Sashe 4
Futuhatul Khair Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
```Yau akayi sadakar bakwai ayaune Kuma dangi suke shirin tafiya 'yan uwan Miemi Aunty Jidda itace ta d'auki Babyn,amma su bayau xasu tafi ba,'yan uwan Kabeer dai sune suka tafi,kafin tafiyarsu nan ne suka xauna ,akayimasa naaiha,sannan mahaifiyarsa tace Kabeerkasuwanci yakawoka Niger,har Allah ya axurtaka kayi aure ,bakada kowa a Niger saboda haka kayiwa Allah kabar garin,Kuma duk wani abu dayake banakaba kayi qoqari kasada shi damai abin,dan bansan kakai nan da sati biyu a garin dan xamanka baxai amfaneka da komai ba,tunani ma kad'ai ya isheka abinda KA Tara kataqo gida,Allah nikuma yabamu ikon riqe amanar da matarka yabaka ta wannan yarinyar.haka sukayi fad'a masa sannan suka tafi```
*Yau dai aka d'ebe komai Na Miemi Kuma 'yan uwanta mota biyu sukayi suka tafi,Sodangi kamar tace sutafi da Miemi kodan son datakewa sistern ta,Amma tasan baxasu yadda ba,itama FUTHA kuka take kamar tace xata bisu amma ba hali,haka duka tafi suna kuka,kamar yaune suka ka 'yar uwarsu amma gashi suntafi batare da itaba,ko tunanin dawowa,dominta ba,qanqame Babyn Hassy tayi, haka mota tana Sai 9ja.*
*Gidan Adda Bena FUTHA ta tafi,anan take kwana ,shi kuma gaba d'aya yanzu komai nasa yake saidawa din har gidan Alhaji Raheem ne yasiya,Kuma gashi ayau sunyi bankwana dashi a komai, don ya bashi mukullin shagonsa,sannan shima yabashi sallamarsa.*
*2 U FUTHA LUV*
*by @ut@r h@jiy@*💅🏻
*NWA*
```Allah kabawa Miemi lafiya,Dan acigaba da Fannah```
*Welcome back home my lovly Freind, Hauwa Jabo*
🌹💅🏻 FUTUHATUL🌹💅🏻 KHAIR💅🏻🌹
*Xainab Y Hussain*
*Page 22-25*
✍🏻```A yau tun safe suke shirin barin garin,gaba d'aya jikin su yayi xanyi,ita kanta Bena sai yau taqara jin mutuwar qawarta,haka tahad'awa FUTHA goma ta arziqi,gaba d'aya qawayen FUTHA sun fito domin rakata kuka suke sosai dan FUTHA qawace tagari mai kuma gudun fad'a da abin hannun mutane,Rash da candy sune manyan qawayenta Idan kagansu alokacin babu abinda xai hana KA zubarmusu da hawaye,saboda yadda suke kukan rabuwa da FUTHA.```
*Haka suka hau mota xuwa tashar Niger, asibitin da aka amshi haifuwar Aunty Miemi shi suka wuce kallon asibitin tayi hawaye ta goge axuciyarta tace kamar ba rana irin tayau aka kawo aunty labour Kuma tafito da qafar ta haka suka wuce gidan aminiyar Aunty duk inda suka wuce hawaye kawai take goge wa,inda kukanta ya qaru shine gurin Anee toilor wadda tare su kaje da aunty before sunan Abdallah, haka taqara saka kuka,hannunta ya damqe ahaka har sukaxo inda xasu hau mota xuwa Nigeria🇳🇬. Kallonta yayi yace FUTHA kina kukan rabuwa da Auntynki,?kai takad'a murmushi ya saumata wanda yafi kuka ciwo yace kina kuka na rabuwa da ita ad'an shekarun da kikayi tare da ita, kina kuka saboda yadda kika shaqu da Ita,kina kuka saboda yadda take kula dake take lallashinki ko ? kai taqara kad'a masa,kallonta yaqara yi yace to FUTHA kinyi kuka saboda haka,nikuma nayi kuka nida mukayi shekara sama da goma tare,why Miemi! meyasa kika xab'i ki horani ta hanyar tafiya ki barni,bayan kinsan kina sona nima haka.rungume shi tayi haka suka sha kukansu.*
