← Book details Futuhatul Khair Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 24

Sashe 3

Futuhatul Khair Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Basu dad'e ba aka fito da Babyn kowa hannu ya miqa zai amsa babyn ,kai masha Allah abinda kowa yake fad'a kenan qaton baby namiji fari tas dashi, Jabo ce ta karb'eshi itama tamasa addu'a ,AUNTY Yabi ce taxo ,ina Maman baby lafiya take,eh! lafiyarta lou tana resting room nan da 30 minutes xata iya tashi amma ta wahala Babyn ne qato kuma badan anzo akan lokaciba dole operation xa'ayi mata ahaka ma saidatasha ruwan naquda five Leda,amma yanxu da sauqi tunda bacci take.Alhamdulillah kawai Kabeer yake cewa, waya yaf ara bugawa gida ya sanarmusu ihu suke acikin wayar na murna gidansu Miemi ya buga yana bugawa qanwartace ta d'auka hartafara Maman biyu,dariya yayi yace Sodangi to d'an d'aya kuka samu qara ta saki tace Yaya it means aunty ta haihu ofcours yace mata ,saboda haka ki ban gift din fada miki danayi,Allah xanbaka amma turan Babyn nagani nasan dani yake kama,ina d'ana dani yake kama gadogon hanci ba irin nakiba,wah? Wallahi kasan nidai kyau aguna hardana saidawa,naji xan turo shikenan? Eh tace yanzu fa xanfara shiri na tawo kace ina gaidata,xataji ya katse wayar.*

*Doctor Jameela*```ce tafito godiya suka ringa yimata,ba komai yiwa kaine ko ina gida Aunty Yabi tace naxo xuwa xanyi,Allah ya qara lafiya tace,Ameen haka tayi musu sallama, itama Aunty Yabi tafiya tayi godiya sukayi mata,tace Ba komai tare da Jabo suka tafi.

