Sashe 10
Garwashi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da na kebe ma sai naji Ina son yin dogon nazari Akan shin Wai mu kadai ne muka kuskuro shigowa Duniya da Rashin Dacewa Akan Yan uwan Daddy ko ko Ammi da Ubangiji yayiwa nasibin shigowa hasken musulunci? Yan uwa da dangi dai ta bangare biyu ake alfaharin samun su wato Uwa da Uba shi Daddy nashi Basu da kirki suna kin Ammi ne don kawai ta kasance ahalul kitabi suke kinta to su Kuma dangin Ammi fa? Su Kuma meye matsalar su damu da suka yada mu basa son mu Basu rabar mu ? Da na nutsa sai Nagano yadda Ammi ta sanar Dani shigarta cikin musulunci ya bar baya da kura Wanda har nemanta suka Rakayi don su kasheta Allah ya kareta Daddy ya dauke ta suka bar kasar Baki Daya shine fa ta tsira daga harin da ake kawo Mata Amma Kuma sai Naga indai Haka akayi Rabuwar to Babu dalilin da zasu neme mu don a fahimta ta ma yadda su kawu gide suka tsani Ammi saboda ta fito daga wata kabila da yare akasin nasu suke kinta to su Yan uwan Ammi na tabbatar da sunfi su kawu gide kinmu tunda su neman Ammi suke ma su kasheta Akasin su kawu gide da basu nemi kisan ba don Haka kuwa Ashe yaudarar Kaine ince zasu tallafe mu don Haka sai Naga Bari na koma baya na hasko muku madubin kaddarar da ta haske Akan Ammi da Daddyn mu Wanda haduwar su CE sanadin kaddarar mu har Kuma zuwa yau din Nan da muke tsaka da garari a cikin Duniya don Haka ku biyo Ni kuji haduwar mahaifina da mahaifiya ta da irin kaddarar da ta taka Rawar da har suka Zo Kan gabar Aure da haihuwar mu muka Kuma shigo Duniya cikin wani mashahurin gata Amma dare Daya Ubangiji ya sauya komai duk dai acikin waccan kaddarar da take Rubutacciya
Kamar yadda Ammi ta sanar Dani sunanta Justina............
Labarin GARWASHI na kudi ne ga duk me bukatar jin cikakken labarin zai biya dari uku 300 ne kacal Akan wannan account din 1780003378 Eco Bank ko Kuma katin MTN Akan wannan layin 08035191669
Kar ku Bari ayi Babu ku don labarin daban yake da sauran
Sunana Hadiza Bara'u Gidan iko ke cewa saduwar ALHERI💃🏿
🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤
🍒🍒🍒 GARWASHI🍒🍒🍒
Page
19//20
Hadiza Bara'u Gidan iko
Hakkin mallakar ma na gidan iko ne Kuma abin kiyayewa ne
Tukwici ne gareku
Nafisa Rabi u Umar Mrs Abdul
Rukayya GAWATA
Hadiza D Auta
Wasila ummu Aisha
Bilkisu h muhd
Haj Jamila Dan fajo
Rabi atu Bashar Abdullahi
Fedyn bash
Nagode muku kwarai
Gaisuwar girmama wa ga haj Saliha Abubakar Abdullahi Zaria
Yan Uwa na maza da Mata Ahalin gidan Alh Bara'u Sani majema Ubangiji ya Kara daukaka
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
............Justina shine sunana Yar gidan wani mashahurin me kudi Mai suna maazi Nkem . Ma azi Nkem hamshakin Mai kudi ne Wanda ya Tara dukiya Mai dumbun yawa saboda shaharar shi ta fuskar kasuwanci komai saidawa yake in nace komai to Ina nufin komai Domin ko Maazi Nkem har gidan giya gareshi bama guda Daya ba don Haka komai da Ruwan ka ne don mu a Al adar mu Dole ne ma mutum yayi kudi na kecw Raini don Babu abin kunya agaremu irin mutum ya Rayu cikin talauci Kuma ya mutu cikin talauci har Diyan jikoki sai an gorantawa ace Basu da k'ashin arziki don haka NE maza ke zagewa su nemi kudi ba sai lallai ta hanyar Sana a ba ta kowace fuska dai kayi kudi don ka kaucewa talauci Akasin wasu dake fita bakin Rai bakin fama su sata ko suyi kisa su kwashe koma su bi Dare su fasa gidaje ko shaguna Akasin Maazi Nkem Wanda shi Sana a ce ta Tara mishi kudin shi kowace iri ce kuwa zaiyi ya samu kudi inda ya Auro mamata madam Amaka ita Kuma ma aikaciyar Yar Boko ce don har Aiki ta Fara Amma ganin Maazi Nkem da kudin shi shi ya hanata Aikin Kuma ta yarda ta hanu.
