← Book details Futuhatul Khair Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 24

Sashe 21

Futuhatul Khair Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hanyar toilet yayi da ita, shiga zatayi taga shima yana k'ok'arin shiga tsayawa tai, Malam yah?
Shiga zanyi bansan ki wahalarmun da hannun ki naki wajan cud'a jikin ki, kibari na yimiki wankan aishine soyayyar koh?
A'a ba haka ne ba kabarni nayi wanka sannan kaima ka shiga, amma ai.... Amma ai me?
Nidai dan Allah kabari, nidai dan Allah kabaaari maganarta ya kwaikwaya kana ya juya ya koma beside na door d'in
Kai ta juya azuciyar ta tace wannan mutum haka, lallai na bani
Wanka da alwala tai, tana fitowa ya taso oyoyo one love bara ashafa mai asaka powder koh?, wayacemaka ana saka powder Idan za'ayi bacci?
Ba kowa to kawo natayaki shafa humran nasan dole Sai ansaka kodan arikitani
Huum, nifa wallahi kanaban dariya amma zan rama wataran
Eh naji ki rama, kunya ba irin wadda bataji ba, lokacin daya warware towel d'in jikinta mai ya shafamata baimata komai ba, saidayaga yashiryata sannan shima tashiga toilet d'in
Dadduma ta shinfid'a zama tai akai tafara lazimi, tana rok'on Allah yabata juriya yaimata lamuni dayara nagari ya saka albarkaa auranta
Kodaya fito shima gabanta ya tsaya bayan yasaka jallabiya fara, Sallah ya jasu raka'a biyu addu'a yayi masu zafi kana suka shafa
Anan inda suke nan yazube kayan abincin tareda fruits masu sanyi a yan yanke, kamar tak'i ci amma dolen ta ta ci, shine yabata harsuka gama
Brush tai shima haka, k'aramar Riga tasaka sannan ta d'ora zani akai tace masa asubah tagari bacci yaci k'arfina kasan kwana wajan biyu banyi bacci ba
Tana gama fad'a ta juya, murmushi yai yace yarinya zaki gane yau d'in ma ba bacci dan sai gentle ta wasa jinin ta
Kamalla komai yai kan system, da kansa ya fita ya kashe kayan electrics ya tofe ko'ina da addu'a before yaje shima ya kwanta
Kan gadon ya haye, a hankali yafara shafata yanamata waiwaye cikin kunne, juyi tayi tacigaba da baccin ta, harshensa yasaka cikin kunnenta, Huum Plx one love kabari inajin bacci
Ohps baby ba abinda zan miki I just want to play fa kawai
Bakinsa yasaka cikin nata wani irin hot kiss yafara bata tun tana gyagyad'i tana mayen bacci harta ware, jikinta lumus yai tanajinsa
Hannun ta yasaka a k'irjinsa magana yai bansan mai yace ba, naga dai tana wasa da wajan ahaka suka d'auki lokaci daga baya ya rungumeta suka lula bacci bayan yarabata da kayan jikin ta
Da Asubah shine yafara tashi, murmushi yai tace sleeping beauty, kanta yashafa yashiga alwala yai
Ita bata tashi ba, ya kyaleta ganin da lokaci kuma yasan ta gaji koda safe tayi
8:45 ta farka agigice hasbullahu wa ni'imal wakheel, Ya Farouq baitasheni ba why?, gefenta takai idonta a kwance yake akan sopa da carji a hannun sa
A hankali ta mik'e bayan data fuskanci ba komi jikinta, wanka da alwala tai a had'e
