Sashe 13
Futuhatul Khair Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*(kunsan asirin da akayi, shiga jikin FUTHA yai, kuma an had'a shi da mantau, kowa zaimanta ta, Zainab akayi yafada kan 'yarta, shiyasa tun alokacin ba wanda yaqara maganarat, koda abubuwa sukai normal, shi asirin yana nan)*
Sai hawaye shar abin tausayi, ganin haka shima kuka yasa, saida sukai ya ishesu sannan ya miqe Ba tareda yace komai ba
'Yan uwansa ya tara sukai magana, akan Lallai suje wajan Baban abokinsu, malamine babba, ya taimaka da addu'a akan ko menene Allah ya warware, dan saida yawa suna ganin iyayensu cikin damuwa
Shawarar tayi, hakan sukai kuwa, driver yakaisu, bayani sukai masa na komai, addu'a itace mafita shima yace, 100k suka ajiye masa akan haka
Amma yaqi, yace subari komai ya daidaita Addu'a taci, saidai sadaka da za'a ringa yi
Kud'in suka d'iba, Dama ko wanne cikin account nasa ya ciro kud'i, suka had'a
20k dai suka ajiye masa, suka tafi
*Farouq*
Acan su Fadeela anyi girki, kala kala harda Masar Bauchi, da white rice da stew, sai plantain haka sukayi masa, sai juice da FUTHA ta had'a cucumber juice dana kankana, haka suka shirya table yai kyau
Fadeela ce tace wallahi FUTHA kinyi aikin banza broth bayashan juice na had'i, shidai yafison yasha na kwali kona gwangwani, na fad'a miki saida kikayi
To ina ruwanki inji Mama, sai kiga yasha, Allah yasa yabaki kunya
Haba dai, nasan halin sa, haka sukayi wanka, ita FUTHA abincin taci, ta haye Sama, saboda tanson yin karatu
Shikuma saidaya gama abinda ,zaiyi, sannan ya tawo gida
@ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻
[11/10, 8:26 PM] +234 809 308 3613: [24/10 1:26 pm] @ut@r h@jj@ju✍🏻💅🏻💦👗🌹📚: *FUTUHATUL KHAIR*
*®NWA*
*©Zainab Y Hussein*
*Dedicated to FUTHA LUV*
*page 87-90*
Unuguwar Alu quarters driver yayo dashi, cikin Wata arniyar motarsa Benz 2016, red colour ce, ga tashin qamshi dayake tashi ciki
Ga kakinsa Maikyau daya sha guga kamar sabo, kai kace yanzu ne yasaka kayan baiyi yawo dashi ba
Sajensa shine abinda ya qawata masa fuskarsa, system nasa yake dannawa, tana kan cinyansa, ya qame abaya kaikace wani basarake ko wanda muqaminsa yafi haka
Sannu a hankali ake tafiya, saboda baison gudu shi arayuwan sa, dats why yake tare da Bakari driver ya iya aikin sa, kuma yasan yanda yake tafi da komai nasa
A haka har suka qaraso karafaren gidan su, Horn yai Sani yazo ya bud'e, saida ya Shiga second gate sannan ya murd'a murfin qofar ya fita bayan tsayuwan motan a wajan da aka tanada dan ajiye motoci
Laptop nasa da wayar sa yake kwashewa saijin an ruqunqumeshi yai, ko baijuya ba, yasan Fadeela ce
Oyoyo broth shine sai yanzu kazo mana, bayan tun 5 yakamata kazo, bayansa ta d'ane tanamasa wannan maganar
Fadeela plx ki taimakan ki sauka akaina, wallahi zaki karya ni, narasa matar aure, kinyi qatuwa da yawa
Qi tayi, ganin zata gaji dashi yasaka hannunsa d'aya ya juyo da ita, haba sis kinji bayana saikace wanda yad'au Container, waih amma kina aiki, inq zan auri mace mai qiba haka?, ta murqusheni
Shidai Bakari dariya yake, yanakuma qara jinjinawa maigidan nasa abisa yanda yake tafi da kowa cikin lumana
Broth inamaka oyoyo amma kake mun haka, dankaga ina kewarka, shine zakace wai nayi nauyi, ba ruwana da kai
Qoqarin kwace hannunta take amma takasa
Hannu yasa ya d'ago fuskanta, yace haba qawalli ta, wasa nake aike bakifi 90 km ba, lalala 90 kace wallahi 60 nake, kaji koh kaqara yankata
Dariya yai yace, ni matsa ko uwata bangani ba, ki cika ni da magana, ga shi inajin yunwa
To tawo kaci, nasan bacci zakace zakayi, da munje Na.... Bata qarasa ba, yace ba inda zani
Dama nasan welcome en da akamun bata Allah bace
Wallahi broth ta Allah ce, OK naji muje tiqemun kayana
Haka suka jera sai main parlour na gidan
Mama fito Broth yazo, naji shi ai, bayan kin tsaremun d'a da surutu
Haba mama nid'in, ai yafini surutu, haka ki kace dai
Tsugunawa yai, "Mama ina yini munsameku lafiya?, lafiya Lou Umar ya garin ya aikin kuma?