```Hannunta ya matse yace FUTHA kiriqi amana duk inda kika shiga,ki riqe mituncinki da qimarki ta d'iya mace ki darajata kanki sannan xa'a darajataki,kiriqi Allah aduk inda kike, hawaye ne kexuba a idaniyarsa,Naxo Niger dan nema,naxo tare da Miemi duka da 'yan uwanta basu so tafiyata da itaba naxo Niger a banda komai nasamu abin kaina,naxo Niger tare da mahad'in rayuwana Miemi amma gashi xan barta batare da itaba,Allah kayimata rahma,gaba d'aya 'yan motar suma hawaye suke don tausayinsu,da qyar ya rarrashi kansa.```
*Tafiya suke wasu na bacci wasu na danna wayarsu,wasu na ciye ciye amma Idan kadubesu ba abinda suke Sai Jan carbi,yanayi yanamata nasiha da yadda xata tafi da rayuwarta, haquri jigone FUTHA kikasance mai hakuri da rayuwa,xaki iya tsintar kanki awata rayuwar daban,ki hakuri d yadda taxo miki, sun shigo gari sosai dan har waya yayi gida sun kusa sauka,Dan sauran baifi minti talatin su isa garin sokoto,wata mota ta tawo da gudu,ba yadda drivern beyiba dan y kaucemata amma ina Allah ya tsara, dan gaba d'aya motar suka gangara kafin kace me, sunkama da wuta,jama'a ne sukayi Kansu amma ina ko alamar tsayuwa wutar batayiba duk iya qoqarinsu saida motar kwana kwana suka xo,haka aka fito d mutane wasu sun mutu wasu da sauran ransu,cikin wad'an da suka mutu harda Kabeer,hankalinane ya tashi ganinb haka nace OMG!FUTHA yaxakiyi wannan qaddarar Allah ya d'oramiki,haka nafara raba idanu koxanganta amma duk hangena banga mai kama da itaba ma,INA tayi to?Waya d'auketa ban ganiba?kotanacikin motar haka natafi da sauri amma ko takalmi bangani nataba.Innalillahi wa inna ilaihi rajiuun"abinda nayita cewa kenan, duk hangena bangantaba ina tayi to kodai taxama qarwashi ko toka ?*
*2 u FUTHA Luv*
*® @ut@r h@jiy@*💅🏻
®NWA®
🌹🌹FUTUHATUL🌹🌹 KHAIR🌹🌹
*©Zainab Y Hussain*
*Page 26-30*
✍🏻``` Haka aka dauki gawarwakin mutane da yawa ciki harda kabeer,wanda wayar dake aljuhunsa Ita akayi amfani da Ita aka kira last call nashi,bugu d'aya aka d'auka Kabeer kun shigo garine ina 'yarta KA banjitaba tun d'axu.Am; Hajiya bashi bane to Waye?haka wayartasa ya yadda? Ba yarwa yayi ba,Mahaifiyarsa ce?eh itace lafiya meyafaru ko 'yan fashine suka kama su?Hajiya Accident sukayi ayanxu haka suna General hospital dake sokoto,Innalillahi wa inna ilaihi raji'uun! Yanxu muka gama waya dashi malam kafad'an gaskiya karkace d'ana yayi hatsari Wllh shi kad'ai garan namiji haba malam gaba d'aya tanayi tana kuka,haka ya kashe wayar shima hankalinsa atashe kuka shima yasa ka.```
*Haka tafito da gudu tana fad'a agidan,kan kace me jama'a sun taru,Hassy ce taxo dama tana gidan,kafad'arta ta riqe tace Mama me kike fad'a haka, kada xafin mutuwar surukarki yasa kiyiwa d'anki fatan matuwa,haba mama 2 hour ago mukayi waya dashi har yake cewa ya turo kud'inshi a account d'ina naga alert nace masa nagani, Amma xakice wai ya mutu kome?Basu gama magana ba Aunty SAHAF taxo da gudu ruqunqume Maman tayi tace mama wacce irin qaddarace taxo mana haka?wanda muke gani muji dad'i yanzu babushi,da sauri miss Hafsy ta mari bakinta,tace shegiya baki da burin daya wuce kixo kina ta yarwa mutane hankali, wani yayanne ya rasu ancemuku mutuwar kamar kashe kiyashi ne,wayar Hassy CE tayi ringing kamar baxata d'aukava ganin sunan mijinta yasa ta d'aga wayar,Hassana kina ina yanzu?ina gida kaga SAHAF taxo mana dawata magana itada Mama dan madai miss Hafcy ta buge bakin ta,Ita dai kawai burin ta yaga taro koma menene,yayan da daxu mukayi Waya dashi taxo tace ya mutu saboda rashin hankali . Ya akayi mijina kinga Hassy inason kusan cewa duk abinda Allah ya rubuta shiryayyene so kima daina d'aukan xancen su as joking, Allah yayiwa Kabeer rasuwa me kace?abinda kikaji na fad'a,wayyo Allah mutuwa mai ysnksn qauna kafin kace me mutane sun taru,haka aka tafi d'akko shi.*