_2 u FUTHA love_
```By @ut@r h@jiy@💅🏻💅🏻```
*© NAGARTA WRITERS ASSOCIATION©*
[11/10, 8:13 PM] ‪+234 809 308 3613‬: 🌹🌹 FUTUHATUL🌹🌹 KHAIR🌹🌹
(August2016)
{4:00pm}
*Zainab Y Hussain*

*Page 18*
✍🏻Maman Khady ce ta dawo tace kuna iya shiga,tom yace gaba d'aya suka shiga d'akin Adda Bena ce agaba,sai ummul fadeela don taxo a lokacin Kuma kunsan Miemi tayimata had'in turare,mutunci datayimusu yasanya suka qulla qawance.

Tare duka suka shiga da sauri FUTHA taje tayi hugging nata,sannan ta xauna kusa da ita kowa murna yayimata Allah yarabasu lafiya,babyn kamar mamanshi Kinsan Miemi da kyau Kabeer shima ba bayaba,kyakywane Babyn, basu jima ba suka tarkato suka dawo gida,gyagyara d'akin akayi har gidan tunda k'ofar gida xakasan gidan maijegone wadda takeji da gayu,dan turaren wuta akasaka ako ina,Bena andage anata aiki ,suna xaune ta shigo da flask da kayan tea had'amata tayi ,yauwa yakamata kisamu abi mai nauyi kici ko agirka miki, la Adda nayi girki d'azu saidai bansaniba ko xakuci dan gaskiya yayi sanyi,nibancin abinci Idan yai taking one to two hours balantana wannan dayajima FUTHA xoki d'oramana girki wannan Kuma abawa almajiri,haba Miemi ai wannan b'arnace bara muci shi ahaka ,d'akko ke FUTHA Idan yaso sai tayi miki naki,a'a tayi gaba d'aya kema axubamiki tunda bakiyi girkiba mai maigidan naki zaici ?ai kuwa dai tanayi tana loma,Adda Ba sauqi wajan xira abinci,flask guda suka cinye itada ummul fadeela, gara ita ciki gareta dan taci.

D'oki bai bar FUTHA tayi bacci ba,minti kad'an ta tab'a yaron,qawayenta irinsu Rash,candy,Anee QURRATU haka sukayi ta xuwa balantana candy Ita kowa tafiya yayi yabarta,tunda taga and'ora abinci ta xauna,abinnema yasa mu gurinta,kwadayi wajan ta hardana saidawa.

Maigidan kuwa gaba d'aya jinsa yake acikin wata duniyar abinda suka fidda rai gashi Allah yabasu saidai godiya ga sarki Allah. Xuwan sassafe 'yan uwanta danasa sukayi su Fido Sodangi ansamu new baby sai rawar kai take, Aunty Jidda da Mrs omar ba xama gyara nan gyara can,Afreen ce tace Aunty Nafeesa ina Mama wacce mama,Aunty Hassana (Hassy) nake magana kaddai bada Ita kuka zoba?au kinsan tanada qawa a Niger gidanta tafara sauka wai tace ta kawo kaya xataje ta duba,au Maman Bobo kike magana yauwa ita,ok tace .

Tun safe FUTHA suka fita itada Abban ta siyowa baby kaya, batada masaniya a xuwan su,da murnarta suka shigo gidan,d'akin tax big ata shiga ta shiga kan cinyarta ta d'ora kanta,twasa taji abayanta ke dallah d'agata qatuwa dake,Allah Miemi wataran sai kinyi nadamar riqe wannan 'yar,kalleta dan Allah "Mrs Omarce tace haba Yar mutan Anker kekuwa meye ruwanki da Ita,naga alama ba kwa shiri dan waccan xuwan da sukayi haka kike mata,kefa kallone naki,itada 'yarta ko FUTHA?kai ta kd'a

2 u FUTHA Luv
*by @ut@r h@jiy@*💅🏻💅🏻
_® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION®_
[11/10, 8:13 PM] ‪+234 809 308 3613‬: 🌹💐FUTUHATUL🌹💐 KHAIR🌹💐
(August 2016)
{7:00pm}
*Na Zainab Y Hussain*

*Page 18-20*

✍🏻```Haka Mrs Omar da Aunty Jidda Aliyu suka yima Anker magana badan tasoba tayi shiru dan dai tasan sune gaba da Ita,sallama sukaji daga waje,da sauri Fulani sadiya tafito daga ciki wa alaika salam jin maganar mace yasa Anker saurin tura kwanan abinci bed room,Seemby ce budurwa Kabeer, shiga tayi bayabo ba fallasa Miemi ta amsa,qin bata Babyn tayi saida tace muga Babyn, sannan tabata,shafa kansa tayi tace tubarkallah Babyn me kyau,masha Allah Anker tafad'a dan tasan rigimar da akayi akan Seemby,Maman FUTHA baby dai yahana kixo bikina next week ne Nigeria ma xani yau nace sai naxo naga babyn ,ayya bikinki xa'ayi Allah yasanya alkhairi sai hira ta b'alle atsakanin su,tunda taji baxata auren mata miji ba ```

*Biki buduri xoka ga uwar gayya Miemi tayi kyau baby yaci sunan Abdallah futha ce taxab'i sunan,nanma saida su sodangi sukayi magana Allah yaso magana batayi tsawo ba sosai. kowa kagani yaci kwalliya,duk inda kahanga taron mutane kake gani su Kansu 'yan Niger d'in garin abalak sunsan ana suna,komai anyi ya wadata,balantana dangin Miemi irinsu Rahina (mrs Aliyu) ansha kyau,'yan exellent sunxo sosai kodan sunsan xa'ayi abin kirki,Kuma gasu da kwad'ayai,NAGARTA ma sunzo Sanah tayi qoqari tundaga kano ta taho,kowa kagani yacika baki da nama kunsan Niger da nama kamar me,su Haneepa da mama Hassy sune masu rabo, ba wargi kunsan Hassy qatuwace shiyasa batada wasa,doctor Jameela ma taje,Jabo ma haka,Anker saboda masifarta su aunty Jidda suka hanata rabo,amma dai itace mai raba take away dasu Uumu Ruman*,```HAJIYA maiJidda Musa ,da Aisha humaira admin littatafan Hausa duk sunje```

*FUTHA itama danata qawayen party guda suke agidan Adda Bena,Aunty Miemi ce ta d'ibarmata komai,da sauri ta shigo batasaniba ta bangaji Anker mari xata bata Aunty Jidda ta hana,haba batasan ta bigekiba ran sunanma,FUTHA me kike so, alama tayimata kaya xata canja Miemi tace,Swiss ne me kyau ta d'akko tasaka iri d'aya sukayi da Aunty ta.haka aka sha suna lafiya da xaman lafiya kowa yaci ya qoshi,```Maman shaheed``` nagani tana sid'e hannu gurinta aunty Hassy taje tace bakisamu abincin ba? lah nasamu,wad'an cen ne dai basu samuba suwaye nagansu haka kamar yaqi,```'yan dandalin Autar Hajiya ne ```innalillahi amma yanxu sukaxo,mun shiga uku da masifar auta ,daga baya Aunty Mamu tace d'arima kika shiga dan Auta Ba dama,Kedai bari,Allah yasa yanxu muke magna anmanta buhu uku acikin d'aki da kulan paper kitchen maqut najiyo had'iyar miyau kallan wadda tayi nayi Hulle ce ,itada Fatima ,Ga Ameera da Maryam Cavara akusa dariya nayi nace tav amma Auta tahad'a mutane haka akayimusu goma ta arziqi*

