Sashe 2
Futuhatul Khair Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fitar su kedawiya tajiyo motsin BILKISU da sauri tayi cikin d'akin hannunta ta kama brush tayimata sannan wanka,abincin ta ta d'akko abaki take bata,tana janta da wasa har suka gama.
Rayuwa sabuwa komai yayi farko xaiyi qarshe,yanxu su Miemi basuda matsala komai ajiyewa Kabeer yake,gashi Kuma sunsa BILKISU a makarnata,komai suka tava alkhairi yake zama,Idan kaga Miemi baxakace itace ba, rayuwa sabuwa,Kullum basuda abin qauna da tunani da dubawa Sai BILKISU, sukance wannan yarinya itace mabudin alkhairinmu,daga nan suka sa mata FUTUHATUL KHAIR.
® NWA®
*Ummu fadeela, Xee Mamsn khady ,Sahaf ,qauna zallah,Allah yaqara had'a kanmu*
2 U *FUTHA LURV*
[11/10, 8:13 PM] +234 809 308 3613: 🌹🌹FUTUHATUL🌹🌹 KHAIR🌹🌹
(August 2016)
Na Zainab Y Hussain✍🏻
Page 12-15
✍🏻Shekara kwana gamai yawan rai,yanxu FUTHA shekara ta biyu a qasar Niger,rayuwa yayimata dad'i kyanta da farinta kullum fitowa yake,ayanxu haka tana aji uku a qaramar secondary schoo,da taimakon Alhaji Raheem yasamu akayiwa futha primary certificate.Allah mai baiwa gata da qoqari,komai aka tambayeta xata bada amsa dai dai,amma da rubutu,tunda babu bakin magana,Maruqiyarta kuwa,Meemi babu abinda yacanja gameda yadda take kula da Ita.
Lokaci da dama suna xuwa gida Nigeria, danginsu Meimi sai san barka,sun d'auketa matsayin jika ko 'ya,amma 'yan uwan Kabeer kuwa duk lokacin da sikaje,da kuka take dawowa,saboda komai nasa since akan matarsa yake qarewa,da 'Yar tsintuwa,itakuma ba haihuwa saidai taci,ta kwanta,addu'ar Miemi da 'yarta FUTHA bai wuce Allah yabawa Auntyna baby ba shiyasa a unguwar ake sonta, batada hayaniya,yaro duk qazantarsa tana daukan shi, kuma batada rowa,had'in turare kuwa,ba Wanda bata iuaba tanda karambani wajan iya abinda bata iyaba abinci kuwa indai ba makaranta itace take yi, batada fushi, Idan kaga fushinta,to akan anhanata aikin gida ne,kamar wanke wanke ko shara,tunda yanxu sunada almajiri,shi yake komai,Ita tafi son tayi komai da kanta kamar yadda taga RASH agidansu itace kewa hajiyansu komai,amma Ita QURRATU AYN batada aiki saina danna waya,shiyasa bata qawa da Ita.
Duk da bata magana,amma haka ta keda qawaye sosai, dan lokacin da sukaje Nigeria,kowa sonta yakeyi,amma tafi riqe sunan,CANDY da KHAIRAT (panisau),saboda sune suka ringa kulata,har islamiyya tare suke tafiya,FIDDAUSI sodangi ce kawai bata kulata,shiyasa ko sunje bata ma zuwa indai take.
Tunda safe ta tashi wanka tayi,ta d'ora girki,harta gama Aunty Miemi bata fito ba, shiru shiru,ganin haka yasa tayi tafiyarta tunda before ta kwanta bacci Abban ta kebata kud'in break,yaudai gata nan ne,coz of she doesn't see her Aunty, shiyasa take so silent, even taking lesson in the class she can't stay to understand what d teacher do for us, tunanin ta one,meyahana Aunty fitowa,har aka fito break she's not fell well ajikinta,RASH ce taxo ta xauna dafata tayi, da sauri ta jiyo,tana share hawaye,alama tayi mata,me ke damunki,fad'amata tayi,murmushi tayi,tace yanzu ke dan kawai bata fito ba, shine kikaxama lazy yau,Abbanki ya fito tao,Kad'amata kai tayi,alamar a'a,dariya CE ta kwacewa RASH tace ke banda abinki, mata natare da mijinta,dan basu fitoba,shine xaki shiga damuwa,Plx kiyi shiru lafiyanta lou,bacci maybe ya kwashe ta, amma nasan badan bacci ba,da xata fito koh,kad'amata kai taqarayi,yauwa to kiyi shiru, yanxu tawo muyi break kinga yau masoyinki nayi miki,d'an malele,da sauri ta tashi tana dariya,wushiryarta me kyau ga dimple d'inta dasuka qarawa fuskarta kyau,yauwa yi sauri kada ANEE taxo kinsanta cinye duce,haka suka xauna,Rash namata magana mai dad'i har aka tashi.
