← Book details Futuhatul Khair Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 24

Sashe 7

Futuhatul Khair Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saboda wani irin mafarki datake akan ta da Abdul d'inta, akan wai wata tanason rabasu, hannayensu kullum a had'e suke, amma kwanan nan saitake ganin kamar suna nesa da juna

Ayaune tunsafe suka tashi, Abba ne akan gaba, wajan zuwa wajan cilla laya

Har sun shiga mota, sai aka yiwa Abba

K'anin Mama ne, kamar bazai d'auka ba, sai dai yayi picking

"Hello"
"Hello ya gida, lafiya lou, Abbane yace yanaji muryarka kamar da damuwa?

Eh wllh, Hajiya babbace Allah yayi mata rasuwa, me kace?
Abinda kaji nace, ai kuwa sai hawaye Abba, saboda surukar sace Babar mama CE, mutuniyar arxik'i ba irin 'yar ta

Chuchu ce tace, Abba me ya faru? naga kama kuka, menene

Hajiya Babba itace ta rasu, yanxu

Inalillahi" mun shiga uku Abba juya, haka suka juya gida, saboda suna son kakarsu sosai

Ai suna shiga da gudu tafad'a jikin Mama, wayyo Hajiya babba ta mutu mun shiga uku

Wace Hajiyan? Hajiya fa, ai kan kace me gida ya rikice haka, suka fara had'a kayan su dan zuwa gidan mutuwar

Jirgi suka shiga, daga Nigeria🇳🇬 zuwa Burkina peso, dan mama ba 'yar k'asa bace

*Wnn shine yayi silar rugujewar aikin su*

By
@ut@r h@jiy@💉🌹
[11/10, 8:13 PM] ‪+234 809 308 3613‬: [23/09 2:19 pm] @ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻🌹🍇💖🌷: *FUTUHATUL KHAIR*

*®NWA*
*©Zainab Y Hussain*

*Dedicated to Bilkisu Sidibe Futha Luv*

_Page 58-60_

Haka suka tarkata suka tafi, ansha kukan mutuwar kaka, mama kuma uwace gunta

Abba satinsa d'aya ya juyo saboda anyi sadakar bakwai tareda su Zainab da Abdallah suma sunjewa Mama ta'axiyya, Chuchu dai bata nan lokacin da sukaje, tana wajan wani saurayi wanda suka had'u akasuwa lokacin da sukaje cefane

Aranar suka je kuma suka juyo, tareda Abba

K'aidar garin da suke, indai akayi mutuwa to 'ya'yan wadda ta mutu da jikokin ta, agidan zasu zauna har tsawan shekara d'aya, daga nan kuma sai ayi rabon gado

Haka ta kasance suna can, axaune, maimakon suyi sanyi ganin yau suna tare da kakarsu gashi an wayi gari ba ita

Amma ina, sai suka bud'e sabon shafi na watsewa, kowa haka tayi saurayi, babu laifi kyawawane shiyasa 'ya'yan manyan garin suke d'aukan su

Amadadin ita uwa ta tsawatar tayi fad'a sai take ganin kamar wani abin arzik'ine 'ya'yanta basu da bak'in jini, kowa yana son su

Kakarsu ta yanke saqa, tunda yanxu fantamawa suke, komai baja baja agidan, dama Mama ita kad'aice 'ya a gurin ta shiyasa batada mai mata fad'a

Akwai wani qani ne wajanta, sosai yafara mata fad'a amma bud'ar bakin ta, sai cewa tayi baqin ciki ake, saboda yaranta Allah yabasu samari masuyimusi busha sha

Ba yanda ya iya, haka yatafi ya kyalesu

Duk da wannan kud'i da gold da Chuchu take samu, Abdul d'in Zainab na manne a zuciyarta

Tayi qoqarin tafiya, Nigeria🇳🇬 amma, ba hali daboda tsarin garin

*Bayan shekara d'aya*

Yanxu sun dawo gida, rayuwa sabuwa kowa ya bud'e

Kwanansu goma da dawowa suka shirya sai wajan tsamirmiri, wannan karan babu sa'a, dan Aljanin dayabasu wancen aikin yatafi bauta, kuma baya dawowa sai bayan shekara d'aya da rabi

Yanxu boka Allah ya tsine, mai maida mai hankali mara hankali, mai juyar da kwakwalwa, ya zamuyi?