```Anshare suna, Aunty Jidda Sune kan haba wajan irga abinda aka samu,wata atamfa aka d'aga,Sodangi ce tace wallahi wannan kalatace ,Miemi kuwa tace kalar 'yatace FUTHA saidai kizab'a awata ,haka dai sukayi hira irin Na 'yan uwan juna.Shirin kwanciya sukayi, FUTHA waje tafita tayi kwanciyarta,a tabarma,Miemi ce tafito ta ganta ahaka ,tashinta tayi suka tafi Kan katifa suka kwanta,3:00 dai dai FUTHA ta tashi fitsari Har ta kwankwanta,tajiyo nishi sama sama, sharewa tayi amma saita qara jin kamar qara yi ake tana juyowa Aunty Miemi riqe da ciki da sauri tayi kanta tashin su tayi baba d'aya jikinta ya jiqe da gumi kuka sukasaka FUTHA ce tafita takirawo Kabeer yana xuwa kanta yai yana Miemi yadai meke miki ciwo ,cikin ta ta nunamasa,,Plx kufito da Ita Na d'akko mato,hannunsa ta riqe ta had'a dana FUTHA,tace plx hayatee ga amanar FUTHA ka riqeta kasamamata kyakyawar rayuwa kayimata xab'i da miji nagari,Idan Kuma nasamu iyayenta kace ina gaishesu Allah baiyi nixan sadasu d 'Yar suba,kaji ka taimakan ga da'na kula dashi wani irin nishi tayi da sauri 'yan uwanta sukayi kanta No!```

Loading .....................21
*2 U FUTHA Luv*
_@ut@r h@jiy@_💅🏻
® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION®
[11/10, 8:13 PM] ‪+234 809 308 3613‬: 🌹🌹*FUTUHATUL*🌹🌹 KHAIR🌹🌹
*(August 2016)*
*Na Zainab Y Hussain*

*page 21*
✍🏻```Kabeer ne yatabata yaji shiru, aunty Jidda tace lafiya,asanyaye ya kalleta ganin idaniyarta na xubarda hawaye,bai iya cewa komai b,ya miqe ganin haka yasa Mrs Omar d Mama Hassy xuwa gunta da sauri,tatrabata sukayi suma,amma basuji wata alama wadda take nuna akwai rai atattare da ita ba.Anker ce tace Yaya Hassana matsa kugani,kinsan ciwan ciki yanasa mutum ma ya shiga comma, maybe kuma suma ne,itama dauriya kawai take,duk wani iyawarka da basirarka Idan kwana ya qare ba makawa Sai ka tafi,Allah sarki Miemi duniya lokacin datake qaunar xaman cikinta lokacin Allah ya d'auketa cikinta,lokacin da take burin gani Na sanyin idaniyarta,lokacin Allah yara basu, lokacin da d'anta yake bid'arta lokacin Allah ya amshemasa ita,Allahu akhbar Lokaci yayi,ganin dai dagaske ta amsa kiran ubangiji gaba d'aya suka fasa wani irin kuka,FUTHA kanta taje tafara jijjigata tana wani irin kuka mai tsuma rai,y'an uwansu ne sukaxo kanta da kyar suka banbareta ajikinta,so take tayi magana amma takasa,sai ayau taji tausayin kanta,takumaji inama tana magana,ganin d'aukanta ne yasa kowa kuka,'yan uwa akayi tabugawa waya,kafin safiya anmata wanka,qarfe 7:00 'yan uwa suntaru Fido ba'a magana saboda ta shaqu da Meimi sosai```

****** ****** *****

*Haba d'aya 'yan uwa antaru masu karatu nayi masu laximi nayi,FUTHA itama Qur'an ta d'auka tana karantawa,qawayen ta suxo,Rash itace tafara xuwa sannan Qurratu da candy, Kabeer ba'a magana dan tunda yadhiga d'aki ko qafarsa bawanda yaqara gani,yana cikin d'aki kuka kawai yake yanxu Miemi ta mutu,dama Ba sonsa takeba,shiyasa ta tafi ta barshi,tun yana kuka har kukan ya qafe,saida lokacin kaita makwancinta yayi sannan akafara tambayar ina mijinta yaxo suyi sallama, haka babansa ma yace ina yarinyar datake riqewa haka FUTHA taxo nifa kanta tayi, akan gawar shima da yaxo kasa komai yayi,haka aka d'auketa,lokacin da xasu fita gaba d'aya aka rud'e FUTHA xubewa tayi bataqara Sanin kantaba sairan sadakar uku,haka ta tashi ganin yawan mutanen dake cikin gidan ya tuna mata da abinda ake,kuka takeyi,'yan uwan Kabeer sune suka rarrasheta,amma 'yan uwan Miemi ko kallo garama manyan.*

**** * ****** ******
Chapter 3 · 0% Book details