Atamfa tasaka amaryarta sak, bai motsaba harta idar da kwalliya da Sallah, fita tai tafara zagaye gidan kai yayi kyau kujerunta Royal ne d'ayan kuma normal kujerune dining mai 6 dame 4
Waje tayi anan taga garden amma arufe yake bud'ewa tayi, flowers different colours gasu nan
Lokacin daya farka baiganta ba hakan yasa yai sauri ya shirya ya biyota inda yake jin motsin
Rufemata ido yayi yace meyasa baki tashan ba kika yi wankan ki ke d'aya?
To ai bacci kake kuma Bansan tashin ka amma next time zan tasheta OK baby na
Dashi da ita suka zagaye gidan komai irin yadda suke so ne, daga gidan Mama aka kamusu breakfast, harda Roman kaza Sai k'amahi takeyi
[08/11 1:57 pm] @ut@r h@jiy@✍🏻💅🏻: Huum, yarinya nizanci wannan kazar tunda ke ai baki yadda anyi abinda zakici ba
Naji kacinye ba komai, ta lura magana yake son janta da ita, inason matata amma ita tana k'ina haka dama rayuwa take
Dariya ce ta kamata jin wai waqa yake a haka, Lallai one love bata kyauta ba ana sonta tana k'in mutum kai gaskiya tayi rashin kirki
Haka sukaita zolayar junan su aure da dad'i
Sai wajan yamma akazo mata sallama danginta dasu fido Sodangi, ansha kuka Abdallah dai yak'i binsu har kusan suma yayi akan anshigar dashi motor, bashiri suka direshi anan suka musu fatan alkhairi Sodangi tace Yaro wato Auntyn ka kasani zamu rama ne
Fadeela sun shigo bayan tafiyar su, girki sukai anayi ana shak'iyanci suna yasukaga bata tafiyar tata ta ko suga alamun tasha kuka, kodai ba'ayi abin ba
Uwaku mai za'ayi kinga Fadeela dama haka kike, tashi bazaku lalatamun mata ba
Ku fice, sunabm dariya kowacce cikin kunya yakamasu suna irin nan zancen suka fita, Abdallah binsu yai yasaba da Fadeela dama
Huum kinji yaran nan koh, Allah ya kyauta
Zaman su zamane na gaskiya da amana da mutun ta juna, sun sake da juna shi kuma ya baje yana kwasar gara ta abinci da abin sha
Yau watan su guda kenan ya barta ta sake dashi amma bawai dan wani abu ba, kuma gashi hutunsa ya kusan k'arewa shiyasa yau za'ayi final ba semi final ba
Da confidence nasa yashiga gida, tarbonsa tai kamar yadda take yi, d'aga ta sama yai yace yarinya taqi tayi k'iba kodan ban bata white milk ba, amma I'm sorry yau zaki santa
Huum Baby mene kuma naji ka fad'a yanzu?, Huum zaki sanine yanzu dai wanka abinci shine gaba nayi sallolina
Saving nashi tai, tare suka ci coconut rice ce sai stew, sai lemon pineapple datayi masa
Kai abincin yau yayi dad'i, kamar kada na k'oshi tanajin dad'i Idan yana yaba abincin ta, wataran shima yanayine saboda yana ganin murmushi akan fuskanta burinsa yasaka ta farin ciki
Wanka ya shiga, abinci yafara ci, kodaya fito k'in kallo yabari ayi, yace ta tawo tamasa massages ya gaji
Bata kawo komai ba, tace 5 minutes narage kayan Jikina, haka tafara masa yana lumshe ido yana bud'ewa tana masa hira mai dad'i
Daga massages kuma naga abin yana neman wuce gona iri ba shiri na tarkata kayana da wayata da charger ta nayi gaba