Da saurinta ta shiga gida,Aunty Miemi tagani akwance ga robar miyau agabanta,da gudu taje tayi hugging d'inta,tana shafa kanta,alama tayimata,cewar bakida lafiya,?kai da kad'a,tace FUTHA banda lafiya,nadad'e inajin motsi acikina,jiya Kuma banyi bacci ba,kinsan tun kwanaki nake cemiki,abinci nake yawanci,bansan meke damunaba,ko wani abun ne acikin, shiyake cinye abincin bansaniba,hannunta ta jijjiga,ranar dai daga 'Yar har uwar akwance suka yini,sai da magrib ne da Abban ya dawo, yagansu ahaka, shine ya rarrashesu abinci kuwa kad'an FUTHA ta iyaci,Miemi kuwa ai Har saidata qara d malt,sannan taji daidai.Safiya nayi kuwa,asibiti suka tafi,gwajin farko doctor ya tabbatar musu da shigar ciki har wata hud'u,farinciki,murna ko ban fad'aba su suka SAMI matsuguni axuqatan wadan nan bayin Allah, kabbara kawai yake,Miemi kuwa kamar amafarki takejin wai ciki gareta.
Xokaga d'oki daga uban d'an har FUTHA, family d'insu ma,murna suke,aure shekara bakwai,sai wannan karan Allah yakawo rabo,cikinta nada wata takwas tafara musu wasu xantuka,sai ana xaune ,xata fara,FUTHA naso ni maitsawan rai ce, inga girmanki,naso Allah taban tsawan ran da xanganki da iyayenki,naso ni mai tsawan raice ace yau gani ga d'an dana haifa,naso nayi tsawan ran daxanga aurenki,Kuma naji miryarki,Tana fad'a tana hawaye, Idan tafara wannan maganar suduka kuka suke sawa,shi kuwa fushi xai kama, yace wai ke Miemi akan ki akafara ciki, ko akan ki aka fara haihuwa,daxakisa mutane suna farinciki da murna kixo musu da xancen da xai d'aga musu hankali,Plx ki dena Idan bahakaba Wllh xandena xama kusa dake,kalli yanda kikasa yarinya kuka,mudai kidena mana wnn maganar.Hannunsa ta janyo tace haba mijina wannan fad'a haka, nadena afwaan,ya hayatee, abin sona,farinciki na,mabud'in rayuwana, haken idaniyata,daga tafara xai sakko,suda suna dariya.
Kwanceta Ita kad'ai ad'aki ,ciwo tajeji kad'an kad'an amma bata nunamusuba saboda yau ake junior candy nasu FUTHA, shima mijinnata sunada meeting da 'yan kasuwa,ganin ciwan bana qare bane yasa tajanyo wayarta,ta danna lambar Benaxiratu,one ringtone tayi tai picking nishi tajiyo acikin phone d'in,da sauri tajanyo mayafi ,tayafa shigarta gidan keda wuya naquda ta tawo gadan fadan,amma Kuma takasa haihuwa,bayadda batayiba,rubutu ta dakko tabata,amma INA kamar qara ciwo ake, bankad'a labulena da akayine,yasa sukayi saurin juyowa FUTHA ce,ganin Aunty ta a wannan bad condition d'in yasa tafasa kuka,tana birgima,Allah yasa itada sabuwar qawar datayine,'yar shugaban makarantarsuce,HAUWA JABO,itane tashiga tambayi me tagani,alama tayi mata cewa mamnta take labour, kuma Abbansu baya nan,da sauri JABO tafita ,tace Allah yasa AUNTY YABI bata tafiba.
*2 u FUTHA LUV*
By *@ut@r h@ji@*💐✍🏻
[11/10, 8:12 PM] +234 809 308 3613: 🌹🌹FUTUHATUL🌹🌹 KHAIR🌹🌹
{ August 2016}
(10:40pm)
*Zainab y Hussain*
Episode 16
A d'ari ta fita.Gudu Jabo keyi sosai batajin ma nauyin jikinta saboda kada *Aunty YBK* ta tafi,don taji tace daga makarantar sai airport dan dama kwananta biyu da sauka daga Ethiopia, ta tsaya a Niger ne gurin qannenta dasuke skul,a Niger, Sahaf da munay tunda sunmata waya cewar zasuyi junior candy, hakan yasa ta sauka a Niger, sun had'u da Jabo dan dama sunsan juna sosai. sauri Jabo take yi, dan akwaita da tausayi lokaci d'aya taji FUTHA ta kwantamata arai,kuma bayan haka ma ganin halin da mamanta ke ciki yasa taqara tausayamata,shigar ta filin makarantar keda wuya taga tashin motar Aunty YBK, hannu tasa aka tace *Inna lillahi*Ya xanyi ta tafi,kuma gashi ban kula da asibiti a hanya ba,dafata taji anyi da saurinta ta d'ago murmushine ya kufcemata,ganin Maman Ibrahim tsaye ,kallon Jabo tayi tace me kike anan,da tuni na tafi ,Sai naga 'yan NAGARTA kinsansu da xumunci Rash suka zuwo itada khadeeja candy murnar junior candy nasu,da sauri Jabo tace aunty YBk Plx save FUTHA mum,she's labour, tana magna tana janyo hannunta,haka suka tafi.
