murmushi. Murmushi ne mai ɗauke da darussa na rayuwa, murmushi ne mai cike da ƙalubale da nasarori, murmushi ne da ya wanzu bayan an jima ana fafatawa kuma ake kan fafatawa.
"Sunana Asiya Shahidah FaruÆ™ Baba, MATAR GWAMNA"
***
Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah!
Ina miƙa godiya ga ilahirin mutanen da suka jure zaman jiran littafin nan. Wata goma ba wasa bane.
Ina neman yafiya ga duk wanda ya biya kuÉ—in labarin nan kuma bai same shi akan lokaci ba. Dan Girman Allah, Dan darajar Manzon Allah (SAW) ku yafe min. Ban tsaida rubutun littafin nan haka kawai dan son raina ba. Abubuwa da dama sun faru wanda baki ba zai iya furta su ba. Alhamdulillah tunda muna nan da rai.
Mutanen da suka bibiyeni a lokuta da dama ina baku haƙuri. Mutanen da suka tuntuɓeni amma ban samu damar amsa musu ba ina bada haƙuri. Chats, text ko kira da ban amsa ba dan Allah ku yi haƙuri ku yafe min, Musamman marubuciya Shatuu da Anty Hauwa Jidda.
Ilahirin members na groups É—ina ina godiya a gareku tareda neman afuwa na musamman daga wajen ku.
Masoya littattafaina ina godiya a gareku. Yanzu na fara rubutu Insha Allah amma daga yanzu duk wani littafina na kyauta (free book) zan dinga sake shi ne page by page, amma idan littafin kuÉ—i ne (Paid book) ba zai zo ba sai na kammala shi gaba É—aya saboda gudun abinda ya faru a Matar Gwamna book 3.
Allah yasa ina da nisan rai rubutun littafi yanzu na fara kuma Insha Allah zan yi ƙoƙari na ga na rubuta labarin da ko a gaban Allah zan iya bada shaida akai. Insha Allah littattafaina kamar kullum zasu faɗakar, su nishaɗantar, su ƙayatar, sannan su zo da salon soyayya tsabtacacciya mai ƙayatarwa.
Littafina mai taken MISS NIGERIA zai fara zuwa Insha Allah ranan laraba 1/6/2022 za'a same shi a wattpad a duk lokacin da na yi posting.
Please please please idan kun hau youtube ku subscribing a channel É—ina mai suna *Azi's Corner*
NAGODE
Taku
©AzizatHamza
â€