Rayuwar gidan mu abin burgewa ce don mu uku iyayen mu suka haifa maza biyu mace Daya Kuma dukkan mazan biyu yayu nane nice karama Kuma mace Daya don Haka fasalta yadda Zan kasance a tsakanin iyayena
Idan nace sunaji da Ni naso Bata yawun bakina ne kawai ba garesu iyayena ba Baga Yan Uwa na ba guda biyu Sony da Emmanuel wadan da suke tsare da wasu bangarori na dukiyar Maazi Nkem
Wani Abu Kuma da ke burge mutane akaina shine Ni din tamkar ba jikin Amaka da Maazi Nkem na fito ba don ko kusa banyo kalar kowa ba tamkar ma ba Yar Nigeria ba nafi Kama da black American sai dai Ni farace tas irin farin Maazi Nkem Amma bayan wannan komai nawa daban ne kuma na musamman ba irin na Yan Matan garin mu ba. Manyan idanu da dogon hanci me idanu irin na yankan kifi lumsassu gashin kaina har kafada bakina Dan karami Wanda a gefe Kuma Ramin kyau ne (dumple ) da nayi murmushi sai ya loba
Kirjina daidai Ni da shafaffen ciki da budadden kuturi daga kasa ta ko Ina nayi daban da Matan yankin mu don za a Tara dari sai sa a mukai uku hatta d yatsun hannuna daban suke Kuma abin kallo ne wurin mutane mussamman maza sai Kuma akayi sa a bana son kallo da na kula ana kallo na yanzu ne zan fashe da kuka Kar ma ace tare nake da Amaka ko Maazi Nkem Wanda Yake alfaharin sakani gaba nayi mishi Rakiya duk inda zaije kuwa Akasin yasa ka babban Dan shi gaba suje wato Sony sai nice yake sakawa gaba muje
Duk wani Abu da Zan nema a gidan mu Zan sameshi wurin Maazi Nkem ko Amaka ko su Sony da Emmanuel kowa Yana min abinda nake so hatta makaranta ta kudi aka sakamu a komai sai an kure adaka ake Mana
Sai dai Kuma a gefe guda iyayena sun tsani nayi mu Amala da bahaushe Kai ba Ni kadai ba ko su Sony aka gani da aboki bahaushe yanzu zakaji bakin Amaka don tafi Maazi Nkem kin hausawa da ma addinin da sukeyi wato musulunci don Amaka ko siyayya batayi wurin musulmi bisa Dole su Sony suka hakura da abokai musulmi sukeyi da Yan jinsin su Wanda yaren da addinin Yake Daya
Sai dai Kuma Ni a wurina abin ba Haka yake ba don na Fi son nayi kawance da hausawa Kuma Ina masifar son mu zauna fira da su muna Labari don nagane su din suna da wayewa sosai kuma basa nuna min kyama Akasin wasun mu dake nuna kyama ga hausawa irin dai Amaka
Ni Kuma sai ya zamo kawaye na kaf hausawa ne Kuma musulmai Ina Kuma Jin dadin taraiyar mu da su don babu kyashi bare mugunta a tare dasu sai nake Jin dadin kasancewa dasu har bana son ayi hutu don kar mu Rabu harma nakan ziyarci wasun su a gidajen su Amma fa Ni ban taba gayyatar wata zuwa gidan mu ba don nasan yadda nake zuwa gidajen su iyayen su na faram faram Dani su idan sukazo gidan mu kunya kawai zasu Sha don nasan ba karamin aikin Amaka bane ta Rako su da bulala
Na kasance me lalurar aljanu Wanda ban mance mafarin cutar tawa ba wata kirsimeti ce munje gida can jihar imo kasancewar su Amaka duk Yan jihar imo ne ana ta bukukuwan crismeti mun nutsa daji Ni da kawaye na kasance wa ta me son korayen tsiro na SHIGA Ina ta tsinko duk kalar koren tsiron da yayi min sai Kuma na hango wani wuri fetal babu komai a wurin tamkar an share ko haki guda Daya Babu abin ya bani mamaki ganin daji ne babu kowa Amma Wai wurin kamar an share tas tas sai kawai naje na zauna a wurin yayin da su coma suke can saman bishiyar kwakwa zasu Ciro Mana Ni Kuma Ina Zama a wurin Nan sai naji wani Abu Yana hau min Kai tamkar Yana tilasta Ni Rufe idanu inda Kuma naji coma na kwala min Kira Wai na tashi daga inda na zauna baban ta yace Kar su sake su taka ko da kafa ne bare su zauna .
Sama sama najiyo ta ban Kara sanin abinda ke faruwa Dani ba sai dai farkowa nayi na ganni Akanyar Amaka suna ta Rusa ihu Nima sai na Soma Rusa ihu inda aka kwasheni zuwa gidan Mai magani akayi ta banka min sauyoyi magani da hayaki
Haka muka dawo gida ba tare da tunanin cewa akwai wats sauran matsala Akan wannan ciwon ba don magani daban akayi ciwo daban. Sai ya zamo ba a Rufe kwanan wata ba tare da ciwon Nan ya tashi ba Kuma Haka akayi tayin magani daban ciwo daban har waje dai an kaini Amma babu wani sauyi sai bankar maganin bature nakeyi da neman sauki Akan ciwon tashin aljanu
Wata Rana a makaranta kawata sumayya Ahmed yabo ke fada min da ciwon nawa ya tashi a makaranta cewa ciwona fa ba na Asibiti bane warakar shi tana cikin Alkur ani don dai bamu sani bane
Sai naji kwarai na gamsu da maganar sumayya Ahmed don inda ciwon na Asibiti ne ai har waje an fidda Ni Amma dai ana Nan jiya iyau
Da na komo gida nake fadawa Amaka cewa ciwona ba na Asibiti bane sai tayi maza ta tareni tana fadin....
"To na Ina ne? Na fada Mata yadda sumayya Ahmed ta fada min wai warkewar tana cikin Alkur ani ai kuwa ban Rufe bakina na Amaka ta gaura min Mari tana Sababi...............
Labarin GARWASHI na kudine ga duk me bukatar Jin cikakken labarin zai biya 300 ne kacal ta wannan account din 1780003378 Eco Bank ko Kuma katin MTN Akan wannan layin 08035191669
Kar ku Bari ayi Babu ku don wannan labarin na daban ne
Hadiza Bara'u Gidan iko ne sunan ke cewa saduwar ALHERI💃🏿
🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤
🍒🍒🍒 GARWASHI🍒🍒🍒
Page
21//22

Sadaukarwa gareku
Anty Aisha Bara'u
Anty Maryam Bara'u
Anty Zabbau Bara'u
Anty Binta Bara'u