Gaskiya sai nan da wata shida saboda alokacin ne zai dawo

Haka akayi, dubu d'ari suka ajiye masa saboda xa'ayi yanka, kafin yaxo aljanin shima zai fara aikin

Sosai suka koma wa Zainab, amma wannan karan bata sake musu kamar da ba

Saboda tafara aiki, a asibitin AKTH sosai, tasamu karb'uwa gata kwararriya akan sanin makamar mata

To d'an xaman da tayi, a sanjje a hankali tafara gane halayyan mutane

Kuma ana bata labarin, ya da qannen miji suke, da yanda 'yammata suke kwacewa mace miji, har cikin gidanta

Sosai ta canja, babynta tayi wayo, shekara ta uku tasaba da kowa baran ma, kakarta tunda yanzu sai tafi kwana. biyar a gidan

Yarinya kyakyawa, gashi har baya, babu inda tabar Maman ta komai da komai, batada farin jini

Ansata makaranta NAGARTA Nur & PRI school, kwakwata yarinyar batajin Hausa sosai, daga larabci, yaran Maman ta sai fullanci yaran Babanta, sai English

Duk inda ta shiga sai an sota, batada qiwa, ko d'aya, babanta duk inda yake zuciyarsa naga 'yarsa

Yawancin fita da ita yake, wani lokacin har cewa Zainab take, yafi sonta akan ta yanxu, saidai yace ai son kine ya shafeta

Wata irin d'anyar qauna da so yakewa matarsa da 'yarsa

Auntynsa kusan duk sati sai an kaimata futha, Alhaji nasu ma, yarinya ina balarabiyar gidan shiru ba'a kataba

Ko Abu wani yake so daga waje, indai ya had'a da FUTHA to kalas anmasa angama
[23/09 2:29 pm] @ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻🌹🍇💖🌷: Ranaku na tafiya, sati na wucewa watanni na zuwa, gashi yau anci wata shida, kuma ayau suka koma gidan malam

Sa'a tafi laya, dan kuwa duk abinda suke nema sun samu, kuma aranar aka cilla laya, kuma aka saka audugar cikin mai

Allah sarki, baiwar Allah yanxu tana rayuwa cikin dad'i cikin Salama da kwanciyar hankali, amma nan da lokaci kad'an zata shiga gararin rayuwa

Tsafi gaskiyar mai shi, dan gashi yau Abdul tarairayar dayakewa matarsa babu, saidai 'yarsa

Jiya ke gaba d'aya Chuchu itace aransa, Zainab ita bata ka komai ba, amma dai bataji dad'i ba

Hajiya kanta, 'yar wayar datake mata, gashi kwana biyu babu ita, daga ita har Aunty Meena

Addu'a ita tasaka agaba, duk da Abdul canjawarsa kad'ance wajanta, saboda k'arfin addu'arsa, su Hajiya ne dai abin sai a hankali

Chuchu tadena zuwa gidan, saboda maganar boka yace kada tabari su had'u da matarsa har sai bayan anyi aure shiyasa kwatakwata tadena mata koda 'yar wayar datake mata

By
@ut@r h@jiy@
💅🏻✍🏻🌹🍇💖🌷
[11/10, 8:13 PM] ‪+234 809 308 3613‬: [23/09 6:33 pm] @ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻🌹🍇💖🌷: *FUTUHATUL KHAIR*

*®NWA*

*©Zainab Y Hussain*

*Dedicated to Bilkisu sidibe (Futha Luv)*

*Page 61-62*

Haka tafiya tai ta tafiya, Abdul yaune yaje gida wajan Chuchu, hira suke ta yi, tanata tambayar sa ina Futha, dariya yai yace 'yammata tana gida, Mamanta yau ta riqeta da wai saita biyoni

Me yasa baka tawo da itaba? A'a haka kawai, yanxuma kinga nasan tana can tana kuka, bara na tafi

Tafiya kuma, bayan ko lemo baka sha ba, no I'm OK, next time xansha

Rafar d'ari biyar ya ajiyemata, ya tafi

Tsalle tayi, tace Mama lallai, kinga 50k one time, dole ak'ara shiri, haka dai daga 'yar har uwar sukayita kwakyaruwarsu

Amma Chuchu yakamata dai yazo ayi magana, dan ba zuwan ba, yazo ayi, kidai yi masa magana, tom Mama nima abinda nace kenan, matsala ta d'aya, har yanxu ban kamashi yadda nake so ba, shegiyar 'yarsa ma ni ita tafi tsayamin arai

Abban Futha, na'am Ummin Futha, ya dai, meya ke damunka?, naga kwana biyu totally ka canja, kafiya zama kai d'aya, ko wani abu ne?