Sai alheri Mama, yauwa Allah yaimaka albarka yaqara karemun kai daga sharrin masu sharri
" Inye saboda d'ankine kike masa irin wannan addu'a haka, Lallai Ameen to "
Abba ne yake wannan magana
Gaisar dashi yai, anan suka d'an zauna, daga nan yace Mama lemme go nd take bath, I'm tired sosai wllh
Ok, kayi sauri, ga abinci yana jiran ka, tom uwa tagari
Wata qofa naga yabi, waje ya b'ullo anan naga yai wani part shima mai kyau, but she plat ne.
Key ya cire cikin pocket nasa, anan yafara dubawa haryaga wanda yake nema, sawa yai ya bud'e, wow pink colour shine komai na part d'in, hatta toilet danaga yashiga shima pink ne, Italian bed nasa haka ma
Shap shap ya shirya, qananan kaya yasaka, sai turaren passport for love, takalminsa yasaka ya fita
A dining ya gansu, shima layi yabi, abincin yamasa sweet sosai yaci ya qoshi
Jug yagani akan dining en, yasan ba'a shan lemon had'i agidan shiyasa kawai ya tsiyaya a cup baran daya ganshi fari ne, baki yai dashi direct, instant of yaji ruwa, sai
wani irin testing da qamshine ya ziyarci bakin sa, kamar ya tsaya da sha, amma saiya kasa, tas ya shanye yaqara, 2 cup yai yaqara, nunfashi ya sauke wani irin farin ciki yaji, wannan wani irin juice ne mai dad'i, wani jug yaqara dubawa nan ma yaga lemon, baiyi sanya ba yaqara d'aura wa, saida yaji cikinsa na shirin qullewa sannan ya haqura
Duk abin nan, Mama na kallon sa, dariya tai tace Fadeela kin kunyata, gashinan mu bamusha ba, ya shanye
Me nashanye Mama, juice en nan yanada dad'i, banta6a shan juice mai dad'i haka ba
Ya sunansa konakoma can ina siyanshi?
Fadeela dariya tafara jin yana magana seriously, Broth had'awa akayi fa, banganeba!
Wallahi FUTHA tayi shi, har ina bazaka sha ba, gashi har santi kake
Ke bafa wannan jagwalgwalon nake magana ba, wannan da aka zuba cikin jug fah
Wallahi yinsa akayi, fad'a masa tai, dariya ce ta kwacemasa Lallai mama kya kallon, indai haka ne kam, to inasonsa
Kamar ya tambaya yace wace FUTHA, sharewa yai kawai, tunda baisan taba, kuma bayason tambaya
Haka suka ringa hira da gurin aikin sa, har time yai kowa yakama gabansa
FUTHA tana sakkowa yana fita, nuni yai ina yake zata gaidashi, ya tafi Fadeela tace, naleqa ai naga kinata karatu, shiyasa bance kizo ba
In fad'a miki broth dai yashanye lemon, kuma ya tafi da sauran, aimu bamu shaba, murmushi tai
Ahaka suma suka haura d'akin su
@ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻
[11/10, 8:26 PM] +234 809 308 3613: [30/10 2:28 am] @ut@r h@jiy@💅🏻💁🏻✍🏻💐: *FUTUHATUL KHAIR*
*®NWA*
*©Zainab Y Hussein*
*Dedicated to FUTHA LUV*
*Page 91-95*