```Jama'a sun taru,Kabeer Kuma sai dai tarihi,haka aka fito dashi likkafanin duk jibi,saboda buguwace akai jinin bai tsaya ba,'yan uwan Miemi sunji duk haka suka tawo dasu akayi komai. Mutuwar 'yar uwarsu sabuwa tadawo musu,har aka dawo gida shiru, ina labarin FUTHA? Fita xanyi Dan d'akko muku labarin ta Sai kawai naga wasu yara su,tundaga waje suna kuka haka nabisu nace to wad'an nan daga ina?magana naji abayana Ummi ce da Rash suka ce Auta ai indai bakiga wad'an nan gidan (xaman makoki Ba)to Allah baisa sunsan anyu mutuwa ba, nace ikon Allah sudai ayi mutuwa,ban rufe bakuba naga wata mota da dogarai kusa da ita,kayan abincine da juice sai Kuma kuloli nace ikon Allah haka gidan (xaman makoki) ya xama wad'an nan mutanen daga ina,Baba Habu ne ya fito gaisawa sukayi daga nan yace daga ina haka,gidan Su Hassana (Hassy) ok gidan marigayi d'an sararin kano Allah kayimasa rahma,Allah shima kakai haske qabarinsa Ameen sukace.```
*Kabeer anxma tarihi, haka hajiyansa ke fad'a,kanta ta d'ago da sauri tace Jama'a anzo da FUTHA bangantava,kowa kuma saiyafara raba ido ko mai kama da uta babu, Lallai duniyar wata biyu da suka wuce Idan kaga mamatan nan kamar ka d'auke su dan sha'awa yadda xakaga sina kula da junan su gashi an wayi gari babu ko d'aya yarinyar nan itama tabi mariqanta,yakamata aje asibitin agani ko xa'a ganta haka aka tafi an duba ko ina ba'a sametaba,addu'a sukayimata itama.*
```Abinci ake ci haka na hango yaran nan kowacce ta lemuka a hannu Ga bakinsu cike da naman kasuwa sunayi suna sawa awata leda,lallai duniya masu ci daban wad'an da akayiwa mutuwa daban.'yan groups- groups Na WhatsApp duk sunje Kowa kagani shima abinci yakeci NAGARTA ne kawai a nutse abinda yakaisu shi sukayi dasu d Musha karatu Na Aunty YBk,dandalin auta maciya kuwa harda masu guzuri,duniyar makaranta Na Ummi Aysha suma sunje Dan Nana Hawy itada Pharty abin ba'a cewa komai da flask suke yawa haka su cika suka tafi.Su dai tasu taqare sai mu.```
*FUTHA motar Na gangarawa door d'in motar ta bud'e su biyu ne suka fice haka sukayi ta gangarawa kan Sune yadaki da bishiya anan suka sume basu qara Sanin kansuba au bayan kwana uku haka suka farka Allah yayi taimaka basuji ciwo ako inaba,haka suka tashi itada wani yaro ya guemeta tafiya suke Ga qishirwa Ga yunwa haka suka fita titu ganin ta JUYA yasa yace mata baiwr Allah ina xaki ko kingane gida kai takad'amasa a'a,to inxaku Bini kitaqo Ni wanne wanne nake a kasuwar garin nan in kinsan bakida kowa ki biyoni ko Allah xaisa tabaki AIKI,inkuma xaki gane gida to dan naga kamar baki magna kai ta kadamasa.haka suka tafi mota suka tsayar suka shiga,suna tafiya taga antsaya tambayarsa tayi meyasa aka tsaya cemata yayi _Alhaji Abdallah mai nasara_ ne shugabna 'yan kasuwa da siyasa nagarin sokoto,Mutum mai kirki mai jama'a gason talaka ,Allah yasakamasa da alkhairi Ameen tace daga haka suka wuce.*
*Wacece FUTHA*
_Loading............. 31_
*2 U FUTHA Luv*
*@ut@r h@jiy@*💅🏻
® NWA®
[11/10, 8:13 PM] +234 809 308 3613: 🌹💅🏻FUTUHATUL🌹💅🏻 KHAIR🌹💅🏻
*©Zainab Y Hussain*
_page 31-35_