Babu komai, Matar albarka, wallahi kwana biyu dai sai a slow, kansa tafara shafawa, tace kana sakaci da addu'a koh?
Kwantowa yayi jikinta, yace wallahi banyin sakaci, inayi sosai, saidai dole akwai lokacin da zaizo kana wani abu, shi kenan kadai dage

Abba ne, yau yatafi gidan Alhaji, har cikin parlour ya shiga, sosai Hajiya ta fito suka gaisa, tanata washe baki itada Alhajin, ah to an rubucesu

Magana ce dama nace bara nazo naji ko kasani, dan kada ace nayi rashin kirki, ko naqi na gida nabawa na waje

Alhaji ne yace banganeba, yauwa Abdallah naka, yana zuwa wajan Chuchu naganshi kuma namasa magana yace zaiyimaka magana, to gaskiya kwana biyu da ya wuce, wani Yaro yazo intak'aicemaka jiya ubansa ma har guna yazo
Bayan mun gaisa yake nunan magana ce kan 'yar waje na d'an sa yana so, shine nace gaskiya sainayi shawara

Yanxu ya ake ciki, yana so, ko kuwa nayiwa wancen magana?

Hajiya ce tace, a'a ya xa'ayi haka, gida bata qoshi ba, aiba'abawa dawa ba, bansan da maganar ba, amma indai yana so ai farin cikin mune, Chuchu dama 'yar gidan sace,(kaji aikin asiri)

Kiran sa akayi awaya, Alhaji yace yazo yanxu yana son ganinka, tom gani nan Baba

Haka ya tafi, maganar akayi, nan da nan ya amince yace ai dama yanaso yayima Alhaji magana, (lokacin da Abba zaizo saida akaje gidan boka yanada sa'a)

Ai Abba baibar gidan ba, sai da aka saka biki, wata biyu

Tunda akace magana taxama babba, shi kenan yake jinsa wani iri, hakalinsa a tashe, shi yarasa meyasa ya amsa

Tun Zainab na tambayar sa yana mata k'arya, haryazo ya fad'a mata komai, sosai tashiga shock no wonder shiyasa Chuchu tadena zuwa

Nuna masa tayi ba, komai kunsan larabawa da kishi, amma Zainab ko a fuska, saima rarrashinsa tayi ganin yana neman sa damuwa

Biki kuma sai matsowa yake, Maman Futha batasa komai arantaba, tabarwa Allah komai, tunda batada dangi ko d'aya a Nigeria🇳🇬 sai abokanan arziqi, dasuka zama tamkar 'yan uwanta

Sai kuma Aunty Maijidda data zamar mata uwa, sai kuma abokanan aikinta, irinsu Nafeesa Anker, Afreen, Jidda ja'o data zamar mata tamkar k'anwa, batada abin cewa sai San barka

sune ke bata shawara, akan komai, kuma da addu'oi da suke bata, Alhamdulillah yanda tazaci komai sai abin ya xomata da sauqi

Dan Abdul ko d'aya bai ragamata da abinda yake mata ada ba, danginsa, dai aka shanye dashi ta wani b'angaren, amma wajan kulawa da 'yarsa da ita, basu sami galaba

A yau aka d'aura Aure, bayan shagalin da aka d'auki lokaci anayi, Amarya part d'inta daban

Anqawata mata shi, da kayan alatu, amma ko kad'an bai kama qafar koda kayan kitchen d'in Xainab ba, kada kumanta itafa 'yar gidan vice President CE ta qasar
[23/09 7:38 pm] @ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻🌹🍇💖🌷: Libiya, kuma yayunta manyane a manyan ma'aikatu, duk wannan badak'alar da ake, ko d'aya bata tab'a bugawa gida ba, akan wai tanada matsala

Ankawo Amarya, kuma kowa a dangi sai murna yake, tunda sunga Hajiyan ta canja hali
Haka kowa ya watse aka barta daga ita sai halinta. Ango tun wajan, k'arfe bakwai ya dawo gida, amma ko d'aya baiyi gigin shiga ba'arin kowacce ba, dan baya cikin hankali sa

Ita Zainab tana can tunanin yana wajan, Amarya, ita kuma Chuchu tana tunanin yana shashin Zainab
Chapter 7 · 0% Book details