@ut@r h@jiy@
[11/10, 8:27 PM] ‪+234 809 308 3613‬: *FUTUHATUL KHAIR*

*®NWA*

*©Zainab Y Hussein*

*Dedicated to FUTHA LUV*

*page 146-150*

Sad'af nayi gaba abina nahau online naga me NWA gidan hira suke nasan ana can ana shafta ina shiga kuwa da Idon Jabo nafara tozali ta bazo shi Aunty Sady kuma ta watsamata barkono dariya aka saka
Anan na shan take daga nan bacci yafara d'iba na ana nayi a parlour amma wani ikon Allah komai cikin gentle banji kwarototo ba ko wani hatsaniya ko kuka
Sai da akayi assalatu na koma nasan dai komai ake angama baza'ayi second round ba
Leqawa nayi lah ikon Allah bacci naga sunayi, itada shi amma bedsheet d'in bana farko bane, har blanket d'in ma saukar numfashi naji a hankali waih ai ina lek'a Idon FUTHA naga ya kumbura daga gani ansha kuka anyi gwagwarmaya afilin daga, gentle ta wasa jini
Bacci dai take suna k'ank'ame da juna, kamar za'a kwaceta a wajan sa
So mai dad'i da tsafta shine yake wakana awanan gida kowa yazo sai sun bashi sha'awa tana girma mashi tana bashi kulawa tana kula da cikin sa da gado kuma
Lallai kayi dace da mace ko miji nagari shine ka more kuma kasan ribar aure
House gal da aka bata, aikinta shara wanke wanke mopping amma ko kwanon da maigidan zaici abinci Bata bari ta tab'a, abinci kullum Idan tayi saita kaiwa Mama wataran gidan su ma tana kaiwa
Iyayen suna alfahari da ita
Fadeela itama ansaka rana, Mama bata tab'a zuwa ba saiyau datazo itada Maman FUTHA
Murna inataka saka ina taka ajiye wa, komai d'akko musu tayi wani abin dariya a freeing tattasaine adafe shima d'akko wa tai sudai murmushi suke ganin yadda 'yarsu tayi kyau
Lokacin daya dawo shima yai murna, tareda Abdallah sukazo FUTHA taso ya zauna amma yak'i shidai Maman Fadeela itace tasa yanzu itama Fadeelan yamata yaji
Iyayen ta maza suma sunzo qawayenta kowa sai tabashi sha'awa
Mijinta yana kula da ita, tare suke aikin gida, ayi ball tare ayi wanka komai tare
Idan akazo 'yar Lido Idan taci kansa take fad'awa tana looser looser daga wannan wasan kuma zai birkitota tashiga faranta ran juna
FUTHA na k'ok'arin akan mijin ta, tana kyauta tamasa sosai
*Bayan 5 months*

Sun koma Lagos dan har addmition ya nemamata LASU, tana karantar Micro biology, tana qoqari akan karatun ta, chat da wani abu duk ta ajiyeshi gefe, burinta kawai tayiwa mijinta abinda zaiyi alfahari da ita
Sai karatun ta data saka a gaba
Farkon dawowar su ta hadu da Mama Nafee a Lagos ba k'aramar murna sukai ba, anan tagayamata tadawo nan da saida abinci tabaro garin su
Kud'i suka bata mai yawa, Abban ta dayaji labari gida ya siyamata maikyau yasa aka kafamata runfa anan take sana'arta
Lallai taimako yajamata riba babba, itama tanawa FUTHA abin k'aruwa irin na garin su, kuma tana kula da ita sosai
Su Musa yaran Mama Nafee da suka taimakawa FUTHA suma sun dawo Lagos
Mijinta yana k'aunar ta super market ya bud'e masu anan cikin Agege
FUTHA Allah baibata ciki ba, har yanzu basu damu ba ada ya fara tunanin ko karatun datake ne yasaka ta yin wani abu, amma daga baya yagane Allah ne bai kawo ba
To Sai muyi fatan Allah ya kawo nagari ba saurin haihuwar ba

@ut@r h@jiy@💅🏻✍
[11/10, 8:27 PM] ‪+234 809 308 3613‬: *FUTUHATUL KHAIR*

*®NWA*

*©Zainab Y Hussein*

*Dedicated to My Besty Nafeesat Anker Allah yaqara lafiya. Ameen*

*Page 151-155*
Chapter 21 · 0% Book details