Sashe 19
Futuhatul Khair Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Da tambaya suka isa unguwar basusha wata wahala ba, saboda mahaifin ta sananne ne
Gida ne qato wanda ya amsa sunan sa gida a yadda tasan gidan ada yanzu anqara gyara shi an k'awatashi
Da sallama suka shiga bayan sun shiga cikin gate d'in gidan manyan motors suka gani ga yara k'anana da alama taro akeyi a gidan
Parlour sukai, anan sukaga kowa da kowa na gidan azaune taro ake. Juyawa zatayi saiji tayi ance FUTHA ce wallahi Aunty Jidda Sodangi tayi maganar
Da sauri ta dawo Mrs Omar ce ta sakko daga kan kujera da alama ciki ne da ita dan tafiyarta ma ta canja, k'arasowa tayi har inda suke a tsaye fuskanta ta shafa tace Allahu Akhbar itace ikon Allah dama kina raye?
Kan kace me parlour yacika da murna nan da nan aka shigo dasu abinci akayita jera musu da abin sha Sodangi dai itace taketa janta da hira (dama tana k'in kulatane akan kada ta aurewa Auntyn ta miji) yanzu babu dole ayi kirki
Sun mata murna da farinciki da sukaji labarinta da bud'ewar bakinta da irin rayuwar da tayi cikin kasuwa da kwanan cikin dajin da tayi har komawarta wajan Maman Fadeela saida fad'a musu
Kuka sosai sukasaka da suka tuno da 'yar uwarsu Mahaifin ta sun sanshi tunda Yatab'awa bawa wansu wata kwangila
Wani yarone da baifi 3 years ba, yatawo yana surutu, FUTHA na ganinsa tak'ara saka kuka Abdallah ne ga kamar sa nan da Abban sa sannan kuma ga tawadar Allah a gefen fuskar sa Lallai Allah shi keda iko akan komai
Ya d'aukemaka UWA, ya d'auke maka UBA ya kuma rayaka gadai misali kan Abdallah
Hannun sa ta kama tace Maisunan Abba kaman tani koh? baka sanni ba Aunty FUTHA ce
Dariya yaimata ya kwanto jikinta yace naganki a photo kinyi haka ya gwada yanda tayi pics d'in dariya akayi hooo Abdallah d'an rigima
Munay da ragowan 'yan gidan sun nemi yafiya akan abinda suka mata, baran Aunty Nafee data tsaneta, murmushi tayi tace ba komai ya wuce sunji dad'i
Kwana d'aya sika so yi, amma suka hanasu su Sahaf Basmah Fadeela anyi yawo dama gasu sarakan yawo
Su dasu Sodangi da Munay suke tafiya, itakuma suna mak'ale saijan fad'a, daga yace bara yaga nan sai yace bara yatab'a hannun ta yaji wanne yafi laushi itadai hararansa take kawai
Huum lallai yarinya Idan kikayi harara tafi kyau ma, amma muga Idon naki yana awani matsayin?
Hannu yakai kan Idon ta yafara tab'awa sannu sannu saigashi kan hancinta zagaye yafara mata itadai ta k'ame takasa katab'us fuskarsa yakai dab da tata har sunajin hucin numfashi juna k'irjinta fat fat yake kamar wadda tayi gudun Adda Benazir tazo yimata editing lol
Fuskarta ya tallab'o bakinsa zaikai kan nata da sauri ta mik'e shima haka innalillah I'm so sorry One love wallahi bada nufi nayi ba, kece Indai kina kusa dani mantawa nake da komai saike gani nake kamar daga ni Sai kene a duniyar baran wannan turaren naki Diwan Al mulkh
To ainima haka nakan manta da komai, baran Idan kana mun wannan murmushin amma dai plx muna kiyaye wa kaji one love
Ok Habeebaty zanyi yadda kike so, amma adena mun rowar nan k'irjinta ya nuna wai tana saka mayafi ta rife, hannun sa ta doke tace kai dai bazaka canja ba
Zan canja ranar da aka kaimun ke, baran naganmu cikin jacuzzi guda munrufo bathrobe d'aya tare hooo I can't explain my Happily dat day
Itadai tashi tayi tace tace kayi da wata amma bani ba, nikoh to naji amma dai inajiran ranar da zanga kina feeding ena ko Babyn mu waooo waya ga Farouq da br...... Kaga plx kabari wallahi kana sawa inajin kunyar ka, kuma ko yanzu bazan k'ara fitowa ba
Haba dai One love ai fita zamuyi ma anjima, bazani ba kuma kada ka k'ara kulani tunda kai haka kake
Nidai amun afawa ban k'arawa
Kaji da shi, haka ta tafi cikin gidan tana murmushi mai sanyi tana k'aunar Farouq kodan irin wannan barkwancin nasa, ita yanzu yasakata jin kunyan sa wai tayi feeding nasa saikace wani baby
Shima murmushi yai yanason FUTHA kodan kunyar ta, yanamata wasu abubuwa dan kawai yaga kunyarta kuma ya tsokaneta
Sodangi anyi qawaye itama Sahaf anyi k'awa. Abdallah dai ya mak'alewa FUTHA ko'ina zata yana wajan, yanzu ma kuka yake ganin tafiya zasuyi su barshi anyi anyi yayi shiru yak'i
Mr Omar itace tace to sutafi dashi (tazo ne saboda yaron da akayi, amma a katsina take Sodangi tana wajan ta). Haka akayi kayansa suka had'o masa itama tai murna da aka batashi batada abinda zata sakawa da iyayensa Sai addu'a sun nunamata gata da kulawa
Haka motar su taja, suna d'aga wa juna hannu har ta k'ule
Hira suke akan karamcin da aka nuna musu da karammawa da aka musu.Har suka kawo Sokoto daga nan suka d'auki hanya sai gidan su Abba Kabeer
Hajiyan sa tayi murna tagje kuka anan tabasu labarin neman ta da sukayi ba'a same ta ba, 'yan uwansa suma sunzo kowa ta tayata murna daganin iyayenta da tayi, baran da sukaji itad'in Waye uban ta
Kwana d'aya sukai, Abdallah yasan su sosai amma wannan karan fuska yayi akan kada a d'auke shi ko arabashi da Aunty, sudai dariya sukai Hajiya tace lallai Yaro kasan watayi rainon ka ta taimaki mamanka da cikin ka, FUTHA alkhairi ce awajan ka kaima
Eh Hajiya saikace yaji mai aka ce haka nan ma suka baro tareda abin arzik'i da kukan rabuwa
Dangin Abba Kabeer sun nunamata k'auna sin sota, sunkuma karemata mutuncin ta
*Bayan sati d'aya da dawowar su*
Adaidai wannan lokacin ne suke rabon goro, duk inda zata da Abdallah take zuwa shima baya yadda da kowa, daga ita zai uncle Omar kenan
Gyaran jiki ake mata, shiyasa kwana 4 kenan su Fadeela sune akan rabon, danginta sun fara zuwa gid yafara cika
Da wanda suka santa da wanda basu santaba yanzu sun ganta kusan kuka takeyi Idan taga yawan dangin ta gasu Sodangi sun mata waya suma jibi suna hanya
Oga dai ya koma aiki yasa shi gaba, dole sairan Friday zaizo shida tawagar abokansa
@ut@r h@jiy@🏃🏻♀💅🏻
[11/10, 8:27 PM] +234 809 308 3613: [08/11 9:41 am] @ut@r h@jiy@✍🏻💅🏻:
*FUTUHATUL KHAIR*
*®NWA*
*©Zainab Y Hussein*
*Dedicated to FUTHA LUV*
*Page 136-149*