Da saurinsu suka shiga gidan,ganin Bena sukayi a tsakar gida Jabo ce tace hajiya ina mai naqudar basuji amaartava fadawa dakin sukayi a wahalce suka tace haba,jama'a bafa birgewa ceba ko juriya ko Kuma ace kai ka haihu kai kad'ai a d'aki yakamata mata kusa ni Wllh haihuwa kai kadai tana janyo maka babbar matsaka ,bakasan yadda xataxomaka ba,yanzu gashi nan daga gani kin dad'e kina labour,Aunty yanzu ba time ne Na magana b save her Plx,Hauwa yanzu ban iya mata komai dole sai anje asibiti alfarma d'aya xan iya xuwa komai xa'ayi ayi dani.
Fitowa sukayi tambayar Bena sukayi inane asibiti mafi kusa OPITAL shine na kusa amma wallahi Aunty baxasu karb'ekuba dan basuda kirki"mudai kikaimu Dan Allah haka suka sami mota har xasu rufe saiga FUTHA da rubutu a hannu d Ita suka tafi.Motar Na saukesu Allah ya taimakesu anturo gado,shine akasata bin bayansu sukayi atsakiyar cikin reception aka ajiye gadon ga Miemi sai kuka take danma Ita batada hayaniya Kuma batada raki da ihu irin namasu haihuwa,Aunty Yabi CE tace wa wata nurse sister Plx where is d doctor, kallonta tayi tace HAJIYA sai hakuri dan doctor ta tashi indai 3:30 tayi to bata qara ganin kowa tana cikin fad'a mata Sai gata ,yauwa gata nan ma gida xata tafi,juyawa tayi ido biyu sukayi da sauri doctorn ta qaraso tace Aunty YBK yau kece agari,me kikaxoyi Niger,dariya tace lallai *Jameela Mohd Ali*kece doctor d'in Allah y taimaka,qanwata na kawo haihuwa zatayi kuma gashi kamar ta wahala so Plx kiyi admitting nata ,labour room aka shiga da ita,addu'a FUTHA kawai take tana Allah kasa Auntyna ta haihu,wayar Jabo ta ara babanta ta bugawa,bata tayi tace ayimasa bayani kafin kace me haryaxo,Kuma har lokacin haihuwa shiru, Jabo ce tace da mariqin FUTHA dan Allah malam,ahaka aka haifeta kalleta kamar Idan ta bud'e baki xakaji maganarta,Ayya yarinya ba'a haka aka haifetaba,aduniya tasamu ba inda bamujeba Allah baisa bakin ya bud'eba,har ruwan *Tanut* mun kaita tayi wanka dashi Kuma tasha komai na Allah ne wataran bakin xaibud'e,Ameen Jabo tace rufe bakunsu keda wuya,sister Xainab tafito (Maman khadee)da saurinsu suka miqe at are suka furta ta sauka
?
_2 U FUTHA Luv_
*By @ut@r h@jiy@*💅🏻💅🏻💅🏻
®Nagarta writers association®
[11/10, 8:13 PM] +234 809 308 3613: 🌹🌹*FUTUHATUL🌹🌹 KHAIR*🌹🌹
(August 2016)
{8:30am}
*Zainab Y Hussain*
Page 17
✍🏻```Maman Khady ce tace bata saukaba,amma tana kan gab'a insha Allah .Harta juya FUTHA tajanyo rigarta miqamata rubutun tayu ,Kabeer ne yace dan Allah kibata amma FUTHA ina kika amso,kwatance tayi masa cewa gidan su Maman haneep ta karvo,OK dama Kinsan tunjiya nake burin zuwa ,Allah yayi miki abarka, Jinjina kai tayi, minti goma yayi kad'an Maman khady ta fito tace ina kayan baby,dagudu ta miqamusu kayan Allah yasa Adda Bena tace a d'akko.```